Taurarin Zamani: Ladidi Fagge

  Рет қаралды 10,776

Aminiya Trust

Aminiya Trust

Ай бұрын

Dattijuwa kuma jaruma a Kannywood, Ladidi Fage, ta bayyana cewa tana sha'awar zama mai daukar hoto ko mai tace sauti a masana'antar a nan gaba.
Ladidi Fage ta fadi dalilin da take fitowa a matsayin muguwa, mai kwadayi da kuma son abin duniya a fim, da kuma halayenta na zahiri.
Ta shaida wa shirin Taurarun Zamani irin cigaba da aka samu a Kannywood da kuma yadda ’yan masana'antar suke son taimaka wa juna sabanin yadda wasu ke ganin su.

Пікірлер: 19
@limanuyusuf1518
@limanuyusuf1518 Ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤
@user-of1it5bo2d
@user-of1it5bo2d Ай бұрын
Don Allah 'yan film duk wanda yassamu rauni acikinku ku dinga tallafawa rayuwarsu, meye amfanin samun, don wani yarasa mai shi bai taimaka ba
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Madalla
@gimbiyarmatatv
@gimbiyarmatatv Ай бұрын
Masha Allah Allah yaqara lafiya 🥰
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen ya Allah
@aliyuumar7210
@aliyuumar7210 Ай бұрын
Allah ubangiji ya ya kara lafiya hajiya ladidi fagge
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen ya Allah
@Sanitaratv418
@Sanitaratv418 Ай бұрын
Masha Allah Allah yakarawa mama lpy
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen ya Allah
@muhammedAliDoc
@muhammedAliDoc Ай бұрын
Wan nan shirin naku aminiya trust kun kauta sosai yadda kuke kawo lbr wan nan bayin Allah
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Madalla
@mimimedugu7655
@mimimedugu7655 Ай бұрын
Life😢😢😢
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Baku tambayeta cikakken tarihinta ba, ko yaranta mawa shekarunta etc, ta fara bada rayuwar primary kuka shigo da wata tambaya
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Allah ya ba ki haƙuri. Mun gode da wannan gyaran.
@asiyachikaji2119
@asiyachikaji2119 Ай бұрын
Allah yabaki lfy
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen
@MoulanaMallamBashir
@MoulanaMallamBashir Ай бұрын
ALA kyauta kinji 😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😅😅😅😅😅
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen ya Allah
MATSALAR GIDAN HAYA dareya Dole 🤣🤣🤣
19:18
DUNIYAR DAN AUTA TV
Рет қаралды 35 М.
Balloon Stepping Challenge: Barry Policeman Vs  Herobrine and His Friends
00:28
Универ. 10 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:04:59
Комедии 2023
Рет қаралды 1,9 МЛН
Китайка и Пчелка 4 серия😂😆
00:19
KITAYKA
Рет қаралды 3,7 МЛН
Yadda muke amfani da TikTok don wayar da kan ma'aurata - Anam da Amar
4:54
Dariya phone store Dan Dolo Da Abba Gida-gida
5:40
KANO 360 tv
Рет қаралды 82 М.
DAGA BAKIN SU- SANI DANJA
8:13
BTV Hausa
Рет қаралды 12 М.
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
36:32
Aminiya Trust
Рет қаралды 96 М.
ACIKIN BIYU SEASON 1 EPISODE 2 WITH ENGLISH SUBTITLE
57:56
Aisha Humairah TV
Рет қаралды 88 М.
Yanzu-yanzu: Mansura Isah ta bayyana asalin soma soyayyarta da Sani Danja
1:23:19
RTB - Emission en mooré sur la désinformation et la prolifération des fausses informations
RTB - Radiodiffusion Télévision du Burkina
Рет қаралды 231
DANDUNA: DIREBA MAFI SHAHARA DA KWAREWA A KASAR HAUSA
33:21
SIRRINSU MEDIA
Рет қаралды 670 М.
Sion princess funny Donut Challenge
0:38
SION /紫音
Рет қаралды 9 МЛН
Yoshi Papa's funny video🤣🤣🤣
0:19
Yoshipapa / よしパパ
Рет қаралды 4,8 МЛН
🍁 СЭР ДА СЭР
0:10
Ка12 PRODUCTION
Рет қаралды 3,8 МЛН
ROCK PAPER SCISSOR! (55 MLN SUBS!) feat @PANDAGIRLOFFICIAL #shorts
0:31
Заставили ЖЕНИТСЯ на НЕКРАСИВОЙ девушке 😱 #shorts
1:00
Лаборатория Разрушителя
Рет қаралды 2 МЛН