MU CHANJA CHANJI

  Рет қаралды 437,880

Sarkin Waka

Sarkin Waka

Күн бұрын

Пікірлер: 153
@danladi8519
@danladi8519 3 жыл бұрын
Allah sarki Rayuwa Abayama haka Akayi ta fama Akan Change A shekaran 2015 Kuma Muka zo Mukafi Kowa Kuka 😭😭😭Ahalin Yanzu kuwa Fatan mu shine Uban Giji Allah ya Za6ama na Abinda Yafi Alkhairi A cikin Rayuwan mu Mai Tarin Albarka Ameen 🤲🤲🤲🤲
@kangai_Jr_99
@kangai_Jr_99 3 жыл бұрын
Fatanmu Allah Ya Chanja Mana da Mafi Alkhairee ba Wanda Mukesoba🙏🏽🙏🏽🙏🏽
@fridawsifridawsi1551
@fridawsifridawsi1551 3 жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@مريملوان
@مريملوان 3 жыл бұрын
eh wllh amen ya allah
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 2 жыл бұрын
Wannan shine magana
@abubakargarbamukhtar1948
@abubakargarbamukhtar1948 3 жыл бұрын
This song had really portrays the true picture of what our dear country is passing through. People really need to embrace the stronghold of unification to change the government toward a better new Nigeria. Insecurity, Unemployment, Poverty etc are always the order of to days. We need to see a better Nigeria.
@muwaffaqyahaya9560
@muwaffaqyahaya9560 3 жыл бұрын
As much as I love the initiative of this song, it still shows we have not learned our lesson since it is still a campaign song praising a POLITICIAN! What difference is it from 2015 and what we repeated in 2019? Till we understand that we need to talk to all of them and make them listen, they'll keep buying us off. GOD HELP US ALL
@ahmadismail4639
@ahmadismail4639 3 жыл бұрын
This comment makes a lot of sense. You capture the point aptly. Though wakar kam da dadi
@lafricain
@lafricain 3 жыл бұрын
I totally agree. “Insanity Is Doing the Same Thing Over and Over Again and Expecting Different Results”
@shiainafrica
@shiainafrica 3 жыл бұрын
They were paid to do so by the current governor which means if someone also call them to campaign for him they will do so, they’re just after the money and fame without thinking what they will caused.
@isazulai4266
@isazulai4266 2 жыл бұрын
My thoughts too
@isazulai4266
@isazulai4266 2 жыл бұрын
How I wished it's not a campaign song.... would have been better.
@shamsukabir2323
@shamsukabir2323 3 жыл бұрын
Aikin banza ihun kawai, kuyi addu'a ALLAH ya zaba mana mafi alkairi, ba kuce a zabi tambuwal ba baku ganin halin da yan sokoto suke a ciki, wanda ya kasa gyara sokoto taya zai gyara Nigeria. Kuje kuyi addu'a ALLAH ya zaba mana mafi alkairi
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 3 жыл бұрын
Amin ya rabbi ai burinsu ya cika
@moussayoussif4357
@moussayoussif4357 2 жыл бұрын
Gaskia ne wly
@jimohhajarat2026
@jimohhajarat2026 3 жыл бұрын
Iskanci kawai thats how you guys will start singing for them up and down and if they win finish its rubbish they would be doing go ahead you guys should go and pray for the best
@abdoolyoungboy
@abdoolyoungboy 3 жыл бұрын
Wlh sarki Akwai matsala mu kadai mukasan halinda muke ciki kai dai katsaya matsayinka kawai kada ka kara sa talakawa cikin wata halaka kuma nan da ka ganni wlh ban taba son wani party wanda BA PDP bane amma gsky TAMBUWAL AKWAI MATSALA
@abuyabbaakhuwa550
@abuyabbaakhuwa550 3 жыл бұрын
This song perfectly illustrated the current situation of Nigeria. Kudos to Kannywood stars for this brilliant artwork.
