Naziru Sarkin waka yayi kuka saboda takaicin kalaman batanci da Abduljabbar ya jefi Annabi da su

  Рет қаралды 258,256

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 472
@naimaaktar4690
@naimaaktar4690 3 жыл бұрын
gaskiya allah ya.isa mana bamu yafeba wallahi allah Allah karawa annabi daraja ko gobe s.a.w ❤❤❤❤❤❤🤲
@hafizaumar5572
@hafizaumar5572 3 жыл бұрын
Dakyau naziru fada masa gaskiya wlh harkafishi ilimin sanin Annabi s.a.w
@muhusinusani5710
@muhusinusani5710 3 жыл бұрын
Gaskiyane Malam naziru maganarka dutse,Allahumma Salli ala sayidina muhammadin wasallim.
@jameelahabbah67
@jameelahabbah67 3 жыл бұрын
Wlhi naziru dole kayi kuka Allah ubangiji ya tsinewa Abduljabbar
@zulaiaminu988
@zulaiaminu988 3 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya kayyum 🙏
@jibreelusmanimam5219
@jibreelusmanimam5219 3 жыл бұрын
Allah ya isa bamu yafe ba. Na tsani yaronnan AbdulJabbar kwata kwata. M. Naziru ka fadi zuciyarmu, Allah ya maka albarka #ABU ISLAM
@lawanabdullahi6190
@lawanabdullahi6190 3 жыл бұрын
Ya ninka sama da billion, yaran ya hudawa ne, naziru Allah ya saka da alkairi
@hindatuabubakar9802
@hindatuabubakar9802 3 жыл бұрын
Allah yasa mudace dan Allah dan sanda kakewa annabi
@hafsatdahiru8142
@hafsatdahiru8142 3 жыл бұрын
Wai Dan Allah miyasa kowa ya dauko kazamin bakinsa Sai ya fada FIYAYAN hallita annabi Muhammad 🙏😭😭 Allah ya Isa wllh😭
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 3 жыл бұрын
gaskiya danuwa ya Allah ka gafartamana badon halinmu,
@meenatabdul9733
@meenatabdul9733 3 жыл бұрын
Allah sarki hakuri kwai zamuyi Allah yasa mudace Ameen naziru kayi hkr Allah ya saka maka da alkairi
@kabirlawaldanmusa9740
@kabirlawaldanmusa9740 3 жыл бұрын
Allah yashiryeshi yatuba idan kuma wasu suka bashi kwangila Allah yatar watsasu. Allahumma Salim wasalim alanabiyuna muhammadun
@hamidualhaji7784
@hamidualhaji7784 3 жыл бұрын
Subhanallahi 😭😭😭 Allah ya kiyaye Mana imaninmu
@abubakarsadeeq7408
@abubakarsadeeq7408 3 жыл бұрын
Hukucan kisa kawai wlh ya dace da shi wlh Allah ya isa wlh😭😭😭😭😭😭😭matsiyace wai malam sunafakiwa da addine suna😭😭😭😭
@amadouhaouaou3040
@amadouhaouaou3040 3 жыл бұрын
Allah karama annabi daraja , Allah laânti makiyan Manzo sallalahu aleyhi wa sallam👏👏🙏
@zainabalimohd5642
@zainabalimohd5642 3 жыл бұрын
Ya Allah yadaura masa nawin maganandayayi shi Abduljabbar Amin
@abdullahishaqhussain2083
@abdullahishaqhussain2083 3 жыл бұрын
Wlh wlh wlh ranar danaji wannan maganar ta wannan zindiqin fasiqin kafirin mutumin nan sai da nayi zazzabi in sha Allah sai yayi mutuwar wulaqanci in bai tuba ba
@fatimazakari5462
@fatimazakari5462 3 жыл бұрын
Falyakul kairan auliyasmut
@muhammadbashir6961
@muhammadbashir6961 3 жыл бұрын
😭😭😭😭😭
@FeeenaahgmailcomMuhammed
@FeeenaahgmailcomMuhammed 3 жыл бұрын
Allah zai iya da shi bros kabarkikuka. Allah ya isa
@fiddausiiliyas9811
@fiddausiiliyas9811 3 жыл бұрын
Innalillahi wa Inna Ilaihi raju un 😭 Allah ya isa tsakaninmu dashi ubangiji yatarwatsashi ubangiji ya wulakantashi dan isar annabi Muhammad SAW 🙏 hasbunallahu wa imal wakil 😭🙏🙏🙏
@kabirabdullahi5285
