mukabala tsakanin Yan salafiyya da Yan kur,aniyyun

  Рет қаралды 102,267

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

2 жыл бұрын

wan nan video nadaukeda mukabala tsakanin Yan salafiyya da Yan kur,aniyyun akan asalin yadda yakamata ayi addinin musulunci
Wanda wan nan Tasha me albarka takawo muku domin ilimantar daku da nishadan tardaku
kuyimana subscribe a KZbin channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryenmu kamar haka
karatuttukan malaman musulunci
labarun kannywood
labarun siyasa
labarun hausa
labarun duniya
______________________________________________
domin neman Karin bayani Zaku iya tuntubarmu a numbar wayarmu kamar haka
07047711123
www.usmanauwal859@gmail.com

Пікірлер: 127
@zamzamzam9844
@zamzamzam9844 Жыл бұрын
Very very interesting topic of discussion, I hope this topics will be well organized by the moderator in the next coming discussion, we all need understand and knowledge, a lot of things is been hidden to us and it need those with well knowledge to open and shear the knowledge for each and every person to get the understanding of this belief
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Thank you very much
@AbdullahiAliyubappah
@AbdullahiAliyubappah Ай бұрын
Kai naji dadi yan iska biyu sun hadu sika bana kawkarai Allah ya siryeku yasakugane ameen
@maryamtukur9636
@maryamtukur9636 5 ай бұрын
Gaskiya malam rigasa anawa gani yada irin wannan bashida anfani gaskiya amma bansan me malamai suka faba
@user-np7sj8tw3t
@user-np7sj8tw3t 8 ай бұрын
Gaskiya ku koma makaranta, Allah sarki Allah taimake ku ko koma ibada yadda Annabi yake
@ShehuUsman-ss1hs
@ShehuUsman-ss1hs 2 ай бұрын
Allah yashiryi yankura aniyun
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 Жыл бұрын
Hahahahaa ya Allah ya jikan malaman jiya mai guduma❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@muhammadsuleiman8806
@muhammadsuleiman8806 3 күн бұрын
Wallahi babu mamaki da Allah ya fidda kama ta Musulmai a fuskar sa tin a duniya😢
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 Жыл бұрын
Wato wani a addini n sai yayah babba giwar Afirka wato nageria 🇳🇪🇳🇪🇱🇾🇱🇾
@abdullahiumar151
@abdullahiumar151 Жыл бұрын
Allah sarki ga wata sabuwar sallah
@abdulazeezaminubayero7329
@abdulazeezaminubayero7329 Жыл бұрын
Amma dae Allah yashirya Dan kalakato.dan gaskiya tsananin jahilce ke damunsa
@yusufisa3359
@yusufisa3359 Жыл бұрын
Allah yace: Wama atakumur Rasulu fakhuzuhu wama nahakum anhu fantahu
@salisujibrin2612
@salisujibrin2612 Жыл бұрын
Mini kuma kalakato allah ya tsine wa yan kalakato ai kalakato shine bukari da muslim
@gaddaficj5323
@gaddaficj5323 Жыл бұрын
Guarantee
@Likemindfoundation
@Likemindfoundation Жыл бұрын
Masha Allah, abu anitse va hayaniya
@UsmanAhmedkoguna
@UsmanAhmedkoguna Жыл бұрын
Me yasa kuke bata lokacin ku akan wannan mutumin ne kam? Shi kansa ogan nasu aiy anyi bayani yanda wassu kungiya suka kaishi horo kawai don ya dawo ya gurbata musulunci?
@user-by6ri3ki8q
@user-by6ri3ki8q 5 ай бұрын
😭😭🙏☝️🤝
@wahidazizi7762
@wahidazizi7762 Жыл бұрын
🇸🇦👈👉🛫💯💯💯💯💯
@husseinshuaibu3560
@husseinshuaibu3560 Жыл бұрын
Kana biyewa yan kala kato!? Waye zai fassara Quranin in ba Annabi SAW ba. Duk 5 din kuma akwai su a Quranin.
