Ba Dan Bello ba ko Dan waye!!!Tsokacin Sheikh Albani Gombe game da Zargin Kungiyar izala ta kasa

  Рет қаралды 28,183

Maluman Nigeria

Maluman Nigeria

Күн бұрын

Пікірлер: 230
@ibrahimsaidi2
@ibrahimsaidi2 4 күн бұрын
Allah yajikan malam Jafar da Albani zariya babu malamay yanzu
@halimaabdullahi6934
@halimaabdullahi6934 4 күн бұрын
@@ibrahimsaidi2 na rantse da Allah ko
@saifullahiibrahim
@saifullahiibrahim 3 күн бұрын
Ka.cuci Sunan Albani wallahi, Kuma Allah ya Isa tsakaninmu daku
@AbdulsamiuBinimran
@AbdulsamiuBinimran 4 күн бұрын
Malam wannan ba Hujja bace, kwadayi ne kawai irin naku, mu zauna a Masallatai mukaranta Al'Qur'an a ranar muyi Addu'ar zaman lafiya a kasar mu Nigeria.
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 2 күн бұрын
Gaskiya sunan Albany bai kamace ka ba. Malam aji tsoran Allah malam bala lau baice addu'a za ayi ba kawai murna Alqur'ani za ayi da kuma bayyana ruwayoyi akai
@Yahouzasouleyhamidine
@Yahouzasouleyhamidine 5 күн бұрын
Allah yajikan chek jaafar dagafara da cheik Albani zariya kuma Allah yakarama Dr idriss lafiya da yawancin rai domin chine yake kwaikoyar sujaafar da albani zariya amma wadansu yan siyasa suke karewa amman badukaba
@abdulazeezumar1618
@abdulazeezumar1618 4 күн бұрын
Kuna yaudaran mutane da sunan addini Allah ya kara tona muku asiri, yanzu ai andawo daga rakiyanku munafukan Allah Allah ya shiryeku,wlh yanzu mutane sunsan malaman da suke saurara ba yan duniya
@abubakarbashir9715
@abubakarbashir9715 4 күн бұрын
Gaskiya malamin nan ya kamata ya cire Albani daga sunansa
@harunadahiru1319
@harunadahiru1319 3 күн бұрын
Dan bello bai kira sunan kowaba sannan kuma malam ba dubu talatin yace baba cewa yayi samada dubu talatin Allah yasaka da Alkhairi
@salehadamutk9029
@salehadamutk9029 3 күн бұрын
Wa"yannan bayanan naka da goyan bayan MALIYA sun nuna yadda ka lalace matsayarka kenan muma ga matsayarmu bamu babu kai har ABADA
@jameel01
@jameel01 4 күн бұрын
Allah ya Tsine ma, makaryaci banza.
@c4technologies390
@c4technologies390 3 күн бұрын
Allah sarki talakan Nigeria. Idan dai har wannan shine irin Malaman ne suke da fada aji, to Allah ya jikan kowa ....
@BalarabeYakubu-f6l
@BalarabeYakubu-f6l 4 күн бұрын
Haba Albanin Gombe, Shin kasaurari bayanin Mal,Bala lau.yace bukin Alquan.shin ya halmsta.
@JibrinRabiuJibrin
@JibrinRabiuJibrin 3 күн бұрын
Kai kauce, ana maganar jinin al-umma ku kuna maganar siyasa
@SaiduMusaIbrahim
@SaiduMusaIbrahim 4 күн бұрын
Me Nene ma a nar festival malam me goyon bayan San zuciya
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 15 сағат бұрын
Malam kazama dan iska dan wanwaha, sha-sha-sha malamin yan iska.
@abubakarahmad9479
@abubakarahmad9479 4 күн бұрын
Shawara ga masu comment kufadi alkairi ko kuyi shuru.wallahi duk Wanda yasaka baki toyasani zai yi bayani a gaban Allah.
@nurazamfaraibrahim9406
@nurazamfaraibrahim9406 4 күн бұрын
Subhanallah! Allah yasa mufi karfin zuciyarmu.
