Bawan Allah Allah yashiryemu ya rabamu da qarya dan samun abun duniya
@sumayyaabba48393 жыл бұрын
Allah karba mu da mummunan karshe Allah wadaran naka ya lallace ai bashan dan naka da azumi sam
@fatihuhabibu9023 жыл бұрын
Jama a qaryane wannan rufa idone. Wallahi bahakabane
@mansurabubakar986 ай бұрын
Kaiii zoke ta mallae 😂karya kake
@Lucy_li7683 жыл бұрын
Hhhhhh ya Allah karkasa tsufanmu yazo ahaka,ya Allah katsaremu dazabga irin wagga karya
@أمينالشريف-ظ6ر3 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين
@sadeeqhassan8553 жыл бұрын
Matsiyaci inhar dagaske yake. Aii da bai zamo haka ba, Yana iya samun irin dukiya haka ace ya zauna haka Yana Nan yanata fama da Saida maganin dari, dari biyu. Allah ubangiji yakara rufa Mana asiri daga sharrin irrin waddan nan
@abubakaraliyu963 жыл бұрын
Gsky ne wnn .
@sdabocele2207 Жыл бұрын
me ya hada aljannu da Wani ATM in Banda rainin Hankali 😳🙄
@MOHAMMAD-ni2if2 ай бұрын
Kariyar banza kariyar moffi 😏
@musasale37293 жыл бұрын
sheegen kaayaa!
@lawaljaber80163 жыл бұрын
Slm
@djablatesttv64403 жыл бұрын
dama Ashe aljanu da Accessbank suke ampani?
@MustaphaSabo-j1r13 күн бұрын
Ƙaryar banza
@ayshatabubakar26083 жыл бұрын
Hahahahhaha, idan baka mutu ba zaka abubuwa
@ibraheemkhaleal34843 жыл бұрын
Uhm gaskiane Mijin aljana, allah ya taimaka 🙏🙏🙏
@Gurmin_tiktok3 жыл бұрын
Don allah a ina wannan bawan allah yake
@DonZubeeyBlog3 жыл бұрын
Hmmmm Allah ya kyauta 🙄 🙄🙄
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Makaryacinbanza
@balaadamu21033 жыл бұрын
. Hhhhh karshen tuka tuka tuk,anyi masa "yar kure,makaryaci
@yzeeboydmwcomedy86093 жыл бұрын
Nima Zan auri aljana Amma sai idan ta amince Zan iya Kare aure
@abbamuhammad49203 жыл бұрын
Abbamuhammad
@abdulnasirsuleiman4953 жыл бұрын
Ikon Allah
@boukarsani52663 жыл бұрын
ahamet Mujan al jana munasan lambarka dubungaisuwa da Fatan al kairi barka niger