Allah Ya la'anci duk wanda ya ce iyayen Annabin Rahama suna wani wuri da ba Aljannah ba
@AaBb-pb7wi2 жыл бұрын
Allah ya isa mudan raiyukaimu fansane gamanzai allah allah gakayinan kaimata maganinsa kamaryanda kaimaganin babata hasken Amin co tarde sai muhammadul rasulullah Dan aminnagu da abdullah sallluala muhammadulwasallim
@hamedlamine15042 жыл бұрын
ماشاءاللّٰه
@maryamsalehtawaniger69642 жыл бұрын
gaskiya allah yakaremu akan abunda malan yake jefamana chubua
@sakinadeeni47132 жыл бұрын
To wai ina ruwan ma mutum da cewa wane dan’ wuta ne, duk yan’ uwata Allah ya fade su a Al-Quran, kuma lokacin da Islam ya dawo iyayen Annabi SAW sun rasu tun kan Allah ya aiko shi Annabi, kai baka san matsayinka agun Allah ba amma kana kai wasu wuta mussaman ma ace wai iyayen Manzo SAW, mu de kawai mu yi kokari mu yi aikin Aljanna mu shigata da rahmar Allah.
@aminalsharif72792 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب العالمين
@saminuadamu63462 жыл бұрын
Naji Dadi Allah Yama albarka
@امكوثرامكوثر-ك5ظ2 жыл бұрын
Masha allah jazakumllahu khairan
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin
@abuujaafaral-ghamidiy53182 жыл бұрын
Jazaakumullahu khairaan, shukraan jazeelaan. Mu de mun rike Annabi Muhammad ( s.a.w.) da iyayansa da sahabbansa da Ahlul baiti da wadanda suka bi su da kyautatawa har zuwa ranar sakamako.
@nuraabdulrazak19802 жыл бұрын
To kenan dai jalo jalingo ya yi balancing ga janibin manzon Allah S A W
@auwalshuaibu53582 жыл бұрын
Maganar malam Abdul jabbar Akan bukhari da Muslim akwai hadisan Karya aciki Allah ya ganar da ku
@امكوثرامكوثر-ك5ظ2 жыл бұрын
Masha allah
@nanabb6392 жыл бұрын
Wanna gaskiya mallam Allah ubangiji yaqara muku lpy Allah yaqara muku fahimtar Addini musulinci Allah yaqara bama nigeria zaman lpy Allah yakawo mana qarshan muggayan mutanan na Ameen ya rabbee Allah ubangiji yasheke mana gaba Allah yasa ya kyaran Ameen
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin amin.
@abufarhiyyaalakos61762 жыл бұрын
Macha Allah ML Allah saka da Al khairi kuma kungiyar izala muna muta fatan Allah yasaka mata da Al khairi ya kara Mata karfi da tabbatar da Gaskiya amin
@hassanauwalumar68772 жыл бұрын
dama yaushe kam musulman ya hadu balle ya raba
@maryamsalehtawaniger69642 жыл бұрын
haba malan miyasa kariqe wanan abun kulun akan abuguda haba malam
@malamgumel35472 жыл бұрын
A yankewa wannan soja hikuncin kisa a kashe shi tun da gangan ya dauki Ak 47 ya kashe wani dan Nigeria wanda kuma dadin dadawa malami ne
@issahoussaini74652 жыл бұрын
Masha Allah mlm barka da juma'a🙏
@kmuhd94732 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka mukuda alkairi malam
@lsksk1111 Жыл бұрын
To, wai ma ina ruwan wani da gurin da Iyayen Manzon Allah (SAW) su ke? A kan wannan, abin da Allah Ya so Ya yi duk, babu wanda ya isa Ya hana Shi. Mu dai mu yi qoqarin mu tsira kawai.
@lislamtv94612 жыл бұрын
Masha allah, malan allah yasaka maka da alkhairi
@halimasadiq70542 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi ameen mallam
@mamanislam68312 жыл бұрын
Shine da iyayensa awuta tsinanne Allah kala,anceshi yakarya lageanshi
@fatimaabdulmalik2252 жыл бұрын
Allahumma Amin ya rabbil Alamin Alhamdulillah Jazakumullahu khairan
@zalkifilouachirou72522 жыл бұрын
A ina kan naku yake hade
@raboousalihou53712 жыл бұрын
سبحان
@balarabacikaji92592 жыл бұрын
Alhamdulillahi Masha Allah, hakan yayi dai dai Allah yasakama malanmu da alkhairi
@MuhammadUsman-po5uh2 жыл бұрын
Hmmm karyan banza kata cemin rashin sani ne amma wlh akan wannan aqidar kake ganin mutane sunaneman yimuku tawaye shine kuka sake salo ina maganar da kukace duk abinda ke cikin littafin bukhari da Muslim babu kuskure?
@hubaibusani90432 жыл бұрын
Toh malam dan Allah ance kafin zua anabi suna bin addini anabi Ibrahim da Ismaël ne, a maka ama kuma suka hada da chirka, bayan haka da adinin anabi issa da wahudawa a makan kuma
@sakinadeeni47132 жыл бұрын
Addinin Annabi Isa Muslinci ne duk Annabawa Allah Musulmai ne, mutane suka kirkiri sabon addini bayansa
@rufaiabubakar25142 жыл бұрын
Ae ga irinta nan angama kapurta auliyaullahi andawo ga janibin manzo s.a.w Allah ya kiyayemu wannan tapiya
@oumarsalamo91422 жыл бұрын
Yawshe rabe tonda bazako iya Shafi hadisi ba yanan a musilmi A kitabu imani kuyada sahihil musilimu
@mahammadsani69872 жыл бұрын
امين امين
@musayahuza5182 жыл бұрын
Toh mallan anan kungiyar izala tayi rashin adalchi, lokacin da abduljabar yayi batanchi ga Annabi Muhammad SAW ai an Tara mallamai ne aka tsare she iya gudunsa har aka kureshi miyasa bazaku yiwa jalo jalingo hakaba?shi don yana Dan kungiyarku ta izala shima abinda yakamata ayimasa kenan, India Ku dinnan kunche kuna da adalchi.
@rabiouisssaka9414 Жыл бұрын
Toh imba tsinanniyar aķida irin ta izala wahabiyawa,kafuray wa zay kay mahaifan annabi Muhammad ( s.a.w) a inda kuka kaisu?
@amadouali60762 жыл бұрын
SLM Malam ni ina bada shawara da kasa photo masallaci da a wacce tashar a wannan sabuwar tashar!!
@jamiluadamumagaji73152 жыл бұрын
wato yanzu sundauki matakin taqiya
@danjumamuhammad5702 жыл бұрын
Shegu munafukan allah
@abmansur2 жыл бұрын
Shegu "yan wuta, izala sharri ce, ai wannan itace aqidar su
@shehushuaibu41442 жыл бұрын
Itace aqidarsu amma suke yimasa raddi wan nan yanuna dakai da ire'irenka bakwasan gaski burinku mutun daya yayi kuskure kuyiwa mutane Kudin goro to Allah ya sauwaqe
@jabeerabubakarelyakub31872 жыл бұрын
Wannan maganan karyace heading din.bahakabane gaskiya maganan.ke.maman Islam shegiya jahila mara tarbiya.hujja kawai zaku kawo akan kore fatawan dr.jalo. Kuma maganan Dr. Yatuba wannan maganan banza ce dakuma Baban kuskuri ne.