Sabuwar Fatawar Dr Ahmad Gumi Kan Huduban Juma'a da Hausa Tafi Muni kan maulidi Ina GaskiyaTake ???

  Рет қаралды 9,624

AL-Ishara TV

AL-Ishara TV

Күн бұрын

Пікірлер: 39
@abdoulghanimouhamadadamoua8558
@abdoulghanimouhamadadamoua8558 Жыл бұрын
اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
أمين أمين أمين
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
Gaskiya Asadu ba amfanin wannan raddi. Ka ji tsoron Allah.
@umaraibrahim3403
@umaraibrahim3403 Жыл бұрын
Burinku ku yayi magana kuyi fashin Baki Dan Neman suna, Allah ya daga darajar mutum ku Kuma kullun burinku kuyimasa kutse ku dakila, Wanda idan akace azauna bakusan komai ba akanshi ko malamanka, Allah ya shirya ka.
@abdoulghanimouhamadadamoua8558
@abdoulghanimouhamadadamoua8558 Жыл бұрын
حفظكم الله ورعاكم شيوخنا الكرام
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
أمين أمين أمين
@Ameenumohammed
@Ameenumohammed Жыл бұрын
Don Allah mallam ka yi mana shiru.ana fade maku gaskiya kina kokarin raddi.wallahi baka da hujja ko kadan. Kuma gaskiyan magana kuna kara batar da dalibai da basu da ililmi sosai.Allah ya shirye ka
@abubakardayyabu5532
@abubakardayyabu5532 4 ай бұрын
Hhhh kaifa harragiya kawai lake dasunan kana raddi .Hujjojin da Dr gumi yakawo awannan karatun NASA bakada wata hujja da zata rusasu alimance yakamata kayi hakuri kawai.
@ilyasuabdullahi4188
@ilyasuabdullahi4188 Жыл бұрын
Kunyi kungama mude Allah yasa manxan Allah yacecemu
@abubakarusman1196
@abubakarusman1196 Жыл бұрын
Allah Yasaka Ma Da Alkhairi Asadul-Islam
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
أمين أمين أمين
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
Wallahi tallahi Assadul iskanci, kai mutumin banza ne baka da kirki baka taimakon addi tako wani irin siga amma kake ganin harka kai kayi gumi raddi.
@TheInstituteofHassanat
@TheInstituteofHassanat 8 ай бұрын
Dr Gumi sometimes behaves like a confused person. May Allaah SWT grant us success and better understanding of Islam
@RahmaTvTV
@RahmaTvTV Жыл бұрын
Dr ahamed gumi mun gode allah ya kareka daga yan bidia jahillai su assadol islami
@musamhussini-ep1wj
@musamhussini-ep1wj Жыл бұрын
kuyi kugama akoi Allah mudai Allah yasa annabi ya CeCe mu
@abdul-auwalyahya9842
@abdul-auwalyahya9842 Жыл бұрын
Gaskiya doctor yasamu matsala Allahu yashir
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
a ina ya sama matsala
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
inda maka saniba ka yi shiru
@Abdulhadimanmane-ti8gm
@Abdulhadimanmane-ti8gm Жыл бұрын
Hassada kawai ka kewa haussa
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
duk wani yare ne bawani haussa
@ibrahimbadamasi1555
@ibrahimbadamasi1555 Жыл бұрын
Gaskiya na gamsu da bayanan Asadul Islam, indai saboda magabata sunyi Huduba da larabci yasa sai anyita da larabci to ina ganin shima tafsir da sauran karatuttuka ayishi yadda magabata sukayi maana da larabci. Allah ya sakawa Dr. Ahmad Gumi da kuma shi Asadul Islam da Alkhairy bisa kokarin koyar da jamaa Addini
@abubakarusman1196
@abubakarusman1196 Жыл бұрын
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
@Africanweddings-mo3vr
@Africanweddings-mo3vr Жыл бұрын
I have never see this guy preaching sai dai yata raddi.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
😅😅😅
@MahmudMohammedKakanda
@MahmudMohammedKakanda Жыл бұрын
May be it is because you are not always following his channel.
@mineh7502
@mineh7502 Жыл бұрын
Exactly,
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
ه
@abdoulmaliksala6273
@abdoulmaliksala6273 Жыл бұрын
Wlhi abida malam albani ya fada akansa hakane jahiline tib kuma rudadene
@salihuabdul-nasir1571
@salihuabdul-nasir1571 Жыл бұрын
Ba zaka rushe shi saboda yana yin dai dai a wasu bigire, hmm to don me ba zaka yi adalci wa wasu ba a inda sukayi dai dai saboda sabanin fahimta tsakanin ku? Lallai Kam ta'assubanci yafi cin mai shi sama da yadda ake yi wa.
@danadam1296
@danadam1296 Жыл бұрын
Wannan hudunan ma so kayi ta larabci ne
@TheInstituteofHassanat
@TheInstituteofHassanat 8 ай бұрын
Dr. Gumi does not understand many things except Malikiya. He always forget that many scholars aren't in same line with Maliki school of thought which Dr Gumi always assume it's superior over even the sunnah of the prophet Muhammad SAW.
@ibrahimbabangida4894
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
Wannan mutumin pa bikin cikinda hausa ne pa, dama yace hausa yarene ba kabila ba, hausa da hausawa sunfi karfinka
@ibrahimbabangida4894
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
@mas-udal-hassan9277 ta yaya yazama bahaushe?
@ibrahimbabangida4894
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
@mas-udal-hassan9277 yana de jin yaren hausa,
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
Wallahi da kai da wanda yake so yayi raddi ga dr Ku Na da buqatar ilimi kafin Ku sa bakin a cikin yiwa Dr raddi da fashin baqi tayaya zai raddi akan malam babu kwararan hujjoji
@AhmedSanny-h5p
@AhmedSanny-h5p Жыл бұрын
Malami yaye Marana jahily na masa raddiy
@UsmanLawalUsman-f5p
@UsmanLawalUsman-f5p Жыл бұрын
Haskiya
@adamauwal3112
@adamauwal3112 Жыл бұрын
Wannan Ai Jahilci ne Ka bude Camera kana Soki burutsu da sunan Raddi,,, Haka ake Raddi da Molanka saboda Allah??? Huduba Bangare ce ta rukuni daga cikin Sallar Juma'a,, To miye na dangatata da karatun mukhtasar saboda Allah, tsabar neman followers ya kaika ga tallar molanka 16:03
Dole Tinibu Ya Tsorata da Wa'azin Nan Yakamata Suji Tsoron Allah...
20:18
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
My scorpion was taken away from me 😢
00:55
TyphoonFast 5
Рет қаралды 2,7 МЛН
October 2, 2024
6:52
Adamu Tela
Рет қаралды 18 М.
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН