Assalamu alakum Dan Allah malam taimaka a amsa min lallai zama daya ko za a Iya rabawa
@BasiruHassan-ly2lj Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya biya dabuqata albarkachin fiyayen halitta annabi Muhammad S a w
@MuhammaduAlharazimi2 ай бұрын
Allah ya kara kusanci da shugaba s a w
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt Жыл бұрын
Jazakalllahu bi khair.godiya Mai yawa
@FatimaHassan-cp4gc2 ай бұрын
Allah ya sa ka da alhairi 🙏🙏🙏
@LawliahjYahya Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara kusanci da Annabi mahanmadu S A W munaziyara munagodiya
@fatimaMD3283 Жыл бұрын
Dan Allah ya sayyadi ataimaka a amazing tambayar nan ,shin da dadare akeyi ko darana,kuma azama ɗaya mutun zai yi aikin ko inkagaji zakatashi dagabaya sai kacigaba,musamma ma mu mata sbd hidimar yara da ta me gida,ngd Allah yarufama asiri duniya da lahira ya kuma farantamaka fine da yadda kake mana,Allah yatsare gabanka yatsare bayanka 🙏🙏🙏🙏
@hassansalisu Жыл бұрын
Allah ya qara girma da daukaka duniya da lahira
@SafiyanuShehi3 ай бұрын
Allh yasaka da alheri
@mustaphaabdulkareem23 Жыл бұрын
جزاك الله بخيرالجزاء
@YususfAhmad10 ай бұрын
Masha Allah malam Allah yabiyaka da gidan Aljanna firdausi kuma yajiqan mahaifa
@sagirwapakatsina644 Жыл бұрын
First Comment As Usual MAULANA Allah Ya Kula D Zuri'a ILa Yaumul Qiyamati SHEHU Muna Gdy
@A.A.TARABA Жыл бұрын
Allah yabamu iKon aiwatarwa Allah yasaka Maka da Alhairi
@Beinali8105 Жыл бұрын
Inshallah sayyidi Abbas mungudi sosai zamuyi da izinin Allah kar abarmu abayah
@jabeermuhd7191 Жыл бұрын
Jazakallahu bihairan Moulud Nabiyuna
@Beinali8105 Жыл бұрын
Masha Allah Allah biyah da gidan aljannah
@AboubakarOumar-yb9pv Жыл бұрын
ماشا ءالله الف مبروك يشخينا شكرا كتيرا
@mohammedsalahu-deen777010 ай бұрын
Allah ya saaka da khairan sayyadi. Muna godiya kwarai.
@zaharadeenmusa2951 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi❤
@hafizaminu7717 Жыл бұрын
Don Allah ina iya sakawa ayiman
@fatimaMD3283 Жыл бұрын
Dan uwa daka daure kayi dakan ka sbd ba kowane zai tsaya yayi make tsakani da allah ba,kuma kai da kai neman kudi Allah yace tashi intaimakeka aisai katashi zakasamu.allah yasa mudace
@Kasoum-me4ve Жыл бұрын
barkanka sayyadi Abas muna yiwa kowa fatan shigowa wannan wata mai alfarma, watan shugaba halitta masoyin mu mai ceton mu. happy maulidi😍💗🥰🥰💗💔🥰😍💔💔🥰🥰🥰🌹😍💔🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
@mariamahamidou8815 Жыл бұрын
Assalamu alaykum ya sheikh Abass Sadauki muna godia kuma Allah ya saka muku da alkhyri. Ina daga cikin masu bibiyan Ku daga birnin Niamey na kasar Nijar. Allah ya biya bukatu bi jahi Sayyidina Rasulullahi sallallahu alyhi wa sallama. Allahumma aamin.
@adammsani20 Жыл бұрын
شكرا لك يا شيخ أدامك الله يحفظك الله من شر العدو ❤❤❤❤
@yakubuharuna4648 Жыл бұрын
Allah ya saka da alkairi
@musaabdulrahman143 Жыл бұрын
ALLAH ya saka da dubun Alheri
@abubakaribrahim2166 Жыл бұрын
Allah ya karajagora ❤❤❤❤
@AbubakarMariam-p7u Жыл бұрын
Masha Allah Mallam
@UsmanUmarMuhammad-g6r Жыл бұрын
Allah yaqarakusanchi Maulana
@YahayaSalley-s5z Жыл бұрын
Malam Abass frankly I love you.Inshaa Allah i will be the first to do.
