Nazari kan maganganun Aminu J town kan jifan yan saudiyya da lalata da azabtarwa.

  Рет қаралды 23,362

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

25 күн бұрын

Пікірлер: 131
@ADa-zc4ko
@ADa-zc4ko 23 күн бұрын
Maganar larabawa na wulakanta bakar fata wannan wlh gaskiya ne amma maganar duk wadda ta je Saudiyya suna fasikanci yin kudin goro baidace ba
@shafamohammad5918
@shafamohammad5918 22 күн бұрын
Allah ya kara ma saudiya albarrka ameen ya rabbi الحمد لله على كل حال نحمد ربي
@nafiougarbaibrahim5573
@nafiougarbaibrahim5573 23 күн бұрын
Gaskia ne malam mungode sosai gamu cikin alhamdoullilah muna niman ilimi hankalin mu a konce alah ya kara ma saudiya albarka amin
@dfxg5322
@dfxg5322 14 күн бұрын
Allah ya sakamaka da alkairi mlm
@user-wg9xy8th9h
@user-wg9xy8th9h 23 күн бұрын
Allah ya sakamaka da alkairi wallahi wallahi aiki muke tsa kaninmu da Allah ❤❤❤
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
Alhamdu Lillah.
@kafinbka8015
@kafinbka8015 23 күн бұрын
ماشاء الله حكيم و فصيح اللسان. الله يبارك لك في علمك ويجعل أعمالك خالصا لله ❤
@WEMEngineering506
@WEMEngineering506 15 күн бұрын
Gaskiya wannan gaskiya ne, amma nlm ka bincika sosai, kuma shima yace wasu ba duka ba, Allah yasa mu dace
@user-pe6gm6tk6m
@user-pe6gm6tk6m 23 күн бұрын
الله يبارك ❤❤❤❤
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 21 күн бұрын
Hmmmmm abindariya kenan
@user-mh7mc8yy1k
@user-mh7mc8yy1k 23 күн бұрын
بارك الله فيك
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 23 күн бұрын
Gaskiya bamuji dadin abinda ya fada ba, malan
@HamisouPoulani
@HamisouPoulani 8 күн бұрын
wlh wanna maganar aminu gaskiya ne yace fada akan larabawa basu da imani
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Shin mlm ya halatta mace tayi tafiya ba tare da muharramin ta ba fatan alkairi
@ummulkhairatali1138
@ummulkhairatali1138 23 күн бұрын
Masha Allah tabarakalla Allah ya saka da alkhairi
@user-pe6gm6tk6m
@user-pe6gm6tk6m 23 күн бұрын
الله اكبر ❤
@ismailabdulrhman9598
@ismailabdulrhman9598 23 күн бұрын
جزاك الله خيرا ياشيخ ابو عائشة الله يكثر من امثالك ويبارك في علمك ❤❤❤
@user-lk3eq1eu6j
@user-lk3eq1eu6j 23 күн бұрын
Masha Allah tabarakallah Allah ya saka da Alkairi gaskiya na Wallahi ❤
@user-cw4kk3eb7q
@user-cw4kk3eb7q 23 күн бұрын
Masha Allah jazakumulla khair Allah ubangiji yasaka da alkairi
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
Amin
@ousseiniabdoukaka
@ousseiniabdoukaka 22 күн бұрын
Ansalamou alaikum malam fatan kuna lafiya.malam ina neman temako dan allah .chine inaso ahi mana bincikie akan .dan sanda me gaskiya wato ABBA KCARI.yana raye ko baya raye.
