Malamin TikTok Dayayi Sanadin Fadawar Adam A Zango Cikin Damuwa, Yaba Yan Film Sati 2 Kowa Ya Tuba

  Рет қаралды 14,229

Mazaje Ne

Mazaje Ne

Ай бұрын

Mazaje Ne official KZbin channel
Dandalin Dariya Wasan Barkwanci Na MazajeNe
Don't Forget To Subscribe!
#MazajeNe #SabonComedy

Пікірлер: 102
@ismailauwal-tx7qo
@ismailauwal-tx7qo Ай бұрын
alhaji adam a zango allah yakara dukaka kaikuma da ikon allah sekawulakanta domin kataba bayin allah
@saadma3462
@saadma3462 Ай бұрын
Subhanallah gaskiya wanan wawane sakare sam babu expérience acikin maganar shi
@abdulazizmusaharuna2898
@abdulazizmusaharuna2898 Ай бұрын
Wai naga wasu ƴan tasha suna ta cewa wai wannan ba malami bane to idan ba malami bane ubanka ku ne saboda an gaya masa gaskiya Kuma wallahi ƙarya kuke muce wai idan wani dan Film yayi ba dai-dai ba baza'a yimasa magana bah 👌
@MuhammadSalisu-uy7wm
@MuhammadSalisu-uy7wm Ай бұрын
Wlh wannan ba malami bane kawai dan neman duniya Wlh billahillazi gara adam zango sau dubu dakai wlh
@abdulrazaksurajo8136
@abdulrazaksurajo8136 Ай бұрын
Gaskiya ya Kai jakine Allah ya saka ma Adam a zango
@HuzaifaAliyu-pg4eo
@HuzaifaAliyu-pg4eo Ай бұрын
Yakamata malamai su kama girmansu gaskiya wannan aikin jahinci ne please
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 Ай бұрын
Gaskiya da wannan Kai ba malamibane don malami baya fadin maganar banza irin taka wannan abinda kayi na jahilaine gaskiya malamai basayin haka kuma hasali bamasakiran kansu da malamai kasan matsayin tona asirin wani ko acikin musulunci kuwa? ALLAH shine me shiryarwa ba mutumba kuma ba haka ake waaziba. shedan shine me halakarwa kuma ya batar da bayin ALLAH amma ubangiji yace sewanda nabatar. To ALLAH ya shiryemu bakidaya
@mahamanmourtalabako5402
@mahamanmourtalabako5402 Ай бұрын
Allah ya kara ma lahia malam ousseyni kano
@user-vu1ew8mj4b
@user-vu1ew8mj4b Ай бұрын
wanga husainin wawa nee wlh sakaran banza kazami dan daudu.....
@Maryam-vs3rl
@Maryam-vs3rl Ай бұрын
Gaskiya malam kayi kuskure
@abdoulmalick-eq2cb
@abdoulmalick-eq2cb Ай бұрын
Allah yabaku hankuri 🙏
@bachirdodosaminou2195
@bachirdodosaminou2195 Ай бұрын
Allah ykacheka abisa karuwa cikin azumi kuma da rana se se kasan me zakacema allah dabba
@user-ss5lr1ce1i
@user-ss5lr1ce1i Ай бұрын
Kai din banza kaidin yofi🤔 waye kai baza’ajanye ba baza’a daina ba kayi duk abinda kake ganin zakayi sha sha sha kuma maganar da kaketa zagin shehanni ai ko baby komai bayin allah ne allah y’a daga darajar su har mutuwar su kaine zaka janye kalamanka kafin su dabai bayeka banza kawai😭😭😭
@user-py6pl9gr9f
@user-py6pl9gr9f Ай бұрын
Kai wannan bawan Allah ba adam Zango kadai ykaata kawa waaziba shiga.azi kiranega kowa koma kayi izalarka yayi dariƙarsa menene laifin haka danbaya izala saiyya tsukanemaka ido kaima Allah shiryeka
@Muhammadshafiu-cz8pj
@Muhammadshafiu-cz8pj Ай бұрын
To me kudayin wuta Allah ya karbi rayuwan ka kan karuwa a ramadana kaman yacce Kabukata kane tarihi mutuwan uban kungiyanku. Mahaukaci ne bame wa.aziba
@Usman4life88
@Usman4life88 Ай бұрын
Kai Dr Hussaini ba malamin kirki bane wallahi. Manzon Allah ba haka yace ayi ba
@lesser-ramp0224
@lesser-ramp0224 Ай бұрын
Wannan magana haka take dr Husain,gaskiya ne mutane ne sun zabi duniya fiyi da lahira,Allah ubangiji ya shiryar dasu damu baki daya,Allah yasa su gane gaskiya kake fada musu,ba kinsu kakeba. Jzkh bil khair dr,watching from Türkiye 🇹🇷🇹🇷🇹🇷
@uzairuhamzadankwara5518
@uzairuhamzadankwara5518 Ай бұрын
Allah yai muku sharia kai da su inyass din😢
@aisawa18tv
@aisawa18tv Ай бұрын
Toh kai daman Malami ne
@_salmanumuhdalkanawii
@_salmanumuhdalkanawii Ай бұрын
Malam ko kalamanka Sun isa nuna cewar kai jaki ne, Wawa kawaii
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 Ай бұрын
Yanzu idan ALLAH yagadama zaka'iya komawa dabi'unsu. Kuma kasancewa rahama ta ALLAH kudaina shiga hurumin bawa da ubangijinsa .
