Ya Allah ka shiryemu, Ya Allah ka ɗaura mu akan tafarki madaidaici, Ya Allah ka haskakawa al'ummarmu gaskiya.Allah ka gusar mana kafirci da shirka Allah Ka tausaya mana.
@oumaroutahirou6612 Жыл бұрын
Ma'cha'alllah allah ya karemuna mallan da ire iranku Allah ya kara tsawan Ray acigaba da fadakar da mu ,🇳🇪
@sadikmuktar4783 Жыл бұрын
Dan Allah Malam inaso nayi tambaya idan mutum ya mutu ana cewa Allah yajikan sa Allah yasa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama ya karbi bakuncin sa shin wannan yana da kyau ko ba kyau Nagode sosai Allah yasa mucika da imani
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
ai wannan shehi shirka ne duk wanda yaki tuba bayan tsayuwar hujja idan ya mutu ya mutu kafiri mushriki.
@sadikmuktar4783 Жыл бұрын
Nagode sosai Malama Allah yayiwa rayuwarka data iyalenka albarka Allah ya yawaita mana irinku a duniya wallahi Ni ina bibiyar fadakarwar ka amma wannan shine Comment Dina na farko Allah ya saka da alkairi Malam 👏👏
@mabrukagarzalisani514 Жыл бұрын
@@abuaishaalfurqan ko da kuma kafin ya mutun ya cika da kalmar shahada?? Ina neman qarin haske nima, nagode
@DUNIYARKAUYAWA1733 Жыл бұрын
Macha allahu gaskiya ne allah ya sakàda da alkairi
@suleimanisah918 Жыл бұрын
Wannan gaskiane JAZAKUMULLAHU KHAIRAN ALLAH ya samugane matsayin ALLAH
@kabirugarbayahaya7008 Жыл бұрын
Gaskiya ina bayan Abu Aisha ba wanda zai baka bayan Allah
@abdullahimohammad9513 Жыл бұрын
Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha.
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amin akhiy
@rabioupapa3360 Жыл бұрын
@@abuaishaalfurqanMasha Allah
@soufianhamza6153 Жыл бұрын
Aslm Malam barka da Shan ruwa wlh na saurari wakar har karshe , nidai gaskya ba malami bane Amma karshen wakar nan wallahi tallahi shirka Ce da cewa sukayi idan kanada bukatar wani Abu zaka iya zuwa wajan annabi sai ya roki ALLAH ubangiji ya biya maka bukatunka Wato ina nufin zamanin sahabai Kenan ALLAH ubangiji ka karawa ANNABI daraja fatan alkairi zuwa ga mlm ALLAH ubangiji Ka karbi ibadun mu .
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
yauwa malam suftan hamza.
@mahamadoubadamasi4165 Жыл бұрын
@@abuaishaalfurqan 1
@abdullahiuzaifahaladu1618 Жыл бұрын
Annabi ne sutura annabi ne kibla shinasani kuma ni shine zan yii wa bara, wannan hakayake shi muka rike kuma shi mukabi daganan duniya har lakhira,
@youssoufabass-gv3sr Жыл бұрын
Allah ya saka da al-kairi malam muna godiya sosai Allah ya sanyawa rywrk al-barka
@MaMa-lp3dc Жыл бұрын
جزاك الله خيرا
@امكوثرامكوثر-ك5ظ Жыл бұрын
ما شاء الله جزاك الله خيرا يا شيخ
@marabousouleymane2810 Жыл бұрын
Gaskiyane Malan moukan mouganai ba mou ba soufayai hard abada
@hajiyaumma2029 Жыл бұрын
Jazakumullahu kair mlm
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
Allah kashirya mana zuri.a mungode sosai mlm sukuma dasuke ganin shirka itace kaunar addinin musulunci Allah yashirya su idan masu shiryuwane acikinsu ma akwai wanda sukecewa komai Allah ne abin bakinciki yaranmu masu tasowa dasuke dilmiyarwa
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amin amin shwhi ridwan.
@FatimaMaidoki-sn2iv Жыл бұрын
Gaskiya ne malam,ai Shima da ya ce Annabi zaima bayan Allah,toh malam ya manta cewa Allah ba shi da baya.lamyalid walamyulad.