@user-ke4ng7jy7z
@user-ke4ng7jy7z 19 күн бұрын
Wallahi saidai Allah yasakamana 😢😢
@ummulkhairatali1138
@ummulkhairatali1138 23 күн бұрын
Gaskiyq naji dadin wan nan fahdakarwa daidai a binda nake son na fada masa ❤❤
@iphonexr7075
@iphonexr7075 23 күн бұрын
Salm Alle Qum my brother Really me I think is write
@user-yg3zp3oc5n
@user-yg3zp3oc5n 22 күн бұрын
Allah ya sake da alkairi wannan bidiyo ba a saudiya bane a omanne mafa Amman komai sai ace saudiya
@rashidaaliyu5887
@rashidaaliyu5887 22 күн бұрын
Gaskiya koni jiya antura min video Ana tambayana akan hk kuma mumun tsare mutumcinmu gani amadina amm alhamdulilah mun kyamatar irin wannan hali kuma muna zaunne Dan tsare ma yayanmu tutunsu ,Aminu bai mana adalci ba ammadai Allah masonic gaskiya km muna Yukon Allah ya kara tsaremu km mun gode mlm ai ko ina akwai nagari a Kwai nabanza kuma munasamun arzikin datafile na kasarmu kuma halak ce tsantsa a cikin nemanmu
@abdouraja4269
@abdouraja4269 23 күн бұрын
Allah Ghanar damu amma a musulunci ya halitta mata suje wata kasa neman 💴Allah ya jikan malam na zaria
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 22 күн бұрын
Masha Allah Allah ykr maka ilmi me amfani.abunds naso yagane krnn,mlm wlh tunfa nske akasar ssudiyya bantaba ganin balarabe yayiwa yar balsrabiya dan uwansa fyade b,hk duk isksncin yankasartamu da ale gsni dga nijar dn har nijeriya bsntabs gsnin wands tsautsayi yskaishi yrwa wata fyade b,amma a kasarmu fs har yat shekara biyu anyiwa fyade kums bbu mstakin da akadauka wanda idn asaudiyysne akeyun hk kashe mutum zaayi ,kaga kenn duk idksncin ds akryi asaudiyya baayin rabin rabun na kasarmj ko? Allsh de yagafsrta mn
@OmarAbdoulrazak
@OmarAbdoulrazak 23 күн бұрын
إن الله هو الذي يحمي المسلمين، وهذا لا يعني الحذر يا أخي.
@FatimaZannah-pw7mg
@FatimaZannah-pw7mg 23 күн бұрын
Dan Allah lamalan
@user-ww4sf8dh2h
@user-ww4sf8dh2h 19 күн бұрын
Wannan gaskiyane amma maganar dah aminu yakeyi akan mudamuke akasar abin yanamahna ciyo wllhi saboda munadah iyaye da yan uwa dasungani hankalinsu tashiyakeyi yanasamasu kokonto aran yan uwanmu kuma.wllhi tinda nazo saudiyya makamancin hakan bantaba ganiba saida inji anafada allah yasudace😢
@fatimausman616
@fatimausman616 23 күн бұрын
Aminu fa ya fadi gaskiya wlh kuma ba kudin goro yayiba idan zakafadi gaskiya larabawa basuda mutunci Amma ba dukaba, wannan bayanan naga bazan iya jiba
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Wllh abin da Aminu yafada gsky ne kuma a Makkah abin yafi faruwa
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 23 күн бұрын
Hakika aminu yayi kuskure anan Allah yasa yaji kuma ya gyara Amin Malam Abu Aisha dan Allah ina bukatar lambar ka akwai wani sako muhimmi da zan gaya maka nagode
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
09064095046 Whatsup
@mdmohammad-cv7sd
@mdmohammad-cv7sd 23 күн бұрын
MASAHALLH🙏🙏🙏🙏🙏✅✅✅✅
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 23 күн бұрын
Allah ya saka da alheri mlm Allah yasaka mana kuma Allah sai yamana hisabi tsakaninmu dasu Hasada ce kawai take damunsu kuma idan muka zauna a nageria suzasu shiyar,damu Alamar besan larabawan saudia bah Kuma hoton balaraban da yanuna ba balaraban saudia bane sede yanki Kuwait ko baharen Kuma hakan dayake fadi zesaka kafirai suriqa zaton iskanci akeyi a qasa me tsarrki
@harounaabdoucommerce5542
@harounaabdoucommerce5542 23 күн бұрын
Malan Allah ya ma albarka ❤❤❤❤❤❤
@amatullahadam8159
@amatullahadam8159 21 күн бұрын
Dan allah malam kuyi wa maza jan mu wa'a zi su ya kamata sufita su ne mamana abinda zamu ci ba mu mataba amma dan Najeria sai ya kuwan ta kuma a dingai mana mugu ƙazafi hmm 😢
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan 22 күн бұрын
Idan ance Saudi Arabia to ana cire makka da Madina, amma abu a'isha gaskiyar magana mazauna Saudi Arabia suna fuskantar matsalan daga larabawa kai dama sauran ƙasashen Larabawa duka yawanci suna walaƙanta baƙaƙen fata 😢😢😢 wannan gaskiya ne
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 22 күн бұрын
Sosai kuwa
@user-dn9kg2pu3s
@user-dn9kg2pu3s 23 күн бұрын
Wannan itace gamsasshiyar amsa, Allah yasaka da alkhairi.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
Amin
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj 22 күн бұрын
Amin summa Amin ya Allah
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger 23 күн бұрын
❤❤❤
@SaudiSaudi-vr6ii
@SaudiSaudi-vr6ii 16 күн бұрын
Mudai saudia tagama mana komai muda larabawa sai Allah saka da alkhairi,Abinda yake cewar anayi a saudia mudai bamujiba bamu ganiba,Amman allah ya Isa tunda kudin goro yayi
@amatullahadam8159
@amatullahadam8159 21 күн бұрын
Wlh malam ina da yara uku baban su baya bani kumai to a Najeria sata zanyi Saudiyya tamin kumai wlh aiki nake malam shara da wanke wanke kuma ni nake ci da yarana da kuma kudin maka rsntar su
@BaralabaCikaji
@BaralabaCikaji 21 күн бұрын
Agaskiya yima al"umma kudin goro ba adalci aciki kuma inda za'a kasa mazauna saudia kashi dari to marasa tarbiyyan basufi kashi biyar ba
@MuhammadAhmad-uu3bc
@MuhammadAhmad-uu3bc 22 күн бұрын
wallahi Abun daya fada Akan larabawan duniyan yanzu bakaryabane labawa ba mutanen kirkibane
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj 22 күн бұрын
Dukansu kenan ko wani kaso na larabawan ne ba mutanen kirki ba
@yahayaaliyugoje7982
@yahayaaliyugoje7982 23 күн бұрын
Kuma inane Aka halasta Zina amakka?
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 23 күн бұрын
Munsan kasashin larabawa duk halinsu daya wallahi malam saudi da iraq munshiga kasashensu munsani
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 23 күн бұрын
Malam agaskiya inasan number ka muyi magana akan irin balainda yan uwanmu suke shiga a iraq yace akwashesu da kuma yimusu sharri anayimusu daurin raidarai dan Allah embassy Nigeria yashiga cikin lamarin
@user-sx5gx7op6j
@user-sx5gx7op6j 22 күн бұрын
Muna gdy ss mlm
@user-bp7oe6jd2b
@user-bp7oe6jd2b 23 күн бұрын
Mun gode sosai mlam mamajin dadin wadannan magan ganu da mutane suke mana Allah yasa Aminu yaji wannan nasiha Bama Aminu kadai ba akwaisu dadama masu yi mana wannan Zargin abun yana mana ciwo
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
amin, wlh babu dadi kam.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Badu yace ba ai
@Fatima-bq2dr
@Fatima-bq2dr 19 күн бұрын
Mlm aimakabar wannan maganar kaduba shikansa video Yan dayadora maifitoda tsiraicinsa kaga shigartayi sekace agidanta aidole Dan istaka yabita
@user-hy8cj7ok8x
@user-hy8cj7ok8x 23 күн бұрын
Allah yasaka maka da alkhairi malam mungode
@malikinogasalifou2874
@malikinogasalifou2874 23 күн бұрын
Gaskiané aminou je fada
@dfxg5322
@dfxg5322 14 күн бұрын
Wlh mlm har makaranta suka sani wlh
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 23 күн бұрын
Allah yakarama lfy da nisan kwana malam
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
Amin amin, na gode
@malamgumel3547
@malamgumel3547 23 күн бұрын
In jaaakum Fasiquun bi nabain Fa tabayyanu an tusibu qauman bi Jahlateen Fatusbihu ala ma faaltum Nadimeen Idan Fasiki ya zo muku da labari ku bincika Suratul Hujrah Jazakallah Malam
@mdmohammad-cv7sd
@mdmohammad-cv7sd 23 күн бұрын
🇸🇦🇳🇬👍👍
@AzAz-yw4lk
@AzAz-yw4lk 23 күн бұрын
Chima siyasa ce ya mayar da abin da bin ra'ayin malumai masu basu fatawar komai daidai ne
@user-bd9vy3pm7w
@user-bd9vy3pm7w 23 күн бұрын
Allah ya saka maka da alheri kayi bayani na gaskiya dan duk me imani bazai aikata barna a wannan kasar ba
@khadijayunusa919
@khadijayunusa919 23 күн бұрын
Nidai kanku akejiwai mahaukaci yafada arijiya nidanake qasar saudiya baabunda zance waallah sai godiya dannasan badan allah yatema keniba yakawoni wannan qasame albarkaba yanzu dabansan ahalin danakeba danhaka nake yiwa allah godiya
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Aminu bada ngr yake ba
@rahmamukhtar9986
@rahmamukhtar9986 22 күн бұрын
❤❤️🥰🥰🤲🤲🤲
@user-cb6df3qe2c
@user-cb6df3qe2c 23 күн бұрын
بارك الله فيك شيخ قول الحق
@iphonexr7075
@iphonexr7075 23 күн бұрын
Really just let him say that God is not sleeping okay brother 🙏😭😭😭😭
@user-mn6in3yk8w
@user-mn6in3yk8w 23 күн бұрын
🤲🤲🤲🤲
@user-ts2mh6lb9p
@user-ts2mh6lb9p 22 күн бұрын
👍👍👍👍👍👍👍🇳🇬🇸🇦
@kabirmanseer1124
@kabirmanseer1124 23 күн бұрын
Haba ku fada gaskiya mana abubuwa nawa ya bude a saudiyya din na sabon ubangiji ga wrestling ga club ga manyan hotel da daisauraransu
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 23 күн бұрын
Wallahi wani aikin abakin ranka kakeyinshi wanikoma ayima sharri akaika prison
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 22 күн бұрын
The Saudi 🇸🇦 government has allegedly invested in McDonald's and other western fast food companies 😐 🙄 So they instructed their imams like this person to issue favourable fatwas to them
@FernandezAmity
@FernandezAmity 23 күн бұрын
Slim Malam Aminu fa baice karmatan sure suje saudiyabafa cewa yayi iyaye sudaina Tura yaran su Sabo dagujema marna in Har zamanin anbi an Hana Bai keutu ace akwai Wani Zamani daza ace Anba dalasin nayin rawa asaudiyaba wanna shine gaskiya balulume Allah dabayan hanuba
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj 22 күн бұрын
To Meye banbancin iyaye su Daina tura yaransu saudiyya aiki da Hana matan zuwa aiki a saudiyya ai duk kalma daya ce saboda su masu zuwan ai suna da iyaye kaga kenan maganan duk dayane
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 23 күн бұрын
Kuma tayaya zakazo ka dauki zunubi a inda ake wankewa idan ya tabbata mutum ya aikata haka to tin a nageria halinsa haka yake Wadan suke torai baya zaginsu amma sai an saudia Narantse ta Allah idan banyi sallar isha,i da wuri ba har,boyewa uwar aikina nike kuma wlh agidan aikina ake qaramin karatun al,qur,ani Allah yamawa saudia albarka dan,mukam asirinmu yarufa muna godewa Allah S,W,A daya kawomu qasar saudia Allah yaqara wa annabi Muhammad S, A, W, A daraja da wasila fil,jannah 🤍🤍🤍🤍🤍
@sanoussidoubou2973
@sanoussidoubou2973 23 күн бұрын
الصوكرالسودي ياباالصوكررسلا ناب
@kbboyboy2440
@kbboyboy2440 23 күн бұрын
Aminu jton baya da ilimi Akan sanin masu Zaman saudiya Da ka yake aiki baya bincike
@nafisasalam1399
@nafisasalam1399 21 күн бұрын
Hamminu yayi daidai. duk abin da hamminu yake magana ta hanyar mutanen da suke da mugayen mutane
@FatimaZannah-pw7mg
@FatimaZannah-pw7mg 23 күн бұрын
Assalamu alaikum
@AddeSdss-ik3qu
@AddeSdss-ik3qu 23 күн бұрын
🇳🇪🇸🇦🤲🤲🙏🙏
@FRLAs628
@FRLAs628 23 күн бұрын
Ma, sha, allah, walahi, muna yin, wata, hudu, ba muga, namijiba, ama, zamuje, gBan, allah, dasu, da, shuwagabanninmu, dasuke, chindukiyNmu, nakasarmu
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Aminu yana mgnr na banza ne
@Dagasudan
@Dagasudan 23 күн бұрын
🇸🇦🇸🇩 Asslamm Babu shakka Saudia Abinda Mutane Basuyi Akasarsuba Shine Abinda Mutane Sukeyi Anan Wannan Ni Shidane Sannan Kuma Abinda Yasa Akesa Makkah- Da -Madina- Da -Taif -Da -Jiddah -Riyadh Nanne Hausawammu Suka Fi Yawa Shekarata 15 Acikin Kasannan Amma Ni Dan Sudan ne Banida Nambarka Ta Whatsapp Da na fahimtarda kai ayanda Zakagane
@MahamatAhmatDangmalloum
@MahamatAhmatDangmalloum 17 күн бұрын
❤❤👌🤔🤔🤔👏🙏👍🙏🙏🙏👌
@IbrahimBalaMusa-en3es
@IbrahimBalaMusa-en3es 23 күн бұрын
Aslm shifa aminu bafa makkah da madina yake xagibah tsinannun larabawa yake xagi wllh larabawa basa kaunar mu shegune matsiyata ina son annabi Muhammad s a w amman yunxu banasan larabawa
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
malaman Sufaye suna cewa idan son Annabinka ya cika ba zaka ki balarabe ba sai wanda yaki musulunci, sunci albarkacin Annabi saw sukace zagin balarabe be halasta ba sabosa Ananbi saw balarabe ne
@musaalihashim8299
@musaalihashim8299 23 күн бұрын
Yawancin masu fasikancin fa basa aikin gidan larabawa saboda basa son wahala.domin akwai yawan aiki da rashin kunyar yara.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 22 күн бұрын
Rashin kunyar yaran Larabawa? 😅😅😅
@musaalihashim8299
@musaalihashim8299 22 күн бұрын
@@d.bcooper2271 wlh kuwa to iyayensu ba sa kwabar su
@alhassananas4261
@alhassananas4261 23 күн бұрын
Sheikh mumazauna saudia abinda aminu yayi mana Allah ya'isa kawai mukace saboda yaci mutuncin Makkah da Madina amma badan yaci mutuncin muba karkamata uwarsa tana Raye yake wakar batsa Bata hanashiba kaga itakanta uwarsa batada tarbiyyar addini balle tasan darajar Makkah da Madina shi ciwon hassada ne yake damunsa Allah baikawoshiba shiyasa yakoma ci da addini Wawa Dan jaka
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Se bango ya tsage
@ummulkhairatali1138
@ummulkhairatali1138 23 күн бұрын
Koma yawanchun mahaikatan da suke yi masa korafi ba su ke fadab
@kbboyboy2440
@kbboyboy2440 23 күн бұрын
Malam nakalubalanci Aminu jton videon daya nuna ba yar Nigeria bace Kuma inajin MA Ba musilma bace domin mu matanmu bahaka Suke shigaba mafi yawan cinsu Hijab babba Suke Sawa
@nafiuadamkhamis6100
@nafiuadamkhamis6100 23 күн бұрын
To Amma Mal abinda ya fada baya faruwa ke nan
@BachirouBoubacar-lb3lb
@BachirouBoubacar-lb3lb 23 күн бұрын
Barka da warahaka abu aisha inayima fatan Alkairi
@user-bz7jq8tn8s
@user-bz7jq8tn8s 23 күн бұрын
Allah yastiniwa uwardanfudiyo
@AbouAbdoulAziz-mc8fh
@AbouAbdoulAziz-mc8fh 23 күн бұрын
Kay munafikina wallahi
@muhdadamu8332
@muhdadamu8332 23 күн бұрын
Baqar fata ba su da daraja a wajen galibin larabawan Makkah,don Ina da hujjar fading haka.
