Malam ibrahim khalil a wajen party da labarin yusuf Ali a b. u. k ya jawo kace nace

  Рет қаралды 7,326

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 41
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 2 жыл бұрын
Allah ya kauta wlh mutane suna bata lokacin su akan wannan mutumin malam nura Khalil ai ya dade da dauko hanyar dulmiyar da mutane Allah ya shirye shi inmai shiryiwa ne
@abdussamadabdulaziz5812
@abdussamadabdulaziz5812 2 жыл бұрын
Allah yasamuna daga masu rabu a duniya da lahira
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 2 жыл бұрын
Allah ka shiryaddamu ka rabamu da karya ai wannan maganar tasa cikin hankali
@Shafiuabubakarsaddik
@Shafiuabubakarsaddik 2 жыл бұрын
Allah swt ya shirye mu shirin addini
@abdullahiabubakar8846
@abdullahiabubakar8846 2 жыл бұрын
Cab!!!, Allah yajikan malam ja'ar Mahmud Adam, inama sunanan
@issahoussaini7465
@issahoussaini7465 2 жыл бұрын
Gaskiyane mlm🙏🙏
@muhammadmuawiyyaashir8493
@muhammadmuawiyyaashir8493 2 жыл бұрын
Dan Allah Kudena Bibiyar Aibobin Bayin Allah.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
tona
@souleymanesarakatounigar183
@souleymanesarakatounigar183 2 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@dfdfcfsdswdxx3560
@dfdfcfsdswdxx3560 2 жыл бұрын
Yusuf Ali uban bilki ke nan ai akwaiy abun dayayima wannan kuma sai shi da Allah Allah ya shir yasa
@dfdfcfsdswdxx3560
@dfdfcfsdswdxx3560 2 жыл бұрын
Malam wan na fa ba malami bane nidaman bansan shiba acikin malamai cewa yayifa wai waka halakce kawai dan duniyane
@fatimanuhumuhamn8444
@fatimanuhumuhamn8444 2 жыл бұрын
Iko allah inda ranka duniya budurwar wawa🙄
@MuhammadUsman-po5uh
@MuhammadUsman-po5uh 2 жыл бұрын
Allah karabamu da munafikin mutum kana kafa hujja da hadisin wanda Annabi yatsine wa amru bin as
@ibrahimusman6032
@ibrahimusman6032 2 жыл бұрын
Abindai, akwai abin dariya, wajan cewa ya wuce Buk,a turanci , shi Kuma mlm ibrahim Kalile Yana yin wasu abubuwa ne dan Burge mutane ba da Shari,a tazo da shi bane
@darulhadithtamasketv
@darulhadithtamasketv 2 жыл бұрын
Ikon Allah America 😊😊😊😊 duniya ina Zaki damu
@MuhammadMusa-ky6bs
@MuhammadMusa-ky6bs 2 жыл бұрын
Toh fah Allah ya kyau ta
@nafisaabbas4391
@nafisaabbas4391 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣wai turancin shi ya wuce na b.u.k, Allah ya kyauta yasa mu gama da duniya lfy
@عيوششوشو-ص6ط
@عيوششوشو-ص6ط 2 жыл бұрын
Wai 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@auredadifarida2020
@auredadifarida2020 2 жыл бұрын
Allah ya baka lafiya yussuf ali
@fatiissaka1737
@fatiissaka1737 2 жыл бұрын
Macha Allah Allah yasa mudace
@imanahamd6556
@imanahamd6556 2 жыл бұрын
😃😃😃
@عثمانعثمان-ذ6ن
@عثمانعثمان-ذ6ن 2 жыл бұрын
ka iya bakika Wlh
@kmuhd9473
@kmuhd9473 2 жыл бұрын
Hhhhh 😂 malam
@عثمانعثمان-ذ6ن
@عثمانعثمان-ذ6ن 2 жыл бұрын
😏😏😏😏😏
@امتوبه-ب8ح
@امتوبه-ب8ح 2 жыл бұрын
.اغترب للناس حسابهم وهم في غفلةٍ. نسأل الله السلامة والعافية
@ayshatmuhammad3181
@ayshatmuhammad3181 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Subhanallahi Allah kyauta
@hassanmujitabazander8538
@hassanmujitabazander8538 2 жыл бұрын
Allah masani
@hamsaharouna2458
@hamsaharouna2458 2 жыл бұрын
سبحان الله 😂😂😂😂😂
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 2 жыл бұрын
SubhanalLah! Mu kyautawa Mal. Zato tabbas Matarsa ce. Mu daina yada home Videos domin privacy ne. Kuma idan Mumini yaga irin wannan Video bai kamata ya yada ba domin tsare mutuncin yan'uwanka Musulmi Wallahu A'alam. Sai ka ga wani lokaci an dauki Video ba tare da izinin ka ba an yada. Don Allah mu rika kiyaye alfarmar yan'uwantaka. Kamar yadda muke son Allah ya kiyaye mana tamu alfarmar.