@MujahidAlhassan-cm5dr
@MujahidAlhassan-cm5dr Ай бұрын
Kaitsinanne Dan iska kutimar ubanka
@user-ly1mx4yy2q
@user-ly1mx4yy2q Ай бұрын
kaji bakunya wai shike kiran kanshi mutum mai da awa, haka allah yache ayi da awa,kakira sunan mutu kachimai mutunchi, to wannan. iskanchine ba wa azibane
@mudassirmukhtar-hr1jo
@mudassirmukhtar-hr1jo Ай бұрын
Kaidai wannan dokton munafukan malamai kai dakikine ba malamiba dan iska shashashan malami kawai😮
@stormssss109
@stormssss109 Ай бұрын
shaik Ahmad atijani r a)duniya ta shaida mallami ne naji da fada bawan Allah mutumin kirki wanda ya karanta da addini da sunnah manzon Allah s a w)ta gaskiya ba sunnah wani kato dan taimiyata da ya mutu a yari ba kan taba janabin manzon Allah da zagin sayadin ali litatfansa na nan da suka tabatar da hakan majmu ul fatwah minhaji, iqtadaul siratal mustakim sunnah ku dai ta dan danbadulwahab da kuke raba mutane da annabi s a w) ku hada su da bidiar dan taimiya da sunan sunnah , shaik ibrahim inyas mallami ne na gaske ma sani Allah masoyi manzon Allah s a w)wanda shine na biyu a majalisar mallaman duniya bin bas ne shugaba shi don balarabe ne, al azahar ita ta ba ma shehu matsayi na shaihul islam , ba shi ya ba kansa ba ko almajiransa duniya ilmi che ta ga ya chanchanta, bautar lata da uza ai sai ku domin kune masu raba tauhudi gida uku rububiya kuuhiya asmai wa sifa, annabi s a w)ba raba tauhidi ba, haka sahaba haka tabiun sai shekara 700 da yan kai bayan annabi s a w)dan taimiya ya kasa kuka karba bidia ku yada ta a matsayin sunnah, kune masu ma Allah jiki , nasibanci duk wanda ya ma allah jiki hanuwa kamar mutun shine mai bauta ma lata da uzah,mu Allah mu shine Allah da ya aiko annabi muhammad s a w)wanda bai da abokin taraya. ku saurara litafi na zuwa wanda barna da bidio dan taimiya da dan abdulwahab suka kirkira da irin sharin da suka koyar in Allah yaso duniya zata gano ku mayaudara munafukai wayanda suka zabi dan taimiya akan manzon Allah , annabi yace duk mai son sayadi ali muminine mai kinsa fasiki ko munafuki amma ku juyar kuka bi mai zagin sayadi ali
@MrabiuSani
@MrabiuSani Ай бұрын
Gaskiyane wannan muna gdy
@haliruamina6651
@haliruamina6651 Ай бұрын
Kana da sa ido husaini
@ArewaMULTIMEDIA_2
@ArewaMULTIMEDIA_2 Ай бұрын
Sai Kaci Durun Uwarka Tunda Kataba Mai Gidan Mu Dan Shegiya Mai Cida Andini
@BashirBashir-od3kc
@BashirBashir-od3kc Ай бұрын
Allah day yatsinema albarka hussaini
@mahamadoukakaliman1032
@mahamadoukakaliman1032 Ай бұрын
Soubhanallah malam allah ya chiyemu baki daya.
