Martanin malamin tijjaniyya ga sheikh Anas ghana, ka rantse da Allah idan baka shafe shafe..

  Рет қаралды 30,575

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 96
@malamshuaibu3661
@malamshuaibu3661 Жыл бұрын
Alhamdu lillahi sayyadi
@ibrahimabubakar7287
@ibrahimabubakar7287 2 жыл бұрын
Allah sarki abu aisha kasani ilimi amanane
@zeelahabdulhameed8332
@zeelahabdulhameed8332 3 жыл бұрын
Inatare dashek Ana's
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 3 жыл бұрын
ALLAH ya jarawa abu aisha lfy wallahi wallahi munlidi bidi ane ayi rawa ayikin di shine
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
ai duk wanda ma be sallama bidia bane anan duniya zai sallama bayan mutuwa.
@ukashaalkasimadam9055
@ukashaalkasimadam9055 3 жыл бұрын
Allah Ya Karawa Malam Anas Lafiya Da Nisan Kwana Mai Albarka Kawai Ka Chanzawa Bawan Allah Zancensa Allah Ya Shiyardakai Kuma Bamuji Inda Malam Anas Ya Fadi Luwadi Yafi Mauludiba Yakamata Anuna Mana Wurin.
@fatimausman811
@fatimausman811 3 жыл бұрын
Sunna sak Insha.Allah
@ukashaalkasimadam9055
@ukashaalkasimadam9055 3 жыл бұрын
Kaikuma Malam Abu Aisha Allah Ya Saka Maka Da Alkhairi Duniya Da Lahira
@aboubacar105
@aboubacar105 3 жыл бұрын
🍃🌲💖اللَّـھـﷺـــمﷺصًَل🍃🌲 ۈسٌْلّم ۈبــًارك عّلِىَْ سّـــيْدنٌا🍃🌲 ﷺمَُحٌمـــﷺــــٌّدﷺ🍃🌲🌲🍃ۈعلــــًّى الَــه🍃🌲 ۈصٌحبًــه اجمٌعْيًََـ
@nazirualiyu5158
@nazirualiyu5158 3 жыл бұрын
Albani da jafar shuwa gabannin yan book haram
@ahmedtjmohammed3893
@ahmedtjmohammed3893 2 жыл бұрын
يا بها الذين ءامنوا صلو عليه . من فرح بنا فرحنا به
@babangida5893
@babangida5893 3 жыл бұрын
Allah ya tsare muna Malan Anas ,kuma Gaskiya ya fada
@babangida5893
@babangida5893 3 жыл бұрын
@Tahirou Moustapha toh!!!mai ilimi
@mahamadumellah3369
@mahamadumellah3369 3 жыл бұрын
Wlh mln abu aisha maganan shekh anas tana kan turba saidai sai mai ilimi zai gane fatammu allah ya shiryemu baki daya
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
gaskiya ne
@iffggf2566
@iffggf2566 3 жыл бұрын
Baku son gaskiya wallahi gaskiya mallam Anass yafada kuma duk wanda ya tsinewa wani batare da wani kwankwaren hunjaba toh tsinuwa a kanka zata koma kuma maganar shafe shafe dakace Anass yanayi hassada ce saidai haushi wallahi baka datacewa wallahi
@فاطمهحسين-ع2ن
@فاطمهحسين-ع2ن 3 жыл бұрын
Jazakallahu kahair
@aligaskiyaneabbaajigeidam7171
@aligaskiyaneabbaajigeidam7171 3 жыл бұрын
Allah yataimaka
@masterjega7597
@masterjega7597 3 жыл бұрын
Mallam abu aisha ban sanka da daurewa karya gindiba
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 3 жыл бұрын
S A W
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 3 жыл бұрын
To Shidai maulidi idan mutum bazeyiba to yadena Zagin masuyi da daukar zafi akan mutane
@moutarimamane4985
@moutarimamane4985 Жыл бұрын
Ance kakawo hujjar bidi ar ka bakakawo sai kakoma maganar chafe chafe ?
