Wow.Masha Allahu ,Allahu Akhbar Malam Nasser Ahmad El-rufa'i Allah qaro basira ya qara tsaremana Ku.
@sabodatsarotv47754 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله على كل شيء قدير جمعة مباركة عليكم يامسلمين
@ayubamuhammad9684 жыл бұрын
BBC Allah yakaramuku basira
@ibrahimbala77454 жыл бұрын
Masha Allah haziqin Gomna Allah ya taimakeka bisa al.amuranka
@asasd45044 жыл бұрын
Aslm ftn alhairi agaskiya irin wan nan shiri yanada matukar majimmaci Allah yasa wasu gwamnoni surinka yin irin wan nan adalcin kuma da ace akowace jaha zata rinka wakilta adalan murtane dan kaiwa gwam noni sha wara Allah shitaimaka wan nan shiri masha Allah abinbirgewa
@munirgarba59444 жыл бұрын
Masha Allah Allah Kara tallafawa. Mu mutan jahar katsina muna buqatar muma muga namu gwamnan dan Allah.
@ikhilimayusuf68414 жыл бұрын
Masha Allah ,Allah yaqara dau kakaka yasa kazama Shu gaban qasa Ameen🙌
@considernwaziim73964 жыл бұрын
IDD
@considernwaziim73964 жыл бұрын
Idarahema zazaklyu
@safiyaumar20754 жыл бұрын
Allah yakara lfy malam in yarinyata takune wllh daidai allura sai da mukasaya amma abun bargewa munsamu kulawa a yusuf dan sofo Allah ya temike malam
@ZahabzMedic4 жыл бұрын
Wannan shine dai dai Allah yasa wannan shiri ya daure
@obinnaoji21254 жыл бұрын
Slm
@muhammadmallamine21574 жыл бұрын
Masha Allahu BBC kuma Allahu shitaimakeku ama abinda nakeso ai magana akai akan WA'anda sukai zama a tsangaya sungama karatun kur'ani basuda aikinyi da suma antaimaka masu tunda don nemawa al uma sauki ake gomnati suma asadasu...............
@rabiulecturer40514 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira yakasai Yusuf
@aishaisaallahyakarabasiraw3694 жыл бұрын
Masha Allah malam kasan aikin ka Allah yasa kafi haka
@aminaahmad42464 жыл бұрын
Allah ya saka muku BBC Hausa, shi kuma gwamna Allah ya jagoranci shi a dukkan Alamuranshi.
@yusufibrahim84144 жыл бұрын
Wallahi wannan shine gwamna Allah dai ya Tayya ruko
@mominihsan71204 жыл бұрын
Ameen Dan uwa
@muhammadabdurahman40934 жыл бұрын
Alhamdulillah
@aliyuadam98494 жыл бұрын
This is the intelligent and the best Governor in Nigeria.
@shanonotv4774 жыл бұрын
Nayi matukar jindadin kallon shirin nan 100% Allah yataemaka mana gabaki daya. Daga Umar Ibraheem Shanono
@gidanbakotv14404 жыл бұрын
Masha Allah Allah yaja kwana gwamna
@bashiryunussa4124 жыл бұрын
Masha Allah Allah dai yabiya kum Allah ya kawo mana zaman lfy medorewa aqasarmu baki daya
@adamouboube76354 жыл бұрын
Masha Allah
@zakiaz75854 жыл бұрын
Allah y saka da alkhairi Ykarama lfy d tsawancin kwana
@GgGg-lv1lp4 жыл бұрын
Allah yataimaka kuma Allah yakareka Ameeen
@abdullahiahmed40714 жыл бұрын
H
@bashirbala64044 жыл бұрын
Masha Allah anxo wajan dama mun dade munajiran irin wanna damar Allah ya saka da Alkairi
@bashirbala64044 жыл бұрын
Shamsiyya Adam okay ba damuwa in sha Allah
@mahamudadam27224 жыл бұрын
Allah ya timaki mlam sima 2023
@isahumar44594 жыл бұрын
Gaskiya Alrufai kayikokari sosai Allah dai yakara daukaka Muma ajahar kebbi ku gayyato Mana Atiku bagudu
@Hearmzer4 жыл бұрын
Mashaa Allah, wannan wani cigaba ne a sashen shugabanci a kasar mu najeriya.