@kabirmohammed-xk5dx Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira gsky inajin dadi naga ana kafa hujjoji daga cikin Alqur'ani da hadisan manzon Allah SAW, bawai ayi magana babu hujja ba
@mouhamedcisse8358 Жыл бұрын
Macha allah abu a isha
@sulaimanlawal3097 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi abu Aisha
@salauharuna2596 Жыл бұрын
Allahu akbar Allah saka da alkairi
@abdoulmadalabinagari9734 Жыл бұрын
Allah ya yada wannan tashar saboda suna iya kokarin warware mana abubuwan da bamu sani ba
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin amin godiya ta musamman.
@abdoulmadalabinagari9734 Жыл бұрын
@@abuaishaalfurqan ma sha Allah
@jamilbuba9216 Жыл бұрын
Masha Allah
@mahamadnoufbebiyta9866 Жыл бұрын
Masha allah malam yayi nagode 🤲🤲🤲🤲❤️❤️❤️💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯
Macha Allah malam Abu Aïcha Allah ya sakamaka da alhairi ❤❤ inasonka dan Allah
@mahamadumoussa6919 Жыл бұрын
wannan Gaskiya ne malam Allah ya sakamaka da alkairi
@susueslamnewhiwete6540 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi mlm
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amin.
@ashanamatchse5905 Жыл бұрын
Masha Allah tabarukallah Allah ubangiji ya saka da Alkairi Malan ❤❤
@mahammadsani469 Жыл бұрын
سبحان الله لاحول ولاقوة الابالله
@bcdfds3488 Жыл бұрын
Malam Allah kara basira
@susueslamnewhiwete6540 Жыл бұрын
Allah yasa sugane gaskiya idan Yan izala suka fada musu gaskiya sesuce bamason annabin
@abdoullahinamata7517 Жыл бұрын
جزاك الله خيرالجزاء
@princemaizamanitv836 Жыл бұрын
Ni a fahimtata basuna gwada Allah bai kai bane ko beisaba sannan ba akan Allah suke magana ba gaskia a nazari danayi suna magana bayan Allah babu wane abinda da mutum zebi yakama ya tsira se Annabi kodako zakabi dukkanin annabawa da manzan ni matkar ba Annabi ka kama ba ka fadi domin daga Allah se Annabi sannan kuma anan ai inzaaima mutum uzri ansa ko arne yasan akwai Allah bare musulmi to gaskia suna magana ne akan sauran halittun Allah
@ashirgarbidris Жыл бұрын
To ae shi kanshi malan abu ja'afar cewa yayi maganar ce ta kafirci ma su ya kafirta ba
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
To sun yi magana a dunkule, gwanda su fito suyi waqa dalla dalla dan a san inda suka dosa, dan waqarsu za tewa wani tasiri a zuci ya yarda haka kalamansu na cikin waqa. Allah ne me kowa me komai sai da izininsa ake komai har Annabawa da Mala’iku. Allah ya bamu ikon bin gsky komai dacinta Amin
@princemaizamanitv836 Жыл бұрын
@@sakinadeeni4713 ameen Sakeenatu
@princemaizamanitv836 Жыл бұрын
@@ashirgarbidris to Allah yasanya mu hanya madaidaiciya
@usmanshehu4018 Жыл бұрын
Kaji maganar gaskiya
@Ammoonhashim Жыл бұрын
Allah ya kyauta malaman bidi'a sun cutar da al'ummar mu sun halaka su tayanda zuciyoyinsu sun toshe.
@moussahimaabdourahamam3619 Жыл бұрын
Waaleikum ma salam Barka da chanruwa malam ma cha allah ya kara lfy malam
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
wslm dan uwa alhamdu lillah ya ibada kwana 2
@nuraibrahim8581 Жыл бұрын
Ka ji tsoran Allah
@jamilbuba9216 Жыл бұрын
Allah ya saka da alkhaeri 🙏
@malanidriss7578 Жыл бұрын
Malam kunsa da allah kukeneman taimakwan mutane abamarayu to annabinne hibaidaabin badawa rokonwani yananufin kamaidahi abinbauta kenan Dan Allah kujitsoran allah mufa KO lahira annabi S A W hizaicecemu
@ibrahimidris8533 Жыл бұрын
Ku ji wani wawa daqiqi kuma, kai ana yin gabas amma ka nufi yamma, zindiqin banza jahili ka koma makaranta
@aishaaminuahmad9524 Жыл бұрын
Wannan hakane Annabi ne zanyi ceto amman sai wanda Allah ya gafartawa . Annabi bai taba yiwa alummarsa nasiha da su rika tokonshi ba amman kullum yana cewa alummarsa kubi Allah don sai anbi Allah shi zai ceci bawa . walllahi wannan bashine son annabiba wannan shirkane
@dayyabumar Жыл бұрын
Allah Ya saka da Alheri. Ameen.
