Ziyarar Dr. Abdallah G/Kaya wani gidan bautar Miciji 🐍 a Cotonou Benin Republic

  Рет қаралды 436,049

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

11 ай бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 355
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk 8 ай бұрын
Allah ya tsaremana imanin mu yakashe mu cikin addinin musulunci tareda tsananin tsoronsa da qaunar Masoyinsa Muhammad rasulullahi sallalahu alaihi wasallam
@hanifa3966
@hanifa3966 10 ай бұрын
Alhamdulillah ya allah,allah muna godiya da kayomu a mulusmai,allah yasa Suma suna da rabo😢
@taseuabubakar4117
@taseuabubakar4117 10 ай бұрын
Allah ya kara ganar damu hanyar gaskiya ya bamu iKon binta, su kuma Allah yasa su zama musulmai masu riko da addini
@KabiruIBRAHIM-wr3kr
@KabiruIBRAHIM-wr3kr Ай бұрын
Kamar Shekarau 8 nafafi wanna gari Na widat,Domin alakacin tsohon ginine.Allah Yasa mumutu Muna Musulmai day imamani.
@magajiilubarde15
@magajiilubarde15 10 ай бұрын
Wannan macijin mesace (Pyton), jinsun su basa cizo amma suna hadiya abincinne saboda basu da dafi. Suna mutsitsike abunda zasuci har ya mutu kana su hade shi. Alhamdulillah im a muslim
@user-sk8py1do2s
@user-sk8py1do2s 3 ай бұрын
Allah abun godiya. Allah yasa su gane musulunci
@fatimamauh3026
@fatimamauh3026 11 ай бұрын
Innanillahi wa innailaihi rajun Allah mun godemaka Allah ka sa mu mutu muna musulmi Allah ya shiryisu yasa sunadarabo
@AliyuAdamkrr
@AliyuAdamkrr Ай бұрын
Allah Ubangiji yasa mu mutum Muslimai masu imani❤
@user-zs4wy3qj7t
@user-zs4wy3qj7t 2 ай бұрын
Allah kara shiryamu yakamata Don Allah kodon surutu da.ake kanki Don allah mugyara
@user-fy7ph7wx6d
@user-fy7ph7wx6d 3 ай бұрын
Ya rabbi ka kara dauwamardamu acikin addinin ka ka karawa annabi daraja 🤲
@aminu__danmudigille_ventures
@aminu__danmudigille_ventures 2 ай бұрын
Allah urban ji yadatardamu Dan Isar manzan Allah s.a.w Ameeen
@user-xh5hs2ww7w
@user-xh5hs2ww7w 5 ай бұрын
Allahu akkbar ya allah ya dawamar damu cikin islama ameen
@usmankabir8809
@usmankabir8809 11 ай бұрын
Allah ya shiryar dasu
@user-bd4lt6hw4d
@user-bd4lt6hw4d 3 ай бұрын
Subhanallah wa ta'ala Amma yushrikun, Allah ya shiyaddasu hanya madaidaiciya.
@user-mh2lx3xy2f
@user-mh2lx3xy2f 5 ай бұрын
Allah mun gode maka bisa ni'ima ta musulunci
@majadabdallah103
@majadabdallah103 10 ай бұрын
Subhaanallah,may Allah subhanahu wata'ala guide them to the right path, Ameen.
@user-vb2th4bb6g
@user-vb2th4bb6g 4 ай бұрын
Amantu billahi warasulihi alhamdulillah, Allahu ahad, Allahu samad, lam yalid walam yulad, walam yakun lahu kufuwan ahad
@user-ck4wt7yu6e
@user-ck4wt7yu6e 11 ай бұрын
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته
@aishayahaya7307
@aishayahaya7307 11 ай бұрын
Allah Abun godiya. La'ilaha illallah. Ashhadu anla'ilaha illallah wa ash hadu Anna muhammadan rasulillah.