@djiyalanbaba94204 жыл бұрын
Masha Allah da kyau
@adamuharunaalheri58044 жыл бұрын
Allah yakaramaka lfy da basira
@hassanbala25724 жыл бұрын
Tnx Mr Kaduna governor
@hajayazainabidris1uk3094 жыл бұрын
Mashi Allah yayi
@hajaraadam50674 жыл бұрын
Allah ya taimaki Mallam Allah ya baka shigaban kasar Nigeria Alfarmar manzon Allah (S. A W )🙌🙌🙌
@maryamabdulmumin26424 жыл бұрын
Allah yakara Imani da Amana, Mai girma gwamna.
@bilkisuahmed28534 жыл бұрын
Gwamna kai Dan halak me Allah ya jikan iyayen ka da rahama amin Allah yasa yayanka su yima fiye da kai amin my cute mallam
@hamzaamidou19094 жыл бұрын
Bbchausa
@hamzaamidou19094 жыл бұрын
Mujidadinchirinku Allah chikaramuku pasaha
@lisbadimuhammad55004 жыл бұрын
I like your style of leadership
@kabirusaidu22544 жыл бұрын
Maganan sojoji a hanyar birningwari karyace.
@khitamcoo26504 жыл бұрын
ما شاألله بالتوفيق
@sanimuh.d40933 жыл бұрын
Nice
@andullababagero23824 жыл бұрын
Salamu Aleiku. bbc Allah ya taimaka malam mungode Allah ya kareka
@belloissasaley21384 жыл бұрын
Alhamdulilah Allah yajazamani Wanan bawan Allah Malam Naser el'rufai
@mustaphaharuna30634 жыл бұрын
Allah ya taimaka yaja zamanin ka had izuwa shugaban kasa
@عاىشهمحمد-ج2ص4 жыл бұрын
MashaAllah Allah ya yi jagora ya taimaka InshaAllah
@zakiaz75854 жыл бұрын
Allah kuma y tsaremana kai
@rabiulecturer40514 жыл бұрын
Masha Allah kai mutane ya fara wayewa domin yanxu komi namu a abaiyane, mungade Allah mungode shugaba buhari da jamiayar APC domin bada hadin Kansu da irin wannan shirye-shiryen masha Allah
@rabiumusa31974 жыл бұрын
Allah ya kawo mana zaman Lafiya a jihar Kaduna da Nijeriya gaba daya!!!
@jmmjmm35063 жыл бұрын
excellent malam
@sheikhmalannazeer35464 жыл бұрын
Allah yamaka president Malan nasir Ahmad el'rufai
@abubakarmuhammaddogondaji96634 жыл бұрын
Amin
@ishaqkhalid68164 жыл бұрын
Amin
@abdourabo5494 жыл бұрын
Allah yasa Karine mana Nigeria
@belloissasaley21384 жыл бұрын
Amine Abokina Elh Abdou
@abdourabo5494 жыл бұрын
@@belloissasaley2138 nagode megida ranka yadade
@belloissasaley21384 жыл бұрын
Toh Madalah Alhamdulilah nima Nagode✋💟💚💛💜💓💕💖✊👍
@gamzakinwaka44344 жыл бұрын
Gaskiya malam ba abinda zamuce sai dai allah yakarama nasara
@nafiualhassan29914 жыл бұрын
Insha allahu saikayi presdent Allah ya karama Nissan Kwana
@abdullahimalamibuwai78192 жыл бұрын
He really try, I really like the way he responded to question. Indeed he is a great man. For now I understand him and his policy
@ukhashayauilyasu14294 жыл бұрын
Muna godiya BBC Hausa tareda mal.Nasir El rufai
@aminuibrahim26542 жыл бұрын
Bbc
@mohammedabubakar95684 жыл бұрын
Allah yataimakeka
@bilqeesdahir64324 жыл бұрын
Allah ya taya shuwagabanninmu riko, kamar yadda muke gani haka Allah zai tambayi kowani shugaba game da mulkinsa ranar Al-Qiyama. Allah ya tayaka jagora
@abubakarabudulahi56764 жыл бұрын
Allah ya cika wa malam burin sa
@rahmahalgamdi42824 жыл бұрын
Ya allah katsare mana malam kabashi lapeya katsareshi daga shrrin mahassada
@kabiruidris95174 жыл бұрын
Allah ya shige mana gaba!
