Mutumin da yake Tari ma sai da kasa aka fitar da shi daga masallaci_Tsokacin Sheikh Baffa Hotoro.

  Рет қаралды 14,412

Maluman Nigeria

Maluman Nigeria

Күн бұрын

Пікірлер: 97
@salisuawwal6272
@salisuawwal6272 13 сағат бұрын
Allah sarki baffa hotoro. Agaskiya kaji kunya wallahi Kuma Allah yatona ma asiri mungane akwai wani Abu aranka
@UmarAliyuAlkali
@UmarAliyuAlkali 2 күн бұрын
Allahu akbar yayi daidai mlm Allah ya saka da alkhairi
@Nasirkawu
@Nasirkawu 3 күн бұрын
Dr ikon Allah kaci jiya kaci yau Masha’Allah
@HarunaYayaji
@HarunaYayaji 3 күн бұрын
Allah ya rabamu da hassada Dr taudi iKON allah
@habibumaamun8310
@habibumaamun8310 19 сағат бұрын
Allah yasa mu gama lfy 🙏 bijahi mustapha saw ❤
@abbabmande8745
@abbabmande8745 3 күн бұрын
Dr yafika wallahi. Mahawkaci
@ShuaibouSulaiman
@ShuaibouSulaiman 3 күн бұрын
wlh kaidai bakaniman gaskiya Dr yafi karfinka
@Oumarkaifilingué
@Oumarkaifilingué 3 күн бұрын
Komey kayi sekabar Idriss incha allah
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih 2 күн бұрын
In sha Allah abunda kakewa Dr tauhid biiznillahi muna maka addua Allah ye sa yayanda ka aifa achikinka sumaka fiyeda abunda kakewa Dr, tauhid, Allah ka dada kare Dr tauhid da kariyanka Ya Allah wayannan sinannun yara Allah kamana maganinsu
@abdullahiauwal9404
@abdullahiauwal9404 2 күн бұрын
Ke dallah ware kuchakar banza
@habibumaamun8310
@habibumaamun8310 19 сағат бұрын
Allah ya kyauta
@IbrahimMoussakaridio
@IbrahimMoussakaridio 2 күн бұрын
Allah biya dr idriss.
@AbdoulkaderMoussa-z8j
@AbdoulkaderMoussa-z8j 2 күн бұрын
Kaji tsoron allah baffa hotoro
@BashirMaman-x3q
@BashirMaman-x3q 2 күн бұрын
Allah sha mudace
@AbdulbakiMusa-qu3zs
@AbdulbakiMusa-qu3zs 2 күн бұрын
Kaji tsohon Allah
@SUMAYYAAUWAL
@SUMAYYAAUWAL 3 күн бұрын
Mtsssss Dan hassada wlhy kaji tsoron ALLAH baffa ya dai haifeka kadaina rashin kunya
@SekoghanaDansouley
@SekoghanaDansouley 2 күн бұрын
dr jaki jakine wallahi baffa hotoro allah ya biyaka da alkayri
@musaHaruna-q6k
@musaHaruna-q6k 2 күн бұрын
Kai kaji tsron Allah
@IbrahimSaid-w6x
@IbrahimSaid-w6x 3 күн бұрын
ALLAH yawadar da irihalika kosinuwani yakamaka
@kntgaramiyya2435
@kntgaramiyya2435 2 күн бұрын
Kuci Kanku Kanku Akeji Mungodewa Allah Kai Da Kake Tayashi Rashin Kunya Yau Kuma Kai Kake Yaqarsa SHEHU MUNGODE
@blackmambablackwidow9700
@blackmambablackwidow9700 3 күн бұрын
Baffa hotoro kaji tsoran Allah. Idan mutun ma baida lafiya irin tari Addinin musilinci yai hani da yinsa cikin Al'umma batare da rufe baki ba. Kai koda taffar nuwa kaci An'hanaka shiga cikin sahun gaba ko ma dukka massalacin kai akace ma kai Sallar ka Agida yafi dan karka chutawa sauran Al'umma...... Mudai muna ganewa kuma muna fahintar Dr.ldriss . sai dai bakin ciki ya kace ku...... Marasa gaskiya
@bashiribrahim1612
@bashiribrahim1612 3 күн бұрын
Wlhi Dr. idris yawuce inda kake tsammani.