@AbdulazizspTV
@AbdulazizspTV 6 ай бұрын
Allah daukaka musulunci da musulmai
@abumuhsinabumubarak7530
@abumuhsinabumubarak7530 10 ай бұрын
Allah yasa mu mutu muna cikin Musulunci
@Fatima-zo7eq
@Fatima-zo7eq 11 ай бұрын
May Almighty Allah guide them amin,Alhamdullillah we're Muslims ❤
@ummulkulsumibrahim9962
@ummulkulsumibrahim9962 10 ай бұрын
Alhamdulillah da'iman wa a badan, Alhamdulillah ala mi'imatul Islam, may Almighty Allah protect and guide them to the right path ameen ya Rabbi Alamiin
@user-mb2ek2gy2e
@user-mb2ek2gy2e 5 ай бұрын
Masha Allah Allah yakaramana so annabi
@SUZANADLAN-vi3er
@SUZANADLAN-vi3er 3 ай бұрын
الحمد لله على نعمة الاسلام
@bilkisumusa2015
@bilkisumusa2015 8 ай бұрын
INNALILLAHI W INNA ILAIHIRRAJI'UN, ALLAH UBANGIJI y shiryadda su akan tafarki madaidaici. 35:25
@safiyyasaadauwal5178
@safiyyasaadauwal5178 5 ай бұрын
Alhamdulillah alaa niimatil Islam wassunnah
@Fatimasani-zw6sl
@Fatimasani-zw6sl 10 ай бұрын
S.A.W Amin ALLAH Bada iKon ganar dasu ubangiji yasa mu mutu muna kan musuluci😭😭😭😭
@abubakarumarahmad6816
@abubakarumarahmad6816 10 ай бұрын
Subhanallah! Allahu Akbar! Alhamdulillahi Ala kullihal! gaskiya Ina anfani da wannan dama Ina kira ga malumanmu na musulumci, ga babban aikinan aganmu daya kamata Musa agaba, mu Farka Mubar cecekuce wa kawunanmu akan wannan malami da wancan malami, ba inanufin in malami yayi kuskure kar a masa gyaraba Amma bazagi da munanan maganganuba Ina rokanku malami... don girman ALLAH. karshedan yayi anfani da wannan dama ya samana aikin dabashi yakamata ace munayiba ayanzu please and please...Ina godiya sosai Allah ya daukaka musulumci da musulmai afadin Duniya .
@nafisaabdulmalik355
@nafisaabdulmalik355 10 ай бұрын
Wannan me bayanin shi yafi bani tausayi yana bayani da iya kacin gaskiyar shi😢 Allah ya shiryeshi ya shiryesu gabadaya
@khadijamusa2373
@khadijamusa2373 10 ай бұрын
Allahumma amen
@adamumar8442
@adamumar8442 10 ай бұрын
Amin summa Amin 🤲
@isandauyamaruna6617
@isandauyamaruna6617 10 ай бұрын
Ammeeennn wallahi
@muazuadamu3181
@muazuadamu3181 4 ай бұрын
Allah ya keuta, Allah ya ganar dasu
@souweibasahirou7782
@souweibasahirou7782 8 ай бұрын
Allah mun godema inason lambar malan
@user-jn8qb8kr5z
@user-jn8qb8kr5z 4 ай бұрын
Alhmdulila ala kullihali y Allah y ganar d su Amin y.Allah
@saidouchiddotakanamatt
@saidouchiddotakanamatt 11 ай бұрын
Mallan douc yanda koun kayi sai koundawo Akan maganar doctor idriss ikon Allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@musaaiiyu1442
@musaaiiyu1442 10 ай бұрын
Malamai, Allaah ya saka muku da alkhairi. Allaah ya ƙara shiryar da mu.
@uthmanabubakar4863
@uthmanabubakar4863 10 ай бұрын
Subhanallah! May Almighty Allah guide them all and assist our ulamaa in their endeavors.
