indeed many of us need to learn the arabic language well before stepping forward as scholars. am not tijaniyya but thanks to the sheikh who represent tijaniyya.... not all what you read means what you understand.So many in the quran itself. may Allah have mercy on us
@khadijamuhd43354 жыл бұрын
Allah yayiwa ahalil sunnah jagora
@mustaphamuhammad96704 жыл бұрын
Masha alla
@kamalumar81324 жыл бұрын
Shehu bukar Allah yakara lafiya da nisan kwana Allah yakara ilimi da kusanci da shugaba Annabi Muhammadu SAW
@nurudeen26984 жыл бұрын
Illimi Sai Darika Tijaniya ❤️
@nantongjummaa3304 жыл бұрын
Wallahi karya ka ke ba ka da karatu kai bawahabe
@faisaladamou44194 жыл бұрын
والذي يجب على الجميع علمه أن الوضوء قبل قراءة صلاة جوهرة الكمال ليس بواجب
@kamalumar81324 жыл бұрын
Tijjaniyya jirgin nuhu
@abduldahiru46334 жыл бұрын
Allah katimaki musulunchi da musulumi
@nantongjummaa3304 жыл бұрын
karya mai tambayannan ya ke yi
@nantongjummaa3304 жыл бұрын
A Ghana sunan su munkirai ne kuma basu da regista aghana da ahlussuna
@nantongjummaa3304 жыл бұрын
Ilimi da hujja sai Battijja ne
@nantongjummaa3304 жыл бұрын
Kai ma da kada ilimi shi ya sa ka ke wannan wawtar
@nantongjummaa3304 жыл бұрын
Moha ya fassara mana jauhara mu ji
@sanusiajiya97324 жыл бұрын
Gaskiya yau munga tsiraicin IZALA ace jahillaine ku
@khadijamuhd43354 жыл бұрын
Gaskiya yan darika jahilaine wlh
@labaranyautv72134 жыл бұрын
Slm kugayyato mana shek abul fatahi bauci mana
@itacegreger27824 жыл бұрын
,ai bayanin wannan Bukar Tijjani ya gamsar ,amma ga mai iya gane maganar arifai,ba wahhabiyawa ba da basirarsu ta dushe Sabo da inkari irin na yahudu da kuma cewa basu da ikhlas Wanda zai sa Allah shi jefa haske cikin zukatansu su sami istiqama,wato abinda Qurani da hadith ke nufi .mutumenda ya raina Annabi ,yaya zai sami budi shi fahimci Alqurani Wanda daga anba'l gaib(daga boye)ne annabi ya Isar da maganar zuwa zahiri?A fahimta fa kalmomin da aka rubuta ga takarda basu iya tuke maanonin Alqurani da Allah ya baiyana ma Annabi.Dan haka hadith ko sunna ke faiyace maanar.ita kuma tana bukutar ilmil batin don ka san sirrin abinda Annabi ke nufi,wato wannan hasken da Allah ke jefawa cikin zuciyar mumini yana da salsala da zuciyar Annabi ta yadda zuciyar ta mumini zata iya kamo abinda Annabi ke nufi. Wannan shi yasa kake ganin aarifai sun fi kowa iya bayani akan Qur'an da sunna su fidda maana ta haqiqa wada Allah da Annabi ke nufi. Lokacinda Aarifai suka fitar da wadannan maanoni na Quran ko sunna sai su naqaltawa muridai da basu kai wannan martaba ba ta hango abinda ke boye da zuciyarsu.To kaga wahhabiyawa da basu bin wannan hanya ta ikhlasi,ba zasu iya hango wadannan maanoni na Quran ko sunna da lafazinsu ba zasu iya nunawa ba duka.Dan haka wahhabiyawa ke ta tafka shirme wajan tafsiri ko bayani akan hadith kamar irin kura-kuran da cikin tafsiri Abubakar Gumi na Nigeria da ya lakabawa "Raddul Azhan ila maanil Quran", Wanda kamar yana nuna bayaninsa yafi na sauran tafsirai da suka gabata alhali cike tafsirinsa shike da kura-kurai kamar yadda sheikh Dahiru Bauchi ya nunasu.
@mhamedabou57944 жыл бұрын
Walahi da sungane kuren su
@itacegreger27824 жыл бұрын
Ai bayanin Bukar Tijjani ya gamsar,ba sai an gayato Abdufathi Bauchi ba .kun San Bukar Tijjani Babarbare ne yahudu Irina Hausa bata isheshi ba shi yassa baku fahimtan points nashi.kaji fa wañnan mugun Dan wahhabiyya moha inkari yake yi cewa jauharatul kamal ba ma salatin Annabi bane ,ba wai kawai cewa baa karanta ta sai da alwala ba,alhali bai baiyana mana maanar jauharatul kamal ba mu gani shin bata kunshi dukkan maanoni salatai kaf da akayi ma Annabi ba?Ku fahimta cewa Allah cewa yayi kuyiwa annabi salati,ba Annabi shiyi wa kansa salati ba .kuma salatul Ibrahim iya misali ne Annabi bayar bai iyakance yadda zaa yi masa salati domin sayidina Ali yayi wani salati dabam mai lafazi irin na salatul fatihi kuma Annabi ya yaba.Shi salati na jauharatul kamal, idan har ka fahimce shi yafi kowane siffan yabon annabi da ke cikin Qurani da hadithai,,musamman Abinda ya faru lokacinda annabi yayi israi da miiraji da kuma cewa shi ne farkon halitta kuma daga haskensa akayi sauran halitta.wannan siffantawa ne yahudu suke inkari akan Annabi kuma Allah ya laancesu akan haka dan suna ja da Allah Dan me ya ba Annabi wannan daraja.Ku kuma baku son wannan siffantawa da ke cikin jauharatul kamal kun bi sahun yahudu wajan kushe Annabi. Akwai hadari wahhabiyyawa.Idan har annabi bai yi muku ba to Ku Barmu da kayanmu muna so ,Ku bi yahudu masu gaba da Annabi .
da yan dariqa sunsan darajar annabi da suntsaya akan salatinda ya koyar, ba se sun qirqiri wani salati ba
@itacegreger27824 жыл бұрын
,Abinda wannan Bawahhabiyen izala ya kasa ganewa shine kafa dalili da Qur'an ko hadith yana iya zama lafzi ,wato da irin lafazin da Qur'an ko hadith yayi amfani da shi,ko maanawi,wato maana da ake iya fahimta idan aka karanta ayoyin Qur'an ko hadith;sannan a gano maanar wacce tana iya zamowa ta hanyar ishara ko talmihi(abinda magana biyu suka taru suka nuna).wannan maanawi shi ne mafi yawan istinbadi na sharia.Sannan maganar ganin Allah,ana nufin zuciya ce ke idraiki na zati sai tayi ishara ga ido sai idan mai ibada yayi wusuli (yataqarrabu ilaLlah)yaga kamar yana ganin Allah da ido kamar yadda hathin jibril ya baiyana "kaannaka tarahu", maana Wanda yayi irin wannan ibada da ikhlasi shi zai ga kamar yana ganin Allah, wato zuciyarsa da ta tsarkaka tana idrakin zatin tana yiwa ido ishara alhali ko idaniyar ba zata iya ganin Allah ba kukuru kamar gani ganin wata ko rana ko wani abu physically. Wannan shi yassa ake kiran ilmin sufanci ilmul batini,wato ilmi da ake samu da zuciya ba daga ido ba.wato Allah ke sako haskensa ga zuciya idan ta tsalkaka tana kallo abinda ke boye tayi ishara ga sauran gabbai na waje,musamman kunne da ido. To kaga duk Wanda ba aarifi ba,ba zai iya fahim wannan ishara ba .maana arifi ne zai baiyana ma mutane abubuwan boye da zuciyarsa mai tsarki ta hango.Irin wadannan bayanai na boye da aarifai suka samu daga zukatansu sune suke baiyana ma muridai da basu kai wannan martaba ba.Dan haka duk Wanda bai sami bayani daga arifai ba ba zai iya fahimtan maganganun arifai kamar irin abubuwanda ke cikin jawahirul maani.ka dubi wannan bawahhabiye da ke cewa yayi darika,amma ya kasa fahimtan maanar maganar Shehu Tijjani akan wusuli.wusuli ko tajalli ba fa ana nufin Allah ya hade ya zama Abu guda da mutum ba,ana nufin Allah ya jefa haskensa ga wannan mutum sai shi sami kashafi ta hanyar idon zuciya ita kuma tayi ishara ga ido ko kunne.
