Malamai sun fara 'karyata mutumin nan da yace ya auri yar sarkin Aljanu

  Рет қаралды 68,484

Kundin shahara

Kundin shahara

3 жыл бұрын

Пікірлер: 97
@shareefabdurrahaman9440
@shareefabdurrahaman9440 3 жыл бұрын
Inama Ace Maqaryatan Malaman Nigeria Zasu Fahimci Minene Addinin Musuluncin Da Kanshi Wllh da Sun Riqawa kansu Adalci Wajen Yiwa Allah Karan Tsaye Tsakaninsa Da Bayinsa Allah Dai Ka Qara Ganar da Mu.
@webaje8602
@webaje8602 3 жыл бұрын
Wannan ai hadama al umma masifa ne sam beyiba wallahi
@abdoulnasser7707
@abdoulnasser7707 3 жыл бұрын
Humm wannan bawan allah kayi hattara baka isa ka auri aljanaba Allah shiryaka kadaina karya
@7nuccydivya356
@7nuccydivya356 3 жыл бұрын
Ina da kanwa karama kuma Shakararta 7 Amma wlh Aljanu sun sata agaba bata da lpy sosai dan Allah yan uwa kutayamu da addu,a Allah ya rabata dasu😔😔😔😔😔😔😔😔😔
@zaakliberia7661
@zaakliberia7661 3 жыл бұрын
Allah ya Bata lafiya
@saiduinuwa2821
@saiduinuwa2821 3 жыл бұрын
Niban qaryatakaba Amma nasan aljanu sunada baiwa bairinta Dan adamba don Allah meye shawara akan masifun dasuke faruwa a Nigeria yaya zaayi akama munafukan nageria tunda kukuna ganinnmu mu bama ganinku
@saiduinuwa2821
@saiduinuwa2821 3 жыл бұрын
Don Allah yaje yakamo mana shekau ko yan garkuwa da mutane semuyadda
@arewatinatarwatv5911
@arewatinatarwatv5911 3 жыл бұрын
Hakan né ba
@rabiabdurrahman9768
@rabiabdurrahman9768 3 жыл бұрын
Ai duk mai hankali ya san karya yake. Ya ce shi da mahaifiyar sa suka fada rijiya, a wani lokaci kuma yace shi kadai ya kucce da ga bayan mahaifiyar sa ya fada rijiya. Haba wannan dai Allah ya shirye shi amin.
@salmausuman9563
@salmausuman9563 3 жыл бұрын
Gskiya ne wannan kai jama a allah ya saka mudace ya allah ka rabamu da zuwa wajan buka
@yusifsileman5560
@yusifsileman5560 3 жыл бұрын
Ai dama maganar da hankali bazai daukaba ne I banda karya Taya aljannu zasu Sha yar dashi subashi ya San Nan amaganarsa Wai ALJAN nunma sarakai Har da na dashi wakili su. Umm nifa abin da nake gani Yana so ya cuci matasanmu yace zai iya hada Auren mutun da ALJAN abin da Allah ya haramta shi zai halatta abin MA ya kau cewa addini Allah kauta mana nigeriya a masifa suna Kara janyo wata Kuma waishi Malami
@itzrealgambossabiusm5923
@itzrealgambossabiusm5923 3 жыл бұрын
Ai akwai matsala a maganarsa savoda so yke y halatta abunda Allah y haramta
@naalhajinaalhaji3828
@naalhajinaalhaji3828 3 жыл бұрын
Hakane fa
@labaranumardanmusa2381
@labaranumardanmusa2381 3 жыл бұрын
Hahaha
@aminumalansuleywani3947
@aminumalansuleywani3947 3 жыл бұрын
Allah yakiyayemu sherin bokaye