@abassalimentation4867 Жыл бұрын
Malam Abu Aisha Allah yasaka da alheri
@balarabacikaji9259 Жыл бұрын
Jazakallahu Khair 🙏
@daawasunna4434 Жыл бұрын
اللهم أعنا على ذكرك وشكرك وحسن عبادتك
@ipfeg Жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله.
@jabeermuhd7191 Жыл бұрын
Sallallahu alaihi wasallam
@muhammadjameela2431 Жыл бұрын
Malam na daina samun shiryeyen alfur qan tun shigowar ramadan Andaina saukemin shiryeye
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
eh wlh abubuwa ne sukayi yawa a ramadan shi yasa kuka dan sassauta aikib
@auredadifarida2020 Жыл бұрын
wallahi maganar gaskiya wannan waka shirka ne
@sanichaibou8847 Жыл бұрын
Machaalahou
@abdoulayedouka5586 Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Macha Allah abu aicha
@muhammadbinali. Жыл бұрын
سبحان الله العظيم
@ayoubaabdallah2529 Жыл бұрын
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@ishaqss3327 Жыл бұрын
Bayanin Hankali
@microlinegas6583 Жыл бұрын
Yanzu saboda rashin sanin daraja da girma irin na shugaba saw awajan Allah.Shine kuke Kiran annabi wanin Allah😊
@ibrahimidris8533 Жыл бұрын
Ka ji wani wawa daqiqi kuma, to in ba wanin Allah ba Allah ne shi? Jahili kawai? Dan Allah a koma makarantan, duk mutumin da ya ce Annabi s.a.w ba wanin Allah ba ne, maqiyin Annabi ne, kuma arne ne mushriki zindiqi
@Jamil_danwere Жыл бұрын
Laaa!! Toh gaya mana shi ma Annabi, Allah ne?
@mustaphaadamu5822 Жыл бұрын
Mallam gaskiya yan darika suna cikin duhu
@moustaphatsayabou8098 Жыл бұрын
Cva 🥰
@abdoulmadalabinagari9734 Жыл бұрын
Allah ya saka da alkairi
@abdoulazizouazizou Жыл бұрын
Gaskiyane 👏 👏 👏 👏 👏 👏 🎉🎉🎉
@nsssiralio-ub2lz Жыл бұрын
Allah yasa mudace duniya da lahira
@princemaizamanitv836 Жыл бұрын
Sannan ai mutum ze iya roko yace ina neman ceton ka ya maaiki ko ina neman yardan ka maana kai tsaye hakan bayana nufin kamance da Allah bane ko kuma kagwada Allah ya gaza waiyazubillah bashi ake nufi ba tabbas wannan kawai yaqini ne da soyayya akansa kuma kamar ka roka ne Annabi yayma kamun kafa saboda kusancin sa da Allah a fahinta ta da yadda nadauka sannan kuma haka suma na fahimta Allah shi datar damu
@assmanabdoul1634 Жыл бұрын
Macha Allah Amine 🙏🙏🙏☝️
@kamesalhmadi1310 Жыл бұрын
Gaskiyane malam Allah yaQaraimani
@halidouabdourazak7906 Жыл бұрын
Gaskiya wannan mai dawkan kansa malami anchayar daci guba bai saniba. Allah ya sa mugane daidai a karatu
@khadeejahabdullah-pd6pf Жыл бұрын
Jazaakumullahu khairon.
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
Shi ana zancen tauhidi shi kuma yana wani Busari.
