masha allah jiya bansamu na kalla live ba sai yau amma gaskiya sultan.kana mana abinda muke so ko ma ince dukkan abinda mai kallo yake son gani kanayi yau dai.gamu a season 3 tafiya ta dau tafiya tunkan aje ko ina.amma na yau ya tabamin zuciya ganin halin.da imrana yake ciki da kuma makircin da kanin alhaji ya hada wanda sultan.kabarmu cikin.kaguwa da jiran wani satin kuma gaskiya nasha dariya saboda yau anyi comedy sosai wlh.allah ya cigaba da baka damar ikon farantawa masoyanka maigida sultan you are the best
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Ina godiya 👌👌👌
@NazirualiyumaurboSaudia4 күн бұрын
Ce oga sultan muna ta godiya oga Allah ya biya oga❤✊💪🥰
@mahmudmusahgh12464 күн бұрын
Maaasha Allah for this wonderful film and the people behind this film I’m really grateful to u all
@MoustaphahalilouEtudiant4 күн бұрын
Allah sarki alhaji ya rike amana da mahimmancin alkawali amma saoran danki basusan haka Allah yasa mudace ❤❤❤
@NouhoumahammaneSarkinArewa4 күн бұрын
oga na sultan tayi kyau sosai fa wallahi ogo ❤❤❤🎉🎉
@KabiruLawan-fm4ii4 күн бұрын
😮🎉🎉😮🎉❤
@ShettimaAbubakar-r9l2 күн бұрын
aes
@Mustaphaalhassan-v9s4 күн бұрын
Masha allah nafada nakuma fada so ne DUNIYA nee❤❤❤❤❤
@SaminouZabeirouAmadou-b5b3 күн бұрын
Ban samu damar shiga ba sai yaw kuma na yaba sosai Allah shi kara daukaka da basira. ❤❤❤❤❤❤❤
@HarunaMaman4 күн бұрын
Allah sarki hairana ❤❤❤❤ allah ya kiyaye💯💯♥️♥️♥️
@MoustaphahalilouEtudiant4 күн бұрын
Baban zahra iyakar makir abunda ya chirya abaya chi Zai kara hadasawa ga hairana Allah sarki marainiya Allah ya hiddaki serin masu hasada
@مالكمحمدبنمحمدالغرام4 күн бұрын
ماشاء الله تبارك ❤❤❤❤تحياتي لكم
@NazirDayyabu-p3x4 күн бұрын
Masha Allah muna godiya kwarai da gaske mai gida sultan Allah yakara daukaka da basira SONE kullum kara kyau kawai yake da kuma ma,ana gaskiya baka taba kamar wannan film din ba 🙏
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Nagode sosai
@KhaleelIbrahim-gw9tf4 күн бұрын
Masha Allah me gida sultan duniyane kai,Allah ya qara basira . 1.Na fimchi cewa be dace ga uba ya yanke wa yaransa ga wanda zasu aura ba. 2.Na qara gane cewa lalle duk yadda kake se ka samu masu yi maka hassada . 3.Anan kuma na qara gane so babu ruwanshi da kudi koh talauchi ,yakan iya kama kowa .(Imran ya kamu sosai).
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Na gods sosai thanks
@BashirYusuf-y3d3 күн бұрын
Gaskiya Muna jindadin wannan Shirin Allah ya Karama na basira ameen
@yusufrobbentv41364 күн бұрын
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
@yusufrobbentv41363 күн бұрын
Thanks
@MahamadouIbrahim-h5b3 күн бұрын
Munajindadin kallon wannan série fatan alkhairi daganan Algérie 🙏🙏🙏🙏🙏🙏❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Thank you
@BigbroPablo3 күн бұрын
Barka da warhaka my boss sulta wllh ina son ciga film wllh ka tai maka mani please my boss sulta wllh ina ma sifar son ciga kannywood 🙏🙏🙏 dan allah kaduba bani
@SultanFilmFactory2 күн бұрын
Ok👍
@MubarakMutaka-d2k4 күн бұрын
Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kauna Muhammad s a w
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Ameen ya Allah
@AbbanZeenat2 күн бұрын
S.A.W
@BabangidaAdamu-l3o3 күн бұрын
gaskiya Film yayi kyaw wllah Allah ya kara lafiya da nisankona Allah ya kara daukaka Allah ya bamu zaman lafiya A Nigeria gaba-daya Ameen Suma Ameen 🙏 masoyin kane daga cikin garin jammena TCHADI amma ɗan Nigeria Jigawa babura Allah ya Ƙarawa Rayuwa Albarka 🙏🙏
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Ameen ya Allah
@IbrahimAbduollahi4 күн бұрын
Macha allah fatanallkaeri ❤❤❤
@YahayaHussaini-do3ev3 күн бұрын
Mashallah yaya sultan gaskiya film yana kyau yanda ake so allah sa a ta gaba gaba har gaban ma'aiki allah kara basira yaya sultan allah sa agama lfy gaskiya film yana fadakarwa yanda ake so .
