Gaskia Nide yanzu banayika sabo da bakasa karatu dr tauheed
@RabiatuAliyu-d5kАй бұрын
Sabanin malamai RAHMA
@IbrahimAdamu-dr5loАй бұрын
da ina sonka don Allah Amma yanzu ina kin ka don Allah.
@abdu3402Ай бұрын
Danhaka nabar shapika'ma
@khaleefazulfa933Ай бұрын
Mu irin na manzon zamuyi (yan yatsu) kukuma kuje kuyi irin wanda ya dace dasan zuciyarku
@ibrahimbabaji5230Ай бұрын
Ni 'Dan izala ne,a kungiyance, amma ina tare da fahimtar Dr. Disina, Dr. Sani R/ Lemo da sauran Mallamai masu fahimtar cewar yin tasbeehee da yatsu yafi amma yi da charbi ba laifi bane. Wannan kuma itace fahimtarProf. Pantami.
Toai lasifikama baita aloqacin maaiki meyasa kake amfani da daita gaskiya baku datunani kunrainawa kanku wayo lasafiqa yahudawane sukayi
@abotronicstek3316Ай бұрын
Albani, jafar, triump Allah ya saka da mafificin alKhairi, aci gaba da haska mana hanya
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
amfaani da wasiylan da ta takamaata a cikin ibaada baa laifi ba ne sai de ita wannan wasilylar taayi daban. Dan wasiyla ce da akwaita zaamanin Annabi S.A.W. ammaa yayi umurni ceewan a rabu da ita a yi da yaasun hannu. Toh yanzu kaaga kaine da wannan umurni mai sauki ya gaagareka aikataawa ka kasance bakauye cikin addiyni. Toh kai wai doole ma ne sai ka kidaaya tasbiyhinka da kake yi wa ubangijinka ta cika dubu(1000)daidai, karinka yi har ka gaji ko barci ya dauke mana? Idan baka maa kidaaya ba sai kasaamu ya fi dubu ko kasa da dubu ai tasbiyhinka bai baata ba? Baabu wani tasbiyhin da shari'a ta ce ka kidaaya da tafi dari. AdulLaahi dan Abbas da yazo ya tarar da mutaani a masallaaci suna tasbiyhi da duwaasu, kwashewa yayi ya waatsesu da shi Amfaani da carbi kin bin umurnin Annabi S.A.W. ne. Kuma kin bin umurnin Annabi S.A.W. ai ba dede ba ne.
@abubakarabba3919Ай бұрын
Meyasa ne yanzu baka saka karatun Dr idiris
@Speedyvampir2Ай бұрын
Munafurci mana. Tunda ya gayyato Dan Qala Kato a Kan channel din Shi ya yi da yarda da maganan Dan Qala Kato sai Dr Idris ya masa Naseeha Shi ne ya ke Jin haushin Dr Idris. Tun lokacin na gano mai Rigasa TV ya na da son rai sosai. NI ma dai na daina following din Shi. Allah ya shirye Shi.
@abubakarabba3919Ай бұрын
@@Speedyvampir2 ta dalilinsa mukasan wannan tasha pls fix the issues haba tv channel ai nakowane especially Islamic tv dan a gane gaskiya da kariya from different scholars
@HauwauShehu-h1j8 күн бұрын
Malam fa ba annabi bane,bare ace baya kuskure mudena binsawun junanmu Dan kawai biyan buqatunki!
@zainabmusa4199Ай бұрын
ita bid'ah kowane lkci zakaga ana kokarin yimata kwaskwarima, indai gaskiya akeso ayi amfani da wanda Annabi saw ya ce ya inganta.kaga kowa ya huta