Assalamu alaikum, dan Allah aminiya wai Shi general abdulsalam bai taba shiga cikin masu juyin Mulki ba, saboda ban taba Jin sunan sa ba tun daga juyin Mulki Na farko har karshe, Na gode.
@abubakaribrahim441011 ай бұрын
Yayi kyau!
@Muhammad_Gano Жыл бұрын
Malam Maude Allah ya kara basira
@imranadaura9546 Жыл бұрын
Gaskiya kuna kokari. Yanzu muna son Tarihin Sardauna, Awolowo, Zik, Akintola, Ojukwu, TY Danjuma, da sauran su
@sufisadisu9 ай бұрын
Don't forget to send Salawat upon our loving Prophet Muhammad S.A.W. 📿💯
@adamutanimu5637Ай бұрын
abamu tarihin ret, Gen, Hassan usman katsina
@NouraAbdul-d5z2 күн бұрын
Tarihin Kanar Bello Kaiel
@limanuyusuf151810 ай бұрын
Masha Allah mungode sosai
@RabiuSuleiman-w7i8 ай бұрын
Very good to me ❤❤
@NaserElyakuba-gf8yx Жыл бұрын
Masha Allah
@SaleAlhassan-y1z11 ай бұрын
Allah.yaja.kwana
@GaddafiSani-wq4kj8 ай бұрын
❤
@gaddafiyahaya-qm1gr8 ай бұрын
Assalamualaikum.Jaridar Aminiya Dan Allah ku bamu cikakken tarihin Malam Yahaya Gusau.Sako daga Gaddafi Malam Yahaya dake Kano a Najeriya
@aminiyatrust7038 ай бұрын
Mun samu sakonka, mun gode.
@jjdjdhdjdj74207 ай бұрын
Ya Alha yaqara basira
@aminiyatrust7037 ай бұрын
Ameen ya Allah
@nasirualiyi682610 ай бұрын
Inna San tarihin gwamnan sokoto shehu kangiwa
@abdulrahmananfentv801611 ай бұрын
Tarihin saddaunar sokoto mukeso
@GarbaBDanwarai-kq2cw Жыл бұрын
Tarihin Tafaw Balewa
@MuttakaTijjani-z1uАй бұрын
Tarihin Mai Martaba ado bayero tsohon sarkin Kano na sha hudu
@bashbd91211 ай бұрын
Allah ya baku lada. Inaso ku bincikomini tarihin tsohon shugaban yansanda IG Ibrahim commasie dana Attajiri Alhassan Dantata kano.
@IbrahimAdam-o7n11 ай бұрын
Sannunku da kokari munason tarihin Dr Ahmad Bamba
@TapTajTube11 ай бұрын
Alhaji Hassan Ahmad Danbaba Magajin Garin Sakkwato na 14
@mohammedlawalahmed506310 ай бұрын
Tarihin Tsohon Gwamnan Sokoto Brigadier General Garba Mohammed Rtd.
@bishirabdullahi419511 ай бұрын
Munaji dadin kasancewa daku muna gdy sosai
@Aboubacarousman Жыл бұрын
Tarihin dogon yaro
@IDRISADAMU-j8j11 ай бұрын
Governor audible
@MohammedAbubakar-cf2wi Жыл бұрын
Tarihi ty danjuma
@umardazehratv497 ай бұрын
Kuna ƙoƙari
@aminiyatrust7037 ай бұрын
Madalla
@adamutanimu56372 ай бұрын
Salam inameman tarihin janar inuwa ba wushishi
@AliyuYakubu-c1j10 ай бұрын
Mungode dawanan tarihin dakuke kawomana
@ibrahimmusa63367 ай бұрын
Kubamu history na idi yamin
@aminiyatrust7037 ай бұрын
To yallaɓai.
@alikolotijjani78048 ай бұрын
Tarihin Brigadier zakariya maimalari
@NouradineIbrahim-c9e5 ай бұрын
Kadhafi
@idrisukasha585911 ай бұрын
Maitama Sule
@Mansur_Mulki Жыл бұрын
Muna jira fah tarihin Ty Danjuma da kuma Zakariya Maimalari
@MalamDanjia11 ай бұрын
Shehushagari
@abisomala7438 Жыл бұрын
Maude dubun gaisuwa da fatan Alheri ko zaka bamu tarihin general mamman shuwa?