@ousseiniissoufouahmed2901
@ousseiniissoufouahmed2901 3 жыл бұрын
To Allah ka tsaremu Amine
@babagiade7691
@babagiade7691 3 жыл бұрын
kuma ya kamata kuyi hira dashi ne kowa ya ganku tare sai mu yarda da bayanin ku
@user-fj9ob6qb5z
@user-fj9ob6qb5z 3 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@user-mn3nm2pm9j
@user-mn3nm2pm9j 3 жыл бұрын
Ku kun mayarda ƙarya da yaudara sune hanƴar da zaku jawo hankalin mutane su kalli abinda kuka saka, ku sani baza kuyi nasaraba kuma buƙatarku bazata biyaba, Allah yasa ku gane ku dena yaudara
@aminaabupaker8690
@aminaabupaker8690 3 жыл бұрын
Allah ya kiyayemu daga sharrin mushirkai
@issaadamouabdourrazak754
@issaadamouabdourrazak754 3 жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@mahamadousaniyahaya6768
@mahamadousaniyahaya6768 3 жыл бұрын
Baki yafadi alkairi KO yayi hsirou
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 3 жыл бұрын
😂😂😂sannu wakilin aljanu,makaryaci kawai
@abdallahihigaran2678
@abdallahihigaran2678 3 жыл бұрын
Sannu kema gaskya kin birgeni ,shin ko kina da aure???
@alliyahayamadawa8660
@alliyahayamadawa8660 3 жыл бұрын
Hhhh kinan zakaye wof daita
@M_S_K_B
@M_S_K_B 3 жыл бұрын
Respect tsohon wasu ne
@gaskiyakawaifairatv7612
@gaskiyakawaifairatv7612 3 жыл бұрын
Maryam ga wani iya sonki Naji iya tambayarki Wai kina da aure????
@lauwalimaigamo1068
@lauwalimaigamo1068 3 жыл бұрын
Ya ne
@webaje8602
@webaje8602 3 жыл бұрын
Allah yakyauta dekawai
@saidumahammadtakalmawataka8907
@saidumahammadtakalmawataka8907 3 жыл бұрын
Khai wlhy baka tsoron Allah babu aure tsakanin mutum da aljan
@tasneemtv5570
@tasneemtv5570 3 жыл бұрын
Na kalli wani labarin sa, akwai tuqa da warwara, yace mahaifiyarsa ce tafada rijia yana a goye., aka samota shikuma aljnu suka daukeshi , wani video kuma ye subucewa yai yafada. Ina gaskiyar maganar.
@abdulfatawu5774
@abdulfatawu5774 3 жыл бұрын
Nimadai na lura da haka
@aliyuisyaku7917
@aliyuisyaku7917 3 жыл бұрын
Makaryaci ne kawai
@abdulfatawu5774
@abdulfatawu5774 3 жыл бұрын
@@aliyuisyaku7917 wallahi kuwa
@germanyg4725
@germanyg4725 3 жыл бұрын
Nima nayi wannan tunanin
@halimasulaiman2914
@halimasulaiman2914 3 жыл бұрын
Allah ka shirya
@user-vk1jn2wy9o
@user-vk1jn2wy9o 3 жыл бұрын
الله كريم
@isyaabubakar8396
@isyaabubakar8396 3 жыл бұрын
Allah ya kyuta
@hamisuhassan5184
@hamisuhassan5184 3 жыл бұрын
Allah yan bakin ciki koh indai baku Allah ya bawa wata baiwa ba sai hasada
@fahmeytv1599
@fahmeytv1599 3 жыл бұрын
Hakane ba bin da Allah bazai iyaba In bazai makaba bahasada
@KhanKhan-tj5xn
