Shek Fantami ya janye daga neman wanda zasu yi Muƙabala akan Carbi

  Рет қаралды 64,600

Sabuwar Mujalla

Sabuwar Mujalla

Күн бұрын

Пікірлер: 49
@LafaziBege
@LafaziBege Ай бұрын
O waisunajin haushin shehu bayan allah yahana gaba annabi yahana gaba
@ailubna82
@ailubna82 Ай бұрын
Wallahi hassada kakeyimai, Kuma batun karya ai Kaine makaryaci Dan duk inda zaaje yafika Kamala Kuma Muna kalubalantarka ka kawomuna karyan da yayi guda daya shaahasha kawai
@muniratuabubakar926
@muniratuabubakar926 2 ай бұрын
Pantami akwai ladabi da ilimi. Sheikh Pantami Yana Saudi Yana tataunawa da mutane masu hankali da ilimi.
@YaouSiradji
@YaouSiradji 23 күн бұрын
Wane chi bai isaba wallahi
@IbnulHuffaz
@IbnulHuffaz 2 ай бұрын
Allah yakare pantami ❤❤❤❤❤
@abdullahihamiduhamidu4384
@abdullahihamiduhamidu4384 2 ай бұрын
Hakane ai Allah yasa mudace ❤
@malamsouleysalissou1700
@malamsouleysalissou1700 2 ай бұрын
Sheik Fantami Ya rena sheikh Idrissa. Ya dawke shi A banza
@dahirusaraki6692
@dahirusaraki6692 2 ай бұрын
Dr idris hassada yakeyi karara
@alhassanedindie4167
@alhassanedindie4167 Ай бұрын
حسبن الله يا إدريس تنشي اتق الله وكونوا من الصادقين
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 2 ай бұрын
Allah yakare fantami daga sharrin makiya
@ZenabouIdirisou-r2g
@ZenabouIdirisou-r2g 2 ай бұрын
Dr idriss Allah ya saka maka da alkhairi.Pantami duniya ne a gaban sa pantami ya zabi duniya ba lahira ba
@YahuzaAly
@YahuzaAly 2 ай бұрын
Allah rabamu da ta'assubanci
@adamomaakinazeerat7514
@adamomaakinazeerat7514 Ай бұрын
@@ZenabouIdirisou-r2g zaka maimaita agaban Allah
@HuduZubairu-ng8pq
@HuduZubairu-ng8pq Ай бұрын
Allah ya staremana Shek Idris abdul azi
@LafaziBege
@LafaziBege Ай бұрын
Hakane dr jaki danhusumane marikicin addini da Allah yake fada kuma kusaurari karshenshi
@harunamusaakko
@harunamusaakko Ай бұрын
ai uwarkane jaki da kuma ubanka wawa
@AishaKabir-g7r
@AishaKabir-g7r Ай бұрын
Gaskiya malam baka kyauta ba da kace mlm Isa na karya wllh kana fadan haka se naga totally bakkada wayau na kasa gane inama ka dosa😢
@habibsoudan
@habibsoudan 2 ай бұрын
Kai wazai yi da wannan da bai san daraja
@AbakarRuwa
@AbakarRuwa 2 ай бұрын
Allah yakawo karsen ljala mubamuyardada ijalabasansam
@sulaimanhassan912hassan9
@sulaimanhassan912hassan9 2 ай бұрын
Dr Jaki akwai hassada
@safiyayusuf1325
@safiyayusuf1325 Ай бұрын
Mudai sabida kirge muke rikewa Allah ya sani
@UmarArmak
@UmarArmak 24 күн бұрын
Ya mallam
@TijjaniAbubakar-eu2ku
@TijjaniAbubakar-eu2ku 2 ай бұрын
Dr jaki kariya kakeyi kaika esa kaci zakayi mukabala Dan sheikh fantami
@isaY2
@isaY2 2 ай бұрын
To idam ba don inadabafa? kawai don lissafi?
@danasabemuhammad3427
@danasabemuhammad3427 Ай бұрын
Ka yaudare mu Allah ya isan mana, irin wadannan mayaudaran yan social midia, bazan kara kallon abu a gun kaba
@muniratuabubakar926
@muniratuabubakar926 2 ай бұрын
Sheikh Pantami did not even mention your name. Because he deal with human beings
@AbakarRuwa
@AbakarRuwa 2 ай бұрын
Karyakakeyi mutumen banza
@BALABELLOHASSAN
@BALABELLOHASSAN Ай бұрын
Fantami wanted 😅
@SouleymaneDaourere
@SouleymaneDaourere 2 ай бұрын
Pantami Wanted 😂😂
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 2 ай бұрын
Shifa dr ibris dan neman ganane Wlh 😂
@AbdurraufAbdullahi-v8f
@AbdurraufAbdullahi-v8f 2 ай бұрын
Bayaninka bahakayakeba ba dr idris ne kadai ya amsa muqabalaba
