Tafiyar gawuna kotu, jawabin Abba, komawar dan film kwankwasiyya.

  Рет қаралды 32,017

Alfurqan  iTv

Alfurqan iTv

Күн бұрын

Пікірлер: 70
@balaabdullahi3746
@balaabdullahi3746 Жыл бұрын
Allah ya karawa malam lfy da nisan kwana, Daga Bala Abdullahi Kazaure.
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 Жыл бұрын
Macha allaha abba
@MythichackeronInstagram
@MythichackeronInstagram Жыл бұрын
iKon Allah Kun manta a 2019 su sule garo suka yage Sakamakon zabe kowa yasan Abba ne yaci zabe aka tafi inconclusive
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 Жыл бұрын
Allah sarki duniya su alhasan harsunada bakin mgna
@hasahniger2570
@hasahniger2570 Жыл бұрын
Allah ya masa jagora yayi riko da hannisa
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amin
@Usman4life88
@Usman4life88 Жыл бұрын
Tsakani da Allah Abba kabir Yusuf ya gama komai tunda ya ambaci Allah.
@alhaji1512
@alhaji1512 Жыл бұрын
Masha Allahu, Amma meyasa malam kanason yin dogon bidiyo a koda yaushe
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
yanayin sakone yake janyo haka,; kaga wannan videon da su gaeuna sukayi magana shi kadai minti 22 ni kuma nayanko na. rakaitashi befi minti biyar ba, to haka abin yake. duk video na da kaga yayi tsayi wlh na ciccire abubuwa da yaeana taiaitashi sosai sai yazo a yanda ka. ganshi.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amma insha Allahu zamu sake kokarta takaitawa sama da haka
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Жыл бұрын
Bama,gar,yarka a kwankwasiyya amana sai dan,amana wlh 👍🤣
@muhammadmusa3137
@muhammadmusa3137 Жыл бұрын
Allah mun gode ma da ka kwace mulki ga dodo dama dama duk azzalumin bai dauwama a mulki ana ta kashe mutane a jahar sa sannan kuma ka hadakai da yan taadda kuma kayi tunanin Allah ya barka
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
MASHA ALLAH gaskia inagoyon baya aiwa kowa adalci
@bakardamisa9186
@bakardamisa9186 Жыл бұрын
Masha Allah
@gccgggmistakes3501
@gccgggmistakes3501 Жыл бұрын
Allah karabamu da rashin tawakali
@ayubaisah2861
@ayubaisah2861 Жыл бұрын
Allah ka tsaremu dg irin wannan rashin kunyar da rashin daraja
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
Allah kasa shugabannin da aka zaba akowane bangare acikin kasarmu suzame mana alkhairi
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amin
@rabioupapa3360
@rabioupapa3360 Жыл бұрын
A Amin ya Allah
@muhdbellosani3583
@muhdbellosani3583 Жыл бұрын
Wawa kawai kobakaso dole sai abba
@maashmultimedia640
@maashmultimedia640 Жыл бұрын
Masha Allah Allah kara basira Malam
@aminuidris4243
@aminuidris4243 Жыл бұрын
Kwankwasiyya amana Allah daga mana
@sasbidosumaila2488
@sasbidosumaila2488 Жыл бұрын
Ai Mulki masifane Allah karka jarabcemu da Mulki.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amin.
@aazzeeaazzee8403
@aazzeeaazzee8403 Жыл бұрын
Slm malam gaskiya kana kwatanta adalci cikin bayananka allah ya kara haskaka zuciyaka da haska n'a adalci
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin amin.
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 Жыл бұрын
Assalamu alaikum warahmatullah wa-barakatuh