@Presdor_2023
@Presdor_2023 Күн бұрын
Gaskiya malam baffa. A karon garko niji wani Abu akanka. Dr. Ba abun wasa bane. Gaskiya ka tuba ka nimi yafeyan Dr . Ina maka fatan alkhairi.
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 3 күн бұрын
Baffa Allah ya shiryeka
@lawanaminubakundi8139
@lawanaminubakundi8139 2 күн бұрын
Baffa hotoro dukkan ku dayane, idan kai nema bazakamasa sannuba wallahi tallahi
@abubakaryakubu982
@abubakaryakubu982 2 күн бұрын
Gaskiya wannan kuskurene
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x 3 күн бұрын
Anan Ina goyan bayan Dr jaki sbd tari wani zai iya daukar tari gaskiya
@nasirumuhammad658
@nasirumuhammad658 Күн бұрын
Baffa hotoro wlh farin jini maganganunku ke karawa Idris dutsen tanshi don haka kaji tsohon Allah, wlh kaf Nigeria bamuda malamin daya rage muna irin mal Idris tun bayan wucewar mal Jafar da mal albani zaria Allah ya gafarta mana gaba daya amin
@shittukamalddeen8399
@shittukamalddeen8399 11 сағат бұрын
Gaskiya ne ama ya na da kuskure. Kuma koran Wana mutumin na kuskure ne
@muktarhadi434
@muktarhadi434 3 күн бұрын
dr jaki halinsa sai shi
@ZainabAtto
@ZainabAtto Күн бұрын
Wlh be kyauta ba sam
@Yahouzasouleyhamidine
@Yahouzasouleyhamidine 3 күн бұрын
Nidai Ayanzu nabar kalloka malami kuma makamantanku gwabnati yakamata tahanaku waazi tunda wannan abo dakakeyi bawaazibane kuma haryauni maabuci son malaman sunna amma bandakai dan wallahi kai bamalamibane
@kabirousaidou1341
@kabirousaidou1341 6 сағат бұрын
Wawa
@Samub03
@Samub03 2 күн бұрын
Kai arrr dan hassada kawai
@AishaAdamuBello-b2s
@AishaAdamuBello-b2s 14 сағат бұрын
Baffa hotoro walahi kai zindiqine wawa jaki. Farin jini kuke Kara wa Dr Idris Abdulaziz AKA Dr Tauhid
@IsuhuJabiru
@IsuhuJabiru 2 күн бұрын
Gaskiyane
@HussainiabbasWertyu
@HussainiabbasWertyu 3 күн бұрын
Baffa hotoro Kai munafikine Dan hassada kawaii
@jifsoneasywelder7540
@jifsoneasywelder7540 3 күн бұрын
Dan Madakila Ka Dauko Tallar Turmi Fa, Zaka Gajima Da Hassadarka Ka Bari. Insha'allah Dctr Kafin Allah Ne Badai Kuba Mahassada.
@YusufTukur-q6k
@YusufTukur-q6k 3 күн бұрын
Dr, kana raba musu aiki
@AYUBAABDuLLAHI-kh5ct
@AYUBAABDuLLAHI-kh5ct 3 күн бұрын
Kumafa tsoho ne 😢😢😢
@kareemgbolade5617
@kareemgbolade5617 2 күн бұрын
Mallam Dr. Idris Allah Ya Kara mana lafiya da Nisan kwana. Kai, duniya yaushe musulunci ya dawo siasa. Na saurari kutuba Mallam Idris yai ta tausaya wa mutumin ar yace Mai ya nemi maganin. Ama kazo ka murde maganan shi
@umarbinkhattabsunnahglobal6438
@umarbinkhattabsunnahglobal6438 Күн бұрын
Yayi kuskure shi Dr. Idris a matsayinsa na Dan Adam Amma Hakan Bazai sa mu Daina ganin mutuncinsa ba.
@usmanshehu4158
@usmanshehu4158 3 күн бұрын
Kai dai tsinannen mutumi ne Allah wadai da halinka
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 3 күн бұрын
Kune ai tsinannun shege yi damezina
@ahmadibrahim-in4nx
@ahmadibrahim-in4nx 2 күн бұрын
Wllh baffa hotoro kai jahiline. Saboda ni bana daukarka a matsayin malami
@MoussaAssoumane-e7n
@MoussaAssoumane-e7n 3 күн бұрын
Baffa Allah yatsine ma
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 3 күн бұрын
Amin.
