Albarkacin cika shekara 25 na mulkin dimokuraɗiyya ba katsewa a Najeriya, tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Ɗalhatu Bafarawa ya bayyana irin illar da siyasar ubangida ta yi wa ƙasar.
Пікірлер: 41
@HarunaFatima-k6l6 ай бұрын
Ubangiji yakarakaremunakae baba duk da bantaba jin inasonka amatsayin dan siyasaba amma baxae hanani fadin alkhaeringa garemuna muna matukar alfahari dakae kayi aeki iya aeki kayi makarantu alhamdulillah katallafamuna da littafae ga titi haeyanxu muna mora duk wanda yayi mulki sokoto ko kafarka bae kamaba ta jajircewa wurin aeni muna godia sosae Allah yakara nisan kwana
@waziriauwal65916 ай бұрын
Gaskia kafadi bafarawa lalle buhari yana daga wanda ya kirkiro mana duka wannan matsaltsalun a Nigeria fatanmu de Allah yasauwaqe mana
@sanusiabdullahi27916 ай бұрын
Muna rokon Allah tabaraka wataalah ya kawo mana dauki
@lainathmama53673 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@mkgeidam6 ай бұрын
Wannan maganar gaskiya ne, a lokacin mulkin ka Nima shida ne, lokacin Ina makwaciyar jiharka waton Zamfara a garin Talata Mafara Ina yiwa kasa hidima waton (NYSC), Allah ya karawa a Tahiru Bafarawa lafiya da nasan kwana Amin.
@harunabalarabe62586 ай бұрын
Ya Allah Yasa Ka Gama Lahira Baharawa
@nafiunafson11406 ай бұрын
Allah ka karya wannan demakoradiya ta Nigeria 😢
@Mallan_6 ай бұрын
Tabbas Bafarawa mutumen kirki ne, kuma ya yi shugabanci nagari gwargwadon hali. Allah Ya yafe kura-kurai da a ka yi.
@MahamadouIssa-l4l5 ай бұрын
ZqqZs❤z❤ءءءءءءسء،ءءءءءءءصء❤ء❤ءصص،،صءءصء،❤صءءءءءءءءء،ءءءءء،،ء،،ء،ء،ء،ءء،ءء،ءءءءءء،ءء،ءءءءء،ءءءءءء،ءءس،ءءءءءءءءءءسسسسءءءسءءءسءءءءءسءءسءسءءءسءءءءءءءءءءءءءءءسءءءصءءءءءءسء،ء،ءءءءء،ء،ء،،ءسءسءسسسءءءءءءءءءءءءء،ءص ءءءسء،ءءءءء ءءء ء،ء ءءءءسءءءء،ءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءءء ءءءءءء،ءءءءء❤😂❤ص❤ء❤ء❤صء ء❤صء❤ءء❤❤❤❤❤❤❤س❤❤❤❤صص😂صء❤ء❤صس😂ص❤❤❤❤صء❤ءء ءء،ءء😊ء،ء،ءس ء، سء ءء ،ءءءءءءء، ءءءءءءس س ءءءءءءسءسسء،ءءسءءءءسءءسء،سءءءسءء،سءءءءءء ءءءءءءسءءصءءءءءءءءءءصءسءءءءءءءءءءء ءءءءء❤صءءءءءسءz sS S
Wannan gaskiya ne Bafarawa Allah ya sakamaka da Alkhairi
@garbasaidu55166 ай бұрын
Allah yasaka da alheri baba
@Abusarag26-uu4fp6 ай бұрын
كلامك جيد جدا وممتاز 👍
@malamaminukano14986 ай бұрын
Assalamu alaikum Muna godiya bbc hausa ku cigaba da kawo mana irin su manyan 'yan siyasa domin su wayarwa da talakan Nigeria kai, hakan yana da mutukar amfani a wannan lokacin da muke ciki ❤❤❤
@ZainabKoko-vf8bh5 ай бұрын
Ok😊 on l
@ZainabKoko-vf8bh5 ай бұрын
Oj lkpl😅l
@ammarmuawiya2726 ай бұрын
Allah ya Saka maka da Alkhairi
@USMAN..DONO-t1h5 ай бұрын
Gaskiya ne baba tahiru
@barrabubakarlawal95616 ай бұрын
wallahi gskia bafarawa
@kaveermuhd67146 ай бұрын
Na shehu don gaskiya akayiku Allah kara lfy
@MuhammadShaaibu-l1v2 ай бұрын
❤❤❤
@AlhajisaniKorau5 ай бұрын
Wannan maganar banza ne Kuma karya ne
@MammanLawwali6 ай бұрын
👍👍👍👍❤❤❤❤
@saidumusa6046 ай бұрын
Zaman lafiya,da Ilimi a mukradiya a najeriya wannan labari zuki ta mallane
@ahmadumarahmad47736 ай бұрын
Duk mai tunanin an samu kwanciyar hankali, arziki da ilimi a siyasar Nigeria bai ma san halin da ake ciki a NIgeria ba.
@alhkabirusuleiman61366 ай бұрын
Aslm muna goyyaba buhari kai bafarawa kamanta kudi makamai da kaci muma bamuyafiba
Kai Mlm ka cewa mutane mu koma ga Allah mu tuba kawai Gsky dan an tafka sa6o a doren qasa, tun kan zuwan Bb Buhari daman an cikin tsoro da firgici hatta yara daukar school bag ta gagaresu, shiga Masallachi, Kasuwa etc duk ya gagara kan zuwan Buhari, kowana Shugaba akwai nasa salon azabtarwa, kuma duk hannayenmu su suka janyo mana, idan muka canja sai Allah ya bamu shugabanni na gari
@MuhammedHabib-z8j6 ай бұрын
Dama kai jira kake ace ma kakoma ga Allah sannan ka koma, toh gaskiya daya ce daga kinta sai fada
@sakinadeeni47135 ай бұрын
@@MuhammedHabib-z8j Allah ne yace a tunatar dan tunatarwa tana ga amfani muminai, dan mutum me mantuwa ne dole sai ana tuna masa/waazantarwa dashi Meye amfanin cikin mutane ya cika amma ana cikin firgici ana kashe duban mutane har Masallachi d/s lokacin shugaban qasan da yake yabo
@MuktarMuhammad-pw1yv6 ай бұрын
🙁👍👍👍
@abubakarharuna54926 ай бұрын
Gaskiya akwai hassada a zuciyar Bafarawa. A 25 yrs aka tambaye shi Amman ya tsaya a maganar Buhari Wanda mungani a zahiri anyi ayyukan hanyoyin da layin jirgin kasa. Sauran gwamnatitocin fa? Ya kamata Muna sa tsoron Allah a duk abin da zamu fada ba wai adawa ba all the time.
@MustaphaAbubakar-qh5cr6 ай бұрын
Wannan gaskiya ne
@fahadmuhammadadamu6 ай бұрын
Sokotawa da gaskiya aka sanku
@IbrahimSasiru1-nj9mf5 ай бұрын
Dogu mai rodi a sokotoma jifanka akai😂
@musaabdul26876 ай бұрын
Wani irin zama lafiya aka Samu a demokradiya ? haba.