@sabuwarrayuwa1834
@sabuwarrayuwa1834 2 ай бұрын
@@AbdurraufAbdullahi-v8f Eh shi kadai ne ya amsa, kuma muma hakan muka faɗa
@isasafyan1996
@isasafyan1996 Ай бұрын
@@sabuwarrayuwa1834 baffa hotoro
@anasmuhammad5253
@anasmuhammad5253 2 ай бұрын
Da ai baikamataba
@ibrahimmuhammad2765
@ibrahimmuhammad2765 2 ай бұрын
Dr.jaki Dan Hasada Makaryace
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 2 ай бұрын
Meye abin hassada a gurin Pantami ?
@younoussasamaila6575
@younoussasamaila6575 2 ай бұрын
@@Speedyvampir2 Ilmi ilmi
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 2 ай бұрын
@@younoussasamaila6575 ilimi ba imani ai shirme kenan.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 2 ай бұрын
🤔 wai hassada
@adamomaakinazeerat7514
@adamomaakinazeerat7514 Ай бұрын
​@@Speedyvampir2ilmi
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg 2 ай бұрын
Amma wannan tasha kudaina misleading yaza ku rubuta cewa fantami ya janye daga neman yin muqabala a heading topic naku. Sannan babu inda mukaji yace ya janye. Dan Allah kuzamo masu tsabtace zancenku.
@sabuwarrayuwa1834
@sabuwarrayuwa1834 2 ай бұрын
@@AishatYahaya-tb4dg Ai idan mutum ya janye wani abu, to ba dole ne sai ya fito ya faɗa ba. Yanzu misali idan kika ce Gobe zakije kasuwa, to goben kuma har dare yayi bakije kasuwar ba. To kenan duk da haka dole sai kin fito kince kin fasa zuwa kasuwar? Ai kinga ko baki faɗa ba kowa ya san kin fasa zuwa.
@sabuwarrayuwa1834
@sabuwarrayuwa1834 2 ай бұрын
@@AishatYahaya-tb4dg Sannan kuma a wannan tashar bamu taɓa kawo labarin da ba na gaskiya ba.
@MuhammadBabalakinBaba-Ibrahim
@MuhammadBabalakinBaba-Ibrahim Ай бұрын
Wannan ba daiadai bane, rashin tanka ma abu baya nuna ja da baya ko kuma canza ra'ayi, kuji tsoron Allah kudena manna ma mutum abin da be fada ba. Tunda be yi magana ba baka da hujjar danganta masa wannan karyar. Kuji tsoron Allah Kudena misleading mutane @@sabuwarrayuwa1834
@aboumaharadjimammaneabouma5249
@aboumaharadjimammaneabouma5249 2 ай бұрын
Ni ahlus Sunnah ne kuma ina tare da pantami Ai shi Idris gashi nan da kayan sauti da hasumiyar masallaci da wata da tauraro kenan suma bidi,a ne
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 2 ай бұрын
Idan ba ka da ilimi ka yi shiru kawai.
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg 2 ай бұрын
Ai a masallacinsa yace duk wanda ya amsa gayyatarshi to yazo Annur mosque suyi muqabala, ya dr. Zakaje qibla Fm san nan kuma kace ya gudu.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 2 ай бұрын
Ai Muqabala ba sai a masallaci ko an hadu ba.
WANI KWARTO EPISODE 3 HAUSA SERIES DRAMA
22:34
Nazifi Asnanic
Рет қаралды 1,1 МЛН
Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
14:47
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 4,4 М.
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 694 М.
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,6 МЛН
Quando A Diferença De Altura É Muito Grande 😲😂
00:12
Mari Maria
Рет қаралды 43 МЛН
GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 10
1:14:32
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 585 М.
MAULIDI COMEDY SAINAFADA COMEDY 😂
7:32
SAINAFADA TV
Рет қаралды 158 М.
Tsohon Banza [ Episode 1] Latest Hausa Movie 2019
12:02
HAUSA AREWA TV
Рет қаралды 124 М.
TALALA  26...Full HD 😂😂
10:01
MAIJAMFA TV
Рет қаралды 32 М.