Shiru shiru ba tsoro bane, Sheikh Ibrahim Giade Jawabin kan waye Dr. Idris

  Рет қаралды 12,445

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 Ай бұрын
Subhanallah..malaman sunnah kuyi hakuri.. Dr. Idris yana da nasa kurakurai.. Fatan mu Allah ya tsare ku. Allah yayi mana jagora.
@Adamusman-xl6fi
@Adamusman-xl6fi Ай бұрын
Al 'umma sugane gaskiya, ma sha Allah mallam dawanan nasiha,Allah yasaka da Alkaire
@saniadamu9671
@saniadamu9671 Ай бұрын
Malam Allah yasaka maka da gidan aljannah,, shikuma dutsen tanshi Allah yashiryeshi
@nasirumainasuleiman3146
@nasirumainasuleiman3146 Ай бұрын
Sheikh Allah saka da alkhari. Mai Hankali zai gane nasihan ka
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Ай бұрын
Gaskiya Allah yasaka maka da alkhairi. Allah yaba dr. Ikon gyarawa
@MassaoudouLawal
@MassaoudouLawal Ай бұрын
Wanan Magana gaskiya ne Malan ❤
@attahiruibrahim9692
@attahiruibrahim9692 Ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi, kaji magana ta ilimi
@jamiluhalilu6910
@jamiluhalilu6910 Ай бұрын
Allah yakare mana Dr tauheed Masha Allah da usulubin malaminmu
@shamsudeenusman-qw6nr
@shamsudeenusman-qw6nr Ай бұрын
Allah saka da alkhairi shi kuma Dr Idris Allah ya shirye shi.
@UmarRabe-k5z
@UmarRabe-k5z Ай бұрын
MASHA ALLAH MALAN WANNAN SHINE GASKIYAR MAGANA ALLAH SHIRYASU DAGA UMAR NA ANNABI DAURA
@rahmahabdurrahman8475
@rahmahabdurrahman8475 Ай бұрын
Alhamdulillah malam uthman 👍🏾kuma malamina Ubangiji Allah ya cigaba da qara daukaka ya kuma cigaba da qarawa Rayuwarka Albarka 🤲🏾 naji dadin wayar da kai dakayi wa al'umar musulmai Ubangiji Allah ya Saka maka da maficiciyar Alkhairi
@kareemgbolade5617
@kareemgbolade5617 Ай бұрын
Allah ya Kara wa rayuwar Dr Idris Albarka. Much love from Kwara state Nigeria.
@rabiouharouna
@rabiouharouna Ай бұрын
Ya Allah ka ƙara ma dr Idris hakuri da imani ❤ Dr Idris iKon Allah
@abdulmalikakaicekid9211
@abdulmalikakaicekid9211 Ай бұрын
Allah yasakawa Dr Idris abdulaziz da alkaeri
@abdullahibashiru2699
@abdullahibashiru2699 Ай бұрын
Allah Ya Saka Maka da Alkhairi Wannan Itace Gaskiyar Magana Tsarin Da Dr. Idris ke bi ba manhajin sunna bane wllhi manhajine na khawarij Munada Irinshi a GUSAU Yana Nan Bai ganin Kimar kowa
@alimusabachirawakano2708
@alimusabachirawakano2708 Ай бұрын
A gaskiya Wannan malamin yafade gaskiya
@BashirDanhajiyaAdamu
@BashirDanhajiyaAdamu Ай бұрын
Allah ya shirya ku malaman yanzu, kowa shi ya iya, mudai Dr, ba maasumi bane daidai dinsa yapi kurakisan yawa, toooo kupa
@MunbarakSidi
@MunbarakSidi Ай бұрын
Malan جزاك الله خير
@jifsoneasywelder7540
@jifsoneasywelder7540 Ай бұрын
Allah Ya Karawa Dctr Idrees Lfya Da Kwarin Gwuiwa, Ya Kareshi Daga Sharrin Yan Bidi'a Da Miyagun Yan Qungiya Masu Da'awar Sunnah. Wannan Hassadar Da Kuke Masa Insha'allah Taki Kuke Karamasa.
