Allah Sarki Naziru Allah yasaka da alkhairi yasa sugane sauranma su gyara aiyukansu
@realhaleerukaotv90762 жыл бұрын
Allah ya sa kawa naziru sarkin waka da al heri Allah ya biya sannan Allah ya shiryemu baki daya mugane gaskiya ameen ya rabbi !haleeru niger NGD 🇳🇪🇳🇪🇳🇬
@sainasaina66652 жыл бұрын
Masha Allah sarki waka 👍👍❤️❤️
@safiadagomber39052 жыл бұрын
Masha Allah Tabaraka Allah may Allah bless you
@moustaphaniger3852 жыл бұрын
Allahu Akbar allah ya saka mai da alkeyri 🤲
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin.
@ayshahumairaw.g.r.14532 жыл бұрын
sarki naziru allah yarabaka.da iyayankalafiya idankuma sinrasu allah yasakamusu da gidan aljanna ameen damadukawan dazaifadi gaskiya saiyafiskanciqalubale allah yadoraka akanmaqiyanka
@hassanmujitabazander85382 жыл бұрын
Allah yasaka masa da Alkhair kuma Allah ya cere mata harkar fim din baki daya
@al-furqanwalhudatv2 жыл бұрын
amin amin
@mamanmaryam62772 жыл бұрын
Allah ya Saka da alkhairi naziru allah ya sa wannan shine sanadiyar shigarka aljanna Allah yayi wa zuriyarka albarkal
@ibrahimabubakar21762 жыл бұрын
بارك الله فيك...
@mohamedroufai52522 жыл бұрын
Masha Allah Naziru sarkin Waka Jazakallahu Khairan🇳🇪🇱🇾
@fatimaadamu71332 жыл бұрын
Thank u so much iam very very happy 4 u may allah help u nd ur family
@NaabbaHafsat2 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasa Afihaka Ameen
@abdussamadabdulaziz58122 жыл бұрын
Allah yasheryar damu Allah yasheryar da iyalinmu
@bilkisaboki71722 жыл бұрын
Mashaa Allah. Allah ya kara ma dukiya albarka
@auwalsani82332 жыл бұрын
Mash allah Yaa ALLAH yasakamu da alhire naziyu
@amaduusman86142 жыл бұрын
Masha Allah : Allah ya saka Da Alhari sartki waka naziru
@sunusuumarabdullahi31452 жыл бұрын
ALLAH YASAKA MASA DA ALKHAIRI NAZIRU
@assalamatv64382 жыл бұрын
Allah yasaka da Alkairi abu Aisha don Allah INA kiraka bana samun ka
@hajiyahauwasaudiyya35852 жыл бұрын
masha allah sakar kinwa da kyau
@تبلاتطت2 жыл бұрын
ما شاء الله تبارك والله
@ayishatabbas24022 жыл бұрын
Ma sha a Allah ❤❤❤ sarki ,Allah ya Kara lafiya 🙏🙏❣❣❣❣❣
@firdausibature9292 жыл бұрын
Ameen
@hajiyaaminanijeriya51102 жыл бұрын
allAh ya sa mudace duniya da lahira
@realkhan41362 жыл бұрын
Allah yasa kagama daduniya lafiya sarkin waka
@hajaraabdullahimohammad54822 жыл бұрын
Masha Allah nag ✅ 🤲 🙏
@fahadbalahaske26662 жыл бұрын
Masha Allah ubangiji Allah ya saka maka da mafificin alkhairin sa kuma Allah yasa wannan aiki cikin mizanin ayukkanka na lada
@salahmussa82652 жыл бұрын
Macha Allah Wannan gaskiya ne Sarkin waka Allah ya kara lafiya
@aminaabdullahi41902 жыл бұрын
Amiiiiiiin ya Allah malam Allah ya saka maka da alkhairi yaran yanzun saidai Allah ya shirya kawai
@sanimusaabubukargabari36302 жыл бұрын
Slam, Allah yasaka da alkhairi
@malikyuossaftv65542 жыл бұрын
Macha allah gaskiya Wallah yayi 🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤️🇳🇪 Wallah
@fatimaadamu71332 жыл бұрын
Masha allah allah yasaka da alheri
@sanimaazudanjaji23762 жыл бұрын
Mashaallah allah ya sakamai da alkhairi
@a.fatahagbaar44312 жыл бұрын
Yan HIZBAA ALLAH yasaka mata da alhairi.
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin.
@missfara62932 жыл бұрын
Allah ya Kara tsareka da tsarewarsa Naziru ❤️
@abdourahamanesaminou45902 жыл бұрын
Mashah Allah Allah sa alhairi
@sadikmaccido43892 жыл бұрын
Malam Allah ya yakara basira
@asiyaabdulkadir65352 жыл бұрын
Allah yakara arziki waziru Allah ya biyaka
@mostafam48512 жыл бұрын
مشاء الله جزاك الله الخير نازير
@oumarououmarou70222 жыл бұрын
Ok
@NrsKDDano2 жыл бұрын
Ma sha Allah, Allah y saka da Alkhairi...
