MUSHA DARIYA BAFULATANI YABATA A MUZDALIFAH

  Рет қаралды 117,012

Taqawa Media Tv

Taqawa Media Tv

Жыл бұрын

Пікірлер: 150
@munzalibarde1234
@munzalibarde1234 11 ай бұрын
Alhamdu lillahi a wasan NAKU KASO ka kunyata Fulani sai Allah ya hadaka da Mai basira.
@yunusahalliru8318
@yunusahalliru8318 11 ай бұрын
Masha Allah ..Allah ya karawa sheikh lafiya..lallai naji dadin wannan hirar
@kybuskuri
@kybuskuri Жыл бұрын
Wannan Bafulatani ai wayayye ne. Kowa ma zai iya bata a Makka har shi mai maganar musamman a zuwan farko. Kamar yadda ya fada in da ya zaga wurin kwana biyu da ya gane kamar yadda ya fada don fulani suna da wannan basira kowa ya sani
@umarisah7893
@umarisah7893 Жыл бұрын
Wannan gaskiyane
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
Mai maganar fa Dr Ibrahim Desina ne 😂😂
@ishaqabusadiq6476
@ishaqabusadiq6476 Жыл бұрын
Asha Allahu barakallah Gaskiya naji dadin wannan hirar taku. Ubangiji Allah Ya karba mamu ibadunmu baki daya
@rayyanabdallah1726
@rayyanabdallah1726 Жыл бұрын
Dan fulanin ma yafi mai tambayar hankali wan nan tozarcine yaso yakun yatashi amma Allah yashigar masa yaganar da dan fulanin
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Gaskiyan magana kenan. Akarshe shi mai tambayar ne ma yaji kunya, har ya rasa yadda zai yanke hirar🤣
@biihsannascookery2654
@biihsannascookery2654 Жыл бұрын
Hmmm kyaleshi sis sun rainama Fulani wayo
@sadiqibrahim32
@sadiqibrahim32 11 ай бұрын
Gaskiya ya fi shi hankali. ka je aikin hajji ne ko wasa? Allah zai saka masa
@salaamislamicpropagation3107
@salaamislamicpropagation3107 11 ай бұрын
Naji dadi da Wannan tadin da Wannan bafulatani, praying to Allah S.W.T will call us soon to Makkah tul Mukarramah❤🎉. Aameen😮😊
@suleimanabdullahi9591
@suleimanabdullahi9591 Жыл бұрын
Masha allahu wllh wannan wayayyene
@yelwapalalu4607
@yelwapalalu4607 11 ай бұрын
Ma’sha Allah, I enjoyed the conversation😂😂😂
@haladuusman1468
@haladuusman1468 Жыл бұрын
Wannan ya nuna bafulatani ba abun rainawa. Kuma wannan bawan Allah ya nuna ya San abun da yakeyi. Amma dai a takaice wannan hira tsakanin pullo da kado ta kawatar.