@abdelkarimmohamedmaiga3019
@abdelkarimmohamedmaiga3019 2 жыл бұрын
D9uho;
@abdelkarimmohamedmaiga3019
@abdelkarimmohamedmaiga3019 2 жыл бұрын
Hicj
@abdelkarimmohamedmaiga3019
@abdelkarimmohamedmaiga3019 2 жыл бұрын
Begin Annabi2 s a w
@muhammadubuharidalibi6257
@muhammadubuharidalibi6257 2 жыл бұрын
Sunana Muhammadu Buhari Dalibi Zaria Kaduna State Wannan Wakar Tayi Kyau Sosai Allah Ya Saka Da Alkhairi.
@halimannawayatausman4965
@halimannawayatausman4965 3 жыл бұрын
Nice initiative... just the campaigning that is a turnoff. But every other thing is a 100 percent and I hope our people see the truth through this video and song and do better during the next election. I pray for better days, I can only hope.
@MisbahuelHamza
@MisbahuelHamza 3 жыл бұрын
@Halima Nnawayata Usma, Amin Ya Allah.
@aliyuraheenat809
@aliyuraheenat809 3 жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@muktarabdullahi6911
@muktarabdullahi6911 2 жыл бұрын
Duk kanwar Jace Allah ya chanjamana Mafi Alkairi Amen yahayyu yaqayyum
@HASKEBIYUTV
@HASKEBIYUTV 2 жыл бұрын
Sound Good
@HASKEBIYUTV
@HASKEBIYUTV 2 жыл бұрын
Sound Good
@usmanabas3983
@usmanabas3983 2 жыл бұрын
Good my people. Achan ja chanji wannan hakane🇳🇬🇳🇬🏃🏃
@usmannasir2996
@usmannasir2996 3 жыл бұрын
Wallahi ranar da Tambuwal zai zama shugaban kasar Nigeria talaka ya shiga balai. Wannan wakar tasa ma daina ganin girman sarkin waka. A da, Ina matukar Kaunar ka saboda akida, amma yanzu clearly you are just a business person to me. Allah dai ya zaba mana abinda yafi zama alkhairi
@atPayng
@atPayng 2 жыл бұрын
Kai wannan waja tayi musamman dana Malaminn makaranta da dalibai Muna bukatar chaji malam musbahu
@mlafazitv2692
@mlafazitv2692 3 жыл бұрын
Wow this song sweet wakarnan tayi dadi sosai wlh Amma pls y kamata ata yiwa sir Sani Danja Baiti yana hawa
@saynotoracism8613
@saynotoracism8613 2 жыл бұрын
I'm a Ghanaian who trusted much in baba but I'm short words towards the situation in Nigeria now. Yaa Allah forgive us
@aishamuhdaishamuhd9082
@aishamuhdaishamuhd9082 3 жыл бұрын
Masha Allah wllh kune masu yi dan Allah amma da sunzo sunfara yaudararmu da wani dan Bello gaskiya naji dadin wakar nan dan yawancin so yayyar da akewa yan siyasa wakace takesawa asosu insha Allahu wan nan lokacin baza akara yaudararmu da wakaba Allah ya wulakanta duk wanda bayasan cigaban Nigeria kaimana maganinsa dan darajar Annabi kaimana zabi na alkairi
@hadeelabdulwahhab8571
@hadeelabdulwahhab8571 3 жыл бұрын
Allah y ci gaba da jagora sarki 👑👑
@bellofaruk57
@bellofaruk57 3 жыл бұрын
Hmm lalle kunrainawa mutane wayau kukarbi kudi masuyawangaske kuzabi shugaba dagabaya kuzo kunarenawa mutane wayau , Allah kadai zaiiya gyara Nigeria Kuma kunsani amm saboda karkurasa abin duniya shiyasa kuka take sani tambuwal ko sokoto ya gyara ballet Nigeria kaje kaga cikin sokoto kagani
@khalidaminu8455
@khalidaminu8455 3 жыл бұрын
Masha Allah sarki waka tayi kuma Nigeria sai tambuwal insha Allah 2023
@mammangarka3010
@mammangarka3010 2 жыл бұрын
Indeed I'm in support of chanja chanji and i'm also in support of this not too young, not too old, talented, industrious and loyal personality::::: AMINU WAZIRI TAMBUWAL.
