Macha Allah sa ce une vérité absolue parceque il ya des innocents
@HamisuhamisuUmar5 ай бұрын
Allah ya kareka da kariasa
@HassanUmar-bf7ep5 ай бұрын
Allah ya sakawa Malam da mafifichin alheri.
@FranckTano-vc9vt5 ай бұрын
Masha allah mallama❤❤❤
@MusaMohammed-e6x5 ай бұрын
Malam yunwa Bai bar konai ba
@d.bcooper22715 ай бұрын
Malamin nan bai yi ta'aziyyar motanen da hukama ta kashe ba a cikin zanga-zanga
@adamuAhmad-lo5zg5 ай бұрын
Allah madaukakin sarki yasakamaka da alkairi
@KamalMusa-iv3bw5 ай бұрын
Suka dai fada mana gaskiya ba baki sukai ba wlh mu koma ga Allah shi ne mafita.
@AminuRabiu-b9v5 ай бұрын
allah yasaka dagidan aljana
@d.bcooper22715 ай бұрын
Shi yasa insurance ya ke da muhimmaci.
@MuhammadSani-q2y5 ай бұрын
Wato malaman izala izala kun fi malan bidi.a tsoron allah da hangen nesa
@shamsuddeensaleh39355 ай бұрын
Malaman cuwa cuwa dai Sunnahn qarya ba
@ummulkulsumibrahim99625 ай бұрын
Malam Allah ya saka da mafificin alkhairi ya tsare mu daga sharrin mai sharri ameen ya Hayyu ya Kayyum
@abotronicstek33165 ай бұрын
Allah ya karemu daga sonrai zakace. Sabida wanda yayi nisa baya jin kira.
@abubakarjoda97345 ай бұрын
Mallam yunwa akeji.
@basiraibrahim28355 ай бұрын
Ka daina zagi akan mun bari
@shamsuddeensaleh39355 ай бұрын
Qaryar banza da wofi Qarya kakeyi. Zanga zanga ko a haka aka watse tayi mana rana. Munga cigaba ko a yanzu
@ibrahimsalehanbaka5 ай бұрын
ko meme cigaban zanga zangan
@MusaMohammed-e6x5 ай бұрын
Malam naira
@fatimahalliru35305 ай бұрын
Muna Nan kan bakanmu zanga zanga bagudu Baja dabaya malan
@ibrahimsalehanbaka5 ай бұрын
wawuya sai kije mara kunya, Allah ya shirye ki
@ibrahimsalehanbaka5 ай бұрын
wawuya sai kije mara kunya, Allah ya shirye ki
@abdullahiauwal44275 ай бұрын
Bar kadawar Hakka Malan Dan Allah Dan Allah Dan gir malan Allah ina son Number Wayar ka ga tawa
@attahalhmallam57935 ай бұрын
Dan kauye bagidajen malami
@alhajimusa55045 ай бұрын
Malam barayi daban yan zanga zanga daban
@shamsuabdurrashid5 ай бұрын
Wanagaskeyane
@zahraddeeniabubakar84165 ай бұрын
Dama haka kukeso to burinku ya chika dama kune kukayi mana baki kuma bakinku ya kamamu malamai
@mamansadik38215 ай бұрын
Marar tarbiya ,ki gaugauta tuba mallamai magada annabawa ne ,sunfi garfin kazagesu wallahi Allah yakyaleka.
@zakariyyasaidu54185 ай бұрын
Malam wannan zanga-zangar tayi daidai, da shugabannin basu sace kudin ƙasar ba sun jefa mutane cikin talauci da jahilci ba ai da haka bata faru ba
@abuherfsert5 ай бұрын
Babu wulaqancin, zagi da cin mtunci da ba'ayiwa maluman mu ba akan sunce kada ayi akwai matsaloli acikin zanga-zanga amma aka kiji aka ki gani, irin wadannan zalunce zaluncen dasune za'a samu gyara!?
@zakariyyasaidu54185 ай бұрын
Ina maganar rayukan da hukuma suka kashe?
@alhajimusa55045 ай бұрын
to malam Kusanarda gwamnati ta maida tallafin mai kugani idan za'a fito