@sulaimanharuna409
@sulaimanharuna409 11 ай бұрын
Kai Masha Allah Mutuminnan ya burgeni wallahi matuka
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
Larabawa sun ce basu san ku ba 😂😂😂
@nura1dubai807
@nura1dubai807 11 ай бұрын
Wae kaje yawan Arfa yashe bari kawae😂😂😂😂❤❤😂😂
@bosbigman2893
@bosbigman2893 11 ай бұрын
Yace hauwa sai mai tambayanshi yace yawo shine yagane yanaso yajuyamai magana shine yace yabar maganar kawai
@abdulkarimmusa7895
@abdulkarimmusa7895 Жыл бұрын
Gaskiya ya muzanta wannan agwai din, yaci amanarsa. Allah Ya Isa, Ya saka masa akan wulakantawar da yayi mishi na watsa shi online tunda bayaso.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
😂😂😂😂😂
@fatimamakkah1805
@fatimamakkah1805 Жыл бұрын
Masha Allah ❤❤
@user-yi2vl4px7h
@user-yi2vl4px7h Жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله Allah ya Karbi ibada yanama dakokari
@ibadurrahmancollege3889
@ibadurrahmancollege3889 11 ай бұрын
Wannan be kamata ba, Ba Mutuntaka a Cikin Wannan Hira Saboda ba Wajen Wasa ba ne, Kar a Watsar da Lada Ya zama Ciko Za'a yi😢😢😢
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
😅😅😅😅Larabawa sun ce basu san ku ba 😂😂😂
@zainababdullah5843
@zainababdullah5843 Жыл бұрын
Allahu Akbar mallam Allah yakara muku lfy da fasaha
@attahirsamailatarka
@attahirsamailatarka Жыл бұрын
Wannan wayayye ne
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Gaskiya har yafi mai tambayar wayo da hankali
@idrismusa6515
@idrismusa6515 11 ай бұрын
Malam kaji tsoron Allâh, kasa mai sarki ai babu wasa a ciki don Allâh wannan yaudara ne ka goge videon nan
@AG-lw6id
@AG-lw6id 11 ай бұрын
WAMAN FARADA FIHINNAL HAJJA WALARAFASA WALAFUSUQA WALAJIDALA FILHAJJ WAMA TAF'ALU MIN KHAIRIN YA'ALAMUHULLA.
@mmkabeer9816
@mmkabeer9816 Жыл бұрын
Masha Allah,, Wannan hirartaku tamundadi sosai bakadanBa😊😊😊
@AG-lw6id
@AG-lw6id 11 ай бұрын
WAMAN FARADA FIHINNAL HAJJA WALARAFASA WALAJIDALA FILHAJJ WAMA TAF'ALU MIN KHAIRIN YA'ALAMUHULLAH.
@HajaraSagir-sg4pv
@HajaraSagir-sg4pv Жыл бұрын
Its awesome
@bashiruadamu6814
@bashiruadamu6814 11 ай бұрын
Allah wadaren masu yada sharri
@abubakarlawal3991
@abubakarlawal3991 11 ай бұрын
Kai Mai yimishi Tambaya kaine sakarai jaki da kakeso ka wulakantar dashi, gashi yafika hankali, karshenta ka kanka bakasan abinda kakeyiba.
@shuaibuabdurrazaq714
@shuaibuabdurrazaq714 Жыл бұрын
Sheikh Dr. Ibrahim Desina بارك الله في كما
@muazumuhammedboto2824
@muazumuhammedboto2824 11 ай бұрын
I love ur conversations😊
@aliyuharun2334
@aliyuharun2334 Жыл бұрын
Maganin irinku keenan. Rainin hankalin yayi yawa wallhi. Yawancin kuna daukan Fulani ba Mutane bane. It's well.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
Shut up😂😂😂 Laraba sun ce basu san ku ba
@_Taqawa
@_Taqawa Жыл бұрын
Masha Allah
@jamilaabdullahi7784
@jamilaabdullahi7784 Жыл бұрын
Mai recording in nan dan renin hankaline
@ibrahimyusufu2636
@ibrahimyusufu2636 11 ай бұрын
Gaskiya ba wasa a addini. Baflllacen nan ya yi hakuri.
@abdullahilabaran2295
@abdullahilabaran2295 11 ай бұрын
Màsha Allah Dr sheikh I Adam disina
@abdullahimuhammad5123
@abdullahimuhammad5123 11 ай бұрын
So funny, barakallah
@fannahibraheem1024
@fannahibraheem1024 Жыл бұрын
Wannan fa mallam Disina ne Allah ya karawa mallam lfy
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
Fulata 😅
@nasiruumar736
@nasiruumar736 Жыл бұрын
Aslm.Dan Allah Yan,uwa yakamata Mu fahamci Tsakanin Wannan Danfulani da Wannan Mai Tambayar Shifa danfulani Bata Yayi Allah ya kawo Wannan Bawan Allah to Idan Ka tsaya Ka Nutsu Zakaga Shimai tambayar kamar Babarbare ne To Kaga akwai Wasa Tsakanin Su dadin abin Mai Tambayar da alama mai Ilimi ne Shima haka Wanda ake tambayar Allah ya bashi fahimta daidai Gwargwado.Amma bai Kamata Muyiwa Mai Tambayar Munmunan fahimta ba Dan Gashi ya Taimaka masa Zasu Koma tare ba maganar Tozarchi anan Saidai Muce Allah yasa Ka Masa da Alkhairi.Amma kada Mu dauka tozar tashi Zaiyi da Wasu har Sun fara Fadin Munanan kalamai agareshi Allah yasa Mu dace.