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 3 күн бұрын
Kune ai tsinanna dama kusalaf saurin tsinuwa
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih 2 күн бұрын
Amen Ya Allah in Sha Allah abunda yekeyi in Sha Allah Allah zei mana maganinsu biiznillahi
@SamailaMetirkindo-ov6xt
@SamailaMetirkindo-ov6xt 2 күн бұрын
مرحبا اهلا مع السلامة ​@@MARYAMTUKUR-de1ih
@umardawudmuhammad7509
@umardawudmuhammad7509 Күн бұрын
Mutane basa san gky Sbd an taba malamain ku amma wallahi abinda malam baffa yake fada gky ne.
@rabiumusaabdullahi9152
@rabiumusaabdullahi9152 3 күн бұрын
Kuma abun mamakin ma wai Khuduba yakeyi.
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 2 күн бұрын
@@rabiumusaabdullahi9152 to menene abun mamaki? Kai baka San menene huduba ba kenan, don yayi magana a huduba? Kai jahili ka koma makaranta.
@sanimohammedadamu7016
@sanimohammedadamu7016 2 күн бұрын
To ni dan Alllah bafa hotoro kazagi malam kabiru gombe, kazagi balalau, yanzu kuma kana ta zagin Dr idres duk kafisu ilimi kenan cewa yayi dan Allah fa mai yasa baka ce wa mutane yace dan Allah ba?
@AuwaluGarba-i6c
@AuwaluGarba-i6c 3 күн бұрын
Allah.wadaran.nakayalalace.hassadamugunciwo
@AishaAdamuBello-b2s
@AishaAdamuBello-b2s 14 сағат бұрын
Kaji Shirin Dan Madakila yaran mai Kwanu
@abdallahibrahim8763
@abdallahibrahim8763 3 күн бұрын
Menene hanfanin karatun nan?
@AbassWanikoufouyawa
@AbassWanikoufouyawa 2 күн бұрын
BAFA babu kunya
@saniyakubu8140
@saniyakubu8140 Күн бұрын
Dutsen Tanshi yafi ka Tauhidi
@YusufTukur-q6k
@YusufTukur-q6k 3 күн бұрын
Babu abun fada,
@JamiluMuhammed-e4p
@JamiluMuhammed-e4p 3 күн бұрын
gaskiya yadantsaurara wajenkalamashi ammashima Zai Dan iyatakurawa wajesautin sufika
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq 3 күн бұрын
Kay bakayiba dagaske neman kuskuren malam kakeyi tabdi
@MuhammaduhashimMusa-u8y
@MuhammaduhashimMusa-u8y 3 күн бұрын
Babffa hotoro kai sinennene
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 3 күн бұрын
Allah yakara sharrin da dr idrs yakemamutane shine Allah yasa akaimashi kuma dama Ku yan salaf Baku da tarbiyya dama Ku yan salaf saurin tsinuwa gareku
@munzaliIbrahim-uk8iw
@munzaliIbrahim-uk8iw 2 күн бұрын
Wannan vedion ba full din bane mln baffa hotoro mutumin yy tarin ya Kai so 3 ina tunanin a na 4 ne mln Idris yai magana allah ubangiji yasa muwan ye lafiya
@abbabmande8745
@abbabmande8745 3 күн бұрын
Ai amusulunci wanda bashi da lapia ba’aso yashigo. Kuma tari contagieux ne, bakada hujja patsari bahujjabane
@AbdulrazakIbrahim-y5h
@AbdulrazakIbrahim-y5h Күн бұрын
Daga Tari sae kace ayi Sama dashi?