@naziruhaladu6128
@naziruhaladu6128 Жыл бұрын
wannan ƙarya akema mabiya al'qur'ani
@abbaalmisry290
@abbaalmisry290 7 ай бұрын
Wallahi wannn ba salafe bayida ilimi sosai
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 Жыл бұрын
Malam dan salafawa kaima akoyi gyara a sujadar ka wallahi annabi yayi gaskiya karshen duniya addini zai kasu kashi kashiii
@saminuabubakar9545
@saminuabubakar9545 Жыл бұрын
ikwan allah
@bassiroumettre9691
@bassiroumettre9691 Жыл бұрын
MTR
@sadamyahaya5324
@sadamyahaya5324 Жыл бұрын
Kai duniya amma banga laifinkuba yan kala kato yan boko haramma sunce wai suma musulmaine kowa ze tadda ALLAH
@ibrahimbashiru325
@ibrahimbashiru325 Жыл бұрын
Hhhh kali kato bala'ina 💃💃💃💃💃
@user-ki1ef7vu1s
@user-ki1ef7vu1s 9 ай бұрын
Sunnah sak
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 Жыл бұрын
Allah yasaka mallan 'suna jayaya à kan addini basusan addini
@maigatv8880
@maigatv8880 Жыл бұрын
Muhammad
@malamintiketot
@malamintiketot 2 жыл бұрын
Rigasa new TV wannan makabala qur Ani bashine ya koyarmasu raka a dayaba AA raka a hudune AZAHAR la asar 3 magriba 4 Isha 2 asuba Kuma a qur ani
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 2 жыл бұрын
Fahimatar su kenan fah Amma zamu kawo muku babban malaminsu
@abubakarumar2164
@abubakarumar2164 Жыл бұрын
Yazakuce yan salafiyya da yan Qalaqatu, ai yan Salafiyya sune yan Qalaqatu .
@muhammadsuleiman8806
@muhammadsuleiman8806 3 күн бұрын
Ai dama barshi an kuma gashi yace yanda ake Sallara ƙaryane ambata gashin ce Waddallazina kafaru
@Djo_Badangone
@Djo_Badangone Жыл бұрын
Mach'Allah Tabârak'Allah.
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi Жыл бұрын
Wannan qatun baima fahimci qura'anin bama kwatakwata bama
@halidhatim8618
@halidhatim8618 Жыл бұрын
Wannan ko shakka babu ita ce sallah wadda anbabawan Allah suka yi.
@abdoulbassiroudawi
@abdoulbassiroudawi Жыл бұрын
Wana Dan shayesheyene
@mariyamasoule1987
@mariyamasoule1987 Жыл бұрын
Masha Allah
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Mungode 🙏
@harunaumarabdulhameed3011
@harunaumarabdulhameed3011 Жыл бұрын
This is like, the man in Nigeria to say that an English man does not understand English language . Could we say ,he is right? No because an English man must be more understand than other people who are not English men.
@ahmadtijjani3198
@ahmadtijjani3198 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi yakaremu daga sharrin me tatsine
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Ameen ameen
@shehualtine444
@shehualtine444 Жыл бұрын
Amin Amin
@hassanmbuba1581
@hassanmbuba1581 2 жыл бұрын
Kadena rubuta rigasa tv news akan videos naka iya na kasan yawadatar kuma sekafi samun subscribers
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 2 жыл бұрын
Ina godiya da shawararka , Amma inayin hakan ne saboda masu daukar videos dinmu , Kuma sufimu amfana dashi, dafatan kafimci dalili
@kassoummamadou9608
@kassoummamadou9608 Жыл бұрын
to ai ayar takama akan karatu ake nufi. karatun daidai ne amma fassarar ba daidai ba agyara
@zakariaadam3322
@zakariaadam3322 Жыл бұрын
Ikon Allah 🤔🤔🤔🤔🤔
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 Жыл бұрын
😂😂😂 Gaskiya wannan ba dan kura a niyu kake ba dan jahilah niyu kake ina kataba jin sallah ba ikama ba tahiya ba ruku u
@halimamahmed289
@halimamahmed289 Жыл бұрын
Hhhhhh anwata 😭😭😂😂😂
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA Жыл бұрын
Dan Allah a ina zansamu cigaban wannan muqabala pks
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Mune muka dauka Kuma anan malaman suka tsaya Amma ranarda aka Kara zama zamu saka muku cigaban
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 Жыл бұрын
😂😂😂 Zani ta tarda muje yakin ruwa ya tarda sakaina
@hassanissa2504
@hassanissa2504 Жыл бұрын
Hassa
@fggmaganimatafgakkarami3886
@fggmaganimatafgakkarami3886 Жыл бұрын
Ya allah kasa mucikadaimani
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Ameen ameen Dan uwa 🙏
@user-um7pi7ft2q
@user-um7pi7ft2q Жыл бұрын
الجنون فنون
@imamshafii2375
@imamshafii2375 Жыл бұрын
Mallamai ma sunce "tsakanin mulsulmi da kafirci shine sallah" a Qurani is samo wannan?
@musagarba9780
@musagarba9780 Жыл бұрын
Wannan katon banza ne. Dan iskane basuda kunya masu dun gure a sallah wai su yan Kala kato KO Kala kwace
@guramasuleiman6910
@guramasuleiman6910 Жыл бұрын
Wannan duka sukuburutu ce kawai babu ilimi akai
@adamsly8580
@adamsly8580 Жыл бұрын
Wanda duk yakira mabiya kur'ani da "yan Kala Kato, inayi masa nasihi da yayi gaggawar tuba zuwaga Allah , inkuwa baiyiba to tabbas zai hadu da fushin Allah karshe ya sanyashi acikin wuta!!
@yusifisimaila4228
@yusifisimaila4228 Жыл бұрын
Gaskiya bakada ilimi Anamagana ta ili kanawu kiyaya aciki
@aminumahmoud1690
@aminumahmoud1690 Жыл бұрын
Gaskiya kalmar da ta dace da masu wannan aqidar sai qala-qato domin sun kore hadisai kaga kenan ba daga Annabi Muhammad SAW suke karbar alamurran addini ba daga wani qato ne wadda sauran musulmi basu san dashi ba domin isnadin yankakke ne
@hindeniger
@hindeniger Жыл бұрын
Allah ya kyauta
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Ameen ameen
@aishaibrahim4884
@aishaibrahim4884 2 жыл бұрын
Assalamualaikum Dan Allah kusa Mana raguwa 🤲🤲
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 2 жыл бұрын
Zamu saka muku inshallah mungode 🙏
@adamoudanassabe4141
@adamoudanassabe4141 Жыл бұрын
Allah yabawa Mal tsahokawa
@jaafaruibrahim4010
@jaafaruibrahim4010 Жыл бұрын
Yawwa_ ku duk vangarorin ku bakukawo ma'anar kalmar Assala ta ba (salla) Sannan bakukawo ma'anar kalmar sujjada ba ' a Hausa.
@nafisesalah6377
@nafisesalah6377 Жыл бұрын
Malam where did Allah stand and claim all this practice.if so. We are wrong by following someone cultural practice
@manybero4884
@manybero4884 Жыл бұрын
Dan kalakato bakada gaskiya ka koma makaranta
@magajihassan7343
@magajihassan7343 2 жыл бұрын
Allah kasa mu da ce !!!!!!!!!
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 2 жыл бұрын
Ameen ameen
@harunaumarabdulhameed3011
@harunaumarabdulhameed3011 Жыл бұрын
To Kai dakace durkuso shine ruku'i , to kafi sauran larabawa fahitar latabcibe? Da basayin haka?
@yusuf1172
@yusuf1172 Жыл бұрын
Kai manta Koi suna
@user-np7sj8tw3t
@user-np7sj8tw3t 8 ай бұрын
San banza kenan,gargajiya ko ciwo ba Fatiha ba ,surah?
@yusuf1172
@yusuf1172 Жыл бұрын
Salam Walekum in Neemuch Yousuf vah number dekar Sala today festival
@Hachim56
@Hachim56 2 жыл бұрын
Gabadayanku da sauranku
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 2 жыл бұрын
Allah yasa mudace 🙏
@user-gl3zi2yd4i
@user-gl3zi2yd4i Жыл бұрын
Tab wannan jahilci dame yay kama Allah yasa dan kala kato ya dawo hanya.
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Ameen ameen
@ayubabdulmohammed5463
@ayubabdulmohammed5463 Жыл бұрын
Yanaga yayan banza
@abdullaimuhammad7268
@abdullaimuhammad7268 Жыл бұрын
Ansamu nustsuwa amma ba suda ilimi yadda ya kamata
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Gaskiya ne
@sanibalado2893
@sanibalado2893 Жыл бұрын
Wannan dan kala katon ko ayoyin targadasu ya keyi baya karantosu daidai.
@sanibalado2893
@sanibalado2893 Жыл бұрын
كلكم تدخلون الجنة إلا من أبى قال ومن يأبى يارسول الله. قال من أطاعني دخل الجنة ومن عصاني فقد أبى
@ArsenalHausaTv
@ArsenalHausaTv Жыл бұрын
Wai Kuma bnda abinku Kuna ganinsa kunsan kan ba dadi Kuma kuna biye masa 🤔🤔🤔
@fggmaganimatafgakkarami3886
@fggmaganimatafgakkarami3886 Жыл бұрын
Wannan ainasuke
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Agarin kaduna suke
@Likemindfoundation
@Likemindfoundation Жыл бұрын
Pls what is the name of the two mallams
@wisdombehn8078
@wisdombehn8078 Жыл бұрын
Mallam is kinda barmu kunya
@ayubabdulmohammed5463
@ayubabdulmohammed5463 Жыл бұрын
Malam AMSA bagidajen Nan shine mu MUNAYIN IBADAN DA MANZON ALLAH S A W YAYINE
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Shine gaskiya
@bilkisushettima6006
@bilkisushettima6006 Жыл бұрын
Menene kala Kato
@mansirabubakar715
@mansirabubakar715 Жыл бұрын
Wanna ko kama damalimi baiba
@user-np7sj8tw3t
@user-np7sj8tw3t 8 ай бұрын
Tabbas Kur'ani se da karatu
@ummuhibbakayanmata5394
@ummuhibbakayanmata5394 Жыл бұрын
ALLAH karabamu da jahilci
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Ameen ya Allah 🙏
@lawaliabdoulaye4045
@lawaliabdoulaye4045 Жыл бұрын
Wan aiba adine ne sukeyi iskancine
@ahmaduharuna4316
@ahmaduharuna4316 Жыл бұрын
Wai haka qala qato suke bass sallah
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Wallahi kuwa
@gaddaficj5323
@gaddaficj5323 Жыл бұрын
Wasu ba
@wisdombehn8078
@wisdombehn8078 Жыл бұрын
Mallamia kuna bamu kunya
@hamzaadamujumba920
@hamzaadamujumba920 Жыл бұрын
Anye wannan MAIHANKALI ne?
