A gaskiya marigayi hadari yafi zayyanu waqa basuma haduwa don hadari baida maigida bai dibar waqar kowa
@AbubakarMohammed-e9c9 ай бұрын
Maganar waka da yayi karya yake yi illah dai matsala tsanin suce ta hana Mai fadin gaskiya
@harunaharuna59409 ай бұрын
Wannan maganar gaskiya ce, wlh duk yayi haka gaba na. Kuma tabbas duk ya daga adda ta wuce kanshi to karewa takai. Yanzu haka ma inada shaida ta video, wannan wasar ma sokoto akayi ta