@sahabihambali8943
@sahabihambali8943 4 күн бұрын
Amina
@abdullahihassan142
@abdullahihassan142 4 күн бұрын
Gaskiya duniya tazo karshe to malami kenan fah Allah ya barmu da imanin mu ya ikwanil Muslim
@AlhajiBello-l6q
@AlhajiBello-l6q 4 күн бұрын
Malan kakaucehanya kace wai Dan bello ko dangarba ne oho kaganan kafito dawani Abu kace wai lau shugaban wata kungiyane wai inbadan kungiyatai kakeba wai badakai yakeba tofa anankan akwai matsala bala lau shugaban tsangayane to yafadi dasu sannan ina tabbata maka ayau munfi yarda damanar Dan bello da taku saboda Dan bello idan zai magana kowwa na ganinai da tarin takardu ahannunshi sune hujjarshi tokuda kukasa akayi mussulin ticket wace hujja kukakawo nafsance
@auwal_nature4
@auwal_nature4 4 күн бұрын
Dama wadannan Yan siyasa ne ai.. malaman Karshen zamani Kam. . .
@jamila7373
@jamila7373 4 күн бұрын
Wannan sun tashi daga malamai sun koma yan siyasa
@matube9022
@matube9022 4 күн бұрын
Anya Malam albani Gombe ba hassadar ɗan Bello kake ba 😂
@bashirbakoabubakar1607
@bashirbakoabubakar1607 4 күн бұрын
Allah ya shirueka malam Kiran Qur'anic festival din ne bamaso Akira Taron da wani suna me amfani
@salischannel6593
@salischannel6593 4 күн бұрын
Dun yanda kukayi dai wannan festival ba Sunnah bane
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 5 күн бұрын
Ai malam matsalar shine wannan Festival ahankali zaku maidashi wani aikin addini kamar mauludi. Musulmi suyi Addu'a Allah ya yi mana maganin azzalumai..
@alhajimusa5504
@alhajimusa5504 4 күн бұрын
Wlh kuna cutar da musulunci da sunan malanta😢
@yusufmuhammed412
@yusufmuhammed412 4 күн бұрын
Inafatadai malam bakanagoyon bayan gwamnatibane donnaji kana badanbelloba kodanwaye, komezakuce kuce, danbello daiyatona asirin abinda akeso ayi. Abinda,akayi lokacin abacha addu,a akayina ALLAH yakaudadukwani dazaizama matsala akasarnan, towanne tabbacikakedashicewa yanzumahakaza,ayi. Malamai sunadaya dagacikin matsalolin kasannan. Za,aje Abuja ashatidakwai acikamasu aljihu atarudasu arusa arewa, karyakuke ALLAH yafiku.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 4 күн бұрын
Ai munafukan mallamai su su ke kashe kasan nan. Masu kare karya.
@aliyulawalifakku3427
@aliyulawalifakku3427 4 күн бұрын
Dama Ai Albanin Gombe Da Tinubu Ne Wallahi
@abubakarmaidorawa220
@abubakarmaidorawa220 3 күн бұрын
Maqryatan banza. Allah yakawar mana da duk wani shugaba azzalumi
@MallamMuhammadMuhammad
@MallamMuhammadMuhammad 4 күн бұрын
Shegiya maula
@adamridwansalihu4915
@adamridwansalihu4915 22 сағат бұрын
Ikon Allah, acikin malamai ma ashe akwai wadanda suke kallon Gen. Sani Abatcha ba mutumin kirki ba...
@HAFIZUYUSUF-v5s
@HAFIZUYUSUF-v5s 4 күн бұрын
Inatare da Kai mallam. ALLAH Ya BAMU mafita a kasarmu Nigeria. ALLAH Ya kawarmana da maciya amanan kasannan. amin
@muhammadmuawiyyaashir8493
@muhammadmuawiyyaashir8493 4 күн бұрын
Kaji tsoran Allah, kar a hada kai daku a zalunci al'umma.