@hafidsocrat4345
@hafidsocrat4345 3 жыл бұрын
لله الامر من قبل ومن بعد Mudai yanzu munzurawa mulkin allh ido.
@ubaidatmusa2726
@ubaidatmusa2726 3 жыл бұрын
Ya Allah bring peace and choose the best for my dear country Nigeria.
@fatitaxo5195
@fatitaxo5195 2 жыл бұрын
Balai Aminu waziri shi da babu duk daya being governor of sokoto baiyi komai ba Allah ya zaba mana na gari kawai
@maryammohammed7906
@maryammohammed7906 3 жыл бұрын
Ya akayi kuka San shine mafi alkhairi ai ce nake abunda mukayi kenan tun 2015 har yanzu ana nadama Kasa ta gurbace Tashin hankali ko Ina musamman mu dake cikin wannan fitinar Ina ce addua kawai zamuyi ubangiji Allah ya bamu zabi mafi alkhairi Kuma ai yanda alummah take Haka Allah ya ke Basu shugabanni daidai su Shi Kuma ai wa'ae babban Dan PDP ne idan kun manta Baku tashi fitar da magana ba sai da kuke ganin zabe Yana gangarowa Tau in shaa Allah da Allah muka dogara Kuma in shaa Allah zai share Mana dukkanin hawayenmu
@sanitukurduhuwa4274
@sanitukurduhuwa4274 3 жыл бұрын
Shasha shan da bai tsiunana komai a Sokoto ba wai shi ake yabo this very unfortunate for us as nigerians
@aliabubakarg8855
@aliabubakarg8855 3 жыл бұрын
Mudai abinda zamuce Sai addu ar Allah yazabamana mafi Alhairi. Allah choose is the best.
@ibrhmniger7050
@ibrhmniger7050 2 жыл бұрын
Allah dai ya karamana san manzan sa annabi Muhammadu s a w
@hajarausman5942
@hajarausman5942 3 жыл бұрын
Gsky oga qawarnan tayi kyau ss km allah yasa muga chan ji alfarmar manzon allah s a w
@yushaumuhammad3728
@yushaumuhammad3728 2 жыл бұрын
Allah yazaba Mana mafi alkairi. bawani mawaki dazai qara Koda mana wani Dan siyasa domin munsan cewa kawai dan buka tarku kukeyi mudai dogaron mu Allah sarki yazabana da Kansa kun manta a 2015 haka kukayiwa G.M.B.campaign to se ku chanja wani style watakil zaifi muku badamu ba
@mohamedroufai5252
@mohamedroufai5252 2 жыл бұрын
Bayauba dama Naziru sarkin waka yake ankarar daku Fada da Aljani ba dadi APC ba dadi amma kunkasa ganewa Buhari na 'yan Nigeria kanayi munajin dadi BABA😂😂🤗
@ahmadbinali4668
@ahmadbinali4668 3 жыл бұрын
dama ai shirin pdp ne, akawuma chanji Matsala, mission complete 100%
@umaradamu8534
@umaradamu8534 3 жыл бұрын
Haba sarkin Waka muna ganin girmanka zancen siyasa duk qaryace tunda buhari yayi failing namu. Allah kawai yabamu nagari Amma babu zancen wani waye waye
@fatimausman811
@fatimausman811 3 жыл бұрын
Gaskiya kam
@salisusani1746
@salisusani1746 2 жыл бұрын
Daman aekune jakadun su. In suncin duk abunda zasuyiwa talaka bakwa iya aekamusu saqon sugyara. Amman kun iya basu gudun mawa lokacin campaign
@nuradahiru4130
@nuradahiru4130 2 жыл бұрын
I had never feel a nice song like this with great king song's naxxx...