@KhanKhan-tj5xn 3 жыл бұрын
Wlh ni dama van yarda ba
@SairaMoviesNews
@SairaMoviesNews 3 жыл бұрын
Nagode👍👍👍👍
@hausaafricarastafreedomwan5465
@hausaafricarastafreedomwan5465 3 жыл бұрын
Gaskiya 😁👍
@sadiyaado6904
@sadiyaado6904 3 жыл бұрын
Yallabai Ramadan ake Yi fa 🙄🙄🙄
@hussainimsulaimanhadejia7013
@hussainimsulaimanhadejia7013 3 жыл бұрын
madallah fada mar gaskiya daiii
@umarfaruk8994
@umarfaruk8994 3 жыл бұрын
Qarya kamasa did do yache ba xebbuba
@omarmuaz5525
@omarmuaz5525 3 жыл бұрын
Kasuwa yake nema shiyasa bakuga yan kolin magunguna 😂😂😂😂😂
@maryamabubakar1908
@maryamabubakar1908 3 жыл бұрын
Masha allah
@abaabba9146
@abaabba9146 3 жыл бұрын
Mallam Kaduba maganganunka fa
@ibrahimbala8620
@ibrahimbala8620 3 жыл бұрын
Ibrabala12
@officialabz5397
@officialabz5397 3 жыл бұрын
Wannan fa tsohon video ne
@mamanissa2582
@mamanissa2582 3 жыл бұрын
Malan alfurqan agaskia hane / to amma shirka ne ga muslmi
@AdamAdam-eu1kk
@AdamAdam-eu1kk Жыл бұрын
Lallai kam har matarka
@danbozowahausatv9155
@danbozowahausatv9155 3 жыл бұрын
Masha Allah
@hfhhhghhh5922
@hfhhhghhh5922 3 жыл бұрын
miimzm
@danbozowahausatv9155
@danbozowahausatv9155 3 жыл бұрын
@@hfhhhghhh5922 🤔🤔
@roufaiezango2100
@roufaiezango2100 3 жыл бұрын
Yanason yasa mutane cikin shirkane kawai musanman wa anda ke cikin kufar na.isa
@shamsiabdullahi4353
@shamsiabdullahi4353 3 жыл бұрын
Allah y kwauta
@auwaluibrahim9653
@auwaluibrahim9653 3 жыл бұрын
Dan hauka
@user-bt4oq9wx2g
@user-bt4oq9wx2g 3 жыл бұрын
FISAL
@halidhatim8618
@halidhatim8618 3 жыл бұрын
Wannan karya ma bai iya ba🤔🤔🤔🤔
@user-ws2cb3lg8l
@user-ws2cb3lg8l 3 жыл бұрын
هههههههههههه
@itzrealgambossabiusm5923
@itzrealgambossabiusm5923 3 жыл бұрын
Ai wannan abunda yke fada so yake yasamu kudi da mutane sannan yakuma koya musu shirka
@umaimahabibu7254
@umaimahabibu7254 3 жыл бұрын
Mgn shi dama hankali bazai dauka ba
@laminusani5080
@laminusani5080 3 жыл бұрын
Dama mu munsan karya ce yake
@babayeauwal8355
@babayeauwal8355 3 жыл бұрын
Allah kakaremu dan girmanka
@digitron__233
@digitron__233 3 жыл бұрын
😂😂😂😂
@mudassiraminu9720
@mudassiraminu9720 3 жыл бұрын
Kaima me karyatawan kana Kama da aljanun
@roufaiezango2100
@roufaiezango2100 3 жыл бұрын
Kadogara ga Allah shike komi
@roufaiezango2100
@roufaiezango2100 3 жыл бұрын
Yaya
@abdullahiusman7994
@abdullahiusman7994 3 жыл бұрын
Kaji tsoron Allah zakayiwa Allah bayani ranar gobe tayaya wannan bawan nashi yayi Kama da aljani
@mudassiraminu9720
@mudassiraminu9720 3 жыл бұрын
@@abdullahiusman7994 Yana kaman ne Ni nagani
@user-bq7it7fb6w
@user-bq7it7fb6w 3 жыл бұрын
.