@MalamAshirou
@MalamAshirou 2 күн бұрын
Allah yasamugane gaskiya
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 5 күн бұрын
Kudai Allah ya nunà mana ku kosu waye ku duk wanda zai baku kudi duk rashin mutunchisa kuna tare da shi machiya al umar musulmi da musulmai
@bashirbakoabubakar1607
@bashirbakoabubakar1607 4 күн бұрын
😢 Amma festival kalmace ta sharho liya
@NasuruNasko
@NasuruNasko 4 күн бұрын
Malam kaji tsoron Allah kumamakaryacine kai kana kare tulunbu don kaja dollars
@AbdulrahmanDanisa
@AbdulrahmanDanisa 4 күн бұрын
Allah yasa alhairine
@tahirumar-g4b
@tahirumar-g4b 4 күн бұрын
Hmmm kaji storon Allah
@malikamohamedalmahajir411
@malikamohamedalmahajir411 3 күн бұрын
Allah yasa kasar taku ta tarwatse allahuma amine ya hayyu ya qayyum tsina nu kawaiiii🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@IbrahimIbrahim-o3l7b
@IbrahimIbrahim-o3l7b 4 күн бұрын
Gaskiya malaminnan yabani mamaki wllh
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 4 күн бұрын
Ai munafukai ne.
@ibrahimumar7725
@ibrahimumar7725 5 күн бұрын
Malam tambaya anan waye zai dauki nauyin program din
@jamila7373
@jamila7373 4 күн бұрын
Tinubu ne yan izala ina suga wannan kudin
@abdulmumintijjani2804
@abdulmumintijjani2804 Күн бұрын
Good Questions
@aliahmedjidda8653
@aliahmedjidda8653 3 күн бұрын
Wannan malami akwai hikimar zance, GA rashin hassada wa Dan bello ,ga taushin kalma😊
@muhammadabubakardangombe8370
@muhammadabubakardangombe8370 19 сағат бұрын
Malam kaji tsoron Allah kaima hakane Ambaka kasonka malam kaima kasan tallen tunumbu ne kawai malam kune makaryatan Ai
@lubocommunication
@lubocommunication 4 күн бұрын
Malamai kuji tsoron Allah. Kudaina kare azzalumai akan zaluncin da sukeyi. Wlh na tabbata inda ace shuwagabanninmu suna Kwatanta gsky da adalci to Kuma da yanzu bazaku rika zama akan mimbari Kuna yawo da zantuttukan Yan shiyasa sa Social media ba. Allah ya karemana imaninmu.
@hassaneabdoullahi1374
@hassaneabdoullahi1374 4 күн бұрын
Hunm ikon Allah 😢
@OumarHaya-j5f
@OumarHaya-j5f 4 күн бұрын
Malam kaji tsoron Allah
@iymaikaita
@iymaikaita 3 күн бұрын
Karatun Qur'ani ai kullun anayi. Yanayin da yan Najeriya suka tsinci kansu yanzu ba wannan suke bukata ba. Kamata yayi suyi ma gwamnatin nasiha suyi gyaran daya dace ba wannan ba. Dukiyan da za'a kashe a wannan taron ya isa ayi ma wasu talakawan hidima. Allah ya shirya
@iymaikaita
@iymaikaita 3 күн бұрын
Ni a wajena wannan shirme ne
@ALAHLI97
@ALAHLI97 4 күн бұрын
malam walahi, bakwasun, gaskiya, babu, yin, haka, asunna
@MURTALAUSMAN-ij5jg
@MURTALAUSMAN-ij5jg 2 күн бұрын
Kaji Tsoron Allah dankoren malamen siyasa, yakamata dakai da wadanda kake karewa kusani Qur'ani yafi karfin ku wallahi Kuma zamu yakeku.
@SamailaHashimu
@SamailaHashimu 4 күн бұрын
Wato malam bakasan halin dan siyasa ba...