@enantimothy2232
@enantimothy2232 2 жыл бұрын
Aminu Waziri zai rike kasa. Sai Tambuwal
@nanahumairamuhammad7835
@nanahumairamuhammad7835 2 жыл бұрын
ALLAH YA KIYAYE INSHA ALLAHU BAZEYI MULKIN QASABA QARYANI KUJI THRUN ALLAH
@MustafaAhmed-wl9mf
@MustafaAhmed-wl9mf 3 жыл бұрын
Duk kauwar jace sarkin waka miyayiwa sokoto acikin kaci dari chasa in da tara duk kansu kansu sukeso bata lakkaba kukira muna baba gana umar julul
@agnesalbarka5366
@agnesalbarka5366 3 жыл бұрын
God really gave people brain n wisdom. This song is just a true reflection of the real situation of the country
@abdulbakisani5714
@abdulbakisani5714 2 жыл бұрын
Allah kakawo mana dauki akasarmu
@sadiqshehu3907
@sadiqshehu3907 3 жыл бұрын
Allah kazamu gatanmu don daraja wanan watan mai albarka
@mahamadougarba560
@mahamadougarba560 3 жыл бұрын
Yanni Nigeria dama basa kishin shugabankasa Buhari yayikokari sosaifa Amma Dan Nigeria dabutulci 🤐🤫
@Ahmad_Alasan_Registrar
@Ahmad_Alasan_Registrar 3 жыл бұрын
Inayinka sarkin waka
@Kanoemirate
@Kanoemirate 2 жыл бұрын
Ya dace ku hadu kuyi irin wannan amma banda tallen wani Dan Takara.
@usmanibrahimmuhammad905
@usmanibrahimmuhammad905 3 жыл бұрын
Allah ka zaba mana mafi alheri,Allah ya karemu da sake afkawa Yar gidan jiya
@belloabdullahi2212
@belloabdullahi2212 3 жыл бұрын
Aekin banza wai lalle a ɗuwawu Naija sai atiku insha allah
@aishaabutsa5672
@aishaabutsa5672 2 жыл бұрын
😁😁 wai lalle a duwawu😁😁😁
@lawaldahiru6052
@lawaldahiru6052 3 жыл бұрын
Haba anShamu haryanzu bamuwarke ba muzabin allah Mike so ba zabin kuba abayama haka kuka yimana dadin baki to my zabin allah kawai allah kamana da kyau
@mjtalenttv
@mjtalenttv 3 жыл бұрын
P D P sak
@youssoufdaoudal.6354
@youssoufdaoudal.6354 3 жыл бұрын
Sarkin waka, na jinjina muku, da sanni Danja, da sauran. Allah ya taimakemu mu kaiga iyakar wannar matsala, ameen. Naku Yusuf Daud, daga kasar Kenya.
@kamaluddeenabubakar6760
@kamaluddeenabubakar6760 2 жыл бұрын
Kuna cikin wanda kuka bada goyan bayan kawo wannan gwamnatin yanxu kunga xasu fadi shine xaku canja riga marasa daraja
@abubakarbabangida5827
@abubakarbabangida5827 2 жыл бұрын
What a country! No one among us is empathy for the final collapsing our dear country in all angles.