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Thank you
@sulamanishaq-n5z4 күн бұрын
Mutunen Maiduguri sunada tauhidi bama bin bokaye ansamemu da musulunci ba maguzanci ba
@BigbroPablo3 күн бұрын
Barka 🤝🤝 da warhaka sulta please ina da roko gareka 😢😢 sulta dan allah 🙏 kayi mani haya naci film 🎞️🎞️ wllh ina ma sifar son ciga kannywood wllh kaduba ni my boss 🙏🙏🙏🙏🙏
@IbrahimUmmar-zf7wr4 күн бұрын
Masha Allah Allah yakara daukaka 🎉🎉🎉🎉
@usmanibrahim53423 күн бұрын
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@sihamaliyu25072 күн бұрын
Masha Allah Muna godiya sosai sultan Dan Allah lambarka muke Nema ngd
@SultanFilmFactory2 күн бұрын
Nml ne
@KhaleelIbrahim-gw9tf4 күн бұрын
Masha Allah,mun shirya tsaf oga sultan namu ❤❤❤
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Masha Allah
@AbdussamadAbubakar-ih9bd4 күн бұрын
Sultan I wish you all the best in your life u make a lot of joy in this time ❤😂
@ZinatuAbdullahilabaran-pc3ju2 күн бұрын
Gaskiya bilkisu shema kyakkyawace first class❤
@SultanFilmFactory2 күн бұрын
Dakyau
@ZinatuAbdullahilabaran-pc3juКүн бұрын
Akwai wani daddan movie story that i wrote but inata tunani wayakamata nabawa shi kyauta amma ynx naji i can give it to you sbd ina son movies dnka subada tsari i beliefs in nabaka shi zakayi aiki kanshi ydd ykmta and insha allah zai karbu sosai indai har anyishi ydd yakamata but me kagani kana so@SultanFilmFactory
@ZinatuAbdullahilabaran-pc3juКүн бұрын
Movie story ne da na rubuta ya hadu but inata tunanin wazanwa kyautarshi amma ynx kai zanbawa sbd ka iya aiki fina finanka are good zanbaka shi kayuta ka du a shi kaga idan yamaka sai kayi making movie nashi I believe zai samu daukaka in amnsihi aikin da yadace
@nazidataoffial2 күн бұрын
Assalamu alaikum bansamu na kalli live ba sai yau gaskiya awannan satin halin da imran yashiga ciki ya bani tausayi sosai wlh kuma ga makircin da aka Kanin Alhaji ya hadamasa shidai imran yashiga caka mai wuya Allah yafidda shi Ashe Dama kanin Alhajin nan shiyayi. Sanadiyar kashe iyayen hairana Allah yasa muda ce
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
Ameen ya Allah, Thanks
@AHMADSAADATUALIYU4 күн бұрын
Sai de muce Allah ya karemu yasa mudace kawai, duk wanda xaman mu dashi ba alheri bane Allah ya nisantamu dashi, mutum sai Allah
@Mukhtarabubakar-i3n3 күн бұрын
Filter yanayin yawa musamman ajikin kayan cast din, but we are enjoying watching it ❤
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Next week za’a gyara
@OummiZuly3 күн бұрын
Gaskiya Hairana yana Burgeni❤❤
@YacoubaLawali-q6g4 күн бұрын
Macha allah yayi chiri yanata fiya Yada aïkeso
@UmarAdam-n4z4 күн бұрын
GASKIYA BAZANSO. TA MUTUBA KUMA BAZANSO AL,AMEEN YA AURETA BA GASKIYA SUNFI DACEWA DA IMRAN KUMA SAIYAFI BATA KULAWA WLLH
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Gaskiya ne
@NouhoumahammaneSarkinArewa4 күн бұрын
mai gida na oga inakaunarka Sultan din na Allah ya karabasira albarka cin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama oga nace shene za asako PUSHPA2 zafito nisai fassarar ka nake kallo oga inakaunarka nayin ka
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Nagodede sosai
@AliyuUmar-p1w4 күн бұрын
Gsky driver Ina Maka fatan alheri don gsky she is very beautiful
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Hahahaha bakaga laifinsa ba kenan 😂😂
@ILIYASUUKASHA4 күн бұрын