@thesecretchannel4224
@thesecretchannel4224 Ай бұрын
Toh ai kai bakayi kamada malamami ba. Allah ya wadar
@haliruamina6651
@haliruamina6651 Ай бұрын
Ina ruwan da zango can tsakaninai da Allah
@MujahidAlhassan-cm5dr
@MujahidAlhassan-cm5dr Ай бұрын
Kaidai bamewa azibane Dan iskane
@kabiraayuba2507
@kabiraayuba2507 Ай бұрын
Sannan kai kana cewa kai mai da'awa ne kana kiran sa da sunnan isgilanci bayan kasan sunan sa na addini shin wai kai kam a ina kayi karatun addinin ka ne da kuma na doctor da ake kiran ka doctor hussain saboda naga charactern ka ba aikin ilimi a ciki koh kadan ya kamata da biun ka su canza especially hakurin ka yakaru sanan kalaman ka suma su canza da dai sauran su amma kai kana mallamin da'awa kuma doctor jiya iyau
@user-ly1mx4yy2q
@user-ly1mx4yy2q Ай бұрын
malamin social media
@mudassiribrahim5416
@mudassiribrahim5416 Ай бұрын
To Hussain mai yasa baka bashi hakurin ba tunda ka fahimci kayi kuskuren? Kai mai yasa bakayi masa irin uzurin da kake so yayi maka ba? Wani irin mutum kake daukar kankane? Wani irin magana kake da izgilanci haka? Yaro kabi a hankali.
@AbubakarIbrahim-nf5ng
@AbubakarIbrahim-nf5ng Ай бұрын
Toh Ai Dama sanar iyayenka kenan
@amir_officiel6637
@amir_officiel6637 Ай бұрын
wai yanzu yana d'aukan kanshi amatsayin malami ahaka allah ya kyata😢
@yfreetv752
@yfreetv752 Ай бұрын
DR JAKI 2 MAIZAGIN INYASS DA TIJJANI
@khalifaladan2724
@khalifaladan2724 Ай бұрын
baka haihuba gwanda Adam zango dakai saboda a bind kakeyi wani jahili bayayinshi Allah yashiryaka da fadin abin mutane daganin aibunsu
@amir_officiel6637
@amir_officiel6637 Ай бұрын
to wace sharia tace kacema musulmi fassiki😢😢
@user-ks2bp9mp5r
@user-ks2bp9mp5r Ай бұрын
Wawa
@MaryamIdris-xi9ph
@MaryamIdris-xi9ph Ай бұрын
😮😮
@AbdullahisaadatuMohammed
@AbdullahisaadatuMohammed Ай бұрын
Wallahi ba mallam bana
@Othmanfx
@Othmanfx Ай бұрын
Subhanallah
@MahamadouCharhabil
@MahamadouCharhabil Ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah shi tsinema ka albarka dabba dan iska sakarey banza Allah shi la'anceka
@manssourhassan3338
@manssourhassan3338 Ай бұрын
Wannan abun da ka ce yin Ba daidai ba ne
@ANNaSiTV
@ANNaSiTV Ай бұрын
Kai Wannan Ba Malamibane Dan Iskan Garine Kawai Mai Neman Duniya Allah Yasa Yagane Gaskiya Kajifa Yadda Yake Zagin Manyan Shehuna Kuma Manyan Malamai Wallahi Wannan Maganar Dayayi Tayi Muni Kuma Sai Allah Yayi Muku Hisabi Dasu Ranar Lahira Shehu Ibrahim Inyass Duniyace Ta kirashi Da Shehun Musulunci Bama Tijjanawa Bane Sukakirashi Da Wannan Suna Allah Ya Isa
@user-oe2vg8hf1s
@user-oe2vg8hf1s Ай бұрын
La ilaha illallah wahdah la charikalah
@UmmuIdris-cg9qz
@UmmuIdris-cg9qz Ай бұрын
Wallahi kuwa gaskiya ne malam kada kabar su masu bata tarbiyya kawai
@harunazubaida5380
@harunazubaida5380 Ай бұрын
kai jama'a gaskiya doctor hassan ko dr hussain gaskiya kaima da film din ne
@user-gd6ld4yx6n
@user-gd6ld4yx6n Ай бұрын
Allah wada ka allah la ansteka
@user-gd6ld4yx6n
@user-gd6ld4yx6n Ай бұрын
Allah stinemaka albarka
@aisawa18tv
@aisawa18tv Ай бұрын
Toh
@user-ss5lr1ce1i
@user-ss5lr1ce1i Ай бұрын
Amma kai malan baka ganin hakan bai daceba🤔 kaine kafara shiga harkansa 🤔🤔🤔
@AichatouGambo-dn3eg
@AichatouGambo-dn3eg Ай бұрын
Husseini kafake da malamta kana cin zarafin jama'a KO?malumai Namu bahaka suke koya muna ba.kai jahiliné ina waazi?wai chi wane ne a Dounia ga.