@ImranaAbubakar-g8d
@ImranaAbubakar-g8d 4 күн бұрын
Malamai masu kwadayi yan Nigeria sun gane ku
@SuleimanmujahideenSuleimanmuja
@SuleimanmujahideenSuleimanmuja 5 күн бұрын
Malan mai kare karya what is the meaning of festival
@BelloDikko-c6w
@BelloDikko-c6w 4 күн бұрын
Karfin ka karyata Malami ya kamata kayi bincike.
@SagirUmar-j3v
@SagirUmar-j3v 4 күн бұрын
Kai bawan Allah kajitsoron Allah Kak YAYE harshenka saboda watarana zakaje Kanata wants kai bakakaishiba
@halimaabdullahi6934
@halimaabdullahi6934 4 күн бұрын
Son zuciyar Shi ne
@halimaabdullahi6934
@halimaabdullahi6934 4 күн бұрын
​@@BelloDikko-c6wsu waye malaman masu son zuciyar? Yi ta kanka
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 4 күн бұрын
Ai mallamin nan duk abinda Izala ta fada sai ya zo ya kare. Mallaman gwamnati kenan.
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x 5 күн бұрын
Kaima kaji alert kenan😂
@abdulazeezumar1618
@abdulazeezumar1618 4 күн бұрын
🤝
@abdulazeezumar1618
@abdulazeezumar1618 4 күн бұрын
ai kuma yanzu kan mutane ya waye duk wani mai kare karya yanzu sai yaji kunya
@BuhariMani
@BuhariMani 4 күн бұрын
Innalillahi malamai muji tsoron Allah wlh
@Okocha10Jameel
@Okocha10Jameel 4 күн бұрын
Meye festival Wawayen malla mai yan bida a kawai yan karyan sunna
@aminuo11
@aminuo11 4 күн бұрын
MLM KAJI TSORAN ALLAH
@ibrahimmg6157
@ibrahimmg6157 4 күн бұрын
To malam kaima xakaji sunanka.
@AbdoullInoussa
@AbdoullInoussa 4 күн бұрын
Kuji tsoron Allah mallam ne Nigeria
@baffaali399
@baffaali399 4 күн бұрын
Malami sunsha mai
@aminatoudou-nq8pv
@aminatoudou-nq8pv 4 күн бұрын
😂😂😂😂
@IBRAHIMMAHTEITEI
@IBRAHIMMAHTEITEI 4 күн бұрын
Malam idon Aka Bari jama'a ne cutuwa
@CyberxploitHausa
@CyberxploitHausa 4 күн бұрын
Meye festival ne? Waya dauki nauyin festival din? Me yasa sai a Abuja za'ayi? Me yasa aka ware wasu malamai banda su? Haba dan Allah 😢😢
@alhajimusa5504
@alhajimusa5504 4 күн бұрын
Tambaya mai kyau ❤
@Ab-zw7iq
@Ab-zw7iq 3 күн бұрын
Kaji tsoron ALLAH,
@muhammaddalhat2292
@muhammaddalhat2292 11 сағат бұрын
Mallam bakusan gaskiyane
@AuwalAminu-n9x
@AuwalAminu-n9x 22 сағат бұрын
Malam kawai dai kakare malaminka kawai Kumafa Malam Bala Lau baice addu,a Za,ayiba Aji tsoron Allah
@AminaMuhammad-k5p
@AminaMuhammad-k5p 4 күн бұрын
Allah yasa ayi lfy atashi lfy,yakuma karawa malumanmu lfy imani da tsawancin kwanuka masu albarka masu musu sharri da kage kuma ubangiji yayi musu stawan rai suyita ganin daukaka da cigabansu don tsarkin sunayansa.
@aliyumuhammad4708
@aliyumuhammad4708 4 күн бұрын
Ameen yar uwa mai Albarka. Gaskiah kin burgeni kinada tarbiyya mace tagari
@ShafiushafishaNuruddeen
@ShafiushafishaNuruddeen 4 күн бұрын
Kuma karyena ne maganan audu'a daza ayi domin samun nasara a Nigeria
@AshiruSuleman-f5b
@AshiruSuleman-f5b 4 күн бұрын
Dan chegiya Allah wade ka
@RayyanHayat
@RayyanHayat 4 күн бұрын
Allah ya shirya mana malaman mu
@Liman5050
@Liman5050 4 күн бұрын
Kada a manta fa!!! Ƙarshen duniya Malamai za suyi ƙaranci (Malamai masu ilimi da tsoron Allah). Abin takaici!