@fatimamusa8787
@fatimamusa8787 Жыл бұрын
Wat am saying wllh
@user-df1zv9qp4d
@user-df1zv9qp4d Жыл бұрын
Dan rainin hankali dai... B dan y sami wayayye b d yanzu ana nn ana mai iyashege
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Kai dai mai tambayar gaskiya bai samu yadda yakeso ba. Allah yasa bafulatanin yafishi hankali. Mai tambayar yaso ya samu abinda za'ayi ma bafulatanin dariya ne.
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
Ameen thumma ameen JAZAKUMULLAHU KHAIRAN metambayar yasashi ahanya Amman wasu jahilai suna tazargin banza
@sadiqibrahim32
@sadiqibrahim32 11 ай бұрын
wasa a waje wuri mai sarki ha
@abdoulkaderfaroukou4701
@abdoulkaderfaroukou4701 Жыл бұрын
Amin summa amin
@jamilmohammedmj9767
@jamilmohammedmj9767 Жыл бұрын
Mashallah very intelligent man and funny too😊
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
In fact, he was better than the interviewer. The interviewer wanted to make fool of him, but it was interviewer that made fool of himself.🤣
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
​@@umar5392 lmfao 😅😅😅Larabawa sun ce basu san ku ba 😂😂😂
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
​@@umar5392 The Arabs say that they don't know you Fulani
@auwalusuleiman3255
@auwalusuleiman3255 Жыл бұрын
Alamu yanuna afulanin yafika wayo
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Gaskiya mai tambayar dolo ne.
@user-df1zv9qp4d
@user-df1zv9qp4d Жыл бұрын
Muna gdy fullo d yanzu an rena mn wayo ina fata ragowar yan uwa zasuyi ilimi irin nk
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Bafulatanin yafi mai tambayar wayo da hankali.
@usmanbalah3413
@usmanbalah3413 Жыл бұрын
Ma sha Allah,ba gara bane
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Gaskiya kuwa. Mai tambaya nema yaji kunya.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
​@@umar5392 Larabawa sun ce basu san ku ba 😂😂😂
@NafisaAbubakar-tm2jq
@NafisaAbubakar-tm2jq 11 ай бұрын
@@d.bcooper2271lafiya kam?
@user-qn7fb2it9w
@user-qn7fb2it9w Жыл бұрын
Allah sarki fullo
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 11 ай бұрын
Ikon Allah Abin Abin shawa
@JameelGarba
@JameelGarba Жыл бұрын
Wlh metanbayanan yaji kunya. Yasu yatuzarta bilini Allah yakare she
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 Жыл бұрын
Me tambayar kamar Mal. Disina bauchi
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Gaskiyan magana kenan. Akarshe mai tambayar ya bada kansa.
@mosmos2389
@mosmos2389 Жыл бұрын
مشاء الله ربي يحفظك ياغالي ❤
@hamadjibrilla
@hamadjibrilla Жыл бұрын
Gaskia
@Ruhaimazakariya
@Ruhaimazakariya Жыл бұрын
Masha Allah tabaraka Allah May Allah protect and grant you sincere hidaya
@sadiqibrahim32
@sadiqibrahim32 11 ай бұрын
Ka chi amanan wannan mutumin, kuma tabbas Allah zai saka masa. Ka sani fa wannan wuri ba wurin wasa bane.
@drmansurmagaji1210
@drmansurmagaji1210 Жыл бұрын
Wannan gaskiya yafika wayewa wallahi.
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Gaskiya kuwa. Mai tambayar gara ne.