@abdulaxeexmuhammadumar73244 жыл бұрын
Allah Ya Sakama Elrafa'i Da Alkairi Domin Kuwa Akaf Arewa Babu Gwamna Kamar sa, Kujerar shugaban Kasa Najiran Ka, Mai Rusau.
@Dj_AliOne_Tv4 жыл бұрын
Good 💥💥🚀🚀
@auwalsani74334 жыл бұрын
Excellent✔
@yamanuzaifa90624 жыл бұрын
Allah yasaka amin
@abubakardauda54874 жыл бұрын
yaman uzaifa menemaanar
@markazohod43944 жыл бұрын
Gaskiya yakamata governo,s suyi koyi da malam el rufa,i
@bilkisuahmed28534 жыл бұрын
Allah yai maka albarka mai yawa amin
@abdulkarimkc80564 жыл бұрын
mashallah
@abubakarmuhammad52354 жыл бұрын
El-rufai Yayi 👍
@suleimanaliyu54034 жыл бұрын
Allah ubangiji yayi Maka jagora ya Kara Maka lafia amin
@indarankatv69014 жыл бұрын
Allah ya saka maku da Alkhayri
@musa1dawud4584 жыл бұрын
Allah yabamh zaman lfy
@ibrahimmurtala42573 жыл бұрын
Allakacici Kasamu Najiriy
@muhammaduabdullahi3064 жыл бұрын
Allah yasaka da Alheri bbc
@abubakaryusuf900311 ай бұрын
001💯
@alhlawalnasiha97744 жыл бұрын
Hmmmm KEBBI ZAMUSHA KALLO
@abdallahsaleh9994 жыл бұрын
Allah ya biya
@babangidaibrahimbabawo96294 жыл бұрын
Kainajidadin wannanshiri Allah yataimakeku bbc
@musaa.mohammed50554 жыл бұрын
Dan Allah INA kira ga bbc hausa dasu kira gamnan Adamawa ma
@shamsukalas43274 жыл бұрын
Allah yakara lfy governor
@an-noorislamicmedicinetv38904 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi bbc hausa gaskiya muna matukar farinciki daku dan Allah ku zagayo kano mana kudan latsa mana baban Abba khadimul islamu
@Adamuadamu12134 жыл бұрын
Muna matukar godiya, muna kuma alfahari da sashin hausa na BBC, Allah ya kara daukaka, mu zama lafiya,
@saminusamaila57994 жыл бұрын
Wannan shiri be Mai kyau,,Allah ya Kara muku ci gaba
@yazidabdullahi98104 жыл бұрын
Allah yataiimaka
@ahmedadamu21744 жыл бұрын
sai malam allah ya kara kare ka
@sheikhmalannazeer35464 жыл бұрын
Babu wani governor dayataba yin haka don yaji matsalolin talakawa Allah ubangiji yakareka el'rufai, wanan ma adalcine
@a.i.atsafe30854 жыл бұрын
Maashaallh Allah ya taimaki gwamna
@SunusiAlhSale4 жыл бұрын
To Allah dai yakyata
@andullababagero23824 жыл бұрын
Malam Allah yasaka malam dan Allah ayigogarin kabudi company masaku tajahar kaduna please
@gaddafiadamu89784 жыл бұрын
allah yayimaka jagora mallam yabamu zaman lafiya a nigeria ameen
@saratumusa2124 жыл бұрын
Allah ya tayaka ruqo Allah ya qaramaka nisan kwana
@abdulmuminimamman97234 жыл бұрын
Allah ya taimaka
@hanafiisea24284 жыл бұрын
HANAFi BARKA
@jaafarumargashua42154 жыл бұрын
Allah katemaka Allah yakaara bbc girma
@sanusirabe82984 жыл бұрын