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Жыл бұрын
wa alaikumussalamu warahmatullahi wabaramatuhu.
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 Жыл бұрын
Allah deya fiku wlh
@auwaljibrin6804
@auwaljibrin6804 Жыл бұрын
Assalamu-alaikum. Malam gaskiya Ina kyauta Maka zatu Amma a wannan bayanin Naka akwai kuskure na cewa kana zatun Alhassan Doguwa ne Bayan kasan hotonsa. Sai maganar Da sukayi Gaskiya banyi zatun haka daga wajan Gawuna ba domin yadda ya nuna mana shi Mai imanine harma yaje Saudia ya roki Allah inshine mafi adalci Allah ya bashi, inbashine ba Allah ya bawa wanda yafi alkhairi kaga yanuna Duniya suke so ba Allah da al'ummar Kano ba. Allah ya sawake Aameen
@MythichackeronInstagram
@MythichackeronInstagram Жыл бұрын
Ashe dama tauhidin Gawuna iya Baki ne nataba Jin yace idan ba alheri bane gareshi kar Allah yabashi Kuma gashi anyi mishi mugun kayi yace zaije kotu
@ladybrown-dj2xv
@ladybrown-dj2xv Жыл бұрын
Dadina da gobe saura zowa 😅😅😅😅
@tijjanitijjani-mr3nh
@tijjanitijjani-mr3nh Жыл бұрын
Labarina
@fatimafa1465
@fatimafa1465 Жыл бұрын
wlhi basusan abinda sukeyeba wanda Allah yabawa yariga yabashe ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia Arábia from fateema kano
@mariyayau5720
@mariyayau5720 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum warahmatullah malam
@fatimausman811
@fatimausman811 Жыл бұрын
Lallema apc kunbani dariya 😂😂😂
@nsssiralio-ub2lz
@nsssiralio-ub2lz Жыл бұрын
Ma sha allah
@ibrahimdauda7747
@ibrahimdauda7747 Жыл бұрын
Su nana Ibrahim dan Niger mazauni Italy, ina taya lauyoyin APC na jaha Kano munra samu sabuwa contra mai tsoka
@mariyayau5720
@mariyayau5720 Жыл бұрын
Babban kuskure da za’ayi shine Akbar mutanen nan suce Ayi inconclusive,to lallai ko Sai dai muce Allah ya takaita,Ni Kai na am one of their victim,basa Jin tausayi da sauke hakkin na kasa dasu,bukatun su Kawai su ka sani.Allah kar ka basu Dama Dan girman Al arshinka
@abusalmamambila992
@abusalmamambila992 Жыл бұрын
Tun ganduje tenowa nabiyu, Abba kabir shi yaci zabe amma karfin akayi amfani dashi aka raunata wasu aka kashe na kashewa
@usmanabdul9472
@usmanabdul9472 Жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤔🤔🤔 kowa yatuba dan wuya babu lada matawalle dodo gwamnan zamfara 🤔🤔🤔
@idrissouzenabou1090
@idrissouzenabou1090 Жыл бұрын
ai gaskiya ne satan zabe kukayi a kano, kaduna katsina Allah she Ya saka. anfi karfin ku a zamfara dakun sata ma acan. kunce hausa yare ne ba kabila bane. ai kun gani a zabe shugaban kasa da gwamnoni. kuma kun tabbatar kabilar hausa nanana a fadin Nigeria, Afrika da duniya. shi yasa kuka sace zabe ai dama she kun hada da sata kuke nasara. Amma kada ku damu Insha Allah, shekarun gaba baza ku sake satan zabe a arewa ba domin mutane da dama hausawa sun gane makircin ku a zabe.
@hausacademia
@hausacademia Жыл бұрын
Wai yanzu matawqalle ne ke wannan yanayi? Allah sarkin iko. Ta addanci ya kamata yayiwa wannan damuwa. Ba faduwar zabe ba wannan karamar hasara ce.
@issoufoumahamadou868
@issoufoumahamadou868 Жыл бұрын
Ya Allah kabar yan kon kuwassiya da iyawasu ya Allah kar kasa hanu amulkin su domin Sun nuna Susun gasu iya