Tatabbata hayrana itaci me dukiya kuma hayrana bazatamu tuba sai dai kuma ya kamata Imran yataimakamata.kuma Alhaji baban Zara shine silar mutu iyyane hayrana
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Wlh kuwa
@HamisuBreaker-wk4ee4 күн бұрын
❤ Masha Allah oga sultan Sai kayi❤insha Allah🎉oga
@YoussoufYoussouf014 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@DaniyaMtk12 сағат бұрын
Da kyau masha Allah muna jiran kashi n4
@ABDOULAZIZIABDUOLAZIZI4 күн бұрын
Masha allah ❤😂
@AmiraZubair-i9c4 күн бұрын
Kullum hairana sarka daya takesawa😂😂😂
@babanazir8623 күн бұрын
Gigan nan akwai ya sa'ido😂😂😂
@isihakmuhammad99632 күн бұрын
Masha allah film 📽️ very good 👍 aikin ku nakyau my gida oga sultan
Zarah banajin dadin abin da akemiki to amma yana iya idan kina kuka nima yinake yi😪😪😪😪😪
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
😂😂😂 anbaka ita
@GazaliFailah3 күн бұрын
🫵Gaskiya Ana Raina Mana wayo Sultan dakai da hairana kun samu mistake hai rana ta yi kwalliya zataje gun aiki saikuma tapito da wasu tupapi daban inda abbansu yake tambayar abunda yahanata zuwa aiki✅ Shikuma Sultan Yashiga gidan su hairana inda dressing dinsa yacanza daya fito so take care please ♥️♥️
@AlaminuS-t5e4 күн бұрын
yan oga sultan film ❤❤❤
@LadidiAdamu-m2b4 күн бұрын
Sultan habibin yar aiki😅
@MustafaAminu-u7q4 күн бұрын
Lallai ogar Abdul hakim kana fitar da mu kunya❤❤❤🎉🎉🎉
@ShafaatuRabiu-g4lКүн бұрын
Wlh naji dadin film dinann sosai❤
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
Thanks
@musamtmye4 күн бұрын
daddy hikima ❤
@HauwaUmar-r4i3 күн бұрын
Jita kaman bulala wai ubanta dan Maiduguri ne garin bokaye kenan😔
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Ke tsokanace itama’yar maidugurincefa
@Malloum934 күн бұрын
Waiii meye tace nifi ne da dangin babanta yan maiduguri ne 😂😂 saboda sune yan subbu 😅😅
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Tsokanace kawai kasan akwai wasa tsakaninmu dasu
@KabirMUmar-u5h4 күн бұрын
My name is kabir m umar prom akwai ibom hakika abin ayaba makane sultan ba buqtar ace anci gyaranka yanzu Sultan tunjiya nake ta maimaita film dinnan amma nakasa cewa komai kamar yadda abaya idan nakalla nakan iya cewa wani abu bisa abinda na fahimta wallahi sarkakiyar dake cikin film din sone tawuce tunanin Mai kallo amma dai zansake maimaitashi zuwa gobe domin nace wani Abu Alamu dai sun nuna kalamanka zasuyi tasiri acikin zuciyar hariyana amma Kartamutu in so samune karma ayi azdednt din kacigaba DA korawa ariyana kalamai zasuyi maka yaqi Allah yanuna mana sati Mai zuwa domin muga abinda zaifaru kuma ngd jinjina gareka wani masoyinka sultan
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Thank you so much
@KabirMUmar-u5h3 күн бұрын
@SultanFilmFactory ngd sultan Allah yakara hazaqa
@SalamsalamAliali4 күн бұрын
Goodyear de doutchi 🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@gghh55944 күн бұрын
Masha Allah ❤️✅
@SanusiUsman-km5bt4 күн бұрын
ماشاءاللہ الحمدللہ ❤
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Thanks
@SalisuMusaAlpanda3 күн бұрын
Gaskiya Action Hairana Yana Burgeni
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Thank you
@Ttty-f6n4 күн бұрын
Oyoyo Masha allah ❤❤❤❤❤😊😊😊😊😊
@AUTAMk-w8d4 күн бұрын
Alhamdulillah ga sarki mai duka wallahi video nan tayi kyau allah ya kara basira
@SultanFilmFactory2 күн бұрын
Thanks 👍👍👍
@SulemanMustepha4 күн бұрын
Masha Allalh ogah sultan am man Sai dai satin gaba Sai anmaka bandeji