@saniumar8945 Жыл бұрын
Allah wadaran jahilcin masu Dora wa annabi abinda da ya hana a Dora mashi ga matsiyata nata kafurce ma Allah da manzon sa. Allah ka tsare mana imanin mu
@muhammadbinali. Жыл бұрын
اللهم وفقنا بلطفك يا لطيف
@muhammadbinali. Жыл бұрын
هذا قول جميل
@maazamouhatta4383 Жыл бұрын
Abu Aisha 🤝 Fatan Alheri 😍 zuwa ga Abu Aisha da fatan kana lfy
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
ina amsawa ina godiya dan uwa masoyi.
@loukoumanemahamadou1360 Жыл бұрын
Allah ya kara lfy❤❤
@badamasiusman3195 Жыл бұрын
Masha allah
@zakirugarba5289 Жыл бұрын
Na tabbata izala sune magiya annabi
@susueslamnewhiwete6540 Жыл бұрын
😢😢😢
@abourabiu Жыл бұрын
Wlh wlh kudai yan izala Kun bata Ku makiyan (annabine hakun)
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
hmmm haka kiristoci suke gaya mana saboda munce annabi isa ba dan Allah bane, suke ce mana makiya annabi isa.
@umaryusuffotta7728 Жыл бұрын
𝐊𝐚𝐣𝐢 𝐰𝐚𝐰𝐚 𝐬𝐚𝐛𝐨𝐧 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐝𝐢𝐚
@soufianhamza6153 Жыл бұрын
@@abuaishaalfurqan haka magana take Malam ,Kai ni naso ayi mukabala Kan wannan matsalar da wlh masu cewa Bama son ANNABI da sai sun kwashi kashin su a hannu
@auwalhusaini8372 Жыл бұрын
@@abuaishaalfurqan Allah ya saka da Alkairi
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
Kaje kadinga bautawa annabi Muhammad mukuma allah zamu bautawa period tunda kai ahaka ka kakeso katafi
@ismailatiamiyuabdulsalam9496 Жыл бұрын
Inna halal bayinnun, wa inna Harama bayinnun. Wa baynahuma almushtahabihat........ Allah tabbata damu akan Tauheedi
@jamilumjameel3125 Жыл бұрын
Jahili dai Jahili ne
@halidouabdourazak7906 Жыл бұрын
Wa'annan Yan flim in yawan su jahilan addinine
@ssouana4385 Жыл бұрын
MALAM MUNAGODIYA
@aboumaharadjimammaneabouma5249 Жыл бұрын
Idan zaka roqa ka roki Allah shi ne Mahaliccin kowa da komi
@salissouharouna6798 Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne malam
@ahmadmuhammad5207 Жыл бұрын
A gaskiya nidai ANNABI NAKE GANI KUMA SHINE YAKE KOMAI INA GOYAN BAYAN WANNAN SHA'IRI KARKA BANI BADON ANNABI BA
@officialabz5397 Жыл бұрын
Mu Annabi Muhammadu zamu roka idan muka roke shi kuma wlh zai bamu inada tabbaci Duk wani dan hasara da yake ganin girman Annabi bai kaiba yace sayyidina abubakar dan wuta ne Dan uwar mutum shegu yan iska hasarar ru Mufa akan Annabi Muhammadu wlh saimu kashe mutum mu kona Kuma ba abunda za ayi Idan mutum yana musu yazo sokoto dan uban shi
@ismaelfoullo2066 Жыл бұрын
😢😢😢
@usmanshehu4018 Жыл бұрын
Baku da fahimta Kuma Kuna da matsala wlh
@oumaroufaroukelhadjeissou8537 Жыл бұрын
Ni a fahimta ta yadda Nissan aibi irin na izala babou wani malami na izala dazai gamsadani soboda ko litafansu fahimta suta
@yunusyunusmutari Жыл бұрын
SLM idanhar kanaganin Tawas suliga fiyayen Halitta Shir kane Tokabinshi ki imaninka Shir kane kayi isa dukiya
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
hmmm
@aishaaminuahmad9524 Жыл бұрын
Inbama rigima ba mai yakai Ali Nuhu wakar yabon annabi.masu ilimin ma gashinan ya tafka shirka.kuma yan bidia suna goyon bayansa to kasani Ali yan bidia zasu halakar dakai ne kawai.Akwai suffofin Allah wanda shi kadai ya siffantu dasu.Annabin mu SAW shima Allah yake roko kuma shi mai yawaita istigfarine tare da cewa shi bai taba laifi ba.fon haka yan bidia su bama Annabi suke rokoba shaihunansu kawaii suke bautawa ga video clips dinsunan ko ina
@khadijashamusudin8624 Жыл бұрын
Ai tunda annabi yabada kyautar raima balle wani Abu aljanna san kowace Amman rabanta yake da kansa Abu kadan yace yabaka waya isa yace a a wandama zaiyi ceto dan allah wai za aja da isarsa
@Dfghfggfg-kp5bs Жыл бұрын
Asalamu alike gaisuwa da fatan alkairi ina son number wtspp dinka dan zantura kudi kuma inaso natabbatar da sunje wrinka
@sunusiumar2947 Жыл бұрын
Dan Allah wane irin zuciya gareka akan tuzzaniya katsanesu fa sosai wallahi
@ibrahimidris8533 Жыл бұрын
Ana maganar Manzon Allah s.a.w kana kawowa mutane maganan wata shirme wai tijjaniyyah, mushriki kawai zindiqi
@muhammadibrahim-pe6yv Жыл бұрын
Malam Assalamualaikum..Dan Allah Ina day tambaya Zan iya samun number ka?
@kannywoodvibes8569 Жыл бұрын
Dan ubanka Ali nuhun ya CE maka ba Allah ne ke bayarwa ba?
@iliyasumalamsale7365 Жыл бұрын
Slm Malan barka dashanruwa ni abinda yake bani haushi idan sukayi aikin kafirci akayi magana sesuce baa san annadi allah yatsaremu daga san zuciya
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin
@nouradinalkassoum5909 Жыл бұрын
Barka da shan ruwa
@zabrouissa8530 Жыл бұрын
Aslam Barka da dare
@galibalaissa3189 Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne muna ganin dalibansu sunana suna karanta mana littafin jawahirul maani
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
Wlh kacanza makaranta wadda basa karantar da jawaril ma ani
@galibalaissa3189 Жыл бұрын
Allah ya samu dace in sha Allah zan riƙa bibiyar Malaman sunna
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
@@galibalaissa3189 wlh sunna itace mafita
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
Ance wani balarabe Christian ne yayi Jawahir maani ya rubata shi da larabci mu kuma mutanenmu daga mun ga larabci shikenan tunda baa san fassararsa ba yawanci, dan haka wani abin aciki na kaucewa Allah ye daidai da Bible, gashinan a Maulud inda suke zubewa mata da maza suna buge bugen jiki a qasa suna kmr burgima har ana kusan hadewa kmr yadda suke a church, kuma Annabi SAW be koyar damu haka ba, shi isa idan sukai zurfi suke komawa yan’ haqiqa, duk dmn addinin Shaidan daya ne Haka Hinduism ko addinin Buddha ne suma aqidar su komai Allah ne Waiyazu billah. Muna rokon Allah ya tsare mana imaninmu daga farkon rayuwarmu har qarshe Amin
@galibalaissa3189 Жыл бұрын
Muna godiya da wannan faɗa karwa Nima zan kula zuwa gaba in sha Allah Allah Ya saka da alkairi nima ataya ni da addu'a iyaye na ɗari qane ina so na je gida da wa'azin malamai na sunana in sha Allah domin cikin su ba kowa ke son Yan izala Allah ya sa sugane sunana mutane suna fadar ABUBUWAN akan Malaman izala Ni kuma wallahi naga karya ne Allah yasa sugane sunana Allah ya samu dace 🤲🤲🤲✅
@mustaphaadamu5822 Жыл бұрын
Amen dan uwa allah ya taimeka sugane kuma kaima allah ya bka ikon ganar da su amen gaskiya
@rabioupapa3360 Жыл бұрын
@@mustaphaadamu5822Amin
@galibalaissa3189 Жыл бұрын
Amen ya rabbi 🤲🤲 Ina godiya sosai in sha Allah
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
Amin. Ai waazi na da dadi, nima da naji waqar da farko bamma fahimci me waqar ta dosa ba, sai da naji ana musu waazi. Allah ya sakawa Mallamanmu da alkhairi Amin Ni dmn ban cika meda hankalina gurin ji waqa ba, balle in san me ake fada itama dan naga yan’ dram ne suka yi ta na bude nace to yau sune da yabon Manzo SAW
@galibalaissa3189 Жыл бұрын
@@sakinadeeni4713 Amin Amin Allah ya amsa wadanda ma basu gane ba Allah ya su gane domin kowa ya jara Allah ya samu dace
@aboubacarhassanaboubacarhassan Жыл бұрын
to nifa abin nabani mamaki wai minene matsala acikin wanan saboda ko alahira manzon Allah shine zaiyi ceto
