Tarihin Dr Abubakar Imam Kagara. Biography of Dr Abubakar Imam Kagar.

  Рет қаралды 30,252

Muhammad Aminu Usman

Muhammad Aminu Usman

2 жыл бұрын

Пікірлер: 38
@BukarAbdu
@BukarAbdu Жыл бұрын
Allah yajikansu ya gafarta musu Muna godiya kwarai dagaske
@aminumahmoud1690
@aminumahmoud1690 Жыл бұрын
Allahu Akbar, Allah ya jiqansu da gafara, duka su biyun akwai dinbin ilmi, ga hikima ga tawali'u
@malamgumel3547
@malamgumel3547 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya jikan Abubakar Imam da tsohon PIO namu a kano Malam Adamu Salihu Allah ya jikansu da Rahama
@adamilyasadam8662
@adamilyasadam8662 Жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kenan Allah yayi musu rahama
@user-ut9qy9wn8y
@user-ut9qy9wn8y 4 ай бұрын
Allah ya jikansu ya gafarta masu baki daya 🙏
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
MashaAllah. Allah shi jikan sa. Yayi wa harshen Hausa da Arewa aiki gasky
@alburooj7904
@alburooj7904 Жыл бұрын
Allahu Akbar, kaji yan mazan jiya "ban sani ba", ka gwada da wannan zamani inda yawancin shuwagabanni suna da amsa ga tambayoyi. Gaskiya Dr. Imam yayi abin a gani a arewa amma jama'a da yawa bamu sani ba. Allah ya jikansa da gafara, ya kyautata namu.
@usmanmaijimina8236
@usmanmaijimina8236 Жыл бұрын
Wallahi yadda yake bada ansa, kasan cikkaken mai nutsuwa ne da kuma ilmi
@barrsanimusa286
@barrsanimusa286 Жыл бұрын
19-8-1965!!!! Allah ya gafarta ma magabatan mu, Allahumma Amin 🙏🎉🎉🎉
@bashirsalihu6835
@bashirsalihu6835 Жыл бұрын
Allahu Akbar !!! Allah Ya gafarta wa Dr Abubakar Imam Alhaji CON KBE LLD NNPMC JP.
@abdulmaliksaadidris9490
@abdulmaliksaadidris9490 Жыл бұрын
Allah ya gafarta ma mallam, ya sa yana babban matsayi a jannatul firdausi 🙏
@geostudent100
@geostudent100 Жыл бұрын
Allah Ya saka da alkhairi
@mubarakgarba6566
@mubarakgarba6566 Жыл бұрын
Allahu Akbar 🙏 Allah yayi masu rahama, kaji mazan jiya masu amfani da Ilimi da hankali.
@nurayunusa6429
@nurayunusa6429 Жыл бұрын
Allah sarki Allah ubangiji y haskaka kabari yasa aljanna makoma yayye duhun kabari
@muhammadgidado7266
@muhammadgidado7266 Жыл бұрын
Allah ya gafarta masa
@YauMuhammadSani
@YauMuhammadSani Жыл бұрын
Ma Sha Allah! Allah SWT Yajikansa da rahma mu kuma Yasa muyi kyakykyawan karshe.
@malammoussacheihouibrahim2583
@malammoussacheihouibrahim2583 Жыл бұрын
Ameen
@safiadagomber3905
@safiadagomber3905 2 ай бұрын
ALLAH ya jinkan iyayina da imam Abubakar
@IdrisAdamidris
@IdrisAdamidris Жыл бұрын
ALLAH YA GAFARTA MASA AMEEN
@mhhaafiz
@mhhaafiz Жыл бұрын
Allah ya jikan maza!
@Mukhtar_jnr
@Mukhtar_jnr Жыл бұрын
Dan Allah ina xan samu magana jarice na karatu a waya Allah ya jikan magabatan mu na gari...
@muhammadgidado7266
@muhammadgidado7266 Жыл бұрын
Kaje play store
@halimcyhausagirl5308
@halimcyhausagirl5308 Жыл бұрын
Ka yi searching a youtube
@Logical_man
@Logical_man Жыл бұрын
Allahu akhbar... Allah yaji kansu
@ismailmubarak3660
@ismailmubarak3660 Жыл бұрын
Allah sarki yan arewa sun samu gata a Lagos amma suka watsar
@zainabmuhammadbande5154
@zainabmuhammadbande5154 Жыл бұрын
Tambaya cikin girmamawa Allah ya gafarta
@musbahuinuwa845
@musbahuinuwa845 Жыл бұрын
Allah ya jikanshi Allah ya gafarta masa
@rislansaniabdullahi6501
@rislansaniabdullahi6501 Жыл бұрын
Allah ya jikan ka
@LastBornTv265
@LastBornTv265 Жыл бұрын
Allah ya kara masa Ragama
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
Ashe Azikwe da yake fadi a "Tafiya Mabudin Ilimi" shi ne dai Nnamdi Azikiwe the President kenan ?
@tsokacinMako
@tsokacinMako Жыл бұрын
Eh shine.
@surajouyusuf7575
@surajouyusuf7575 Жыл бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲❤️
@zainabmuhammadbande5154
@zainabmuhammadbande5154 Жыл бұрын
Ji tambayar da cikkakiyar
@nurayunusa6429
@nurayunusa6429 Жыл бұрын
❤️❤️❤️❤️❤️🤍🤍🤍🤍🤍🤍💓💓💓💓💓💓
@user-ls3ux5zn3p
@user-ls3ux5zn3p 18 күн бұрын
Yana bada amsar kamar yana karantawa
@SalehIbrahimsaleh-io4qj
@SalehIbrahimsaleh-io4qj 5 күн бұрын
Kwarai da farko na mayar karantawa yake ashe tsantsar fasaha ce da kwarewa wajen iya zance....Allah yaji Kan mazan jiya.
@user-ls3ux5zn3p
@user-ls3ux5zn3p 5 күн бұрын
@@SalehIbrahimsaleh-io4qj Ameen.
ИРИНА КАЙРАТОВНА - АЙДАХАР (БЕКА) [MV]
02:51
ГОСТ ENTERTAINMENT
Рет қаралды 5 МЛН
The child was abused by the clown#Short #Officer Rabbit #angel
00:55
兔子警官
Рет қаралды 14 МЛН
Tarihin Sa'adu Zungur
30:14
Aminiya Trust
Рет қаралды 26 М.
Tarihin  Dr Abubakar Imam. A Shekarar 1965 daga Bakin Shi Kan Shi.
14:47
Tarihin Malam Aminu Kano
55:43
Aminiya Trust
Рет қаралды 42 М.
Muryar marigayi Sarkin Katsina Sir Usman Nagoggo
10:32
Katsina Post
Рет қаралды 11 М.
#221 Die Litauen-Brigade der Bundeswehr | Podcast Was tun, Herr General? | MDR
51:02
MDR Mitteldeutscher Rundfunk
Рет қаралды 69 М.
Kalli Wani Tarihi Mai Abun Alajabi 😭😭😭
6:59
Abba Csale
Рет қаралды 315 М.