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
😄😄😄😄
@Musaibrahim-t5b4 күн бұрын
Madalla Allah ya Kara basira
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
Ameen ya Allah
@addahirmahadi4 күн бұрын
Salati goma ga annabi s.a.w
@HauwaAhmed-e5f4 күн бұрын
S. A. W
@MoussaTidjani-yq5vo4 күн бұрын
Macha Allah ❤🎉
@AishaYusuf-u2k4 күн бұрын
Masha allah
@SabiouAyuba-l1o4 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤ sai oga
@AbdoulrachidLawali-j6e4 күн бұрын
allah ya kara bassira🤲🤲🤲😍
@gazzalimusa54673 күн бұрын
Sultan kada kakashe hairana Dan Allah
@ibrahimlawaltambari83894 күн бұрын
@ Dieeban Hairana da ganin sarkin pawa sai miya tayi zaki😂
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
😃😃😃
@UsmanUsman-x8z3 күн бұрын
Macha Allah ❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Thanks
@Mr_Sk_Dan_Alßarka4 күн бұрын
Agasky oga Sultan wanna gagarumi kuma gawurtacce kuma Kasaitaccen Shirin SONE Babu Abunda Zamuce Da Allah sai GDY because Shirin Yafuskanci Abubuwa Dadama Kalakala 1 SOYAYYA 2 BARKWANCHI 3 AKWAI Gagarumin Darasi Dayake Koyamana kai Amma Gsky ogar Sultan Banso yakare Ann Gurinba Amma Allah ya kaimu episode 4 din fatan alkairi wa company Sultan film factory
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Muna godiya
@HambaliHambalinouhou4 күн бұрын
Allah yaja zamani sultan da abale
@shuoabnansisah2 күн бұрын
AMMAFAH IDAN AKA BARI MOTAR NAN TAYI HADARI TO KILA ZAN DAINA KALLON WANNAN FILM DIN
@SultanFilmFactory2 күн бұрын
😂😂😂😂
@HamidDoka-h5q4 күн бұрын
Masha allah❤❤❤
@AmirLawali-n7h4 күн бұрын
Allah yataimaka sultan
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
Ameen
@SBSABIOU4 күн бұрын
❤❤❤❤ YAYI 💯👍
@BinAminu2 күн бұрын
Film ya soma kyau.. but gaskiya nawa fahinta akwai gyara.. Ana son a koyawa jama'a yanda mutum zai saka dan uwansa ya rasa break din motar sa...
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
😂😂😂 ba hakabane
@HamisuabdullHamisu4 күн бұрын
am woching prom katampe Abuja
@HamisuabdullHamisu4 күн бұрын
fatan alkhairi sultan film factory
@NuraMagaji-e2p4 күн бұрын
❤aslm❤yayya❤
@Mr.D-oh6cm3 күн бұрын
Bai kamata su Abba Elmustapha su rika fadin muguntar su a fili ba. Hakan yana rage dadin film din. A daure a gyara
@SultanFilmFactory3 күн бұрын
A next week me kakeson kalla? Ba mugubtar daya fada zaiyiba? To haka film yake brother
@Mr.D-oh6cm3 күн бұрын
@SultanFilmFactory Ok. Allah ya taimaka
@Realismaeel3 күн бұрын
Gaskiya sone yana bada chitta over mussaman yadda ake cakwakiya ga chakwakiyar soyayya gamkoma ta neman mulki da abin duniyar ga koma comedy koma a kwai darasi sosai acikin shirin Amman fa Imran yana eowa sosai dan shi chakwakiyar sa tafi ta kowa zafi Saboda ahi ba dan gida bane kai allah yasa mudace gaskiya an jin jinawa kamfanin sultan film factory Allah ya daga darajar kamfanin sultan film factory
@AbubakarMaiaiki2 күн бұрын
Gaskiyane ❤❤
@MsMina-z8s4 күн бұрын
Masha Allah wowed ❤❤❤🎉🎉😢🎉😢🎉😢
@BukarIbrahimBukarIbrahim4 күн бұрын
Sone kayi sone❤❤
@YAKUBUIDIRS4 күн бұрын
Ka iya kahuta muna tare dakai a koyaushe sultan film factory dan Allah sunan mawaƙin film din sone please 🙏
@SultanFilmFactory4 күн бұрын
Na gode sosai
@BigbroPablo3 күн бұрын
Sae gdy ina gaisuwa dan Allah ina son ciga film ne dan allah kayi mani haya please kaduba ni
@ZaiduRabiusabongidanrubu12 сағат бұрын
ok muko da muna kallon ka kawai saboda soyayya amma yanzu ka fara bamu haushi