Martanin Garba Kore akan Danbawar Dokar Haraji da Sanata Barau ya Bugawa Guduma a Zauren Majalisa.
Пікірлер: 8
@DahiruIbrahim-r4t2 ай бұрын
Allahu Akbar inama AlkurAni karike kake karantawa da kasami babban rabo Kaico Allah yashiryaka Amma duk siyasarka Kada kataba malamine kabi ahankali
@NafiuahmadNakowa-wm5pr2 ай бұрын
Tur da halin ka insha allah sae kunji kunya kuda uban gidan naku tsinannu marasa kishin al'ummar su wlh kunyi asara Allah ya isah insha allah sae Allah ya tar watsa apc baki dayan ta
@Tikau-mk4of2 ай бұрын
Har se anje angasa nabi ganinsa da gudu
@musaabdullahi31892 ай бұрын
Garba Kore ba gaskiya bane kace kunaso ahada kai ajihar Kano,inkunaso ahada inkun isa da ganduje kugaya masa yaiy mulki bawanna yakunno masa fitina daga tarayya, ammashi tunda akai zabe ya haɗa kai da tarayya yake ta kullowa gwamnatin Kano sharri iri iri sannan kace ahadakai 5:41
@UsmanRuma2 ай бұрын
Yafi kanesmi sana'a kabar maida kanka dabba mai suna kare.Domin kai karen siyasa ne
@nuraaminu23312 ай бұрын
Allah ya kareka Garba kore, Allah ya biyama bukatunka na alheri
@AbdurraufSani-m3q2 ай бұрын
Toh ay duk mashayane basuda kyakkyawan tunani akan wannan dokar