Tantirin Jahili ❌ Mai da'awar Khawarij: bayyanar Jahilci Bin Mohammed bayan katobararsa

  Рет қаралды 2,145

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 2 күн бұрын
Sheikh Muhammad bin Muhammad suleja Allah ya qara lafiya da nisan kwana Amin 🙏 🙏 🙏 ❤❤❤❤❤❤
@RabiHukumasunnah
@RabiHukumasunnah Күн бұрын
ma Sha Allah sheikh anwar
@user-fb7cu4jb6s
@user-fb7cu4jb6s Күн бұрын
Gaskiya Kam wannan Ba malami bane
@AlhassanYusuf-e4e
@AlhassanYusuf-e4e 2 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@mariamahmed4610
@mariamahmed4610 2 күн бұрын
Masha Allah ka fada gaskiya
@hamzamuhammad4261
@hamzamuhammad4261 2 күн бұрын
Wlh kuwa
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 2 күн бұрын
Maganan hoto magana ce mai fadi, amma Alhamdulillah Malamai magabata sun tattauna a kai, amma ina gani ba kai ya kamata ka fito kayi raddi ba, saboda babu ilimi cikin raddin ka, ya kamata kabar Malamai ko daliban ilimi su fito suyi raddin Idan suna da hujja akan halaccin hoto. Allaah yasa mu dace. A'ameen!
@hassansalisu8133
@hassansalisu8133 23 сағат бұрын
Kai Mallan wannan bawan Allah gaskiya ya fada. KO ba ilimi akwai hankali fah. Malamai da yawa sunyi magana akan hoto fiye da shekaru hamsin.
@yunusasalehgimba7653
@yunusasalehgimba7653 23 сағат бұрын
Ana Maganar maganar Annabi kana cewa malamai,?
@usmanabdullahi8610
@usmanabdullahi8610 2 күн бұрын
Mazinaci ya fika kenan, domin gashi kanayi
@AminuIshaka-xy1zw
@AminuIshaka-xy1zw 2 күн бұрын
Masha Allah, Allah yasakamaka da mafificin alkharinsa.
@bachiroumohamadou4546
@bachiroumohamadou4546 2 күн бұрын
Wannan neman suna yakeyi
@ZakaraOusmane
@ZakaraOusmane 2 күн бұрын
A wannan shekarar matsalar hoto épisode n'a nawane saboda épisode épisode ne fatan wannan takun karshe ne
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 2 күн бұрын
Gaskiya ne Mal. Wallahi ya kamata hukuma ta hana shi magana. Wallahi tantirin jahili. Allah yayi maka Albarka. Allah ya saka maka da alheri.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 2 күн бұрын
Ku duk idan ba mallamin ku ne ya fadi abu sai ku ce la'anannu ko jahilai. Kai din ma ai jahilin banza ne. Wannan ai ba shi ya dauki hoton ba. Video aka yi pausing aka dauka. Ko ya hana ai mutane za su yada Ku mallaman ku masu daukan hotuna da yan siyasa da yan bidi'ah ba za ku musu magana ba sai wanda ku ka raina.
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 2 күн бұрын
Abun nasu iskancine kawai
@barkatoma
@barkatoma 2 күн бұрын
Video ba hoto bane?
@MamanesaniYahayahamza
@MamanesaniYahayahamza 2 күн бұрын
Wanan gaskia ne
@HAMZAALFAWAEDTV
@HAMZAALFAWAEDTV 2 күн бұрын
Wannnan yaron dariya yake bani wlh
@hamzamuhammedumar1796
@hamzamuhammedumar1796 21 сағат бұрын
Jahilin banza Manzon Allah ne yace haramun
@yunusasalehgimba7653
@yunusasalehgimba7653 23 сағат бұрын
Abin mamaki shine kana cewa wani jahili kaima din jahili ne
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz 2 күн бұрын
Allah yasaka mal
@abou440
@abou440 20 сағат бұрын
Kai your video is non sense that mallam is talking the truth what is the Ancenter of picture is collone the old grec what they do all there picture are statue so think about
@yunusasalehgimba7653
@yunusasalehgimba7653 23 сағат бұрын
Demokradiyyar dai kafirci ne tabbas... Kuma Tabbas Azabar mai hoto tafi ta mazinaci wannan hadisin Annabi ne bawan Allah...
@AminuIshaka-xy1zw
@AminuIshaka-xy1zw 2 күн бұрын
Masha Allah, Allah yasakamaka da mafificin alkharinsa.
ТВОИ РОДИТЕЛИ И ЧЕЛОВЕК ПАУК 😂#shorts
00:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 3,8 МЛН
Миллионер | 3 - серия
36:09
Million Show
Рет қаралды 873 М.
Khadra Mohamed - Waxay buug ka qortay Salaadda #Horjoogsi
42:04
HANOOLAATO
Рет қаралды 10 М.
Hoto ko Bidiyo: Bayanin Shigar Jahillai harkar Ilimi / Sheikh Sani Alkanawi
33:53
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 3,4 М.