BBC haushe zakuzo katsina, domin muki kirinbitsar da ke akwai
@plies67354 жыл бұрын
ناقودي🙏🙏🙏🙏🙏 تحياتي لكم اخواكم من سودان
@zainabismail41544 жыл бұрын
Gaskiya kayi mun gani mu yan kaduna domim ka gyara mana hayin rigasa
@hafsatsabit7774 жыл бұрын
malam malam malam kai nadabanne acikin siyasa kaduna muna alfahari dakai komai naka yayi tsarinka yayi kalamanka gaskiya ce zalla allah yabaka shugabancin Nigeria
@mdrtv96484 жыл бұрын
gaskiya Nigeria tanaci gaba alhamdu lillah
@fatimaabdulmalik2254 жыл бұрын
Tabbas Gomna yana kokari amma gameda kiwon lfy ma aikatane rijiya ya bada ruwa gogata hana gaskiya malam El-rufa'i Allah ya taimakeka yakuma yimaka jagora Amin Kuma ga maganar ilimi shima sai ka kara sa ido sosai tabbas kuna kokari Allah ya sa a gama lafiya nimanan 'ya'yana a makarantan rigasan su ke kuma munjidadin yanda ya maigirma gomna ya billo da tsare tsare amma yanzun yanda malaman su ke make mu gunta na rashin son koyarda yaranda ya kamata na chire yarana dan a gaskiya malumai basa bada gudummawa yanda ya kamata hakama lokacin da ankayi ta ba yara abinci ma ba karamin taimakama gomnayayiba amma haka anka ringa sokachi a kai amma gaskiya 'ya'yan talakawa antaimakesu kwarai dan wasu yara basu karyaba kuma iyayansu basu da abinda zasubasu amma dan sunsan insunje zasu samu abincin nan basu damuwa amma sai da baya andakatar da bada abincin Bari nadandakata a nan Allah ya taimaki mai girma gomna a kan kyawawar manufanka na Alhairi May Almighty Allah bless you Abundantly,Remain blessed sir.
@abdoulbubcar65354 жыл бұрын
Allah ya jikan malan albani zaria
@mustaphahassan18734 жыл бұрын
Abdoul Bubcar ameen ya Allah da duk sauran alummar musulmi da suka mutu a tafarkin annabi MUHAMMAD saw🙏🙏🙏
@hassanabdulkadirnuhu75994 жыл бұрын
Gaskiya wannan shirin yayi Muna fatan bbc zasu ci gaba da bin ragowar governors kamar haka ana bawa mutane dama suna tambayar su duk wanda yaki a sanar da Al’umma
@yaanayaana97224 жыл бұрын
BBC hausa munagodiya wllh jamaa yakamata kugodewa bbc
@ibrahimbiboxx83924 жыл бұрын
kai allah yasaka da alkairi bbc
@aishayakasai2294 жыл бұрын
Allah yakarama gwamnamu jagoranci
@kabirabdullahi41434 жыл бұрын
Kabir Abdullahi Dakyau Allah yakarataimakawa
@ibrahimisa4531 Жыл бұрын
Allah ya gaggauta kawo karshen mulkin APC da Mai matsalalan tunani iron na El rufai a Nigeria
@katagumazare29294 жыл бұрын
Allah yabaka Nigeria
@kamilunura29514 жыл бұрын
Wanan shiri yayi
@abdulhakimmustaphabuturu53244 жыл бұрын
Nayi nazarin akan kalaman Gwamna na lura da wassu mafita data kunsa misali shine jama'a sukasance masu tsaro suma