nasiha zuwa ga sheikh musa yusuf asadussunnah akan maganar makomar iyayen Annabi ( saw)

  Рет қаралды 1,692

Da'awatul Khairi Dambatta

Da'awatul Khairi Dambatta

Ай бұрын

Пікірлер: 14
@SalisuBala-ef1xs
@SalisuBala-ef1xs Ай бұрын
Masha Allah, Allah ya saka ma da alkhairi. Shi Kuma Allah ya bashi ikon gyarawa. Ya Allah ka tabbatar da duga-duman mu akan sunnah
@MusaUsman-lj6bq
@MusaUsman-lj6bq Ай бұрын
Masha Allah
@shamsuddeensaleh482
@shamsuddeensaleh482 Ай бұрын
Musa mushen kura me kama da Kawarij jinin Kawarij dangin matsiyatan duniya
@MoussaAssoumane-zl2ih
@MoussaAssoumane-zl2ih Ай бұрын
❤❤❤
@user-dt9fw4qk2q
@user-dt9fw4qk2q Ай бұрын
Allah tonawa uwarka asiri shege Dan wahala
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Ай бұрын
Kai Kuma Neman suna kakeyi idan nasiha zakayi masa kakirashi . Shedan yafada gaskiya annabi yace gaskiya yafadi Amma makaryacine . Husaimi da bunbaz wa yace abisu. Wannan shine zance dr kungiya Yana wari . Sannu Dan kungiya
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Ай бұрын
Wanan gaskiané Malan Allah ya kewta
@musaaliyu5963
@musaaliyu5963 Ай бұрын
Kai TSO wallahi natausaga maka asirin ku yanafa tonawa gan kalakato
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan Ай бұрын
hadisi dai ya inganta amma , babu daɗin jin sa , saboda ba abun farin ciki bane , kuma ba abin tattaunawa bane , abar abun kawai sai in karatu ne ya biyo ta kan sa
@siffatunnabiyyis.a.w3506
@siffatunnabiyyis.a.w3506 Ай бұрын
To thohon najadu akwai bakin banza irin bakin ka Wanda zai zagi iyayen annabi to waye ibni taymiyya ko uthaimin yan taada wallahi da irinku gwara kafiran da sukyi shiru matukar ba annabi suka tafaba Sha Sha sha
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 Ай бұрын
Kaga inda daqiqancinku da rashin adalcinku ya bayyana karara, a Ina aka zagi iyayen manzon Allah? Mai makon ka kawo hujja kazo kanata zagin bayin Allah, nasiha akayima asadussunna saboda ya saki layi Kai Kuma kazo kana zagi, wayannan bayin Allan da ka zaga sunfi ubanka daraja, sakarai mara mutunci. Matsalar Yan bidi'a kenan ana gabas ku Kuna yamma. Hadisi ya inganta daga manzon Allah SAW amma ku kunzo Kuna karyatawa harma kuna zagin Wanda suka yarda da hadisin,to ku sani Allah da manzon sa kuke zagi ba waniba.
@user-dt9fw4qk2q
@user-dt9fw4qk2q Ай бұрын
Durin Uwar ibn taimiya da albani
@farinwatatv2408
@farinwatatv2408 Ай бұрын
Sabon yanka
@shamsuddeensaleh482
@shamsuddeensaleh482 Ай бұрын
Toh meyasa baka Kira shi a waya ba sai kazo KZbin? Ai duk fahimtar ku daya, munafurci ne kawai a ranku. Dama mun san ku baku son annabi, munafukan banza da wofi
sakon jaje zuwa ga afakallah
16:35
Da'awatul Khairi Dambatta
Рет қаралды 1,4 М.
An kama  yiwa  Dr idris  Abdul'aziz  dutsen tanshi  kazafi  akan mas'alar  iyayen  Annabi ( saw)
15:01
TRY NOT TO LAUGH 😂
00:56
Feinxy
Рет қаралды 10 МЛН
Как быстро замутить ЭлектроСамокат
00:59
ЖЕЛЕЗНЫЙ КОРОЛЬ
Рет қаралды 13 МЛН
When Steve And His Dog Don'T Give Away To Each Other 😂️
00:21
BigSchool
Рет қаралды 16 МЛН
Hira Ta Musamman Da Sheikh Afakallah Bauchi
10:48
TCR Hausa
Рет қаралды 10 М.
sakon  jaje zuwa ga sheikh musa yusif asadussunnah.
19:49
Da'awatul Khairi Dambatta
Рет қаралды 1 М.
Yanzu Sheikh Aliyu Yayi Zazzàfar Raddi Akan Jawaban Muhammad Mai Isha Fm
1:04:49
WANI ABU SAI MATA || Sheikh Musa Yusuf AssadusSunnah
4:04
B Huguma Tv
Рет қаралды 2,7 М.
zawa'iy  ya zagi imamu  muslim  saboda ya sha giyar bid"ah.
21:21
Da'awatul Khairi Dambatta
Рет қаралды 350
TRY NOT TO LAUGH 😂
00:56
Feinxy
Рет қаралды 10 МЛН