@fararzumasong7752
@fararzumasong7752 Жыл бұрын
Masha Allah🤲🤲🤲❤🙂👍
@ibrahimmallamsaeed5937
@ibrahimmallamsaeed5937 Жыл бұрын
wanna tambbayoyi basu dace ba...fulanin ya fi mai tambbayar wayewa
@zilkiflyyoussouf5976
@zilkiflyyoussouf5976 Жыл бұрын
@zianababdallah7291
@zianababdallah7291 11 ай бұрын
Masha.allah
@OmanOman-eh7vu
@OmanOman-eh7vu Жыл бұрын
فتبارك الله احسن الخالقين ايه ما شا ما شاء الله شكلك ابراهيمء
@abdoulmadjidi2282
@abdoulmadjidi2282 Жыл бұрын
Abun Sha a wa
@zianababdallah7291
@zianababdallah7291 11 ай бұрын
🇳🇬🇸🇦🥰🤣😇
@jamilumusa5029
@jamilumusa5029 Жыл бұрын
Ameen
@kabirmohd6281
@kabirmohd6281 Жыл бұрын
Kyyy Masha ALLAH
@sabiouali
@sabiouali 11 ай бұрын
Ya Allah 😊😅😂
@mahmudrabiu9645
@mahmudrabiu9645 Жыл бұрын
Shirme kawai kanaso ka nuna duniya ne cewa bai San me yakeyi ba wannan jahilci ne
@jabirudanyaro194
@jabirudanyaro194 11 ай бұрын
Mal kune kuke koyawa mutane kada su cutar da yan uwansu musulmi. 1. Ka dauki shi a video ba tare da yardar sa ba 2. Ka yadashi bada yardarsa ba 3.ka tambayeshi harka kureshi ransa ya baci Malam Disina kaji Tsoron Allah . Kasamu zamiya malam
@user-zy8ol3og5p
@user-zy8ol3og5p Жыл бұрын
الله اكبر
@hamiduumar3259
@hamiduumar3259 Жыл бұрын
Mai tambayan nan akoi alaman fasikanci tartare dashi.
@fatimahusman1205
@fatimahusman1205 Жыл бұрын
Masha allah
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Жыл бұрын
17:18 Aure akwai tsada a Saudiyya
@user-df1zv9qp4d
@user-df1zv9qp4d Жыл бұрын
Shiyyasa sakin aure yke da wuya
@hadizamuhammed4234
@hadizamuhammed4234 Жыл бұрын
Me tambayan nan kamar malam Disina
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
Eh. Shine
@sagiriliyasuadamu3341
@sagiriliyasuadamu3341 11 ай бұрын
Wannan akwai rainin hankali a ciki.
@Khadija-fd2ux
@Khadija-fd2ux 11 ай бұрын
Wallahi that Fulani man was so intelligent, Masha Allah but the Man was trying to disrespect the fulani
@abdulrahmansadisu6054
@abdulrahmansadisu6054 11 ай бұрын
Not at all. That's how the Fulani and Kanuri tribe used to do to each other since from the olden days!
@ibrahimlawal9138
@ibrahimlawal9138 11 ай бұрын
wow the was so funny 🤣🤣🤣🤣
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Жыл бұрын
00:57
@OmanOman-eh7vu
@OmanOman-eh7vu Жыл бұрын
@mohammedtalba6272
@mohammedtalba6272 Жыл бұрын
😂masha Allah
@wealeinde6534
@wealeinde6534 11 ай бұрын
This is the manner of approach a typical hausa man does with the pretence of jokes or relates themselves to other tribes,just to disrespect the fellow.
@nasirumarhassan300
@nasirumarhassan300 11 ай бұрын
The man is kanuri, and there's a long history of jokes and play with the Fulani. The two tribes are always on each other albeit in terms of jokes
@abdulrahmansadisu6054
@abdulrahmansadisu6054 11 ай бұрын
The man is not hausa. Why are you being sentimental about the Hausa's? This man is Kanuri, if you know history u will not even talk like this.