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
To idan kana tantama idan zakai sallah kadenayin bismilla koshi annabi Muhammad agurin Allah yake neman temako kuma ceto daka ke magana allah shine zebawa annabi damar yayi ceto allah shiya halicci annabi Muhammad s,a,w kuma shikansa annabi seda ya bautawa Allah
@aboubacarhassanaboubacarhassan Жыл бұрын
@@ridwanrabiukano6973 akin banza idan katashi yin tahiya daga karshen kacire sunan annabi Muhammad ko kunki ko kunso annabi Muhammad yanagaban komi kuma dik matsayinda kakaishi banda Na Allah to yawuce wanan wurin kuma inason kasani karike akidarka ta izala aman mou annabi Muhammad dik wani minbashi banda Na Allah
@abdoullahinamata7517 Жыл бұрын
Hakane Dan uwa Amma kasani Say bayan ALLAH yamay izinine kuma Say Wanda ALLAH yakessone Annabi Zay ceta.قل لله الشفاعةجميعا
@aboubacarhassanaboubacarhassan Жыл бұрын
@@abdoullahinamata7517 hakane aman kaidakanka idan kadubi wanan kasidar kuma kasan kawai anaso akawo wani rudani acikin Taya musulinci saboda kulum ace matsala guda izala tariqa kuma wai duka musulmai ne miyasa arana bazasusamu abin gayi akanmu ace kulim malami narikici kowa yafison ace shine kan Dédé haba abin yayiyawa yakamata musulmi sugama kai tayanda zamuhana dik wani Arne ganin dama akan musulinci
@alhassansalisu4811 Жыл бұрын
To ceton ma sai Allah yanuna wa annabi Muhammad wadda zai ceta sannan yaje yayi ceto
@fatimamuhammad7967 Жыл бұрын
Kwata kwata bakuda fahimta, kuna hada fitina wllh
@ibrahimidris8533 Жыл бұрын
Zindiqiya!!! Sake shehu kama Ubangijin shehu
@aishaaminuahmad9524 Жыл бұрын
Ana gaya muku yin haka da sukeyi shirka ne don Annabi SAW shima Allah yake roko.kuma alummarsa bai barmu Kan komai ba sai akan haka
@salisudawa8516 Жыл бұрын
Idan zaka mutufa yazaka ce
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
La Ila ha ilallah
@AmeenaLawal Жыл бұрын
@@sakinadeeni4713 Annabin dai da baku so dole ku kira sunan shi… idan kace Lailaha illallah ba tare da Muhammad Rasulullah ba tho a banza ka fada. Idan kuna ganin bai kai ba karku kira shi a Sallah mana ku gani idan za a karbi sallan naku.
@oasodesode8243 Жыл бұрын
Agaskiya mudai Sai annabi Muhammad rasulillah ( s a w) Wai maiyasa baqosan annabi Muhammad Dai wai
@ibrahimidris8533 Жыл бұрын
Kai ne cikakken maqiyi kuma me fada da abinda Manzon Allah s.a.w ya zo da shi, zindiqin banza jahili kawai
@aishaaminuahmad9524 Жыл бұрын
Subhanallah yanzu wannan shirkar da kuke shine son Annabi?son Annabi shi tsayowa kan Quran da sunna.wayannan suffofin Allah wanda shi kadai ya siffantu dasu da ake bawa Annabi shine shirka. Wallahi da Annabi zai dawo sai ya yake ku don shima wajen Allah yake nema kuma kan haka ba bar alummarsa amman da yake ku sahihunanku ma suffofin Allah kuke basu shi yasa kuke fadin haka ga video clips na shaihunanku suna zabga kafirci wanda ko firauna baiyi ba wannan shine son Annabi? .mu muna son Annabi shi yasa bamason arika kafirci da sunansa