Gaskiya Dan Anache ya fada da ya che "koda manyan Sarakuna masu gwaraje da tambura in sun kai hakan ga Alhaji suna ya kai" Muna yara, idan ya zo Katsina duk manyan mutane in ya zo gaishe su, suyi ta bashi kyauta. Tafidan Katsina, baban su Gen Yar'adua da Umaru Musa, da ya ke ta gaban gidanshi dogo Miko ke wuchewa, sai ya gaishe shi, sai Tafida ya che ya zauna suyi yar hira ya dauko kyauta ya bashi. AAU, kuma, Alhaji Abba Usman, ya maida dogo Miko kamar kanenshi. Mu kuma yara sai kawai mu kama hannunshi, ya wuche damu ba biya, Sergeant Haske, a bakin gate sai dai yayi ta dariya yana ga dogo Miko da gaiyarshi Mutum ne mai zati duk da tsawonshi, ga fuskarshi mai farin chiki, ga ladabi ga manya, ga son kanan yara Allah ya jikan dogo Miko
@alameensokototv49611 ай бұрын
Ameen ya Rabbi
@seniorKazaure2 ай бұрын
Allahu mukammu bamu iskeshiba amma manyanmu da Dan anace sun bayyanamana yanda yake yasa mukejinsa a Ranmu
@seniorKazaure2 ай бұрын
Allah yajikanku bakidaya Dogo da Dan Anace
@abbaabdulkadir2242 Жыл бұрын
Al ameen ina son lambar watar da zan iya samunka, ina son memory card a wakoki
@alameensokototv496 Жыл бұрын
07035267906
@balamuhammed2846 Жыл бұрын
"ko da manyan sarakuna masu gwaraje da tambura in sun kai Suna hakanga Alhaji Suna yakai" "Giwa cikin Dawa taka girma, Dokin hawa a kaishi ga sarki shi Rakumi a kaishi ga Idi Buzu ya zan nada mashi kayan kanwa" Allah ya jikan maza da gafara.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@AmadouIbrahimMouzamilou11 ай бұрын
Wannan wakar ba dukantaba ne soboda inada Mai minti 25 Kuma sautin yafi wannan kyaw
@alameensokototv49611 ай бұрын
To
@seniorKazaure2 ай бұрын
Kabamu ita don Allah
@aliyumx5io5gg2o Жыл бұрын
Aslm al ameen yakamata irin wa anan wakokan kudinga yimusu edit tunda wakoka ne natarihi please
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@optimism-personified Жыл бұрын
Shi Dogo miko dan ina ne?
@alameensokototv49610 ай бұрын
Bandawa
@optimism-personified10 ай бұрын
@@alameensokototv496 Mun gode.
@seniorKazaure2 ай бұрын
Shi Dan Asalin masarautar Kazaure ne jihar Jigawa a wani Kauye Bandawa