@AbdullahiAhmad-m2f
@AbdullahiAhmad-m2f 2 күн бұрын
Mal. Allah Ya kara muku juriya da karfin gwagwarmaya.tarun ilimi mai amfani ga alumma
@matube9022
@matube9022 4 күн бұрын
Gaskiya Albani Gombe jahili ne, wannan bawan Allah ɗan Bello masani ne a harkokin ƙasa da ƙasa musamman siyasar duniya, sannan ba gaibu yake harsashe ba ilimin binciken leƙen asiri ne da duk wani ɗan jarida ya sani musamman masu aiki a BBC,voa da irin su aljazeera, wannan yasa America da turawa ke amfani da ƴan jarida a duniya wajen leƙo musu asirin kowacce ƙasa a duniya.
@salisusalisudaura8861
@salisusalisudaura8861 4 күн бұрын
Izala kungiyar maula
@ShamsuddeenSaleh-ly8xz
@ShamsuddeenSaleh-ly8xz 3 күн бұрын
Dan tsinanniya maqaryacin banza Wallahi qarya kakeyi malam
@bashiribrahim5617
@bashiribrahim5617 4 күн бұрын
gaskiya baka tsuran Allah
@BahariZinderoiAlhajiAssemble
@BahariZinderoiAlhajiAssemble 4 күн бұрын
Malan gaskia baka fadi gaskiar maganar Balalo ba kayi San Zutchia kaji tchoran Allah
@Sadiyamk
@Sadiyamk 5 күн бұрын
Yo kaima mun dade da sanin ka, makwadaici ne kuma makiyin talakawa, dan ci da addini mtswwwww
@AhmadAuwal-n4y
@AhmadAuwal-n4y 3 күн бұрын
tambayana anan shine menene matsayin wannan festival din? addini ne ko kuma qagoshi akayi.
@sanusidango6471
@sanusidango6471 Күн бұрын
Wannan mutumin munafuki ne, Allah ya shirya
@AliyuYusuf-c3l
@AliyuYusuf-c3l 3 күн бұрын
Kayma balalaika bane sonawa
@KabiruSalahuddeen
@KabiruSalahuddeen 4 күн бұрын
Allah ya bamu ikon aikata dai dai daga mu har malaman mu. dan bello bai yi laifi malami Kuma sai ku duba kar abin da ake tunani Mara kew yafaru da malaman mu a ciki
@Vhydil
@Vhydil 4 күн бұрын
Lale kai minahiki ne
@HounainiZaberou
@HounainiZaberou 4 күн бұрын
Malam kabar gawgawar magana akan abinda bakayi bincikeba
@souradjiidiabdoulaziz9251
@souradjiidiabdoulaziz9251 Күн бұрын
Allah ka tshéto musulmai dan muchiga rikita
@BalaJanwuya
@BalaJanwuya 4 күн бұрын
😂😂😂😂 Maulazalla 😂😂😂😂
@farukdanhalilu8403
@farukdanhalilu8403 3 күн бұрын
Maganar Yan ta'adda kabarsa bakinka aciki, Kai Jahiline gameda harkar tsaron Nigeria. Duke wani bayani da zakayi KARYA KAKE KAWAI!!