@khalifasadiq7127
@khalifasadiq7127 10 ай бұрын
Arabica speak with Elsa
@safiyaharuna2531
@safiyaharuna2531 10 ай бұрын
Ameen
@MusaAliyuHina
@MusaAliyuHina 10 ай бұрын
​@@khalifasadiq7127ææ in
@nuraddeentukur2072
@nuraddeentukur2072 10 ай бұрын
Amin
@kasimuiliyasuliman4185
@kasimuiliyasuliman4185 10 ай бұрын
​@@MusaAliyuHinaI
@ishaqbello8940
@ishaqbello8940 7 ай бұрын
Masha Allah mallan dan Allah inaso nazama daya daka cikin dalubanka ina bebeyaraka karatutakanka ai koina
@user-ht6lm9dg5k
@user-ht6lm9dg5k 5 ай бұрын
Innalillahi wanna ilaihi rajiun , may Allah guide them the right way in Islam
@factsfindingtv3546
@factsfindingtv3546 10 ай бұрын
Lallai Malam ya kyauta. Irin wannan tafiye-tafiyen kan Kara fa'ida ga Malamai
@chaaibououmar9879
@chaaibououmar9879 10 ай бұрын
allah kashirye bayinka akan adinin muslimci dan darajar dangatanka annabi muhmd s.a.w ameen suma ameen
@FatimaAhmad-kk4xk
@FatimaAhmad-kk4xk 8 ай бұрын
Waiyazubilla Allah abin godiya
@jamilmohammedmj9767
@jamilmohammedmj9767 10 ай бұрын
Subhanallah may Allah guide them to the right path😢❤
@mansuridris8328
@mansuridris8328 11 ай бұрын
Malam Allah ya saka muku da mafificin Alkhaireee Alhamdulillah ala ni'imatil Islam Allah mungode
@djibrilleseyniiisouleyy9723
@djibrilleseyniiisouleyy9723 10 ай бұрын
Soubahanallah Mun gode wa Allah da yan yimu musulmai
@abdularewaabdullahi2607
@abdularewaabdullahi2607 10 ай бұрын
Yasalam jama a allahu Akbar Allah bless Islam 🤲🥰💓🕋🕌🇸🇦❤️💯
@h.n1977
@h.n1977 10 ай бұрын
Bana jin dadin ana amfani da kalmar Allah wajen Gumaka, akirasu da sunansu na Gumaka
@Muhammadmukhtar-fl1zw
@Muhammadmukhtar-fl1zw 4 ай бұрын
La'ilaha'illallah muhammadurrasulullah
@sumayyaabbas542
@sumayyaabbas542 4 ай бұрын
😢😢😢 wallahi sun ban tausayi
@GalibuHashimu
@GalibuHashimu 3 ай бұрын
Allah ya shir. yesu
@zainabibrahimdewu7498
@zainabibrahimdewu7498 10 ай бұрын
INNALILLAHI wainna ilaihir RAJ'UN Allah yakara tabbatar damu acikin musulinci Allah kakarawa Addani daraja 🤲 sukuma Allah yaganar dasu
@AminaSaniSaid
@AminaSaniSaid 11 ай бұрын
Allah ya sakawa malaman mu da alkhairi
@HamidineSahabi-km9nm
@HamidineSahabi-km9nm 10 ай бұрын
Kuna ina na fulani suna cikin daji suna tsafi,kuma a sokoto an samu wasu suna bautankabarin dan fodio ,koko shi bautan kabarin dan fodio ba shirka bane ,wlh allah ya na ganin ku. kwanan nan har an samu wani dan uwansu bafulatani yana ta maida su kristoci mikukayi akai.ko baku sani ba
@isandauyamaruna6617
@isandauyamaruna6617 10 ай бұрын
Dan Allah da gaske
@yusufmusajinto4476
@yusufmusajinto4476 6 ай бұрын
Wancan church da'ace masallacine da Tuni wayannan MASU Bautar gunkin da sun musulunta Saboda Addinin ka Tabbatar ta gaskiyace to Amma dayake Dan Jummai da Danjumane a wuri guda sai.....
@ibrahimmudasiru9774
@ibrahimmudasiru9774 4 ай бұрын
Subhaana Llah Innaa lillaahi wa innaa ilayhi raaji uun. Yaa Allah guide us all to Your deen
@jibrilsalisunainna1184
@jibrilsalisunainna1184 10 ай бұрын
Ikon Allah. Allah mungode ma da kayimu Musulmai.
@user-uu9of4iw8d
@user-uu9of4iw8d 8 ай бұрын
Allah yachiryasu
@muhammdfalata1271
@muhammdfalata1271 11 ай бұрын
الحمدلله على نعمة الإسلام
@aishayahaya7307
@aishayahaya7307 11 ай бұрын
AlhamdulilLah ala kulli ni'imatul Islam. Allahumma Inni tawaffani musliman.