@mannirauwal9339
@mannirauwal9339 Жыл бұрын
Fulani Mai Baki kena 😂
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 Жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله 😂
@aishaibrahim4884
@aishaibrahim4884 Жыл бұрын
😂😂 masha Allah
@mustaphamudassir4090
@mustaphamudassir4090 Жыл бұрын
Wasace sukeyi. Kuma wannan dake recording nagane muryarshi. Sheihk Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchine. Ma sha Allahi
@user-df1zv9qp4d
@user-df1zv9qp4d Жыл бұрын
Anya dan D. Bauci zeyi hk suma ai Fulani ne
@mustaphamudassir4090
@mustaphamudassir4090 Жыл бұрын
@@user-df1zv9qp4d wasace ai duk cikin hirarsu banji cinmutunci ba. Kuma dun wanda yasan bafulatani yasanshi da wasa irin ta raha. Amma ai karshen hirar bakaji yace dashi tashi tafiyar ba. Kwana yace ya zauna zaayi. Nima wlh na taba yiwa wata mata tsohuwa da ta bata raha yar Adamawa har saida tace zataje garinsu dani tabani mata na aura wai inason mutane
@alameenyusuf221
@alameenyusuf221 Жыл бұрын
😂 Masha Allah babarbare kinan
@yusufamuhamat-gy5xj
@yusufamuhamat-gy5xj Жыл бұрын
Hahaha malam aiki ya same ka
@umarabubaka9814
@umarabubaka9814 11 ай бұрын
Wan nan bafulatanin ya ma fishi hankali
@mdkvshhsbsksk5203
@mdkvshhsbsksk5203 Жыл бұрын
Malam adan rahe mana 😅
@aliyuharun2334
@aliyuharun2334 Жыл бұрын
😁😁
@aliyuharun2334
@aliyuharun2334 Жыл бұрын
Wannan Mutumin ya biyani
@abubakarlawalahmed6308
@abubakarlawalahmed6308 Жыл бұрын
Ni kuwa hirar ta burge ni sbd yanda kowa yake raha a tsakaninsu
@modibobocoum1828
@modibobocoum1828 Жыл бұрын
Trying to disrespect the man how did get here how did u get there
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 ай бұрын
Disrespect who? If you don't know the culture stop making comments
@modibobocoum1828
@modibobocoum1828 11 ай бұрын
@@d.bcooper2271 I get it bro I went back and listened again I'm sorry about that Barei Bari da fulani
@zannalawan7684
@zannalawan7684 Жыл бұрын
Fulani da kanuri dama haka suke
@abdulgora2866
@abdulgora2866 Жыл бұрын
Daga jin muryar nasan muryar Dr Ibrahim Disina neh. Allah Ya biya Mallam 😄
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Koma waye shi mai tambayar yaji kunya akarshe dai bai samu abinda yakeso ba. Malamin yawa ne gaskiya.
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Mutum musulmi yazo gwajenka da bukata amma kanaso ka sa duniya ta ganshi yayi shirme. Toh gashi Allah ya taimakeshi ya kada kai. Malami a haka. Ai idan akayi dan wasa kadan ya isa.
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 Жыл бұрын
Me tambayar nan kamar mal. Disina bauchi
@mdkvshhsbsksk5203
@mdkvshhsbsksk5203 Жыл бұрын
Shine mana
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 Жыл бұрын
Shine
@danmalamontoptv
@danmalamontoptv Жыл бұрын
😂😂😂😂😂
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Жыл бұрын
19:34 Shila a Adamawa?
@abujaja1401
@abujaja1401 11 ай бұрын
Housa people think that every fulani is a fool! How I wish I come across this same hausa people filming like they will never video a Fulani
@abdulrahmansadisu6054
@abdulrahmansadisu6054 11 ай бұрын
See this fellow, listen to it attentively. The man is not even Hausa. You're claiming Hausa pple thnks that every fulani is fool, can you support it with any proof? And if this is true, why are the Hausa's the major tribe that has intermarriage relationship with the Fulani to the extent that they were not even separate; they were all called "HAUSA FULANI".