@LawaliyahayaMuhammad
@LawaliyahayaMuhammad 4 күн бұрын
Yau Mallam idan za Ayi adu o'in doli ne se anje Abuja ubangiji zai karbi adu at
@AliyuYusuf-c3l
@AliyuYusuf-c3l 3 күн бұрын
Mali may kuji tsronAllah
@Maijamaa4546
@Maijamaa4546 4 күн бұрын
Malam kenan saibtabayyana kouma Maganar gaskiya abinda kuka aikata mana To shikuma malam zaria fa dayace ga wadanda akace kada agayyata miyasa
@umarbardezanna
@umarbardezanna 3 күн бұрын
Nide bazance komai ba ammade adingajin tsoron Allah wlh jama'ar mu
@ALARAMMAYahaya
@ALARAMMAYahaya 5 күн бұрын
Kai malan kaji tsoron Allah kaifa jagora ne, kai kana nufin baka ji Abinda makaron ya fada ne ?
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 5 күн бұрын
To ina ruwan mu dawani macron kune kuke jin tsoron su kuma nigeria ko sojojin ina zasu kawo ina ruwan wani abu Niger su ba sun kawo Sojojin Russia ba meyasa Nigeria bata zargin Niger
@alimahmoud1464
@alimahmoud1464 4 күн бұрын
Mallam kenan, ba kwason fadin gaskiya, kuji tsoron Allah..... Haka kuke fadi amma kuma gaskiya ta zo ta tabbata.
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 4 күн бұрын
Sunansa dam bello naji kana tambayyar dan bello yakke ko me kadaure ka haddace sunan in zakai qarin bayyani zuwa gaba kasan dan bello babban waliyyine amma sunanka wallah yana da wahalar haddacewa dan naji yayyi tsayyi da yawa dan Allah ka rage suritu albanin kongo kake ko na inama ?
@farukdanhalilu8403
@farukdanhalilu8403 3 күн бұрын
Barau Bai kira kowaba sai daga baya da yaga ya jefa kansa cikin masifa. Makaryaci dan Maula kawai kun maida Munbari gurin campaign na siyasa.
@aminatoudou-nq8pv
@aminatoudou-nq8pv 4 күн бұрын
Ai Malam gaskia ta bayana tunda macron ya ba TChiani gaskia
@A_Isah
@A_Isah 4 күн бұрын
Ah Ah malam kayi foul play. Bashi da asali sai kame kame kake kuma.
@ALAHLI97
@ALAHLI97 4 күн бұрын
malam, to, akawu, mana, asuna, yinhaka
@BintaBagudu-y3o
@BintaBagudu-y3o 4 күн бұрын
Don Allah kayimana shiru, dolene sai anje abuja?
@MURTALAABDULKARIM-u6v
@MURTALAABDULKARIM-u6v 4 күн бұрын
Allah yasakawa mallm.amma mallam yakamata aduba manufofi da aka Gina kungiya jibwis. 2)ko anyi ko'an shirya yin irin wanna taron abaya abun tambaya shine mematsayan taron a'sunnah? Allah kayiwa rahama wa mujaddadi danfodio,shekh gumi,sheikh jafar,,shekh Al bani Zaria da sauran wanda suka rasu dama rayayyu Wanda suka tsaya gojen Kare sunnah Manzo s a w
@mukhtaryakasai2290
@mukhtaryakasai2290 4 күн бұрын
Makaryachin banza Qaton Kauyeh , koh kunya bakwaji kukeh wani shure shuren karya
@MuhammadSulaiman-cg3xw
@MuhammadSulaiman-cg3xw 2 күн бұрын
Munafukin banza sakarai😮
Ansaka challenge akan rarara gameda abunda yakema niger
5:15
AGADEZ STUDIO
Рет қаралды 250
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
It’s all not real
00:15
V.A. show / Магика
Рет қаралды 20 МЛН
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
Ashe Gaskiya Dan Bello Ya Fada Sheikh BarristerIshaq Ya Tona Asiri...
23:39
Dr. Jalo Jalingo kan Qur'an Festival da ake shirin yi tattaunawa ta musamman
9:50
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 13 М.
festival Kur,anic festival tsokacin sheikh Muhammad nura khalid
10:22
DUNIYAR MUSULUNCI
Рет қаралды 12 М.
Makarkashiyar da Tulumbu ke shirin yi da addini
3:39
Dan Bello
Рет қаралды 30 М.
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.