@a.i.u8154
@a.i.u8154 10 ай бұрын
Ameen y Rabbi ALLAH ysa mudace duniya d lahira Ubangiji ALLAH yaganar dasu ykuma saka muku d mafificin alkhairansa
@user-ud5jd5mk7o
@user-ud5jd5mk7o 7 ай бұрын
Subhanallah😭😭 Alhamdulillah ala ni’imatul Islam ☪️
@user-nm1ey3pd6h
@user-nm1ey3pd6h 4 ай бұрын
Allah yasakama malan da alkairi kuma Allah yagaramana irinku dayawa amisilinci
@JamilaBuba-pf7cx
@JamilaBuba-pf7cx 10 ай бұрын
Subahannallah Allah ya karemu da shirka, Allah ya siryesu zuwa addinin gaskiya
@user-nd3vq9jd3c
@user-nd3vq9jd3c 5 ай бұрын
Jazakumullahu khairan
@musamuhammad1529
@musamuhammad1529 10 ай бұрын
Allah mai iko Malam Allah ya taimaka yakara albarka da nisan kwana kana da gaskiya kar kashiga
@aslash1010
@aslash1010 7 ай бұрын
Mallam mun gode da wannan video ALLAH Ya saka da Alkhairi, Amma sharawa shine bai kamata rinqa kiran abubuwan bautan su da sunan 'ALLAH' ba, domin SHI sunan ALLAH shine mafi girma daga cikin sunayen Ubangiji, Shi kadai ne Ya chanchanta da wannan Sunan, ba laifi dai a kirasu da 'abubuwan bauta' tunda bauta musu akeyi amma dai ba sunan ALLAH ba.
@thedeenwithasib
@thedeenwithasib 6 ай бұрын
Gaskia ne wnn Allah yafi gaban a kira wani abu da sunan shi Hausar ce basu şaka daidai ba
@zainabbarde2081
@zainabbarde2081 5 ай бұрын
Alhamdulillah ala niimatul islam
@rilwanumuhammad3632
@rilwanumuhammad3632 10 ай бұрын
Hasbunallah Allah mun godema da ni'imar musulunci
@hafizabubakar2119
@hafizabubakar2119 5 ай бұрын
Subahanallah, Allah yasa sukarbi Kalmar shahada..
@user-bo7qe3vv3i
@user-bo7qe3vv3i 10 ай бұрын
May Allah SWT guide them to the right path😢
@GalibuHashimu
@GalibuHashimu 3 ай бұрын
Allahamdulillah Allahamdulillah alani.imatul..islam
@SulaimanTukur-vq2er
@SulaimanTukur-vq2er 10 ай бұрын
Subahanallahi Allah mungodema Malan barka da qokari
@adamumar5161
@adamumar5161 10 ай бұрын
Alhamdu Lillah Masha Allah. Allah ya Kara mana karfin Imani.
@aliyuabdullahialiyu8676
@aliyuabdullahialiyu8676 4 ай бұрын
Allah yakara ma mlm lafiya
@user-bs5sg8oi8b
@user-bs5sg8oi8b 10 ай бұрын
Allahumma ajirnaa.Allah ya yaye masu wahalar Amin
@naxeermuhammad4035
@naxeermuhammad4035 4 ай бұрын
Allah ya qara fahimtarda mu yasa mucika da imani
@fatimabadamasi1432
@fatimabadamasi1432 10 ай бұрын
Allah yasa mumutu acikin musulunci tare da mani
@user-dd9kr5xd7x
@user-dd9kr5xd7x 10 ай бұрын
Allah ya saka muku da alkairi ya temakeku
@ousmanenataalah9350
@ousmanenataalah9350 10 ай бұрын
الحمد لله على نعمه الاسلام
@scoutbill8667
@scoutbill8667 3 ай бұрын
Allah ya kyauta
@umarmuhammedinoma6402
@umarmuhammedinoma6402 10 ай бұрын
Subahanallah allah y ganar dasu malan allah yakara maka lfy
@sanifalaluyardaje1331
@sanifalaluyardaje1331 10 ай бұрын
Allah mungode ma da kayi mu, musulmai Alhamdulillah kasa mu cika da imani
@user-fs6gp7ow3i
@user-fs6gp7ow3i 3 ай бұрын
Mlm ya manta bai musu tmby ba shin maciz suna mutuwa kuwa
@AbubakarUmar-jn7xx
@AbubakarUmar-jn7xx 9 ай бұрын
Subhanallahi Allah subhanahu wata'ala yaqara tabbatar da mu akan addinin Musulunci
@babaniayisha9895
@babaniayisha9895 10 ай бұрын
May ALLAH SWT guide them to the right path whiles they are still alive 🙏
@adobafaadobafa9231
@adobafaadobafa9231 7 ай бұрын
Mày allah them to the right place
@ashaqatahausa2578
@ashaqatahausa2578 10 ай бұрын
استغفر الله العظيم واتوب اليهAbin tausayi😢😢😢
@fatimasaidu8183
@fatimasaidu8183 11 ай бұрын
SubhanAllah wabihamdihi SubhanAllahil adheem
@user-ft5ky4qz2j
@user-ft5ky4qz2j 4 ай бұрын
Amin ya rabbil a,lamin
@usainiyahaya6851
@usainiyahaya6851 5 ай бұрын
Malam yace shi baze jeba amma zaku iya shiga daawane Allah yakarawa malam lfy da nisan kwana😅😅😅
@SaidouAboubakar-ge4ok
@SaidouAboubakar-ge4ok 11 ай бұрын
Allah saka da alkairi malan koyan farance yakamaka
@louisahchrist639
@louisahchrist639 10 ай бұрын
SO GOD ALMIGHTY THE CREATOR HAS FORM LIKE YOU.
