Рет қаралды 10,858
Waƙar da ke ƙunshe da tarihin dambarwar Madarautun kano ta zama a sauwaƙe gareku madoya a daidai wannan rana da ra zo daidai da 2/2/2025. Na godewa Allah da ya bani ikon ajiye wannan tarihi acikin sigar wake ko domin 'Yan baya su sami makamar labarin yarda aka yi sarki biyu a Kano lokaci guda. idan aka saurari wannan waka matashiya ce ga yarda abin ya kasance daga farko har karshen inda ake a yau. Gobe kuma lamarin Allah ne sai masu yawan rai.