tashin hankali kan yara yan zanga zanga da G tinubu ya daure , belin miliyan 10 duk mutum daya.

  Рет қаралды 5,035

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 37
@mamanRabiouHima-z1i
@mamanRabiouHima-z1i 3 күн бұрын
Subahanallah Nijeriya kenan Allah ya kare
@kmuhd9473
@kmuhd9473 3 күн бұрын
Allah sarki yara 😢
@JamilaAliyu-u9e
@JamilaAliyu-u9e 3 күн бұрын
Innalillah wanna ina ilaihi rajiun Allah ubangiji yamana saka mana amin
@UkkanoRuwaya-ek2ks
@UkkanoRuwaya-ek2ks 3 күн бұрын
🔥Allah ya isa nagiria shugabanninmu stakanin mudaku saida Allah ya isa wallahi
@IndoAbdullahi
@IndoAbdullahi 3 күн бұрын
Amma dai ayi hakuri dani Gaskia kayi kuskure Ai inda akasan darajar goro nan ake nemamai gamye Mai imani shike tsoran Allah Mai tsaron Allah shi ake hadawa da Allah
@Nuramuhammad-uy4ok
@Nuramuhammad-uy4ok 3 күн бұрын
Ya Allah ka karemu da karewarka ya Allah
@BintaLawalDangiwa
@BintaLawalDangiwa 3 күн бұрын
An dai maida yan Nigeria nayi a dole, Allah ya saka ma yaran nan,an dai zalunce su
@FatimaAli-j8z
@FatimaAli-j8z 2 күн бұрын
Mudai wanna yaran da aka tsare Tununbu allah yasakamusu kuma Allah hanakajin dadin mulkinka
@Abubakargoni-o1s
@Abubakargoni-o1s 3 күн бұрын
sunyiwa yara nasu hukunci sukuma sujira nasu wanda allah zaimusu dan bawanda zaikara shekarunda sukayi acikinsu
@aishaabdulahi7770
@aishaabdulahi7770 3 күн бұрын
Yan sandar da suka kamasu da gwamnati ALLAH ya isa tsakaninmu dasu ya kauma sakamusu.azzalumai
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 3 күн бұрын
Ina lilahi wa Ina ilhirajuun Wallahi jahilai ne ke mulkin mu a Nigeria
@BABAGANAMOHAMMADALI
@BABAGANAMOHAMMADALI 3 күн бұрын
Dan Allah ayi magana ku akuiwadan da sukamutu ayayinda akaresu
@AbbaAbubakar-s5p
@AbbaAbubakar-s5p 3 күн бұрын
Allah ya sauwake
@AbdullahiMamuda-g3f
@AbdullahiMamuda-g3f 3 күн бұрын
Gaskiya shugabanin Nigeria basuda kunya tir Allah shi wadai Allah yafisu masu kama da dabbobi.
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 3 күн бұрын
Allah yakyauta 😢😢
@BintaLawalDangiwa
@BintaLawalDangiwa 3 күн бұрын
Bayi aka maida yan Nigeria kawai
@hasahniger2570
@hasahniger2570 3 күн бұрын
Allah yajikan sani abacah darahama tunibu kukeji seda akace kar a zabe sa akaki
@IbrahimIsah-xv9ml
@IbrahimIsah-xv9ml 3 күн бұрын
Zalinci bata dorewa Allah zaiyi mana maganin shuwagabannin
@Abdulhabeeb-n5t
@Abdulhabeeb-n5t 3 күн бұрын
Ina anfanin démocratie anan dan girman allah
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy 3 күн бұрын
انا لله و انا اليه راجعون😢😢😢😢😢😢
@Yusuf-oz6he
@Yusuf-oz6he 3 күн бұрын
Wallahi sune maciya amanar kasa dan sune barari
@UkkanoRuwaya-ek2ks
@UkkanoRuwaya-ek2ks 3 күн бұрын
Saboda bakaninka kodan uwanka hm sukuma wadanda akakashifah basujiba basu ganibafah dan uwakaji storan Allah kazama mai san adalci
@mustaphagarbabello7450
@mustaphagarbabello7450 3 күн бұрын
@@UkkanoRuwaya-ek2ks Bawan Allah, bka fhmce shi ba, shi fa shuwagabannin yke nufi su ne Barayi
@LawanBarma-gc2dh
@LawanBarma-gc2dh 3 күн бұрын
أنا آلله وانا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل اللهم اجرني في اعذرني في مصيف فتى
@AbubakarSaadIdris-tx6gh
@AbubakarSaadIdris-tx6gh 3 күн бұрын
Innalillahi wa'inna ilai raju'una ya ilaheee 😭😭🤲 Allah ya isa shugabannin kasar nan
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 күн бұрын
amin
@abdulahisani7652
@abdulahisani7652 3 күн бұрын
Gwamnaty tayi kindnafin din yara ta yankamusu kudin fansa naira 10,000,000
@anBello.galadanci
@anBello.galadanci 3 күн бұрын
Innalillahi wainna ilaihirajuun
@AbubakarSaadIdris-tx6gh
@AbubakarSaadIdris-tx6gh 3 күн бұрын
Dan uwar gwamnatin ubanta dan ubanta barayin da suki saci dukiyar kasa fa
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 3 күн бұрын
Makiyanku shugaban nin ku yan Nigeria makiyanku Gwamnonin ku amma yan Arewa yaza ai yarbawa suyarda da wan nan kana Gwamna akama kabilunku afita dasu daga jahar bayan mutanen da aka kashe muku da yawa meyasa aka kasa kama yan Biafra masu daga tutar ƙasarsu amsa sunsan ciwon kansu kuma suna kishin kabilar su
@Abubakaramza
@Abubakaramza 3 күн бұрын
Democaradiya kenan munafukai azzalummai Allah yanan
@saratushehu353
@saratushehu353 3 күн бұрын
Manyan arewa Allah ya Isa tsakanimmu daku kunci amanarmu
@LawanBarma-gc2dh
@LawanBarma-gc2dh 3 күн бұрын
من هو اول مره زندي هو احمد بولا دينامو هو اول مره ز بعدها بعد الشرطه نيجيريا اللهم اللهم وارحم شق جعفر محمود ادم فاضل لاول مره في 2007 حادثه فوج الميت بيس جميع مسلم اليسار
@AbdulTijaniali
@AbdulTijaniali 3 күн бұрын
Aslam,Malan,mizakake,gamey,damilkin,soja
@hamzamewaya
@hamzamewaya 3 күн бұрын
Lafinsu daga tutar watakasa sunaneman rabakasa gobe bazasukaraba suda biyafara dukansu dayane da ace zangazangace kadaisukayi sai ace abasuda lefi
@AbbaAbubakar-s5p
@AbbaAbubakar-s5p 3 күн бұрын
Ok kaikataba ganin anyiwa yan biafara haka wannan bahujja kakawoba malam
Colorful Pasta Painting for Fun Times! 🍝 🎨
00:29
La La Learn
Рет қаралды 308 МЛН
Try Not To Laugh 😅 the Best of BoxtoxTv 👌
00:18
boxtoxtv
Рет қаралды 7 МЛН
amazing#devil #lilith #funny #shorts
00:15
Devil Lilith
Рет қаралды 18 МЛН
Makomar yakin gaza bayan zaben Amurka gobe,  manufofin trump da kamala haris.
16:32
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /05/11/2024
25:03
Hausa news 24
Рет қаралды 9 М.
Colorful Pasta Painting for Fun Times! 🍝 🎨
00:29
La La Learn
Рет қаралды 308 МЛН