@MaharazouAbdou-ec8bk
@MaharazouAbdou-ec8bk 10 ай бұрын
Muma muna godiya ga wannan ziyara taka kuma allah shiryesu
@user-fu3ml9sb7w
@user-fu3ml9sb7w 5 ай бұрын
Allah shirya yaganar da su ai wana hawka
@AtikuTukur-uc6oh
@AtikuTukur-uc6oh 10 ай бұрын
Allah ya chiryamu
@galaxyten9992
@galaxyten9992 8 ай бұрын
Alhamdulilah mugodewa allah dayayi mu musulme
@SunusiYunusa-re2qv
@SunusiYunusa-re2qv 24 күн бұрын
Allah shikyauta
@user-ti8gb5xy3f
@user-ti8gb5xy3f 8 ай бұрын
Innanillahi waina Ilaihi raju’un🥹😭 Thank u God
@user-op9ej8fw1n
@user-op9ej8fw1n 10 ай бұрын
Alhamdulillah yaAallah🤲
@user-fm4xl7zh2u
@user-fm4xl7zh2u 6 ай бұрын
Subhanallah ALHAMDULILAH wallahu akbar .
@abdullahimuhammad4328
@abdullahimuhammad4328 10 ай бұрын
SubhanallaH Allah ya tsare mana imaninmu Allah ya shiryesu
@malamalirafiatou7428
@malamalirafiatou7428 10 ай бұрын
Subahanallahi. Alhamdulillah mungodewa Allah da yayimana ni ima da musulunci
Filin Tambayoyi da Amsa || Zama Na (15) - Dr. Abdallah Gadon Kaya
1:45:03
Заметили?
00:11
Double Bubble
Рет қаралды 2,6 МЛН
1🥺🎉 #thankyou
00:29
はじめしゃちょー(hajime)
Рет қаралды 78 МЛН
Can you beat this impossible game?
00:13
LOL
Рет қаралды 45 МЛН
SHIRIN AMS0SHIN TAMBAYOYINKU (20) || Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
49:41
Dr.Abdallah Usman Gadon Kaya
Рет қаралды 6 М.
Sheikh Bello Yabo ya caccaki Tunubu kan sabon Taken Nigeria (National Anthem)
11:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 6 М.
MACE ME KAMAR MAZA TAYI MAGANIN YAN DAMFARA A NIGERIA
25:43
SALAHA MEDIA TV
Рет қаралды 728 М.
P.654: JARUMI DAUSHE YA GAYAWA ADAM A ZANGO MATAKIN DA YA KAMATA YA SAUKA
29:59
FAHAD MAI TATA NEWS UPDATE
Рет қаралды 42 М.
Amsar tambayoyi DAGA YAOUNDÉ CAMEROON _ Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
1:03:45
SHIRIN TAMBOYI DA AMSOSHI (11) || Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
35:51
Dr.Abdallah Usman Gadon Kaya
Рет қаралды 16 М.
Sharhus Sunnah 63a. Dr Ahmad BUK
29:04
Bil Qees
Рет қаралды 28 М.
Самый ХИТРЫЙ малыш!😂
1:00
Petr Savkin
Рет қаралды 1 МЛН
Кәріс өшін алды...| Synyptas 3 | 10 серия
24:51
ДЕВУШКА проучила МУЖА изменщика 😱 #shorts
1:00
Лаборатория Разрушителя
Рет қаралды 2,8 МЛН
ХОРОШО ЧТО ПЕРЕПРОВЕРИЛ😂😂😂 #юмор #пранк
0:44
СЕМЬЯ СТАРОВОЙТОВЫХ 💖 Starovoitov.family
Рет қаралды 1,6 МЛН
ToRung short film: he is a good friend😍
0:36
ToRung
Рет қаралды 22 МЛН
Luck decides who wins 🍀😅#shorts #funny #viral
0:24
Uma NOOB
Рет қаралды 15 МЛН