@KarbeIbrahim
@KarbeIbrahim Ай бұрын
Allah shiryaka
@AbubakarIbrahim-nf5ng
@AbubakarIbrahim-nf5ng Ай бұрын
Waishi me wa'azi kanin fir'auna
@DanissaissaDanissaissa
@DanissaissaDanissaissa Ай бұрын
To Kay Allah nako
@BashirMansur-cy9xr
@BashirMansur-cy9xr Ай бұрын
Gaskiya malan kashiga taitayinka
@user-ec3yz5hc4j
@user-ec3yz5hc4j Ай бұрын
Kaji tsoran.allah.haka.annabi.yayi.wa.azi.wllh..wllh.wllh.bazaka.mutu.kana.musulmiba.saide.inkatuba.allah.kasa.magane
@mdztv2304
@mdztv2304 Ай бұрын
Wannan daga Gani Dan Neman duniya ne, Malaman kirki ba haka suke
@DanissaissaDanissaissa
@DanissaissaDanissaissa Ай бұрын
Amma Kay wlh ba mln naba Wawa Jahilli daba sakere Jahilli dan djike wawa
@idriselkanemy8022
@idriselkanemy8022 Ай бұрын
Wannan fa Bai da hankali kuudaina kulashi
@abubakarahmad5661
@abubakarahmad5661 Ай бұрын
Wlh tallahi billahillazi lah ilaha illahuwa wlh abunda dr hussaini yake fada wlh yake fada muku amma sai mutum yamutu zai gane gaskiya ake fadamasa
@aishatyusuf7937
@aishatyusuf7937 Ай бұрын
Dukkan Mai ilimi bayafariya
@AbbasAbdillahhi
@AbbasAbdillahhi Ай бұрын
Adam Kayi hakuri dabiarsuce kafurta mutane
@AbbaaMusawa
@AbbaaMusawa Ай бұрын
Kuji jahimi baisan ga ilimin amman ba,a aiki dashi ta yadda yadace banza wawa jaki mahaukaci dabba alade gara andaiyi asara
@MuhammadSalisu-uy7wm
@MuhammadSalisu-uy7wm Ай бұрын
Kai kagyara Kalam ka
@MrabiuSani
@MrabiuSani Ай бұрын
Kai aduniya akwai jayilai acikinsu har da masu da awar malinta yayan musassamiri makamashin huta
@lawalkhalid3993
@lawalkhalid3993 Ай бұрын
Husaini kaje kanemi sans,a
@yunusaisah359
@yunusaisah359 Ай бұрын
Malam kayi kuskure, amma baka son ka amsa wane irin malumta ne wannan da girman kai? Don Allah a gyara
@nurammoriki6130
@nurammoriki6130 Ай бұрын
Malam ya dace idan har baka bibiyar abubuwa ko bibiyar a zango toh gaskiya yadace kayi bincike kafin kayi magana akan user
@Fatima-tk8up
@Fatima-tk8up Ай бұрын
Allah ya tsine maka albarka wawa jahili wlhy wllhy wllhy gora arne da kai tunda ka zagi shehu tijjani sai kayi mutuwan wulakanci kuma zakaga abinda zai faru da kai jakin banza
@YunusaUmarGuduregaNabagio.
@YunusaUmarGuduregaNabagio. Ай бұрын
Subhanallah Allah ya isarma inyass da Tijjani
@umaridris5251
@umaridris5251 Ай бұрын
waikai waye usaini dabba munafuki makaryace sai munci uwarka kaine ke bada wuta da aljanna Dan kaje Libya kowama na iya zuwa Libya tsinananne bakin munafuki makaryace
@umaridris5251
@umaridris5251 Ай бұрын
usaini Kaine babban fasiki Kuma wallahi sai Allah yasaka wa sheikh Ahmad tijjani da inyass sai munci uwarka tsinananne bakin munafuki makaryace
@SamailaYalow
@SamailaYalow Ай бұрын
Kenwanene
@kabiruibrahim5454
@kabiruibrahim5454 Ай бұрын
To kunga irin ta fa sai kubi ahankale iyan neman suna
@MohammedDahiru-cg2le
@MohammedDahiru-cg2le Ай бұрын
Karya kakeyi
@habubakarsala175
@habubakarsala175 Ай бұрын
shege makaryachi
@ShamsiyaHassan-zi7vf
@ShamsiyaHassan-zi7vf Ай бұрын
Malami kena?