@sojasani6485
@sojasani6485 Жыл бұрын
dan mecin uwarka sai hadiyi zuciya
@princemaizamanitv836
@princemaizamanitv836 Жыл бұрын
Kaji Dan hassada mey na wannan mgnr Allah na kowa ne kuma an rigaka
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Жыл бұрын
Bakin,alqalami yabushe tunda ba,a,soke zaben shugaban gasa ba to wannan ma,baza a sokeba🤣🤣🤣🤣🤣
@sukainatuabubakar9665
@sukainatuabubakar9665 Жыл бұрын
Salam malam inamaka Fatan alkhairi inason inyi maka tambaya Kuma bansan ta'ina Zan aika sakon tambayanba jazakallah bil jannah
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
09045762036 whatsup
@JAMAL_DIARY
@JAMAL_DIARY Жыл бұрын
MASHA ALLAH, SHI KUMA ZAƁAƁƁEN GWAMNA ALLAH YA TAYASHSI RIKO. DA FATAN DUKKAN MU MUN DAUKI DARUSSA DAGA WANNAN ZABEN. ALLAH YA JADA KAN ALUMARMU.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amin.
@hassanehabibou4442
@hassanehabibou4442 Жыл бұрын
Dan iskane shi Dan mawla mara zukiya
@hausacademia
@hausacademia Жыл бұрын
Ko da yake bari mu kyautata mar zato. Ina lillahi wa inna ilaihi rajiun. Allah ka raba mu ta addanci.
@ladybrown-dj2xv
@ladybrown-dj2xv Жыл бұрын
Svd da wanna mutane basu da kunya harda wada yakash mutane wai ya ke mgn
@auwalauwal7373
@auwalauwal7373 Жыл бұрын
Toh wai ina tauhedin gawona
@asbanmediaservices2662
@asbanmediaservices2662 Жыл бұрын
"Abdur-Rahman Ibnu Sumrah" Juzeeta Khayran
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
na gode sosai da gyara barakallahu fikum.
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
Dan ta'adda a Nijeriya yafi mutumin kirki daraja da karfin fada aji, inba haka ba ado doguwa wallahi bazai fito bainar jama'a.
@hauwabamalli1411
@hauwabamalli1411 Жыл бұрын
Wai wannzn mutumin ado doguwa bashine ya karkashe yaran mutane ba?😏Nigeria Allah ya sauwake
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
😢
@MythichackeronInstagram
@MythichackeronInstagram Жыл бұрын
Bayida kunya ai
@susueslamnewhiwete6540
@susueslamnewhiwete6540 Жыл бұрын
😢😢😢
@نايلةهوساوي
@نايلةهوساوي Жыл бұрын
Apc A Kano se Hakuri kudauki kaddara
@musaimam
@musaimam Жыл бұрын
Mlm sannu da kokari sukam Yan APC suyi hakuri kawai
@msdahnager1404
@msdahnager1404 Жыл бұрын
😅😅😅😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤
@MadayaneMoussa-hj3oz
@MadayaneMoussa-hj3oz Жыл бұрын
😄😄😁😁😁😁
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Жыл бұрын
Tabar,mar,kunya da hauka ake,nadata 🤣🤣🤣
@asbanmediaservices2662
@asbanmediaservices2662 Жыл бұрын
Wannan Videon Matawalle din nan fa an ce Tsohon Video ne lokacin da aka yi kidnapping na wasu a Zamfara... In Ka duba tutar za ka ga na "PDP" ne.
@mankaudi7845
@mankaudi7845 Жыл бұрын
😂😂
Election Result Analysis Dashboard: Analyzing Voter Turnout And Participation
1:00:23
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
Kyiv and Lviv Under Siege / The Kremlin’s Plan Revealed
12:52
NEXTA Live
Рет қаралды 698 М.
Kano APC Rejects Result, Asks INEC To Declare Polls Inconclusive
1:56
TVC News Nigeria
Рет қаралды 10 М.
State Elections: Analyst Review Chances Of Governors Seeking Re-election
31:25
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.