@attahirsamailatarka
@attahirsamailatarka Жыл бұрын
😂😂😂
@hamadjibrilla
@hamadjibrilla Жыл бұрын
Wonan tabaye batyiba ko kay nabarbarene
@umar5392
@umar5392 Жыл бұрын
Wallahi batyi ba. Ai idan mutum yazo da bukata ko za'ayi wasa sai ayi dan kadan. Amma ba wai kayi video kuma tambayoyi dan amasa dariya kuma kayi posting bada izininsa ba. Sai gashi Allah ya dora bafulatanin akansa.
@abujaja1401
@abujaja1401 11 ай бұрын
This is not right he trying to intimidate him to speak nonsense but the fulani guy is smarter than him!
@idrissiidrissi8303
@idrissiidrissi8303 11 ай бұрын
ربي يهديكم ايها الغافلون
@sanilawal3880
@sanilawal3880 Жыл бұрын
Wannan ba kuyi daidai ba, ai ba wurin wasa bane, kuna QoQarin ku tozarta shi ne, domin kayi mashi tambaya wanda idan ya kasa fadin amsar ya duniya zata kalle shi? A matsayin asararre? Ko jahili? Yaya dangin shi da abokan arzikin shi zasu kalle shi?? Wannan abun da kayi a gareshi haramun ne. Sai Allah sw yayi hisabi.
@sabiumusarg7182
@sabiumusarg7182 Жыл бұрын
Kasan in kace abu haramunne to se kakawo hujja ta Aya ko hadisi muna jiranka?
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Жыл бұрын
​@@sabiumusarg7182Gaskiya
@hauwababafika6484
@hauwababafika6484 Жыл бұрын
Makkah ta wuce haka. A taimake shi kowa ya kama harkar abinda ya kai shi. Haba
@sabiumusarg7182
@sabiumusarg7182 Жыл бұрын
@@hauwababafika6484 abinda Dr yayi besabawa Shari a ba kuje kuyi karatu
@user-cz9be8ey7t
@user-cz9be8ey7t 11 ай бұрын
Masha Allah
@maryamshuaibuisamaryamshua2408
@maryamshuaibuisamaryamshua2408 Жыл бұрын
Masha allah
@user-kq9og4eh8o
@user-kq9og4eh8o Жыл бұрын
Amman kaikarenawa muutane wayo
@nazifisalisu5623
@nazifisalisu5623 Жыл бұрын
Masha Allah
@haouaissa3774
@haouaissa3774 Жыл бұрын
Masha Allah
@yusufAutaLazio
@yusufAutaLazio Жыл бұрын
Masha Allah
Ku San Malamanku Tare Da Malama Zahra'u Muhammad
11:00
BBC News Hausa
Рет қаралды 14 М.
Wa'azi tare da Malama Zainab Shiekh Jafar Mahmud Adam
21:24
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 2,6 М.
Универ. 10 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:04:59
Комедии 2023
Рет қаралды 2,8 МЛН
The day of the sea 🌊 🤣❤️ #demariki
00:22
Demariki
Рет қаралды 87 МЛН
Osman Kalyoncu Sonu Üzücü Saddest Videos Dream Engine 170 #shorts
00:27
когда повзрослела // EVA mash
00:40
EVA mash
Рет қаралды 2,1 МЛН
Hukuncin Mutun yasa a Sauke masa Al-Qur'ani sbd halin kuncin dayake ciki
14:02
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 82 М.
Ziyarar Dr. Abdallah G/Kaya wani gidan bautar Miciji 🐍 a Cotonou Benin Republic
35:25
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 441 М.
Norman Finkelstein and Chris Hedges discuss Israel, Gaza, Oct. 7 at Princeton
1:47:41
121 MU GUDU TARE MU TSIRA TARE ||MALAMA JUWAIRIYA USMAN||
26:38
SUNNAH TV Official
Рет қаралды 49 М.
BAYANI AKAN MUHIMMANCI SALLAR MA'AIKI  @mc.malamibrahimsharukhan
21:13
MC. MALAM IBRAHIM SHARUKHAN
Рет қаралды 30 М.
Lacca | Auranki hanyar Aljannarki | Malama Zainab Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
16:57
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 26 М.
Универ. 10 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:04:59
Комедии 2023
Рет қаралды 2,8 МЛН