@issahduna6971
@issahduna6971 2 жыл бұрын
Makiya mazon'allah zalla
@kamalhudu2427
@kamalhudu2427 2 жыл бұрын
Allah ya shiryimu gabaday Ameen ya Allah
@mashaunoulymashaunou9526
@mashaunoulymashaunou9526 3 жыл бұрын
شكرابرك لله فيك
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 3 жыл бұрын
Gaskiya malan abu Aisha malan anas bai kyauta ba luwadi kyau taba
@abubakarsadiqabubakarsadiq
@abubakarsadiqabubakarsadiq 3 жыл бұрын
hmm to amma sabo nawa akeyi a duniya baya damunku sai masu maulidi anya kuwa a wanna tafiyar naku allah dai ya kyauta kuma mu saninmu annabi baiyiba ba hujja bane annabi s a w yahana shine hujja
@mamanahmadmaryamm8573
@mamanahmadmaryamm8573 3 жыл бұрын
Allah yasa mudace km yaqara bamu ikon Amfani da Abubuwan da mkeji na gsky
@abdoulayehafeez8628
@abdoulayehafeez8628 3 жыл бұрын
Macha Allah ❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@markkivn8086
@markkivn8086 3 жыл бұрын
Allah yasaka malam da alhaiŕinsa amin fasukancin da akeyi amaulidi da bidi o,i shine babban abin ki mafiyawa su abindà sukekenan allah yasa mugane amin son annabi wajibine
@ibrahimandi4226
@ibrahimandi4226 3 жыл бұрын
Ya Allah ka shiryar da Mu gaba daya kabamu ikon tuba kafin mutuwa. Anas yayi zafi sosai Amma shi daccizo bai kamata yayi zargi ba
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
amin
@ibrahimidris9044
@ibrahimidris9044 2 жыл бұрын
ka neme yardan Allah bayan kace Bida'a sabom Allah kuma amma ka dawo kana kare an darika wallahi wanna ba dedene ba
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 3 жыл бұрын
Allah yashirya zuri.a
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 3 жыл бұрын
Malam inada Tambaya Don Allah Idan bawan Allah yamutu ya koma ga mahaliccinsa salati ko adu'a akemasa ko Shagali da Sharholiyar?
@almoubarakabdoullahi2447
@almoubarakabdoullahi2447 2 жыл бұрын
غفر الله لنا
@مرجانهلا
@مرجانهلا 3 жыл бұрын
Mudai yakamata malumasu rinka gyara harshensu wajen waazi domin su sani su fitila acikin al umma inkun gyaru al ummata gyaru kuma sabanin maluma rahama ne kuma kowa yanada hujjansa to danhaka yakamata gyara ba wannan yasoki wannan wancan yasokoi wanca tunda kowa yana danashi bidi a to kowa ya bayyana nashi bidi an sannan yafadi na wani sai ataru agyara Allah yasa mudace
@oumaroufaroukelhadjeissou8537
@oumaroufaroukelhadjeissou8537 2 жыл бұрын
Annass wallahi baida hankali kuma chi dan luwadi na chi yassa yacé haka allah chi chiryechi
@nagomaachirou6333
@nagomaachirou6333 3 жыл бұрын
Wannan gaskiyane sabudda koni nabar bibiyarka sabodda bakason yan barika kana nona sanke wajan yanke hukonci dumin kana sukan dik kungiyar dabata izalabace bakasonta danhakama nabar yimaka lakin
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
afwan akhiy😢
@Hasken_Musulinci
@Hasken_Musulinci 3 жыл бұрын
Uhmmm Hassada game rabo takice up up Mal.Anas Tawfiq Mal. Anas dan Adam ne zai iya kuskure a zaman takewar rayuwa Ammah abinda yake fadi a qur'an da hadith gsky ne Shidaman dan bidi'a kullum kame kamene aikinsa Kumah mu mungane manufar mal.Anas Kumah Kai da ka zargeshi daya amsa kudi ko yana shafe shafe zaka bada shaida a gaban Allah wlh
@laoualigoumbi7642
@laoualigoumbi7642 3 жыл бұрын
Malan kaima tonon silili ka zo ba fadakarwa ba.idan ma ya na shafe-shafe ba ruwan ka.
@abouvfer
@abouvfer 3 жыл бұрын
Happy maulid insha Allah sai mutuwa
@auwaliishaka5448
@auwaliishaka5448 3 жыл бұрын
Aslm kanayin iyagolgodoka
@mohamedabdolrayim797
@mohamedabdolrayim797 3 жыл бұрын
💯💯💯💥💥💥
@moussatvali5011
@moussatvali5011 2 жыл бұрын
وإياكم بصدق
@salimatyahaya5298
@salimatyahaya5298 3 жыл бұрын
Gaskiyane malam
@abdourahiou3347
@abdourahiou3347 2 жыл бұрын
Kudaina izala dan annabi da sahabbai ba un izala bane
@babangida5893
@babangida5893 3 жыл бұрын
Ina tambaya Malan minene hukuncin yan bid'a a addinin musulunci ,misali ya tijjaniyya waenda suka yarda da duk abinda ke cikin jawahirul ma'aani da kashiful ilbass
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
duk wamda ya yarda da aqifar komai Allah ne da akidar fatihi tafi karatjn. kurani da akidu irin wadannan kafiri je wanda ya fita daga musulunci jinibsa ya halatta
@babangida5893
@babangida5893 3 жыл бұрын
@@al-furqanwalhudatv yayi kyaw Malan na gode ,Allah ya saka maka da alkhayri.
@mrad9987
@mrad9987 2 жыл бұрын
Kai ma bagaskiya dan izalane ai
@malanmahamadou6229
@malanmahamadou6229 2 жыл бұрын
Agaskiya malam kaidai kafison izala dakuwani Inday mouton baya cikin izala toukuwayi Kai bakasonsa naga kwanan baya karufi shafina
@oumaroufaroukelhadjeissou8537
@oumaroufaroukelhadjeissou8537 2 жыл бұрын
Kaga dan izala annabi baiyiba yanzu malam abu aicha wanan hitowa dakayi a kaffa sadarwa chin annabi yayi
@moussaalikimba2527
@moussaalikimba2527 3 жыл бұрын
Malam abu Aisha Allah yakareka amma maganan Anas tayi muni
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
sosai kuwa
@oumaroumar3458
@oumaroumar3458 2 жыл бұрын
Ni dan izalane Amman anas yayi kuskure
@kadajkadaj112
@kadajkadaj112 3 жыл бұрын
maulidi sak
@abusalmamambila992
@abusalmamambila992 Жыл бұрын
Matsalarku baku san menene bid'a ba saboda kune akan mummunar bid'a babu kamarta 1 kafirta musulmi, 2 raba masallaci da sauransu
@ibrahiminousa3089
@ibrahiminousa3089 3 жыл бұрын
Malam Seke hanase yayikoukoure
@moustaphahassane
@moustaphahassane 3 жыл бұрын
Abu Aisha abubakar asalam
@abdoulayechaibou4571
@abdoulayechaibou4571 3 жыл бұрын
Ha da ou waka
@nafisaadamyakubu9456
@nafisaadamyakubu9456 3 жыл бұрын
Sadaqqata albani ko ja'afar ne yace Idan kun kashe mu Allah zai kawo Wanda suka fimu zafin kai
@kadajkadaj112
@kadajkadaj112 3 жыл бұрын
s.a.w Anas wawa ne
@zaurenmalamaitv7585
@zaurenmalamaitv7585 3 жыл бұрын
Aikin banza musa abaka ba bidia bane
@danjumamuhammad570
@danjumamuhammad570 2 жыл бұрын
Kaida Dan jakane Abu Aisha
@yahayamusa2765
@yahayamusa2765 3 жыл бұрын
Wawa kaji samun sariri Wai danboa yake magana don baida ilimin dazayi waazi Wawa dakanka kabada hamsa cewa mawlidi ba addini bane Wawa 😁😃😄
@manirmamid2621
@manirmamid2621 3 жыл бұрын
Yayihaka
@sadouniger1997
@sadouniger1997 3 жыл бұрын
Anas jaki nefa baiya adaltchi
@harunaumar7479
@harunaumar7479 2 жыл бұрын
Dole ka kawo hujjar shi ɗan ludu ne
@ibrahimismaila9377
@ibrahimismaila9377 3 жыл бұрын
Hhhhhhhh wato wannan mallamin ya tabbata ba tijjaniye ne gangariya don Allah kuji yadda ya juyar da maganar malan anas cewa wai yana nemar wa yan luwadi gindin zama kamar yadda suka xaba yi mana sharri Allah ya kyauta
@abdourahiou3347
@abdourahiou3347 2 жыл бұрын
Kuntabbabata ma kiya annabi
@sdiallof2606
@sdiallof2606 3 жыл бұрын
Allah ya kauta
@abdulazizabdoulaye586
@abdulazizabdoulaye586 2 жыл бұрын
Jaki
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Жыл бұрын
Bidi'a akwai kame kame 😅
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Жыл бұрын
Mauludi bayachikin musulunchi sam Sam
@ahmedtjmohammed3893
@ahmedtjmohammed3893 2 жыл бұрын
this is izala tv the caster takes a side sychological
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 3 жыл бұрын
Karyar banza kawai
@haladouidrissabubakar3189
@haladouidrissabubakar3189 3 жыл бұрын
Kafin ahaifi baban ka ana mauludi kuma sai kamutu anayi
@souleymansouleyman3221
@souleymansouleyman3221 2 жыл бұрын
Wannah shine hujarka
@ahmedbasfar4181
@ahmedbasfar4181 2 жыл бұрын
Ba Aya ba Hadithi
@djidoumaman9347
@djidoumaman9347 3 жыл бұрын
Son kai
@sodjacisse8081
@sodjacisse8081 3 жыл бұрын
Abu aisha kai mallamine na ahlu fitnatu sunnah
@abusalmamambila992
@abusalmamambila992 Жыл бұрын
Wahabiyawan kasar Ghana majorities dinsu yandaudune kana kallonsu kasan bilishin suka shafa
@abusalmamambila992
@abusalmamambila992 Жыл бұрын
Wallahi jahilcine ko munafircine ga duk wanda yace maulidi bid'a ne
@abusalmamambila992
@abusalmamambila992 Жыл бұрын
Wai sahabbai basuyiba saboda jahilci.Akoi nassi ko babu shine zaka duba bawai kace sahabbai basuyiba
@dimaladimala10
@dimaladimala10 3 жыл бұрын
Wawa dan izala
@nafisaadamyakubu9456
@nafisaadamyakubu9456 3 жыл бұрын
Bakomai ga rashin hujja kuma ahanaku zagi ai abin sai yayi muku yawa.
@sodjacisse8081
@sodjacisse8081 3 жыл бұрын
Anas ya kafirtar da kanchi kuji tsoro Allah
@safiyanumuhammadmasari7901
@safiyanumuhammadmasari7901 3 жыл бұрын
Hpp muludi
@yahayamusa2765
@yahayamusa2765 3 жыл бұрын
Kaji tsohon banza Mara aikinyi ba. Ilimi sai koba kana magana da Dan cikinka abinda baikamataba bamamaki ai Dan holewane maualidi holewane rawa shaye shaye shiyasa kukeyi wawaye 😜😝 e 😝😜😛😝
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 3 жыл бұрын
Duk wadda yasamu kutu dole yacan za
@ibrahimilliassouibrahimill7772
@ibrahimilliassouibrahimill7772 3 жыл бұрын
San zuciya sai izala
@danjumamuhammad570
@danjumamuhammad570 2 жыл бұрын
Kai Dan uwarka Abu Aisha jahili ne wlh
@ماعبماعب
@ماعبماعب 3 жыл бұрын
مسكر.عنس.وواقرى
Raddi ga kalaman Prof. Maqari na  Malaminsa yana sauke Alqur'ani kasa da minti 30
19:25
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 13 М.
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
Raddin Mal. Lawan Triumph ga Dattijo Arzai
19:01
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 6 М.
RIGIMAR DR AHMAD BUK DA  YAN DARIKAR HAKIKA
16:21
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 125 М.
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН