Masha allahu ya ubangiji Allah ka kare muna kasashan aes nijer mali Burkina Allah ka nuna ikwaka da hikimarka da malkika ga kasashanmu Allah ka tsaremuna sojawan mu da fararan hullah maza da mata namiji da mace tsoho da tsohuwa na nijer da mali da Burkina Allah ubangiji ka tsare muna su ya ubangiji Allah ka karemu daga sheri azaliman yahudawa irisu tunubu su macron su talon su maida lili su bazum su mahamadu isufu zalicida suke yiwa nijer da wanda sukayi a baya da wanda zasuyi na gaba ubangiji Allah ka maiyarda musu da kayan su Allah ka tsare kasar nijer 🤲🤲
@yunussabarmazander6 күн бұрын
Assallam alaikum dan allah kutai makeni da lambar malan hasan