@kabirabdullahi5285 3 жыл бұрын
ALLAH SARKI Naziru yau na ji ina qaunar ka fiye da ko yaushe
@potiskummedia7547
@potiskummedia7547 3 жыл бұрын
Allah yatsine wa abduljabbar shege matsiyaci
@issahamedmoussa7359
@issahamedmoussa7359 3 жыл бұрын
Amin
@aishamuhdaishamuhd9082
@aishamuhdaishamuhd9082 3 жыл бұрын
Wllh Allah yaimana maganin wan nan masifa 💔💔💔😭😭😭shiyasa bazamuga dedaiba wllh
@aliyuahmad191
@aliyuahmad191 3 жыл бұрын
Allah yatsinewa Abduljabaru
@aliyuahmad191
@aliyuahmad191 3 жыл бұрын
Allah yatsinewa Abduljabaru
@suleimanhassannguru2668
@suleimanhassannguru2668 3 жыл бұрын
Allah ya mana tsari da sharinsu Allah ya nunama karshensu makiya Allah
@mamoudoumahaman2304
@mamoudoumahaman2304 3 жыл бұрын
Allah katonawa. Babdul jabar asiri duniya da lahira
@drabbasusman4030
@drabbasusman4030 3 жыл бұрын
Gaskiya ne wannan sarkin waka,Jaxakallahu khair
@g-manahmad913
@g-manahmad913 3 жыл бұрын
Allah idan ba me shiryiwa bane Ka nuna mana wazi akansa
@bilyamusa2525
@bilyamusa2525 3 жыл бұрын
Alhamdulillah yasaka maka da Alkhairi sarki kuma duk wanda ya taba mutuncin monzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama walahi karshen sa yazo kuma al'umma zaku sheda
@samiragambo2484
@samiragambo2484 3 жыл бұрын
Allah ya wulakanta shi
@AbdulBRTv
@AbdulBRTv 3 жыл бұрын
Merci beaucoup mon frère nazeer bonne courage
@billyadachetv8897
@billyadachetv8897 3 жыл бұрын
ALLAH yakarawa ANNABI daraja, kuma komai abin mutum darajar ANNABI sai dai takara hawa bata saukaba, MUHAMMAD RASULILLAHI SALLALLAHU ALAIHI WA 'ALIHI WASALLAM, muna tare da MANZON ALLAH.
@buharisad
@buharisad 3 жыл бұрын
subhanallah Wallahi dukkan Wanda yata6a annabi s a w😥😥 bazai ta6a gama wa lafiya ba
@alhamdulillah7085
@alhamdulillah7085 3 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhari maganarka gaskiyane wlh Allah yaganarda shi
@ImanIman-hi4su
@ImanIman-hi4su 3 жыл бұрын
Allah yasa mukoma agarish Abdul jabar Allah yana sakanimmu da kai
@samirahassan2147
@samirahassan2147 3 жыл бұрын
Wlh hakane wannan hanyar da ya dauka bazata taba bellemai insha Allah, Allah Muke roqo yakawo mana qarshen sa shida magoya bayansa matuqar baxasu gane gaskiya ba
@sulemansalisu818
@sulemansalisu818 3 жыл бұрын
Allah ya sawaka
@saadatuabdualah6813
@saadatuabdualah6813 3 жыл бұрын
Allah ya saka mana duk wanda ya wullakan ta mana ma aikin Allah bamu yafeba
@bakurakontoali8224
@bakurakontoali8224 3 жыл бұрын
Kkkkk you
@zainabusman7963
@zainabusman7963 3 жыл бұрын
Idan meshiryuwane Allah yashiryashi idan bamai shiryuwa bane Allah yayimuna maganinsa,
@mahamanarismail5764
@mahamanarismail5764 3 жыл бұрын
Subhanahi Allah ka kare mu daga sherin miyagun mutane masu dauka suna malaman suna aikata abubuwa da basu da ceba alfarma Annabi S A W
@salmayusuf8842
@salmayusuf8842 3 жыл бұрын
Matsalar littattafan kenan ai, aita yankama annabi qarya😫😭
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 3 жыл бұрын
Qarshen duniya yazo Allah yasa mudace 🙏🙏🙏
@hamzaismaila688
@hamzaismaila688 3 жыл бұрын
Kunji kunya naziru bakaji abunda yafadaba
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 3 жыл бұрын