@talfiibrahim6926
@talfiibrahim6926 3 жыл бұрын
Gaskiyane waka
@AumsalAumsal
@AumsalAumsal 3 жыл бұрын
Sai ku fara chanja tambuwal tunda ajihar tsiyar take
@sadiqsuleiman7937
@sadiqsuleiman7937 3 жыл бұрын
Shima shirme zai zo yayi
@aminumuhammadidris2527
@aminumuhammadidris2527 2 жыл бұрын
Ina ma ace ku kukayi tunanin kuyi wannan wakar ta hanyar nuna rashin goyan bayanku kan abunda yake faruwa....sai dai kash kudi aka baku kukayi wa wani campaign....Allah ya kyauta....kun goyi bayan APC ta kawo mulki ya kamata kuna na ma duniya bakwa goyan bayan wannan abu dake faruwa kawai ba tare da nuna goyan bayan wani ba
@abbadanaunty
@abbadanaunty 3 жыл бұрын
Masha allah,ibrahim Marshall yana gaishe ka
@hajiyasamira1802
@hajiyasamira1802 2 жыл бұрын
Allah ya zabama Na Mafi Alheri
@harounanassar5889
@harounanassar5889 3 жыл бұрын
allah ya chanja mana mafi alkairi
@junaidmuhammad5323
@junaidmuhammad5323 3 жыл бұрын
Ku kuke kaimutane kubarosu bamayi aikin banza aikin wofi
@MohammedAhmed-rx9gk
@MohammedAhmed-rx9gk Жыл бұрын
Allah kawomana dauki 😢😢
@murtalaabubakar8598
@murtalaabubakar8598 3 жыл бұрын
Problem din shine kuma don aljihunku kukeyi ba don talaka ba
@surajobuzu2855
@surajobuzu2855 3 жыл бұрын
Allah ya tabbatarda alheri H E Aminu waziri Tambuwal
@aishahamzamaishera3151
@aishahamzamaishera3151 3 жыл бұрын
Ikon Allah har yanzu dai chanji dai
@shehusaeed4758
@shehusaeed4758 3 жыл бұрын
Fatan Nasara
@salisunuhu2916
@salisunuhu2916 3 жыл бұрын
Kada Allah ya bashi shugaban cin Nigeria
@alheriyusuf2693
@alheriyusuf2693 3 жыл бұрын
My country Nigeria may d good God see us true
@IdrisMuhammad-zx8nq
@IdrisMuhammad-zx8nq Жыл бұрын
Nice song
@fuadabdullahi964
@fuadabdullahi964 3 жыл бұрын
Waye ɗankulu ne da ake cewa su koma gida? 😆😃
@aishajamari2957
@aishajamari2957 2 жыл бұрын
Wayne dan kulu?
@abdubash476
@abdubash476 2 жыл бұрын
Sai Atiku Abubakar
@saadmusamaitafsir
@saadmusamaitafsir 3 жыл бұрын
😂🤣😂 lallai kune yan drama
@ggggs1311
@ggggs1311 3 жыл бұрын
Gaskiya a chanja👍
@babangidasale6715
@babangidasale6715 2 жыл бұрын
Waqar nan tamin dadi batuqa.amma nsjeriya a barwa atiku.
@yakubuumar3261
@yakubuumar3261 3 жыл бұрын
Legend voice Musbahu m Ahamad
@arabibashirdanejo8400
@arabibashirdanejo8400 3 жыл бұрын
ku dai kunyi wakar ku sana’ar ku ce bamu hanaku amma dai Allah yazaba mana mafi alheri kawai..a baya kun fada mun ji bamu karawa kuma
@rukayyahnuhu1442
@rukayyahnuhu1442 3 жыл бұрын
AWT 2023 Insha Allah 💪
@salmanusaleh7335
@salmanusaleh7335 3 жыл бұрын
Kunsan su wadanna mawakan su kudi suke nema. Saboda haka mu yankasa mucigaba da addu'ar zabin shugaba nagari
@AbdulmalikMuhammad-ti3hk
@AbdulmalikMuhammad-ti3hk 6 ай бұрын
Sai Naziru 🎉
@hamzaabdulrazak8481
@hamzaabdulrazak8481 3 жыл бұрын
Allah ya canja mana amin amin
@mamanbasira9263
@mamanbasira9263 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya Kara basira
@sulaimankabirubebeji7699
@sulaimankabirubebeji7699 3 жыл бұрын
Allah yayimana zabi na alheri
@Shebe_Jnr
@Shebe_Jnr 3 жыл бұрын
Yanzun ma talakan ba ya ganin zobon.