@IssifouSocotigui
@IssifouSocotigui Ай бұрын
😂😂😂😂🤣🤣🤣
@user-ow2zj7wg6i
@user-ow2zj7wg6i Ай бұрын
Banda abubu ka ba Hassan ya zakana dauki daddai akan waazin ka
@AbubakarIbrahim-nf5ng
@AbubakarIbrahim-nf5ng Ай бұрын
Kaman yadda uwarka da ubanka zasu mutu suna karuwanci
@habubakarsala175
@habubakarsala175 Ай бұрын
kai chege lebira
@stormssss109
@stormssss109 Ай бұрын
Haka akace kai yi waazi da kiran mutun fasiki wane irin uslubi ne wanan kuce kuna bin sunnah amma kuma aikin ku sam bayi kama da na manzon Allah ba s a w) manzon hakuri yayi da lafuza masu kyau ga kafirai kyan lafazinsa da kyan aiki sa suka sa kafirai aje kafirci suka bisa amma kana kiran mutane fasikai ta yaya zaka kwadaitar da su bin Allah da manzon sa s a w)ku chanza wanan usulubin in don Allah kuke yi don ku cece jamaa da halaka
@SheikhMuktharGhana
@SheikhMuktharGhana Ай бұрын
Dan ubanka miyasa bakayi bincike kamin kayi radi wa Adam zango ,Dan ubanka bakaji Allah yaceإن جاءكم فاسق بنبأ فتبينوا ؟ Ina bakinciki Samun irin wadanan in tacha cikin nasu daawa
@habubakarsala175
@habubakarsala175 Ай бұрын
usaini fa wallah garidayane mukedachi ana Libya kuma wallah magaryachine nataba yin magana huladachi saboda madanfarine kuma wallah saida nacemasa yaya zamuyi muyikadatu yacemini wallah yanxu basuda yanda zasukoyarwa wallah
@tidjani.ouvrier
@tidjani.ouvrier Ай бұрын
Wannan ba malami bane kawai dan iskan gari ne
@NafissatouIbrahima-zs4yv
@NafissatouIbrahima-zs4yv Ай бұрын
Tu as quel problème avec lui
@sadababa4902
@sadababa4902 Ай бұрын
Wawa jaki dan jaka kaway skr jaki mahaukaci hussaini kake ko wa jaki kaway skr jaki dan jaka kaway skr jaki mahaukaci hussaini kake ko wa jaki kaway
@sanyoumar2239
@sanyoumar2239 Ай бұрын
Tu es en erreur il faut assumer
@coucoustats8215
@coucoustats8215 Ай бұрын
Des mal éduqué qui insulte les Sheikh et détruise la société.
@Bihariabdullahi
@Bihariabdullahi Ай бұрын
Kuhggfdeyhx
@adammuduwa8593
@adammuduwa8593 Ай бұрын
Wawa
Pray For Palestine 😢🇵🇸|
00:23
Ak Ultra
Рет қаралды 33 МЛН
Indian sharing by Secret Vlog #shorts
00:13
Secret Vlog
Рет қаралды 56 МЛН
Tura ta kai bango: Manyan Kannywood sun fara tsínè wa Dr Hussaini
10:02
🎙RADIO JEKAFO 03 06 2024
38:13
KABALA
Рет қаралды 1,7 М.
Bayan Adam Zango Ya Zarge ta da Dan Malele Itama ta yi Martani
6:40
Daily Reporters TV
Рет қаралды 68 М.
P.602: ABUN DA JARUMI ADAM A ZANGO YA BAYYANA KENAN DA AKE GANIN YA YI TONE - TONE
22:41
BBC HAUSA LABARAN YAU NA RANA 03/06/2024
Hausa News 24
Рет қаралды 267
(DUMI DUMIN TA) hadiza Gabon tayi zazzafar mgana
9:00
HBB multimedia dorayi
Рет қаралды 49 М.