Allah yaisa wallahi annabi ko ubanka ne ae baza kamishi irin wannan kalaman ba allah yaisa 😭😭😭😭
@auwalumuhammad305
@auwalumuhammad305 3 жыл бұрын
WALLAHI WALLAHI WANNAN MUTUMIN KO ALAHIRA BAZAN YAFEMASABA KUMA MUNATA ROKON ALLAH YATARWATSASHI YAWULAKANTSHI YAKUMA LALATA RAYUWARSA DOMIN YAHAIFAR DACIWO MAITSANANIN AZABA ACIKIN ZUKATANMU ALLAH YA ISA WLH MUNA TARE DAKAI SARKIN WAKA JININMU FANSANE GA KURAR TAKALMIN ANNABI MUHAMMAD SAW
@saadououmarmati8575
@saadououmarmati8575 3 жыл бұрын
Allah ya mudace kuma allah shi yasan yadda dashi
@muniruzanga592
@muniruzanga592 3 жыл бұрын
God blss you my brother long life for you
@shafaatuiliyasu4437
@shafaatuiliyasu4437 3 жыл бұрын
😭😭😭 Allah ya tsine maka Abdul jabbar
@ishaq5615
@ishaq5615 3 жыл бұрын
Ya Allah kaimana maganan duk kan mai batanci a kan ma.aiki da martabar sahabbansa amin
@fidausimusa8256
@fidausimusa8256 3 жыл бұрын
Allah ya tsare muna, imanimu baki dayanmu🙏🙏
@autatv
@autatv 3 жыл бұрын
Wayyo allahna Kai jama a duniya ina zaki damu 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@nicolasadikwu9932
@nicolasadikwu9932 3 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/iKmqfZ2XbbZllbM
@halimaibrahim4904
@halimaibrahim4904 3 жыл бұрын
Allah ya tsine ma Baziru sarkin munafurci. Allah ya sa kada ya gama da duniya lafiya
@yusufsadik6514
@yusufsadik6514 3 жыл бұрын
Allah munkawomaka karar abduljabbar allah kayimana maganinsa
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 3 жыл бұрын
Asalamaalaikume lalai yakai chege kuma allah bazai barchiba to su mabiyansaa su ankara allah isar manah ameen 🇳🇪
@faridabashir8287
@faridabashir8287 3 жыл бұрын
Wllh Allah y Isa nayi kuka nayi dana sanin jin wannan abin arayuwata Allah y isa wllh Allah y isa wllh😱😱😱😱😱
@ibrahimalkali257
@ibrahimalkali257 3 жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi nazar Allah yabarmu da ANNABI MUHAMMAD S A W ALLAH YASA MUFI KARFIN ZUCIYAR MU ALLAH YAKARE MUDA CIWON JAHILCI ALLAH YAKARAWA ANNABI DARAJA 🤲🤲I.Love you MUHAMMAD s a W 💝
@aishaDawoodhud4604
@aishaDawoodhud4604 3 жыл бұрын
Allah yakyauta yasa mudace ameen
@haronaaehite9466
@haronaaehite9466 3 жыл бұрын
Good naziru sarkin mawaki Allah yabada lada
@suwaibasuleimanshinkafi9457
@suwaibasuleimanshinkafi9457 3 жыл бұрын
Kay innalillahi wa inna ilaihirraju un😭😭😭😭😭😭😭😭😭munshiga uku wannan Bala ifa ya Allah kasan abundayakecikin cukatankowa wlh wlh wlh kudaukimataki idankumabahakaba Allah zeyifushidamu 😭😭😭😭kaijama,a
@abubakaranababa4552
@abubakaranababa4552 3 жыл бұрын
YA UBANGIJI ALLAH KA KASKANTAR DA ABDULJABAR AKAN BATANCIN DA YAYI GA MANZON TSIRA S.A.W
@gomonfavaidu7632
@gomonfavaidu7632 3 жыл бұрын
Jamaa mukare Annabi muhammad S A W . Da tijjaniya da iZala da qadiriya toh ku taci sayi fa Ba akaba tooh😭😭😭
@dahirunarasulutv7935
@dahirunarasulutv7935 2 жыл бұрын
Allah yayimaka albarka naziru
@mubarakhamisu3073
@mubarakhamisu3073 3 жыл бұрын
Allah ya wulakantashi in Bai tuba ba
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 3 жыл бұрын
Rabiatu katsina Innalillahi waiina ilaihi raji un ALLAH Yakara ma annabi daraja ALLAH kaya femana 😭😭
@yawaleabubakar3404
@yawaleabubakar3404 3 жыл бұрын
09070138385y,
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 3 жыл бұрын
@@yawaleabubakar3404 assalamu alaikum dan ALLAH waye naga nomba ne
@fatimaabubakar7169
@fatimaabubakar7169 3 жыл бұрын
Amin 'yar uwa
@muhammadsuraj9663
@muhammadsuraj9663 3 жыл бұрын
Wallahi wannan kamata yayi ayenke mashi haddi Dan jinanshi ya halattah
@halimah3419
@halimah3419 3 жыл бұрын
Allah ytozartashi akwaimanufarshi namusaman😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@ismailaliyuadam1314
@ismailaliyuadam1314 3 жыл бұрын
Kayi hakuri wlh muma abin yataba zukatanmu shida Allah zaiyi yagama
@hassanasaidu3683
@hassanasaidu3683 3 жыл бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihirraji un ya Allah kasa muda ce gaskiya kaba mu mamaki sosai Abdul jabbar Allah yashiryadda mu
@rabiumusa7104
@rabiumusa7104 3 жыл бұрын
Allah ubangiji kashiryar damu shiri ta addinin musulunchi
@kasimabubakar416
@kasimabubakar416 3 жыл бұрын
Allah ya saka da Al'heri / gaskiya wannan ya barota duk da halinda muke ciki kuma kazo kana batamana Lissafi ! ya Allah kada ka kamamuda Laifinda wosummu suke !
@khadijasalisu5216
@khadijasalisu5216 3 жыл бұрын
Aslm! Naziru sarkin waka. Naji dadin jawabinka, Allah ya biya. Shi da Allah. Inma kwangila aka bashi. Ze ga sakamo in sha Allah.
@KamaluddeenHRaji
@KamaluddeenHRaji 3 жыл бұрын
ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WA SALLIM..S.A.W..
@idrisousmane4815
@idrisousmane4815 3 жыл бұрын
Allah kachiriyamu
@zaharaabdallah3147
@zaharaabdallah3147 3 жыл бұрын
Ameen
@nicolasadikwu9932
@nicolasadikwu9932 3 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/iKmqfZ2XbbZllbM
@princeswarggtv4491
@princeswarggtv4491 3 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirraji un Ya allah kakaremu daga mummunanji mummunan gani allah kakara kare mana imaninmu allah kasa mugama da duniya lfy allah kakara kare musulunci da musulmai Ameennnn
@rabesaleharouna2379
@rabesaleharouna2379 3 жыл бұрын
Allah ya la'antashi 😭😭😭
@asmaelabdalachannel7893
@asmaelabdalachannel7893 3 жыл бұрын
Allah sarki Allah yakara ma annabi daraja 😭😭😭😭😭😭😭😭
@MuhammedMuhammed-rm8bq
@MuhammedMuhammed-rm8bq 3 жыл бұрын
Allah yakara kaskan tashi Allah ya wulakanta shi
@habibanamadi58
@habibanamadi58 3 жыл бұрын
Duk masu irrin wanan abubuwan Allah ya ganar dasu
@adammustapha1291
@adammustapha1291 3 жыл бұрын
Shashasha Mawakin banza kaje kaji da aikin badalarka ka cire bakinka daga rigimar Malamai
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 3 жыл бұрын
innalillahi wa inna ilaihirraji unn ya Allah kanaji kanagani Allah kanataba wandakafisansa fiyedakowa yafikowabin umarninka yafikowa sanka Allah kayimana maganin masutaba manajannabih manzan Allah da gaggawa ya Allah Allah kacikumfayakun kalalatasu tun aduniya Ameen ya hayyu ya kayyum😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🇸🇦🇳🇬
@kadijasalusu3793
@kadijasalusu3793 3 жыл бұрын
Naziru gaskiyane allah ya kara dawkaka🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@Abun_Zabi
@Abun_Zabi 3 жыл бұрын
Gaskiyane sarki kurabu damu muchi uwarsa kawai
@subairusubairu9240
@subairusubairu9240 3 жыл бұрын
Wlh yaya naziru sarkin waka
@maryamdiamond358
@maryamdiamond358 3 жыл бұрын
Hmmmm allah yasa mudace amma dai wannan abun yayi tsauri da yawa wallahi kuma yakamata a daumataki akansa saboda annabi bawasa baneba kam
@aliminah7443
@aliminah7443 3 жыл бұрын
Subhanallahi ya Allah please don't let me witness or hear something like this again till I die ,my heart is bleeding seriously
@ousmandiallo6835
@ousmandiallo6835 3 жыл бұрын
Naziru karga damu Allah ya tona ma Abduljabar asiri. Kuma mu aluma musulmi Allah ya isa bisa kan Abduljabar
@rabiouchaibou1372
@rabiouchaibou1372 3 жыл бұрын
Allah shiyiwa Malan naziru albarka
@matanamusa3836
@matanamusa3836 3 жыл бұрын
Allah ya saka maka naziru. Allah ya biya. Ka bar dan isakan can
@abkryosfabkr5157
@abkryosfabkr5157 3 жыл бұрын
Kawai adakatar dashi shine magana
@داودموسى-ف2ز
@داودموسى-ف2ز 3 жыл бұрын
Masha Allah ❤️❤️❤️🙌
@nainyasstv8464
@nainyasstv8464 3 жыл бұрын
Allah Muntuba Allah Yayi Maganin sa
@fatimajefatimaje7720
@fatimajefatimaje7720 3 жыл бұрын
Allah yayemana maganunsu
@rukayanbasique2783
@rukayanbasique2783 3 жыл бұрын
May Allah forgive us all that's why we are suffering wallahi if you look what is going on in this world today is our own doing wallahi😭😭😭😭😭😭
@mamudaaharuna4785
@mamudaaharuna4785 3 жыл бұрын
Subhanakallahumma fabala, Allah shirye ka
@yusufzangotvmaiduguri6097
@yusufzangotvmaiduguri6097 3 жыл бұрын
Allah yasa yaji yagera yakuma tuba
@hachimzeinab7358
@hachimzeinab7358 3 жыл бұрын
Allah ya sakamana ya tinemasa,
@asheerabdullahi2166
@asheerabdullahi2166 3 жыл бұрын
Insha Allahu sai ya wulakanta tun anan duniya
@abdulazizrabiu1847
@abdulazizrabiu1847 3 жыл бұрын
Allah yasa mudace dan girman annabi Muhammad
@adamuwais4479
@adamuwais4479 3 жыл бұрын
Gaskiya sarkin waka maganarka Dutse
@auwalibrahimnasir2847
@auwalibrahimnasir2847 3 жыл бұрын
Wlh inshaallah sai Allah ya wulakantashi tsinane jahili
@haseenadauda6085
@haseenadauda6085 3 жыл бұрын
Gaskiya abin a kwai tashin hankali a cikin sa kwarai da gaske
@sadiyahassan7532
@sadiyahassan7532 3 жыл бұрын
Allah ywulakantashi Allah ytoxartashi
@idrissamoussa2653
@idrissamoussa2653 3 жыл бұрын
Allah mutuba..mutane mujara Zaman mu murinka adailchi.. mutuba
@ahmadzailaihatkabirzeze519
@ahmadzailaihatkabirzeze519 3 жыл бұрын
Allah kaya femana 👏👏👏
@zakiyatuabubakar3633
@zakiyatuabubakar3633 3 жыл бұрын
Subhanallah😭😭😭😭
@auwaluabdulmumini5713
@auwaluabdulmumini5713 3 жыл бұрын
Wallahi yakamata a yanka Abduljabar
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
She made herself an ear of corn from his marmalade candies🌽🌽🌽
00:38
Valja & Maxim Family
Рет қаралды 18 МЛН
Mai Sana'a Ya Koma Tallen Magani A Masallaci [Musha Dariya Video]
3:34
Labarina Official Song HD video By Naziru Sarkin Waka 1
4:38
Sarkin Waka
Рет қаралды 12 МЛН
Abduljabbar Yabamu Mamaki Ku Saurari Abunda Ya Fada...
11:04
ASADUL ISLAM
Рет қаралды 130 М.
Innalillahi Dama Haka Akeyi Agidan Karuwai | Zakasha Mamaki | Video
6:57
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН