ماشاء الله. الله يحفظكم و يثبتكم بالقول وفعل الأعمال الصالحة ويجعلك أعمالكم خالصا لله.
@AbacarMahamadou-m5iКүн бұрын
Ma cha Allah Allah yasa mudathe
@AbubakarSanimuazu22 сағат бұрын
Masha Allah
@abdullahiibrahimusman8135Күн бұрын
Shugaban annamiman kano Alkanawi yaji kunya duniya da lahira, ya kunno wutan fitina don ya wargaza tafiyar sunna musamman da'awar Dr. Idris amma Allah ya taimakemu daliban Dr. Idris sun kashe wutan fitinar a ilmance ba tare da hayaniya ba, sannan kuma shi alkanawi yaji kunya wallahi, ga tabarman kunyannan yana kokarin nadeta da hauka, ya haukace ya rasa madafa yanata hargowa, wayanda yake kokarin burgewa suma sun gane cewar yana kokarin amfani dasu ne don ya cimma manufarsa, Allah ya kiyayemu da sharrin munafuki alkanawi, mahassadi, munafunci dodo ne yakanci mai shi, alkanawi ka kama hanyar halaka ta hanyar kogin hassada, tir da halinka alkanawi.
@MARYAMTUKUR-de1ih23 сағат бұрын
In Sha Allah bazei chimma nasaraba Kuma bi iznillahi haka zasu kare ,wayannan daliban Allah ye karamuku albarka da Nisan kwana magadan Dr tauhid in Sha Allah alhamdulillahi ♥️💪☑️
@MARYAMTUKUR-de1ih22 сағат бұрын
Yaya nagari Allah ye karamuku albarka da Nisan kwana gaskiya muna ❤❤❤❤sabida Allah, Allah ye doraku akan dedei alhamdulillahi Dr zei bar baya
@ShehuMohadКүн бұрын
Jamilu muridin Dr jaki Allah yasher yaka
@Speedyvampir2Күн бұрын
Iyayen ka ne jakuna da su ka koya maka zagin mallamai.
@MARYAMTUKUR-de1ih22 сағат бұрын
Duk Wanda ya zagi iyyayen woni kan shi ya zaga 😂😂😂so back to sender
@ibrahimsani3918Сағат бұрын
Taron tsintsiya ba shara sai surutu da zagin alkanawiy 😂😂😂😂
@ShehuMohadКүн бұрын
Jamilu miyasa jiya bakazoba kakare Dr jaki Dan maula mahau kachi
@abdullahiibrahimusman813522 сағат бұрын
Kai kanka ka San abunda ka fada karyane, bade Dr. Jamilu ba ko Dr. Idris saidai wasu indai maganar maulane ba, indai zakayi sharri ma majalisin Dr. Ba dai akan maula ba saidai wani Abun, mu Dr. Ya koya mana neman na kanmu, indai maulane same dai sani rabiu unity bank, ko da yake yanzu ya koma sani union.
@shamsudeenusman-qw6nrКүн бұрын
Shima Dr Idris iya kan kura kuran jama'a yake magana akai.
@IssiakouAhmadouКүн бұрын
Kurakuran da su ka bayanar a social media to social media a ke kore chubuhohin domin mais saurara a nissa Na da yawa
@user-fb7cu4jb6s3 сағат бұрын
Ai kune munafikan 😂😂
@ibrahimsani3918Сағат бұрын
Taron tsintsiya ba shara sai surutu da zagin alkanawiy 😂😂😂😂