@labaranyautv72134 жыл бұрын
Agayyato kura kyaci da gashi abul fatahi ko sai yadi junaidu ko malam ahhamt
@إبراهيمالطارقي-ص1ح4 жыл бұрын
لقد تبين لي بعد استماعي لهذه المقابلة، أن ه هؤلاء التجانيون يخرجون عن الموضوع،حيث أنهم لا يريدون أن يجيبوا عن سؤال الشيخ-شعيب محا" لأنه قرأ لهم النص في كتابهم أن التيمم لا ينوب عن الوضوء عند قراءة "الجوهرة" وهم يريدون أن يقولوا بأنه مستحب ، وهذا يخالف تماما ما هو مدون في كتابهم،
@nassirsaidu91144 жыл бұрын
GASKIYA Yakamata akoma kur'ani sak shine zaman lafiya kuma shine annabi yayi rayuwa dashi hadisai kawai karya akema annabi
@itacegreger27824 жыл бұрын
Kai zindiqi baka ma San inda aka dosa ba da wannan tunani naka na kala kato irin na maitatsine.Kana nufin wannan rayuwa da Annabi yayi bisa koyarwar Alquran bata bukatar a rubutata dan ayi aiki da ita?kace hadithai duk karya ne,kana nufin koda ta tabbata annabi ya fada ko ya aikata ko aka aikata ya tabbatar duk karya ne?Idan ka ce haka ne,to ka karyata annabi kenan kuma duk Wanda yayi haka ya kafirta.Abinda ake karyatawa sune hadithan da aka tabbatar kirkiro su aka yi aka dangantawa annabi kuma malamai sun bi kididdigan irin wadannan hadithai da Galibi yahudu suka cusasu kuma an jefaddasu.Sai ka koyi ilmin "jarh wattaadil", wato ilmin gano adalci ko rashin adalcin masu ruwaito hadithai Dan ka gano yaya akayi aka gano hadithai da suka inganta cewa daga annabi suke da hadithan karya da aka zubar. Kai wawa,baka ma San inda wannan mugunyar aqida ta kalo kato ta fito ba,tafito ne daga 'orientalists',wato kiristoci da church ta aika su karanci musulunci da niyyar kawo rudami ga musulmi.Daga irin wadanda suka fada rudamin ne aka sami aqidar maitatsine ta kala kato.Idan har kanada wannan aqida ta matsafa masu shan jinin mutane,to zamu zakuloka a mikaka ga jami'an tsaro tun baka fara kisan mutane ba kana shan jini.mugun matsafi,muna kallonka da na'urar hange,wato radar.
@fat93544 жыл бұрын
Sbhnllh to ai babu wani ilimi badaga annabiiba al.ilmu bahar daga innda kastaya daga nan wani yafara kakula dakyau
@khadijamuhd43354 жыл бұрын
Tab kana nifin abar hadisin annabi
@nassirsaidu91144 жыл бұрын
@@khadijamuhd4335 hhhhhh karya akama annabi wanan maganar ba annabi S.A.W yayitaba yahudawa suka kirkirosu dan suhana musulmai zaman lafiya kuma sunci nasara domin yanzu koda anjawo hadisi ya karyata aya WALAHI ALLAH saidai a mutu mutun bazai anfaniba da hankalinshiba
@khadijamuhd43354 жыл бұрын
@@nassirsaidu9114 toh aisai kaima kaje ayi maqabalar dakai ko
@إبراهيمالطارقي-ص1ح4 жыл бұрын
فإذا ثبت أن الشيخ التيجاني لم يأمر بالحرقة البيضاء ،اذن من أين أخذتموه أنتم التيجانون؟
@nantongjummaa3304 жыл бұрын
لست تجا نيا فما بالك بالافعال التجا نية
@ibrahimbellojallaba75224 жыл бұрын
Wato malam dan izala,kafiya musu amsar nan an baka tun farko,kanata bama kanka wahala.
@abdullahigarba71924 жыл бұрын
Annabi Muhammad SAW bai bar duniya ba sai da bar mana cikakken addini. Duk wani qari ya zama guluwi