@aishhosa45612 жыл бұрын
Allah ya biyaka
@ayshahumairaw.g.r.14532 жыл бұрын
Allah yayiwa sarki albarka
@hajiyaaminanijeriya51102 жыл бұрын
Wllh kan gaskiya ne malma
@umarsulayman16612 жыл бұрын
Masha Allah naziru Allah ya kara daukaka
@a.haroun1852 жыл бұрын
Baarak-Allah feekum Abu Aisha, kana labartar damu kwarai da ababan da ke faruwa a Nigeria musamman kan Addinin musulunci. ALLAH kiyaye dukkan Musulmi da imanin mu ya kawo zaman lafiya duk inda musulmi yake
@umarmayah2 жыл бұрын
ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI SARKII
@maryamabdulla10902 жыл бұрын
ما شاءالله
@musaimam2 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara yarda
@halimasaadiya82902 жыл бұрын
Dakwau malam
@a.fatahagbaar44312 жыл бұрын
Allah ya saka maka da alhairi .
@oumarluolioumarluoli36052 жыл бұрын
جزاكم الله خيرا يا اميره
@umaribrahimsarki86082 жыл бұрын
Hello
@khadijakhadee30902 жыл бұрын
Allah ya biyaka albarkajin annabi s a w
@حليمهالهوساوي-ر4ه2 жыл бұрын
Nidai anawa ganin nafi ganin fa Naziru sarkin waqa yafisu gaskiya kawai 'yan👉 KANNYWOOD kame kamene sukeyi Allah yasaka maka da alkhairi Naziru
@Usman4life882 жыл бұрын
Allah ya saka masa da alkhairi
@abubakariya5992 жыл бұрын
Jazakallshu hairan
@ZakiZaki-fu1fw2 жыл бұрын
Masha Allah nzr🇳🇪
@HabibHabib-ix3cy2 жыл бұрын
Allah isakama da alkairi
@fatimanuhumuhamn84442 жыл бұрын
Masha allah👍
@habibamuhammad56512 жыл бұрын
Naziru Allah ya dafa maka hakika Kai abin koyine a cikin alumma.
@kabirubabate53162 жыл бұрын
Anayin Abu Dan Allah badan a yaba makaba, daku masu rahotannin da Kuma 'yan film din
@ahmedlaminou76632 жыл бұрын
macha Allah Allah Ya saka da alheri Allah ya rufa asiri
@tahiremoussa77892 жыл бұрын
Gskaia sarki yayii dedqii
@aliabdullahi92302 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@usmanmuhammad6442 жыл бұрын
Amin summa Amin naziru
@umarmuazu5702 жыл бұрын
Allah ya Kara daukaka
@zulfaumuhammad11492 жыл бұрын
Macha allah 👍👍👍🇳🇪🇸🇦
@ddff4672 жыл бұрын
Naziru allah ya kiyayeka
@hajiyaaminanijeriya51102 жыл бұрын
Nice malma gaskiya ne 😘💖🥰
@aliyuali95092 жыл бұрын
Alhamdullilah gsky nayi matukar farin ciki dajin haka, Insha Allah zai'ga sakamako kuma kuma da kanku insha Allahu zaku samu daukaka sbd duk wani information da kuke kawowa yanada matukar amfani, kamr mu da bamu yanki Arewacin Nigeria gsky muna farin ciki da wannan channel din naku, Allah yasa Alkhairi a cikin shi
@Bashtradinhub2 жыл бұрын
Allah Kara. Lpy
@galiyaho46952 жыл бұрын
gaskiya ne naziro sarki waka
@isiyaumar41592 жыл бұрын
Kayiwa kanka
@ishekkyawatv2 жыл бұрын
Masha Allah 🇱🇾👍
@sanimtv87682 жыл бұрын
Amin Nasiru
@hauwakano-w4l2 жыл бұрын
Allah ya biyashi
@ارجوانالحارثي-ح1ت2 жыл бұрын
Masha Allah ya Allah yabada lada
@KOKAMI5342 жыл бұрын
Sai sarki
@babangayougayou10942 жыл бұрын
Allah ya biya ka
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amine
@basirasuleiman27862 жыл бұрын
Allah ya kara tsarewa
@ummimuhammad88162 жыл бұрын
Masha ALLAH
@anonymous667772 жыл бұрын
Nine farkon viewer 💪
@al-furqanwalhudatv2 жыл бұрын
northern i really reacted your first presence..! ♥
@anonymous667772 жыл бұрын
@@al-furqanwalhudatv thanks Dan Allah kana yin advertising?
@isiyaumar41592 жыл бұрын
Yauwa hisba haka akeso Masha Allah
@mouhamadawalalimalanvillet18522 жыл бұрын
Wllh aƙidanmu ba guda bane amma ina sonka domin wani lokaci kafadin gaskiya da kuma rohotuna da kake kawo wa