Gaskia malam anas kabar magana da ire iren wannan bugaggen
@usmanmunir25546 ай бұрын
Allah ya Saka da alkhairi Malam Anas....kaji aikin hankali da Ilimi
@hauwaidris29356 ай бұрын
Alllah ya taimaki Malam Anas
@nashbash55736 ай бұрын
Allah yabia sheik Anas❤❤❤❤❤
@ibraheemsulaeman86596 ай бұрын
Masha Allah mllm anas🤲
@musamamuda86696 ай бұрын
Mash allah barhama gombe
@moussasadou84296 ай бұрын
Hum Allah yakewta wallah Muji tsoro Allah mubar wassa da Adini dan Allah Dan Allah. Abar wanan abun haka ya issa tunda bakuda Amssa Say tsokana.
@YusufBirma-mi8wq6 ай бұрын
Malam anas Allah ya kara fahimta Jazakallahu khairan
@YunusaIsmaeel6 ай бұрын
Masha Allah barhama
@AIA-MAI-YADI6 ай бұрын
MASHA ALLAH ALLAH YA SAKA MAKA DA MAFIFICIN ALKAIRI MAL ANAS SHIDAMA DUK MAINEMAN FITINA SAIYA BALLOWA KANSA RUWA TUKUNNA ✅✅✅
@MafarkinSoTv-tp7xm6 ай бұрын
Anas kaikuma rana zata hada inda rai kuma Allah baya shiryadda azzalumi
@babangidagarbamazadu15786 ай бұрын
Kaji wani shirme a gun barhama na gombe..wallahi Yana Abu kamar yau ya fara karatu
@MafarkinSoTv-tp7xm6 ай бұрын
Wallahi duk malaman duniya ba mai ce kida haramun ne sai anji dan meye yayi kida kasani akwai shukuru akwai hamdu, kana magana akan alkadi iyal meka sani akanshi kana karatun littafi amma kana saka naka fahimta bana me littafi ba astagafirullah malam barhama jazakallahu Khairan
@YakubuYahaya-dn1eu6 ай бұрын
Son zuciya Dan bidi ah kawai
@MafarkinSoTv-tp7xm6 ай бұрын
Kaje ka duba cikin bulugu ibnu hajar , kaga hadisin Annabi s a w kan wucewar hassanu dan sabitu, har umar yace man yuridu an yaddagada au yunshida shi'ira balyati ilal hazihi rahaba
Shin shi gamagari zaa tambayeshi. Akan iyayen annabine a lahira
@MafarkinSoTv-tp7xm6 ай бұрын
Kaje kaduba cikin shama'il na imamu thurmizi, nana aisha an tambayeta shin Annabi s a w yana misalta wani abu na waka tace eh kana yata masallu bi shi'iri ibnu rawah da kansa fa
@MamanWaizina6 ай бұрын
Masha Allah
@MafarkinSoTv-tp7xm6 ай бұрын
Kaje ka duba cikin ihiya'u Ulumiddin Na imamu garzali wata sohuwa ta buga duffi a gaban ma'aiki s a w
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd5 ай бұрын
Inna'lillahi wa Inna'ilaihi ilaihi Raji unn Kai jama'a wlh ni,, narasa meke Damun wahabiya akan iyayen shugaba Sallallahu alaihi wasallam. Wai ku Dan Allah idan Allah ya qona Abdullahi da Amina alaihimussalam Meye ribar ku??? Idan Kuma Allah ya musu rahama meye faduwar ku??? Haba Dan Allah Wai mutum ko kunya baya ji Yana amsa sunan musulmi a baki amma a zuciya da aikin sa dik na munafukai ne. Da Anyi magana kuce BUKHARI ko MUSLIM sun ruwaito abu nawa suka ruwaito Wan da bakwa amfani da su??? Sun rawaito to ma aiki Sallallahu alaihi wasallam yace Wan da baya yawo da Sanda baya tare Dani Yanzu da sandar kuke yawo??? Sun rawai to ma aiki Sallallahu alaihi wasallam da Yan yatsu 3 kacal yake cin abincin Kuma shine sunnah dan allah haka kukeyi??? Sun rawai to Lauma 3 kacal yake idan Yana cin abincin Kuma shima sunnane Dan Allah haka kuke??? Idan zaya Sha ruwa Sallallahu alaihi wasallam zuqa 3 yake sau 3 shine sunnah dan allah haka kuke??? Suun rawai to ZANE yake daurawa Sallallahu alaihi wasallam ba wando yake sakawa ba Kuma shine sunnah. Kar kucemin ya taba sayan wando a kasuwar zeemajan amma ai Bai taba sakawa ba ZANI yake daurawa Sallallahu alaihi wasallam Harya koma ga Allah Kuma shine sunnah Haba bayin Allah kuzamo masu Jin kunyar ma aiki mana Allah ya ganar damu baki daya ameeeen thumma ameeeen 🙏🙏🙏
@AbduazizAbubakar-ss1qw6 ай бұрын
Anas Bashi da amsa
@MafarkinSoTv-tp7xm6 ай бұрын
Da kace kayarda da waka halakne ai suratul shu'ara u Allah yace washura'u yattabi'uhumul gawun, ai nan ma shu'ara u ake nufi, kanu nufin shi ir da kayadda dashi kenan anas?
@officialabz53976 ай бұрын
Duk dan akuyar da yake tunanin iyayen Annabi na wuta uwar sa ce a wuta
@MafarkinSoTv-tp7xm6 ай бұрын
Anas Kumar jad durun uwaka
@babangidagarbamazadu15786 ай бұрын
😂😂Allah ya saka da Alkhairi malam anas..yacine barhama shima awami ne...
@mustaphakabirsharu76786 ай бұрын
Kai anas karka rainawa,mutane hnkli usaman ya rantse da alqurani baya tare da,kowa da,masu Cewa iyayan annabi sun,wuta,
@YAHYAHUTU6 ай бұрын
Gaskiya anas kai mugun munafiki ne Allah ya tsinemaka albarka