@user-du4zh2rr8e
@user-du4zh2rr8e 23 күн бұрын
hhhmmm bakufahimci larabawaba haryanzu dan kunfahimcesu dabakuce hakaba sabida ajunansuma kowa nasa yasani yanzu zatagwamace ran uwata yabaci da ran danta yabaci kunga bamukadai sukewaba kenan
@ummulkhairatali1138
@ummulkhairatali1138 23 күн бұрын
Alal Musali hin dankasa ko kanphanin yan kasah saka shigar da mahaikata sa su yi Sign in contract na shaikara biu sai aon zo suchi bahza suyi aikiba wanan kadan kenan
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju 23 күн бұрын
a gaskiya video da Aminu G town ya aza a soshal midiya akan mata masu aiki a saudiya naganeta kuma wanan balara be dake cikin wanan video ko shaka babu bana Saudiya bane wanan ko shaka babu hakan abin yake tinda bayanai su nuna cewa wanan farar fatar na cikin wanan video baya hudena ba misilmi bane saboda haka Aminu G town kabi ahankali kuma kayi hankali da diuniya domin kana neman ka wuce rawarka da tsalle a gari naman gira kana neman karasa ido idan kayi wasa wuri neman suna kana neman ka jawowa kanka hushi Ubangiji saboda haka Yakamata ka kiyaye
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Se bango ya tsage
@sadikabdullah8668
@sadikabdullah8668 12 күн бұрын
❤❤ WANNAN BA DAIDAI BANE KA ZA'GI BALARABE KUSKURENE AWAJENA BALA'RABE YAI MINI RANAR DA IYAYENA BASU YIMIN BA MANZON ALLAH ❤ S.A.W❤️❤️
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 12 күн бұрын
@@sadikabdullah8668 in kai sun maka rana wasu kuma sun musi wulakanci kuma ba ace duk Larabawa ba
@1ggGyt-op7lr
@1ggGyt-op7lr 23 күн бұрын
Allah yasaka da alkairi
@djjbril4645
@djjbril4645 23 күн бұрын
Mufakomiza ache gameda kasa maka da Madina bamudakamarsa aduniyarnan
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Shin ya kamata a dinga iskanci a Makkah da Madina
@YuYu-cj6uo
@YuYu-cj6uo 19 күн бұрын
Wllh mlm mubamuzo saudia Dan zinaba munzo danmuyi bautar Allah munemu halal Amma wasu suna zaginmu wllh tsakaninmu dasu Allah ya isa
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 19 күн бұрын
@@YuYu-cj6uo ana mgnr masu iskan ci da bata wa mutane suna da azzaluman ejoji da iya yen jirgi da uwar gawali suma wasu ba duba
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 23 күн бұрын
Amma Malam cin ya halatta Mace ta bar gidansu tace wani kasa aiki a musulunci karfa kamanta Masu zuwa Nan yawanci musulmai ne wallahi Maganar Aminu abindubawanefa saboda
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
Mun shigo wani zanani a nigeria a yanzubana. aikata abubuwa busa larura mislai aikin gwamnatin mace ana kadaicewa da mata a office maxe tana duba namiji, duk ba zaa hana ba dai dai ace a kuka. a lura, haka yin zabe kafirci ne democracy amma bisa larura ake yi, to haka ma larura ta halasta wa mace tafiya neman kudi amma sai a bi fokar Allah a kiyaye, akwai matan da basu je saudiyya ba suna nan nigeria suna zina suna ciyar da kansu su taimakawa iyayensu da haram, shin wannan ne yafi ko kuwa a kyalesu suyi aikin halas du taimakawa iyayensu?
