Wlhy gsky ne dan musa mai Allah kayi naka nayi nawani❤❤❤
@zahrababaidris708 Жыл бұрын
Allah yataimaki Dan Musa inda bashi laile dabamuyi karatu ba alhmdlh I am proud of him ban taba ganinsa ba Amma bazan dainai masa addua ba inshallah aljannah ce makomar masa
@shaheershuaib5448 Жыл бұрын
Ameen ya allah
@musahalilu9510 Жыл бұрын
Ngd Dan uwa
@mustaphagarbabello7450 Жыл бұрын
Ameen y hayyyu y qayyum
@isahmohammed7709 Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@isahmohammed7709 Жыл бұрын
Allah yataimaki baba kwankwaso
@khadijahrabiushehusky3873 Жыл бұрын
Allah ubangiji ya tayaka riko ya tsari gabanka da bayanka Allah ubangiji ya bani ikon ganin madugu Ido da Ido Allah Yana Kani mutumin na yayi wlh ko zaginsa naji anyi banajin dadi Amman nasan haka rayuwa take to me Allah ubangiji ya taimakika ya tsarika daga sharin makiyanka
@danmameajamagana Жыл бұрын
Allah ya saka da alkairi jagoranagari hali abokin tafiya dan Musa mai Allah
@issaadamouabdourrazak3125 Жыл бұрын
Gaskiya ni dan nijer ne Amma ina son kwankwaso kuma ina son ganduje ina fatan allah yasa sugane ma juna
@brhmsaad Жыл бұрын
Allah ya kara wa madugu daraja da daukaka. Maganar ka waazine ga gafalallu, sauraronka na da matukar amfani.
@zainabmuhammed9513 Жыл бұрын
Yadda ka kula da yayan talakawa kaima Allah yakula dakai duniya da lahira Ameen ya rabbil alamen🤲🏿🤲🏿🤲🏿🤲🏿 👍👍👍👍👍💕💕💕💕💕💕💕💕💕
@ibrahimnasiru9006 Жыл бұрын
Hmm madugu alhmdllh mngdw allah daka bamu gwamna a kano irin kwankwaso allah ya bawa ya kara arawa kwankwaso shugaban ci za,a sha mamaki
@muhammadaminuauwalu794 Жыл бұрын
Keep the motive madugu, may almighty continue to support your struggle
@fatimafa1465 Жыл бұрын
Allah yakara lfy da km imani da nisan kwanaki masu albaraka ya jikan mahaifah Allah yasa mudace ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia arabia
@shamsulawalmagami8779 Жыл бұрын
Muna godia jagoran Arewa 🙏🙏
@magajisaiduabdullahi1814 Жыл бұрын
Sai madugu uban tafiya 💪💪
@muzammiluharuna Жыл бұрын
Allah ya kara basira mai gida na
@ZakariyyaIbrahim-xr6of Жыл бұрын
Masha Allah Yayi Kyau
@MohamedIssouf-qr1pm Жыл бұрын
dan musa duniya ne walahi kwazon shi irin na bazum mohamed shugan kasarmu niger
@adammusa437 Жыл бұрын
Madugu uban tafiya kwankwasiyya Amana Allah ya Kara lfy d Nisan kwana Sai maigida
@babayaroMalaminGona-Kano Жыл бұрын
Allah yasaka da alheri muma anyi mana
@abdulwahabhassanaliyu4560 Жыл бұрын
Allah ya shiga lamuran madugu 🤲🤲
@zainabmuhammed9513 Жыл бұрын
Masha’allah Allahamdulillah ❤❤❤❤❤
@abdulwahabkaita5381 Жыл бұрын
Dan musa mai Allah
@farukyaboumar4646 Жыл бұрын
Allah ubangiji yayi ma jagora duniya da lahira.
@aminukeanuwess3093 Жыл бұрын
Kayi musu ritaya baba 😍
@sojasani6485 Жыл бұрын
Masha Allah
@yarankanokids5527 Жыл бұрын
Assalamu alaikum am the first visitor due to the importance of the dialogue
@anasaaliyu2572 Жыл бұрын
Allah ya Kara shiga lamarinka madugu
@hadizamuhammad5805 Жыл бұрын
Welcome on board Madugu
@malanmourtala8256 Жыл бұрын
Macha Allah ❤❤❤❤
@ibrahimdandubai6890 Жыл бұрын
Allah ubangiji ya sa mudace
@MansurBashir-p7r Жыл бұрын
Jagoran masu bautar jar tagiya dai zindiqai mulhidai
@BsherNujr Жыл бұрын
Madugobubantafiya.allahyemimitamana
@ameenujibirin5572 Жыл бұрын
Allah ya karama maka lafiya madugu
@mustaphasurajosurajo6309 Жыл бұрын
Up kwankwaso The brave
@Theordinarypresidentson Жыл бұрын
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
@HhgFff-i5d11 ай бұрын
🕋🤲🕌🤲👍❤❤
@derikawu4448 Жыл бұрын
Madugu Mai Allah
@mustaphadugajiahmad257 Жыл бұрын
Madugu❤❤
@ismailbabaaliyu5890 Жыл бұрын
Nine sheda nasan mutun daya da yazama wani yanzu har sayama iyayanshi gida da suna gidan haya. Kuma yazama lecturer a Cyprus yanxu yayi aure . Nidai kwankwaso yayi walahi