Su professor Azgar babu abunda za muce musu saidai Allah ya Saka musu da alkhairi sun rike amana Allah ne kadai zai saka musu ba wani dan karan kada miya ba.Mutane basa bincike saidai yada jita jita Allah ya sauwake.
@MahamadYusuf-bs4xq4 күн бұрын
ماشاء الله تبارك لله في كما
@MusaIsa-wk7kr5 күн бұрын
Allah ya saka
@MARYAMTUKUR-de1ih5 күн бұрын
Kuna bamu mamaki wagafin dole sei ku zaku isar tunda yayan sungima babudama abasu dama isarda wasiyan ubansu Dan so zuchiya kawai
@abdullahiibrahimusman8135Күн бұрын
Mallam kaji tsoron Allah ta Ina zakace wai aba iyalan Albany Daman su ci gaba da tafiyar da makaranta, Kai bakaji abunda mahaifinsu yace bane game da waqafin da yayi? Har Allah ya isa mallam yayi ga duk Wanda ya sa baki akan waqafin sa wato iyalansa ke Nan yace ko sunga abun zai lalace kar su sa baki, to don Allah menene laifin daliban Albany, ai ba abunda zamuce dasu sai Allah ya Saka musu da alkhairi. Sunna kawai akeso a rusa ta hanyar amfani da iyalen Albany. Allah yasa mu Gane gaskiya.