Gwamna Adali Gwamna Dr.Umar Dikko Radda, Mai Imani, Jagora nagari. Allah ya dafa maka. Allah ya karkafeka, Ya sauwamaka Jagorancin Katsina. Allah ya Kare ka daga dukkannin sharrin makiya.
@TunanimaiKyau11 ай бұрын
Allah yayi jagora Mal. Dikko Radda. Mulkin ka na mani kamancece niya da na Umaru Musa Yaradua. Allah ya tsare. Kayi niyya, kuma Allah zai taimaka maka in shaa Allah
@Nuramaska-o5v11 ай бұрын
Masha Allah Allah yabada ikon aywatar da wannan aikin