@abudaanish9208
@abudaanish9208 Ай бұрын
Allah yayi maka Al barka Dan uwa. Ai tun Dr. Na da rai zamu nuna kishinmu akanshi Kuma bama taqlidi. Wallahi Inda Dr. Idrees yake burgeni BAYA Neman yardan Yan siyasa balle akasin haka. Wallahi mun fara gane Mallaman Sunnah.
@jifsoneasywelder7540
@jifsoneasywelder7540 Ай бұрын
@@abudaanish9208 Wannan Haka Yake Danuwa Allah Ya Kara Karemana Shi
@AbuAmmar-l8o
@AbuAmmar-l8o Ай бұрын
جزاكم الله خيرا جزاء، ❤
@abubakarshehu2808
@abubakarshehu2808 Ай бұрын
Gaskiya ne malam Allah ya saka maka da mafificin alkhairi Ameen ya hayyu ya kayyum
@ahmadmahammad8377
@ahmadmahammad8377 Ай бұрын
Dr idris ikon Allah! Izala rumbun sharri.
@Abuaiman-b9k
@Abuaiman-b9k Ай бұрын
Gaskiya ne malam
@AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
@AbdussamadUsmanUsmanabdussamad Ай бұрын
Allah yakawomana mafita gahalinda mukeciki akasarmu Nigeria da Sauran kasashen musulmai
@user-fb7cu4jb6s
@user-fb7cu4jb6s Ай бұрын
Allah yasakamaka da Alkairi da kajajirce kayimasa Nasiha Allah yasa kayi Anfani da ita
@soufiane4596
@soufiane4596 Ай бұрын
Allah ya da alkhairi malam
@abudaanish9208
@abudaanish9208 Ай бұрын
A matsayina na mesan Dr. Idris na cire son zuciya na saurari maganan Mallam kuma na qaru da abubuwa da dama kuma idona ya qara budewa. Allah ya karemu daga son zuciya. Allah ya dada lada na sa wannan video din. Jazaakumullahu Khairan. Jazaakumullahu Khairan. Jazaakumullahu Khairan.
@aliyutukur6249
@aliyutukur6249 Ай бұрын
Allah Ya kara nuna maka hanya madaidaiciya damu baki daya.
@abudaanish9208
@abudaanish9208 Ай бұрын
@aliyutukur6249 Ameeen Dan uwa. Jazaakumullahu Khairan.
@Alkasim_rauda
@Alkasim_rauda Ай бұрын
Wannan hkne Allah yasaka da Alkairi
@abubakarmuhammed9000
@abubakarmuhammed9000 Ай бұрын
Allah ya saka da Alkhairi
@abubakarsuleiman5595
@abubakarsuleiman5595 Ай бұрын
Allah yasaka da Alkhairi ameen
@HassanMuhammad-nt5qc
@HassanMuhammad-nt5qc Ай бұрын
Kafisu gaskiya dr Allah karawa rayuwar dr Albarka
@ibrahimmaisaje1143
@ibrahimmaisaje1143 Ай бұрын
Allah yasaka maka da alkhairi. Idirisu dutsen tanshi kam ai kullum hasada yakeyiwa Prof. Pantami. Ni Wallahi bana ganinshi Malami ma
@IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
@IBRAHIMJIBRIL-dm1cw Ай бұрын
Nima dai ban dauke pantami malamin muslunci ba kwata kwata
@ibrahimmaisaje1143
@ibrahimmaisaje1143 Ай бұрын
@@IBRAHIMJIBRIL-dm1cw Akwai ciwon hasada kenan
@AdvancePhones
@AdvancePhones Ай бұрын
Wlh malam karya kakeyi kuma akwai son zuciya da hassada atare dakai wlh, Allah shiryeka inzakashiryu inkuma bahakaba Allah kayimana maganinka, Dr Idris Yayi gaba wlh
@JamilLawal-jz3jm
@JamilLawal-jz3jm Ай бұрын
Kai wannan Dan ubanka sa an Kane marar tarbiya wulakantacce kabari shi Dr Idris yakarya tashi ammakai wallahi ba sa'ankabane Dan uwarka
@Muhammadbala014
@Muhammadbala014 Ай бұрын
Gaskiyane amma sai muncire sonzuciya zamu mahimci wannan bayanan
@umaribrahim3971
@umaribrahim3971 Ай бұрын
ALLAH ya kara albarka