@ibrahimandi4226
@ibrahimandi4226 2 жыл бұрын
Wanda duk yabi son burgewa mutane to dama ya dau hanyar karya
@issahoussaini7465
@issahoussaini7465 2 жыл бұрын
Hhhhhh
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 2 жыл бұрын
Assalamu Alaykum WarahmatulLahi WabarakatuHu. Nasiha Gareka Babu Shakka da ina da lambar wayar ka da na kira ka amma bani ita. Mu rika kiyaye mutunci da alfarmar yan'uwantaka musamman Jagororin da Al'ummah suke ganin su da kima. Ba mu yi magana da Mal. ba amma bisa kyautata Zato Matarsa ce ga danta nan Kusa da ita. Irin wannan Videos ina Kiransa Home Videos wato video ne da a ke dauka a cikin gida domin nishadi ga iyali kadai. Kuma idan iyali suka hadu suka gyara waje da sanya fitilu da kayan kawa babu wani (Ajnabi) Miji daga waje ba kalaman batsa ko kalamai masu tada sha'awa ko cakuduwar mata da maza an Shirya taro ne domin farantawa iyali ka yanka CAKE ya sanya bakin Matar ka bana zaton kayi laifi a Shari'a ance? Kuma ya kamata a matsayin ka na Malamin Addini ka tuntube Mal.Ibrahim Khalil kaji daga bakinsa cewa kaga video yaya abin yake? Domin kare mutuncin shugaban Majalisan Malamai. Kuma mecece amfanin yadawa irin wannan labarin musamman a matsayinka na Malamin Addini. Idan mu ka aibatashi wace irin riba ko dadin za mukaji domin yada irin wannan labari kaima zata shafe ka a matsayinka na mai da'awa. Irin wannan Malamai ta ba mutuncin su matsala za ta faifar ga al'ummah domin makiya Addini zasu fa ke Suna sukar Addini. Allah ya hada kan Musulmi ya daukaka Musulunci da Musulmi.
@rabiumusa2561
@rabiumusa2561 2 жыл бұрын
It's true, we need to be looking at things with wider dimensions. In day to day activities, advancement of internet access, simplicity in communication both the producer and receiver of information need to take things with critical care and reduce any form possibilities that can easily cause chaos in the society. It's only my point of view. Thank you for reading.
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 2 жыл бұрын
Thanking you for finding my comment worth replying. Whoever I comment you for your courageous stand.
@gulamdabi663
@gulamdabi663 2 жыл бұрын
Kalam Jameel, shi wannan aiba malami bane, dan jaridane kawai, maison ayimasa subscribe a channel dinsa. Allah yakyauta yakuma shiryamu gabadaya.
@Habeebazamzamvlog3179
@Habeebazamzamvlog3179 2 жыл бұрын
Hhhhh malm 🤣🤣🤣
@hassanmujitabazander8538
@hassanmujitabazander8538 2 жыл бұрын
Mudai mu yi kyu kyuwa zato karmu ayi batashi yana da dalilisa
@musaabdullahi2816
@musaabdullahi2816 2 жыл бұрын
Martha j gervis
@Habeebazamzamvlog3179
@Habeebazamzamvlog3179 2 жыл бұрын
Turanci🤣🤣🤣
Martanin Dr. Sani ga Mal. Ibrahim Khalil kan cewa Annabi (s.w.a) ya na sauraron Waƙa
23:35
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 10 М.
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
matakin da kungiyar izala ta dauka kan jalo jalingo, nazari da sharhi.
10:43
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 31 М.
DR AHMAD BUK YAYI TONON ASIRI GA YAN HAKIKA MASU BATANCI GA MA'AIKI
6:05
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 11 М.
Hakkin Aure da Taimakon Al'umma - Malam Ibrahim Khalil
14:41
Ilimi Haske Ne
Рет қаралды 2,4 М.
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН