Me yasa Dr. Idris Bai kira Sheikh Musa kuwa a waya ba sasai kawai ya hau mimbari ya yi masa Raddi?

  Рет қаралды 3,548

Maluman Nigeria

Maluman Nigeria

Ай бұрын

Пікірлер: 20
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Ай бұрын
13:00 Na daina sauraren Baffa Hotoro don maha'inci ne...... Allah ka yafe min.
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Ай бұрын
Gaskiya Doctor Idris yana aiki da jita-jita fah. 30:14 Kuma baya aiki da Ayah ta "inja akum fasiqun......"
@abubakarmalam3499
@abubakarmalam3499 Ай бұрын
Allah yasaka da alheri najidadi magananka allah hadamana kanku malanmu
@ibrahimumarwase2940
@ibrahimumarwase2940 Ай бұрын
جزاكم الله خير الجزاء وأجزل لكم المثوبة وأبقاكم زخرا للإسلام والمسلمين ياالشيخ مرتضى أساد
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Ай бұрын
40:06 Shugabancin mace Dr. Sani da kuma fahimtar Dr. Idiris kan fatawarsa.
@IBBUMAR
@IBBUMAR Ай бұрын
Mallam murtala Allah ya biyaka ya Kara ma ka ilimi
@mustaphaabba6176
@mustaphaabba6176 Ай бұрын
He didn't not support for use astronomy, he just said to follow people, pray the day of people did idi. Not
@usmanrabiu5999
@usmanrabiu5999 Ай бұрын
Allah ya Kara Maka basira Malam wllh Ina kaunarka saboda Allah hakika Kai melamine na gaskiya
@mustaphaabba6176
@mustaphaabba6176 Ай бұрын
Pls list well please
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Ай бұрын
17:16 Yakamata ka fara bi takan Hadisin da Dr. Idirs ya jayo tukun, me matsayin Hadisin? Amma ana faɗa maka Hadisi kana wani Ibn Taimiyya????
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Ай бұрын
Ba sai an haɗu ba physically za'a iya yin tattaunawa. A 21st century muke rayuwa. Akwai Zoom fah.
@Muhammed_Star_ceepy
@Muhammed_Star_ceepy Ай бұрын
Mashaallah👍
@belloahmad6813
@belloahmad6813 Ай бұрын
GASKIYA YAKAMATA DR YADINGA BINCIKE KAFUN YA HAU MIMBARI
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Ай бұрын
Sosai....
@IBBUMAR
@IBBUMAR Ай бұрын
Dr Idris ya rinka buntchiké kamin ya yi raddi. Wan chine daidai
@danasabemuhammad3427
@danasabemuhammad3427 Ай бұрын
Wallahi naji dadin wannan karatun, ina matuqar girmama malam idris, amma shi yabamu tarbiyar bin gaskiya abakin kowa don bani tare dashi a wannan qadiyyar.
@PrinceSanusiblack
@PrinceSanusiblack Ай бұрын
Inna matukar so mallam murtala asada sbda bai soro fada gaskiya kuma da hujoji aman nayi mamaki inda Dr Idris yasai murtala asada baiya pasara Hausa tayaya zai iya sani pasara larabci miye ake nupi kena Dan Allah mallam murtala kayi hakuri daga wona kar ka byema Dr Idris ba
@mustaphaabba6176
@mustaphaabba6176 Ай бұрын
Pls list well please
@mustaphaabba6176
@mustaphaabba6176 Ай бұрын
Pls list well please
@mustaphaabba6176
@mustaphaabba6176 Ай бұрын
Pls list well please
Ɗalibin Sheikh Bello Yabo, Shiekh Abubakar Malami ya mayar da Martani ga Sheikh Murtala Asada
21:22
Dr. Idris na karbi nasihar ka kuma na gode
18:56
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 10 М.
В ДЕТСТВЕ СТРОИШЬ ДОМ ПОД СТОЛОМ
00:17
SIDELNIKOVVV
Рет қаралды 3,8 МЛН
WHY IS A CAR MORE EXPENSIVE THAN A GIRL?
00:37
Levsob
Рет қаралды 20 МЛН
A pack of chips with a surprise 🤣😍❤️ #demariki
00:14
Demariki
Рет қаралды 32 МЛН
sheikh lawal triumph zai karanta jawahirul ma,Ani Yan darika sun rikice
54:26
yanzu_yanzu: duk halin yunwa da aka ciki shukar Buhari ne | Sheikh Bello Aliyu Yabo
15:40
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 66 М.
Мавъизаи ахлоқи. Домулло Акбарҷон.
23:38
Maktabi Abu-Hanifa
Рет қаралды 2,1 М.
When Your Chiropractor Owns a Cyber Truck
0:36
Mini Katana
Рет қаралды 21 МЛН