@mikailaahmatseidou2182
@mikailaahmatseidou2182 Ай бұрын
Amin mun gode malam Allah ya saka da alheri
@NuraAbdulrazakIsah
@NuraAbdulrazakIsah Ай бұрын
Allah ya ganar da shi gaskiya
@fatimaabubakar3048
@fatimaabubakar3048 Ай бұрын
Wallahi mallam kafada musu, wlh Nima ina bakinciki sbd daukkan mu musalmaine Amma abin takaici wai malami zefito Yana zagin Dan wuwanshi, Allah yakauta
@AbuabdulrahmanDireevo
@AbuabdulrahmanDireevo Ай бұрын
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'OU 😢
@MustaphaMustapha-c6y
@MustaphaMustapha-c6y Ай бұрын
Gaskiya malam
@إبراهيمالنحوي-ب5غ
@إبراهيمالنحوي-ب5غ Ай бұрын
من زمان لاحظنا فيه أخطاء لاتعد ولا تحصى ومن قبل كنا مع دعوته لكن في آونة الأخيرة أصيب بغرور والعجب وحب الظهور حيث انسلخ من تعليم السنة نسأل الله له الهداية والصلاح جزاكم الله خيرا على هذه النصيحة أرجو أن يقبلها كما هي الحق مقبول والحق مر نتمنى التوفيق والسداد للجميع
@IbrahimYusufbachir
@IbrahimYusufbachir Ай бұрын
Masha Allah
@musaHaruna-q6k
@musaHaruna-q6k Ай бұрын
Dr ikon Allah
@sulemaneidrisa6077
@sulemaneidrisa6077 Ай бұрын
Allah ya kiyayeka Dr Idriss abdula azize bauci hafizahullah❤❤❤
@YauIbrahim-nl7rb
@YauIbrahim-nl7rb Ай бұрын
Ma sha Allah
@AzimadTravels
@AzimadTravels Ай бұрын
Gaskiya malam ka fadi gaskiya
@HassanAhmad-d1q
@HassanAhmad-d1q Ай бұрын
Allah yasa sako ya isa
@talhaabubakar3290
@talhaabubakar3290 Ай бұрын
I am ahlussunnah that believes in Dr Idris but kwanannan gaskia bana tare da uslubin shi. Allah Ya sa ya gane, Allah kuma Ya sa mu dace duka. Ameen
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr Ай бұрын
Gaskiyane shek 😢😢😢shidama yasaba shinmutun mutane yasaba
@ibrahimsani3918
@ibrahimsani3918 Ай бұрын
Tabbas idris malamin Sunnah ne amma akwai manyan kura kurai da sonrai ahalayyarsa wlh
@mustaphasurajosurajo6309
@mustaphasurajosurajo6309 Ай бұрын
Wallahi duk abinda kake gaskiya ne soyake malamai su biye masa akoma raddi shida su , dr hauragiya, dr hassada dr gori , Allah ya nisantamu daga irin karantarsa
@jamiluhalilu6910
@jamiluhalilu6910 Ай бұрын
Allah wadare da wanna halin
@SulemanZakari-mq3tl
@SulemanZakari-mq3tl Ай бұрын
Kai malam aji tsoron Allah
@SulemanZakari-mq3tl
@SulemanZakari-mq3tl Ай бұрын
Dr Idris ikon Allah malam kayi hakkuri kagaya duniya wani irin cin mutunci yayi kodai fadin gaskiya yazama cin mutunci a idon yan kungiya dakuma yan shirka ko?
@imranabello8149
@imranabello8149 Ай бұрын
Wanna gaskiyane mlm
@mubarakabdulrazaq6050
@mubarakabdulrazaq6050 Ай бұрын
Babu abun da kayi sai karerayi, kuma wallhy baka burgeba. Imam idris ya fi qarfin ka. Allah ne yake kare shi
@KochechekaraoBoubacar
@KochechekaraoBoubacar Ай бұрын
Wly dr Idris ba warinka bané ba,baka da adalci
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 Ай бұрын
Allah ya saka maka da mafificin alheri. Dr. Idris fitinanne da Mai chakuda gaskiya da karya. Yakamata a hana su Hawa mimbari tare Shaytanu uku Abul fasadi, Junaidu da Nasuru Ado da Dan'shianan Wanda yazo Masallacin Dutsen Tanshi.