@aminumasud6393 Жыл бұрын
Allah ya temaki sheikh Muna godiya matuka Amma a warshu Muna da Aya Dari da biyar idan mutum yazo biyar din karshe itama za'a karanta Dahe din ?
@AbouSaidou-dk3tk Жыл бұрын
Aslam masoyin alh da anabi Mun gode mun gode mun gode
@shafiuabubakar3312 Жыл бұрын
Allah ya sassaka assayyadi
@djjbril4645 Жыл бұрын
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
@illaamaniRachid Жыл бұрын
amine ya Allah
@maulana.khalifa4916 Жыл бұрын
adade anayi sai gaskiya
@ibrahimmatoabdullahi7125 Жыл бұрын
Ma Sha Allah
@mamanmoussaibrahim441 Жыл бұрын
Allah saka da Alheri Malan
@usmansalisu4870 Жыл бұрын
Usman❤
@MamanMaman-jz6co Жыл бұрын
جزاكم الله خيرا
@uMBNTV Жыл бұрын
AMEEEEEEEENNN ya ALLAHU
@dogonbashibabu Жыл бұрын
Allah yafaranta maka
@guimbiy5589 Жыл бұрын
As salamu aleikum Malam. Mun gode sosai. ALLAH ya nuna mana biyam bukata
@تبلاتطت Жыл бұрын
ماشاءالله الشيخ حفيظك الله
@zulaihatnasir3056 Жыл бұрын
assalam alai kum dan Allah malam mutum zai iya bayarwa ayi masa?
@MuhammadTahir-pi3xu Жыл бұрын
Allah yasa kada alheri bijahi sayyidul ujudi Sallallahu alaihi wasal lam
@Nafissa-g1u Жыл бұрын
To ya sayyadi dan Allah wani zai iyayi mani
@noooseee5511 ай бұрын
Wanna gaskiya ne..aramma
@sayyadigafai421 Жыл бұрын
Allah ta'ala yasaka da mafificin Alkhairi
@AbdoulrazakSouleymane-e8k Жыл бұрын
Malan ml ml ❤❤❤
@maltasanmagaji4690 Жыл бұрын
munagodiya sosai alhamdulila
@boubaadamou3329 Жыл бұрын
amin ya rabbi albarka rassou lollah
@YahouzaSakaiye-x2i Жыл бұрын
Muna godiya mlm ana iya raba aikin kwana nawa za'yi
@AbouSaidou-dk3tk Жыл бұрын
Aslamu alaikum waramatullahi wabar katahu
@TraoréFarida-s6t6 ай бұрын
assalaman alaikum barka da warhaka sayyadi gaskia ina mai godia tunda nasan wannan tacha toh duk matsalar dana chiga zan samu aiki daga wannan tacha inyi yanzu han ya kai kullum inada aikin yi kuma nakan ji dadi a raina koda bukata ta bata biyaba wly ji nake a raina ina kara kusanci d Allh sai inga ganin sama tayi haske ina ta jin dadi kuma aikin ya haiyu ya Kayumu da istigifari na sati daya daga yinsa na samu wata hanya da zan cimma Burina na samun arziki yanzu haka muna kai harakar tomate 🍅 sai naci gaba dayin wannan aiki har yanzu ina yi . matsala ta daya sayyadi nakan yi mafarkai da bansan mi suke nufi bah kuma in na tabo ku a whatsap baku kulani sai banjin dadi nace ko dan ina el Nigar ce😢😥😥
@Nafissa-g1u Жыл бұрын
😂gsky ne sayyadi Allah ya sa mudace doniya da lahirar mu Alfarma shuga s.a.w🤲🤲
@sirbewhy3439 Жыл бұрын
Allah Ya ƙara lafiya Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
@KabirArouna Жыл бұрын
This is hard like for people like us
@SouleymaneWahidi Жыл бұрын
Slm
@hauwaaminu8051 Жыл бұрын
Jazakallahu khair maulana,amma a zama daya za ayi aikin a gama ko kuwa za'a iya rabawa?
@asiyayero7113 Жыл бұрын
Sadauki don Allah wanda yake meman babban aikin gwanatin awuri mai kyau zai iyayi dawannan niyyar.?
@AbouSaidou-dk3tk Жыл бұрын
Malan Idan ankayi aikin so biyu Babu laifi
@JaimeCercedilla9 ай бұрын
English translate please brother or Spanish Thank you so much Jazaka Allahu Khayran
@danmaidanbumultipurpose Жыл бұрын
Slm malam shi wuridin ya wahabu 1000 sau nawa ake yi?