@@FunnyAnimalsLife01 Insurance din da suke biyawa kasuwancinsu za su gyara maka madubinka.😂
@AbduMusa2 ай бұрын
Na kabara naga ka ƙarasa gogegoge da kanka shin don kai baƙine koko kowa ma haka zaiyi hada turawa ? Kuma yanzu kamar nawa akebiya a wanke mota guda? Kuma sau nawa kake wanke motarka a wata?
@usmankabara2 ай бұрын
@@AbduMusa Bakake da Fararen mutane kowa da kansa yake goge motarsa ya kuma zuke dattin cikinta. Idan mutum na so akwai wuraren wankin motar da saka iya kaiwa ka bayar a maka komai kana zaune. Kudin wanke mota 1 daga $14 ne zuwa $34 wanki 1. Amma zaka iya zama member na wajen wankin motar ta yadda zaka dinga biyan kamar $30 zuwa $40 a duk wata, amma duk lokacin da zaka wanke mota to ba zaka biya ba sannan zaka iya zuwa kullum ka wanke ba iyaka in kana bukata. To yawancin haka mutane suke yi don ya fi araha kenan.