@BALABELLOHASSAN
@BALABELLOHASSAN Ай бұрын
😂😂😂idirisa kai kadai gayya ,bamu ba Campani Izala
@salischannel6593
@salischannel6593 Ай бұрын
Wannan gaskiya ne
@aishaabdulazeez201
@aishaabdulazeez201 Ай бұрын
Upp dr ❤
@VithinhaAdam
@VithinhaAdam Ай бұрын
Malaman kungiya kenan iyayan sharri to wlh Dr yayi gaba yafi karfinku sedai Ku mutu allah ya Kara daukaka da kariya daga sharin makiya Dr tauhid❤❤❤❤
@acbc-n5h
@acbc-n5h Ай бұрын
Bbu gaskiya amagananka
@mikailaahmatseidou2182
@mikailaahmatseidou2182 Ай бұрын
Wanan maganan gaskiya ce dr Ousmane kuma duk wanda yafadi akasi haka son zuciyane mun gode malam Allah ya kare muna malaman mu na sunna na kaurai
@leny559
@leny559 Ай бұрын
Dr Idirisu Ikon Allah!!!!
@ibrahimbalarabeyahaya1063
@ibrahimbalarabeyahaya1063 Ай бұрын
Mutum na ganin wawayen da yaran da Dr. Idris ya 'bata ma tarbiyya zai ganesu a comments kawai
@mammanalhajikime4553
@mammanalhajikime4553 Ай бұрын
Haba haba Mallam wannan maganganunnaka akwai gyara yakamata. Kai mar adalchi
@hashimusani3755
@hashimusani3755 Ай бұрын
Kai kadai gayya,tanki bakin cikin 'yan kamisho kana tasha ace ba mota,Dr ikon Allah,nagaba yayi gaba.
@rabiouharouna
@rabiouharouna Ай бұрын
A gaskiya wannan malami bakayi ma Dr Idris adalci kuma abin da na fahimta kanayima dr hassada
@muhammadkhamismuhammadkham3152
@muhammadkhamismuhammadkham3152 Ай бұрын
Allah yawa rayuwa albarka wannan haka yake
@aliyutukur6249
@aliyutukur6249 Ай бұрын
Yau naji gamsasshen bayani na adalci akan Dr Idris. Wannan Malamin Allah Ya saka maka da mafificin alkhairi. Lallai kasan Dr Idris lokaci mai tsawo, tun kafin a haifin wasu yara daga cikin masu comments a nan. Halayen sa tun lokacin Sheikh Ja'afar (RA) da Sheikh Albani (RA) ya nuna abun nashi ba sabo bane. Allah Ya shirya shi idan zan gyara, idan kuma ba zai gyara ba to Allah Yayi muna maganin sa Ya tsare Musulmi da Musulunci daga sharrin sa. Mun gode sosai 🙏.
@IbrahimMoussakaridio
@IbrahimMoussakaridio Ай бұрын
Dr idriss Allah biyaka .izala an koma charri.
@Basirubasi-g7c
@Basirubasi-g7c Ай бұрын
Daman chan masharranta ne wlh dan uwa
@HajaraUmar-sg1hy
@HajaraUmar-sg1hy Ай бұрын
Malam kaji soron Allah, ni nasanka nasan Dr Mansur isah yelwa wallahi ka nemi gafaran Dr Idris tunkana da sauran dama . Kataba Masa karya cewa Yana ruffe masallacinsa. Yahana sallah, lokacin da ya bada fatawan haduwan sallan juma a da idi tundaga ranar na Daina ganinka da kima. To gashi yauma kasake kana cewa yace Bai tabayin fatawan yajanyeba baya kuskure, don Allah, kakawo mana clip din in bahakaba ya tabbata Kai munafiki ne azzalimi . Wallahi duk Wani Mai ikirarin Sunnah a Bauchi yaci albarkacin da,awan Dr idris.mudai badamu gusheba Muna masu mishi addua Allah yakareshi daga sharrin shaidanu irinku
@YusufNamiji
@YusufNamiji Ай бұрын
Kaikadai gayya dr idris hantsi leka gidan kowa
@Basirubasi-g7c
@Basirubasi-g7c Ай бұрын
Masha' Allah ta tabbata dr idris akan gaskiya yake Alhamdulillah saima kaduba comments of peoples
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Ай бұрын
Mallam wannan ba ma'auni bane shaidan yafi kowa mabiya . Kuma kasani cikin alqurani idan zaiyi magana cewa yakeyi kadan daga mutane ne masu hankali akasin haka Basu da hankali . Ayau duniya kafirai sunfi yawa idan haka fidda masu bin Sunna tsantsa kadan ne . Idan yawane Yan bidia sunfi yawa kenan suna Kan gaskiya kenan
@jikanadamasuleman8664
@jikanadamasuleman8664 Ай бұрын
Dr idiri ikon allah
@RabiumohdInuwa
@RabiumohdInuwa Ай бұрын
Kaji tsoran Allah zaka mutu!
