Рет қаралды 120,389
Dambe Unlimited
Dambatawar da aka yi tsakanin Shagon Mada daga Kudu da Dogon Bunza daga Arewa a ajon Ashiru Horo da aka yi masa bayan da ya yi ritaya daga dambe a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei a Abuja, Nigeria.