@badamasiamadu3470
@badamasiamadu3470 Жыл бұрын
Amma dik Wanda yayi wannan rubutun fasikine
@badamasiamadu3470
@badamasiamadu3470 Жыл бұрын
Kuma dik Wanda lekiran masu
@abubakarusman4393
@abubakarusman4393 2 жыл бұрын
Dan qala qato duka yayi duka 😂😂
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 2 жыл бұрын
Sosaima kuwa
@halidhatim8618
@halidhatim8618 Жыл бұрын
Prosternation ne sujud da goshi ake sujada Alamomin su bisa fuskokin akwai alama sujada bisa fuskokin su bi ma’ana bisa goshin su akwai alama suhada
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Masha Allah
@halidhatim8618
@halidhatim8618 Жыл бұрын
@@RIGASATVNEWS Malam ya rago yan izala sosai.wannan sallah da suka karanta haka sallah take a Qur’ani black and white bata bukatar sharhin kowa. Wacce suke kira sallah soro…wannan ita ce sallah abuda guda rage ta akeyi saboda soro bi ma’ana babu arwalla babu kuma cikakkayar natsuwa ta zama kassaru kenan. In an natsu sai ayi arwalla sai kuma a natsu hankali kwance. Qur’ani bai rage komi ba duk ibada tana ciki.wajen Qur’ani RUDU NE.
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
@@halidhatim8618 halan kaima kana Kan wan Nan akida ne ?
@ciisexabxab5295
@ciisexabxab5295 Жыл бұрын
Siil
@Tahirsenior1965
@Tahirsenior1965 Жыл бұрын
Dan iskane bayahude baiyada da mazancin manzon Allah ba
@yahayaalassane8824
@yahayaalassane8824 Жыл бұрын
Bakusan Yan kalakatoba !
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
Allah yasa mudace
@mansirabubakar715
@mansirabubakar715 Жыл бұрын
Chi ubanshi malan
@kassoummamadou9608
@kassoummamadou9608 Жыл бұрын
wai anan mukabalane akeyi 🤣🤣🤣🤣wannan film din akwai akwai na buyinshi, subuwun ducka «+» 🤣
@jaafaruibrahim4010
@jaafaruibrahim4010 Жыл бұрын
Har yanzu in baka karanta Alqur'ani A sallarka ba, To kazan ba zallar Qur'anin ba kenan!
@gausimahmadgausimahmad6764
@gausimahmadgausimahmad6764 Жыл бұрын
hhhhhhh dan qala-qato bala'i ne kut.🏃🏃🏃🏃🏃😂😂😂😂😂
@muntarisani7387
@muntarisani7387 2 жыл бұрын
Kai jahilci baiba
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 2 жыл бұрын
Duniya kenan akwai mutane kala kala
@adamoudanassabe4141
@adamoudanassabe4141 Жыл бұрын
Wallahi se ahakkali
@gidan_tasarrafi_tv
@gidan_tasarrafi_tv Жыл бұрын
Assalamualaikum warhamatullah dn alh katuramin WhatsApp number zan tura Maka Wani abu dazai taimaka wamutane
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS Жыл бұрын
07047711123
ПРОВЕРИЛ АРБУЗЫ #shorts
00:34
Паша Осадчий
Рет қаралды 6 МЛН
A little girl was shy at her first ballet lesson #shorts
00:35
Fabiosa Animated
Рет қаралды 3,1 МЛН
tattaunawa da rigasa tv news tayi da masu akidar kur,ani zala
19:56
RIGASA TV NEWS
Рет қаралды 16 М.
Sheikh Yahya Masussuka  Mukabala Allura ta tono galma  09022222391 mp4
1:42:51
Asalin Tarihin Yahudawa a Musulunci by Sheikh Dr Mansur isah yelwa
19:49
TSOKACI DABAN HAKURI AKAN ABINDA YAKE FARUWA AKAN NI ALKANAWI
57:26