@idrissousseni7477
@idrissousseni7477 3 жыл бұрын
Kay karya yake
@adamouyoussouf1720
@adamouyoussouf1720 3 жыл бұрын
Charrin boka allah yakiyaye
@ismaelahmad2491
@ismaelahmad2491 3 жыл бұрын
👹👹👹🙊🙊😂🤣🤣
@ibrahimmuhammad6698
@ibrahimmuhammad6698 3 жыл бұрын
To Allah ba, abinda bay iyaba kude yanizala agunku komai qaryane
@umaribrahim6102
@umaribrahim6102 3 жыл бұрын
Da halamu aljunuun ya shafe ka
@asmaelabdalachannel7893
@asmaelabdalachannel7893 3 жыл бұрын
😂😂😂😂
@abdoullayaskia7434
@abdoullayaskia7434 3 жыл бұрын
Kenan a wace darika ya halta Dan adam ya auri aljanah?
@aishatumuhd2317
@aishatumuhd2317 3 жыл бұрын
@@abdoullayaskia7434 cemaka yayi shi dan darikane kokuma yan darika kuka renama wayo
@manir_jgtv5248
@manir_jgtv5248 3 жыл бұрын
Haba mallam aiba aure tsakanin mutum da aljan sbd haramunne.....kaikuma cemaka yayi dan dariqane kokuma don kunraina yan dariqa?
@djaririsidi7729
@djaririsidi7729 3 жыл бұрын
Kai jamaa boka tashahara.bagaskiyaneba
@user-vk1jn2wy9o
@user-vk1jn2wy9o 3 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂
@antiramatou4248
@antiramatou4248 3 жыл бұрын
Cet faut cet un menteur karyya ya ké yi
@abdoulnasser7707
@abdoulnasser7707 3 жыл бұрын
Humm wannan bawan allah kayi hattara baka isa ka auri aljanaba Allah shiryaka kadaina karya
@laminehamani8552
@laminehamani8552 3 жыл бұрын
Idan dagaske ne to ya nuna mana hitunan ta muganta yayin tazo fira da daya matar tasa da kuma hotunan da yacce yakauko akarkachin kasa
@nazifibikaridajaamiya4430
@nazifibikaridajaamiya4430 3 жыл бұрын
😂😂😂😂😂
MATA KAR KU BARI GABANKU YA BUDE Ku hada wannan hadin.
10:59
TILAWA TV
Рет қаралды 901 М.
1 класс vs 11 класс  (игрушка)
00:30
БЕРТ
Рет қаралды 3,6 МЛН
New Gadgets! Bycycle 4.0 🚲 #shorts
00:14
BongBee Family
Рет қаралды 18 МЛН
Bayan maganar mijin Aljana. An 'kara samun wani sabon hatsabibin
5:30
Kundin shahara
Рет қаралды 153 М.
Sakon Sheik Dahiru Usman Bauchi Zuwa Gwamnonin Arewa
4:18
Labaraina TV
Рет қаралды 14 М.
PROPHET BUSHIRI KULANKHULAPO ZOKHUDZANA NDI IMFA YA CHILIMA
7:20
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 10
1:11:06
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 328 М.
NAZIRU SARKIN WAKA
42:39
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 51 М.
YADDA ZA A WARWARAI KO WANA IRIN SIHIRI/ASIRI (Dr ISA ALI PANTAMI)
19:57
Wa'azi da Hausa
Рет қаралды 173 М.
Cikakken Tarihin Mijin Aljana
18:35
Mazaje Ne
Рет қаралды 86 М.
1❤️#thankyou #shorts
0:21
あみか部
Рет қаралды 84 МЛН
Канапе 🍢
0:43
Сан Тан
Рет қаралды 6 МЛН
СНЕЖКИ ЛЕТОМ?? #shorts
0:30
Паша Осадчий
Рет қаралды 6 МЛН
Khóa ly biệt
1:00
Đào Nguyễn Ánh - Hữu Hưng
Рет қаралды 7 МЛН
Все забыли о его дне рождения 😢
0:19
Фильмы I Сериалы
Рет қаралды 2,3 МЛН