ALLAH ya kara lafiya da nisan kwana masu albarka.Dattijo Arziqi
@NajibMusayahaya Жыл бұрын
Dan Allah kusanyani addu'a nima nafi Alhaji Aminu dantata wlh mutum ne mai nagarta da dattako Allah yasa ya jika da imani da kuma kalmarshahada mukuma da mike matasa Allah yasa albarka a rayuwarmu amen ya hayyu ya qayyum 🤲💯
@jamiluadam2164 ай бұрын
Ameen
@LawanSaidu-sw9tp3 ай бұрын
Allah Yakara lfy
@maryamsani3160 Жыл бұрын
Masha Allah,kyakkyawan tsufa,muma Allah Ya Sa mu yi kyakkyawan tsufa bisa bin tafarkin Sunnar Annabin Rahama.
@AbdullahiGarba-g3x Жыл бұрын
Agaskiya kuna kokari sosai wajen kawo muna tarihin magabata ina rokon Allah ya taimakeku sanna ina son kukawo muna tarihin Mallam Aminu Kano Nagode
@AbdulkarimAbubakar-v3i2 ай бұрын
Alheri
@MuhammadYahaya-zp1tq Жыл бұрын
Allah yakara lafiya, Allah yasa arzikinka ya amfani musulmi, da kasata najeriya.