@abbabmande8745
@abbabmande8745 Ай бұрын
Lokacin da malam albani yake da’awa haka akayimishi hasada akace bashi da usulubi, bayan mutuwassa kukazo kukeyebeshi. Kujizoron Allah malam
@lawalibrahim5181
@lawalibrahim5181 Ай бұрын
Malaman qungiya iyayen sharri.ba Allah azuciyan ka malan kidena hassada.dr yananunamana zallan addinine dakuma bin (manzon Allah S.A.W )sede kumutu Dan Dr yafi karfinku
@abudaanish9208
@abudaanish9208 Ай бұрын
Jazaakumullahu Khairan Dan uwa.
@ShuaibuIlyas
@ShuaibuIlyas Ай бұрын
Wlh talh. Bil Lahil azim, Mal Idris din nan lokacin dana ji yan dariqa suna ce masa Jaki, Kuma Mahaukaci ne, Ina jin ciwo ashe tabbas haka ne, Anche mutuwa maganin GABA,amma wannan Jaki bai da hankali.
@Yaks6800
@Yaks6800 Ай бұрын
Matsiya ta a haka zaku kare Dr. Idriss yafi karfinku shegu masharranta
@LawalSulaiman-h5g
@LawalSulaiman-h5g Ай бұрын
Dama tunda dr Idris ya bayyana jahilai Suke zagin malamai
@nasirumainasuleiman3146
@nasirumainasuleiman3146 Ай бұрын
Ai Idris Dutsen Tanshi hassada da cin zarafin malaman sunna ne aikin sa.
@UmarMuhammad-rw2mh
@UmarMuhammad-rw2mh Ай бұрын
Allah Sarki Albany Zaria 😢😢😢 Shima haka irinka sukaita cewa, sai yau da baya raye ake ganin gaskiyar shi.
@Basirubasi-g7c
@Basirubasi-g7c Ай бұрын
Allah yaqarawa dr idriss lfy danisan kwana
@mohammedyusuf6214
@mohammedyusuf6214 Ай бұрын
Da shiriya, Allahumma Ameen Yaa rabb
@rahasud6078
@rahasud6078 Ай бұрын
Ameen ya rabbil alameen
@selysuserlysu9382
@selysuserlysu9382 Ай бұрын
Allah Qarawa Rayuwar Dr Idris abdulaziz bauchi Hafizahullah 🙏🏻 Albarka 🙏🏻
@IbrahimMoussakaridio
@IbrahimMoussakaridio Ай бұрын
Dr idriss Allah biyaka . Izala guidan charri . Dr idriss ya kaché campanin izala. Kouyi ta hamchi
@yagis24
@yagis24 Ай бұрын
Kai mallam kaji tsoron allah kafadi nashi kuskuren mana ka kafa aya da hadisi mana.