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat 3 күн бұрын
Baffa Hotoro Kasuwa tasamu,
@IsmaëlSoh
@IsmaëlSoh 2 күн бұрын
Wanan magana gasqiya Idriss Abdoul Aziz ya kuskure
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 3 күн бұрын
Yawwa kufadamasa Dai Kaine Kaine daidai DA shi
@mubarakhassantv3528
@mubarakhassantv3528 3 күн бұрын
Ka dai ji dashi dr. Bashi da lokacin ajawuka. Kai kaci mutuncin jaafar ka dawo kan mal.idris
@ShuaibouSulaiman
@ShuaibouSulaiman 3 күн бұрын
sai kamutu akan hasada
@mamansaniadabahago
@mamansaniadabahago 2 күн бұрын
Hassada taki
@IbrahimYau-op5zz
@IbrahimYau-op5zz 16 сағат бұрын
Baffa wannan maganar taka akwai wani abu acikin ta
@SlowPoisonTv
@SlowPoisonTv Күн бұрын
Kai wanna bakaramin tsinannane bane
@ibrahimmaisaje1143
@ibrahimmaisaje1143 Күн бұрын
Huduban da yakeyima ba irin wanda Annabi ya koyar bane
@edrissousseni9968
@edrissousseni9968 2 күн бұрын
Ba dedebane
@hashimusani3755
@hashimusani3755 3 күн бұрын
Ya Allah karabamu da hassada kada ka jarrabemu da hassada domin tafi H.I.V hadari. Dan wawuya wai malamine to munji sai me akayi kuma.
@YusufTukur-q6k
@YusufTukur-q6k 3 күн бұрын
Tab tab tuka da warwara
@mukhtahublack1293
@mukhtahublack1293 3 күн бұрын
Bantaba gani wawan malamiba irinka baffa
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 3 күн бұрын
Wallahi kuwa,Yana Neman Dr. Ya tanka mishi ne Dr. Kuma bazai kula shiba don sai an kula kashi yake doyi
@GarbaMamanelawal
@GarbaMamanelawal 3 күн бұрын
Kai maiciyon hauka kamamuna baki
@sabiuadoabdullahi4624
@sabiuadoabdullahi4624 4 сағат бұрын
gaskiya baffa hotoro banyaba saninnkai jaki bane sai yanzu banza Dan wahala sakarai kawai kayiwa mal Dr kazagi kace wai yace afuta da maiyin tari to ai qaryakake mal yace a a Yakima baya dai Kuma wanda bai da lafiya ma ai ba'ace yashiga Cikin masu lafiya
@aboubacarseyni4355
@aboubacarseyni4355 3 күн бұрын
Yanzu malam dey za s masa jara ko dacin mutunci amman shi shugaba abarshi yayi duk abinda yakeso ajabaki ayi shiruw ko ?
@AbdullahMuhammad-y5g
@AbdullahMuhammad-y5g 3 күн бұрын
madakilah issue
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p 3 күн бұрын
Yau kayi maganar hankali
@naibijameel8044
@naibijameel8044 2 күн бұрын
Family issues
@ukashatuibrahim5374
@ukashatuibrahim5374 3 күн бұрын
Bashi da kirki
@usmanshehu4158
@usmanshehu4158 3 күн бұрын
Ni ban taba gani ka sa littafi kana koyar da mutane ba saide bibiyar mutanen kirki kana cin mutuncinsu. Tsinanne
@malumannigeria
@malumannigeria 3 күн бұрын
Yana karantar da da sifatu salatu Nabiy da Kuma Ahkamul Jana'iz duk ranar Juma'a da Asabar da safe bayan sallar asuba
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 3 күн бұрын
Abun da Dr idris yakeyima mutane shine Akemixhi
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 2 күн бұрын
Saboda kai ba dalibin ilimi bane, kana cikin gamagarin mutane shi yasa baka sani ba, amma Shaikh Baffa Hotoro yana saka littattafai.
@illasouleymane2814
@illasouleymane2814 3 күн бұрын
Duk kune wahabiyawa IZALA
@inusaabubakarahmad2313
@inusaabubakarahmad2313 Күн бұрын
Salm! Ya danganta da irin tarin da shi wan nan mutumin ya ke yi. Akwai tarin da wasu za su iya dauka akwai wanda ba a dauka. Amman gaskiya hanyar da shi malamin yayi treating din wan nan mutumin bai dace ba. Kuma ba musulumchi ba ne abunda yayiwa wan mutumin ba.
__Wallahi karya yake yi, ku fada masa na ce karya yake yi.
7:55
Maluman Nigeria
Рет қаралды 466
Karatun Littafin Riyadu Salihi Daga Masallacin Malam Umar S.Gari Bagudo
11:42
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
How Strong Is Tape?
00:24
Stokes Twins
Рет қаралды 96 МЛН
__Yadda aka sake tafka mukabala da Dan-Jahannana a karo na biyu
25:06
Maluman Nigeria
Рет қаралды 8 М.