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 23 күн бұрын
@@abuaishaalfurqan to Allah yasamucikadaimani amman wadanda suke a Najeriya masu in zina ai demokradiyya kukebi ci kuma demokradiyya yana gaba da musulunci kuma yanzu wai musulmai sukacewai larurace wai da man cirka zai yazama larura kuma kasan cirkace Allah yasamudace ahuwan in nai badaidaiba
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 23 күн бұрын
@@abuaishaalfurqan in ba ikiraiba
@FatimaZannah-pw7mg
@FatimaZannah-pw7mg 23 күн бұрын
Inason number wayanka
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 23 күн бұрын
09064095046 whatsup
@imaniman2381
@imaniman2381 23 күн бұрын
Wllh mlmn duk video da yake Sawa ba sakasar Saudia ba ne Kuma matan da suke cikin video ba a yan Nigeria ba
@baffaali399
@baffaali399 23 күн бұрын
Malam ku kaima anbaka ni Ku kanaso afara baka ni Dan allah kabar wannan maganan aminu yafeka gaskiya
@MusaRabilu
@MusaRabilu 23 күн бұрын
Mln kaji tsoran muna ganin ka da mutinci amma kana kare maciya amanar Allah, har giya aka fara saidawa a can kuma kasan irin goyan baya da suke bawa Israel da turawan yamma kasan irin lalata da akeyi acan amma kana kokarin kare su, saboda wahabiyanci
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 23 күн бұрын
Wllh ya sani Turawa da Yahudawa sunfi musulmi baki daraja a idon gwamnatin Saudi Arabia🇸🇦
@hajjajuwakili6488
@hajjajuwakili6488 20 күн бұрын
Aminu jtwon fa jahiline wlh
@AbdulAzeez-hs8zo
@AbdulAzeez-hs8zo 23 күн бұрын
I swear to go d song what this mind, your talk is true is because you have no state Arab country, if I used it Arab continue, you can believe what he said is true.
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 23 күн бұрын
Wallahi bakaryayiba idan kace karyane katanbayi yan uwanmu dasukenan jtown bayi karyaba akwai dayawa wanda karuwanci sukeyi
@Ers-er2dq
@Ers-er2dq 23 күн бұрын
❤❤❤
@HHh-et7kp
@HHh-et7kp 22 күн бұрын
Wllahihakanimalnainasnlmbakadaallah
[ WATCH] President Tinubu's Democracy Day Speech
17:39
TVC News Nigeria
Рет қаралды 53 М.
Rigima Tsakanin Aminu J Town Da Yan Saudi
4:23
ASUNMO
Рет қаралды 29 М.
UFC 302 : Махачев VS Порье
02:54
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,4 МЛН
Please be kind🙏
00:34
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 36 МЛН
100😭🎉 #thankyou
00:28
はじめしゃちょー(hajime)
Рет қаралды 58 МЛН
Malam Lawan Martani kan kalaman Hadi Sirika bayan tura shi kurkuku
4:46
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 19 М.
Na daina magana akan masu Mining da ƴan Cripto
4:39
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 22 М.
Martanin Prof Ibrahim Maqari Kan Mining da Crypto Currency
11:56
HARAMAIN NIGERIA
Рет қаралды 34 М.
UFC 302 : Махачев VS Порье
02:54
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,4 МЛН