@zainababdulkadir29484
@zainababdulkadir29484 Ай бұрын
Kowa wai dr Allah kawomishi dauki
@djibrilyusuf1771
@djibrilyusuf1771 Ай бұрын
Kuyi masa uzuri
@HassanMuhammad-nt5qc
@HassanMuhammad-nt5qc Ай бұрын
A a malam wannan bashine tarbiyyar da dr yake bayarwa kuma alhamdulillah mu matasa muna fahimta kuma muna addu'a Allah fahimtar daku
@zeelahabdulhameed8332
@zeelahabdulhameed8332 Ай бұрын
Allah Yama dr idirs albarka ameen
@rahasud6078
@rahasud6078 Ай бұрын
Ameen ya rabbil alameen
@LawalSulaiman-h5g
@LawalSulaiman-h5g Ай бұрын
Wlh tunda social media ta bayyana dr idris zakaga jahilai suna zagin malamai gabadaya yanzu zakaga daga talauci yaci mutum zakaga yana cewa wai duk malamannan muna fukai ne wai dr. Idris ne kadai ba munafuki ba
@AminouBoukar
@AminouBoukar Ай бұрын
Kazafi kayiwa Dr , zaka yi bayani gaban Allah, Allah ya gama tona muku asiri
@edrissousseni9968
@edrissousseni9968 Ай бұрын
Dr Idris ci mutuci mutane yaiya
@jamiluadamudanwayye
@jamiluadamudanwayye Ай бұрын
Tsabar hassada ke damun Dr Idris, ace wai mutum ya mutu ma be tsira awajanka ba.
@IbrahimMoussakaridio
@IbrahimMoussakaridio Ай бұрын
Karyakaké walh , dr ga kudi ga sunnah ga gaskiya . Soboda chi izala keyi may charri. Dr yassa campanin izala ya mutu
@Basirubasi-g7c
@Basirubasi-g7c Ай бұрын
Kaji jahili wai ba'akaratu amajalasin dr idris wallahi komu damuke binsa a media nahaddace ayoyi tare da tafsirinsu dakuma dalilin saukarsu
@aliyutukur6249
@aliyutukur6249 Ай бұрын
Ka kawo Aya daya ko Hadisi daya da ka koya a wurin sa
@Basirubasi-g7c
@Basirubasi-g7c Ай бұрын
@aliyutukur6249 kaje shafina na tiktok karubuta basiru basi kaduba hadisai bama dayaba kokuma ka ajjemin number ka ta what's app wlh sainabiyamaka hadisi 300
@khalilullah_tv
@khalilullah_tv Ай бұрын
😂
@ibrahimsaleh8307
@ibrahimsaleh8307 Ай бұрын
Bashi daga sunnan annabi cin mutuncin mutane. Gaskiya tarbiyyar bashi da kyau.
@ahmadmuhdr7188
@ahmadmuhdr7188 Ай бұрын
Kashh! Duk mai saurare da budaddiyar zuciya zai fahimci nan Malam na tufka da warwara da kanshi. Saboda ya fada abubuwan da duk mai sauraron Dr Idris yasan ba haka bane abunda Malam ya fada akan Dr Idris hafizahullah
@ahmadmuhdr7188
@ahmadmuhdr7188 Ай бұрын
A wannan gabar nake cewa da Dr Idris ne zai yi magana akan wannan Malamin da hujjoji zai bada amma shi kuma Malam anan kawai ya fada zace zace ne da zargi da jingina abubuwan da bai tabbatar dasu ko ilmance ko a hujjan ce ba
@AdamBunu
@AdamBunu Ай бұрын
Masha Allah Allah ya shirya shi
@MoussaAssoumane-e7n
@MoussaAssoumane-e7n Ай бұрын
Kai munafiki ne
@V-Voiceless
@V-Voiceless Ай бұрын
Wannan malam idris da yawa daga cikin malam dayake zagi wassu ya kainya haifesu amman sai ya mai dakansa kaman karamin mutum yana zaginsu. Ni wani lokaci sai inga kaman akwai hassada a ransa.
Zamu shiga tsakani Abdurhamane Tiani da Tunubu domin sulhu, Sheikh Abdullahi Balalau
17:16
Dr. Idris Abdul-Aziz: Ba ya Karya? - Qibla FM
2:00:39
Qibla FM
Рет қаралды 3,7 М.
How to have fun with a child 🤣 Food wrap frame! #shorts
0:21
BadaBOOM!
Рет қаралды 17 МЛН
Хаги Ваги говорит разными голосами
0:22
Фани Хани
Рет қаралды 2,2 МЛН
Yadda Gwamnatin Kano ta kwashe yara daga kan titunan Jahar Kano karkashin Sheikh Aminu Daurawa
18:49
Bayan Maganganunda Akeyi Yanzu Yanzu Dr Idris Ya Mayarda Martani
43:21
Abdullahin Gwanduu TV
Рет қаралды 9 М.
Huduba: "SABUWAR SHEKARA DA KALUBALEN DAKE GABAN MU" Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna
36:26
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 220