@melemuhammad9317
@melemuhammad9317 3 жыл бұрын
Iskancin banza haka kukayi mana tallar bahari yanxu kuma kun koma tallen tambuwal
@ahmadbinali4668
@ahmadbinali4668 3 жыл бұрын
sokoto mugani a kasa ,completed project is zero 0
@DAN_SIDI
@DAN_SIDI 3 жыл бұрын
Allah ma alheri
@ousu-maigazakinmaza3905
@ousu-maigazakinmaza3905 3 жыл бұрын
Allah sarki
@daniellalai2010
@daniellalai2010 3 жыл бұрын
Ali jitta can sing for both party and candidate of pdp and apc Ali jitta 🎻🎻🎻🎸🎸😠
@muhammadsabiu4019
@muhammadsabiu4019 3 жыл бұрын
Kudai kun iya qira wajan yaudara
@ibrahimharsanukwalam8730
@ibrahimharsanukwalam8730 3 жыл бұрын
Allah sa shine mafi alkhairi, Ni na bi.
@hafidsocrat4345
@hafidsocrat4345 3 жыл бұрын
Na,am
@moussaibrahim9984
@moussaibrahim9984 2 жыл бұрын
Masha Allah 🇳🇪🇱🇾
@nazifigago8759
@nazifigago8759 3 жыл бұрын
Allah ka canza alkeyri.
@MohammedIbrahim-wq5tz
@MohammedIbrahim-wq5tz 3 жыл бұрын
Allah ya biya SARKIN WAKA
@MoussaRawa-jc9bh
@MoussaRawa-jc9bh Жыл бұрын
Alijita
@usmanibrahimmuhammad905
@usmanibrahimmuhammad905 3 жыл бұрын
Allah mafi alheri muke roka
@maharazoumaharazou3171
@maharazoumaharazou3171 2 жыл бұрын
Slm
@nasrullahndana8700
@nasrullahndana8700 2 жыл бұрын
Mu chanja chanji!!!
@abdullahihussainibolabola5177
@abdullahihussainibolabola5177 3 жыл бұрын
Giskiya wannan sagon yayi
@yusufmusajinto4476
@yusufmusajinto4476 3 жыл бұрын
Wana tambuwal kuma Ana zaune kalau inama laifin kuce kwankwaso inde a PDP ne
@aishahassan3568
@aishahassan3568 3 жыл бұрын
Duk zamuje tatada muje😭😭😭
@نعيشمعالقرآنالكريم
@نعيشمعالقرآنالكريم 2 жыл бұрын
حسبنا الله و نعم الوكيل.
SAKAMAKON CHANJI FULL VIDEO HD.... ORIGINAL
20:32
Auta Waziri
Рет қаралды 202 М.
HASBUNALLAHU Official HD Video by Kwankwasiya Artists Movement
10:33
Из какого города смотришь? 😃
00:34
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 2,2 МЛН
Каха и лужа  #непосредственнокаха
00:15
Players vs Pitch 🤯
00:26
LE FOOT EN VIDÉO
Рет қаралды 128 МЛН
BBC Hausa Labaran Duniya na Dare Yau /18/11/2024
20:23
Hausa news 24
Рет қаралды 6 М.
New song of Hon Betara by sarkin waka
10:46
Abubakar Ali TV
Рет қаралды 20 М.
Nasir Yusuf Gawuna - Naziru M Ahmad (Sarkin Waka)
8:13
Sarkin Waka
Рет қаралды 511 М.
GIGITASU KORASU JAGORA - TIJJANI GANDU OFFICIAL VIDEO 2024
9:07
TIJJANI GANDU TV
Рет қаралды 69 М.
SARDAUNAN GOREN NA MAYE ABUBAKAR
17:18
Saira Movies
Рет қаралды 453 М.
HAKIN SAMA KAMMALALLIYA
16:14
Alan waka
Рет қаралды 71 М.
Arewa mu farka.. official Video
12:36
Ali jita
Рет қаралды 45 М.