karon farko bayan shekaru 17 da rabuwa da Fati Muhd Sani Mai iska ya bayyana abinda ya raba Auren su

  Рет қаралды 43,353

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 77
@rahinabello2277
@rahinabello2277 2 жыл бұрын
Kaman Yana shaye shaye
@aakainuwa86gotomo3
@aakainuwa86gotomo3 2 жыл бұрын
Bawan Allah ni wlh yaban tausayi ya Allah ka kawo mana dauki badan halin mu ba
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 2 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kobabu mutuwa akwai tsufa
@aakainuwa86gotomo3
@aakainuwa86gotomo3 2 жыл бұрын
Kuma Allah ya daidaita tsakanin su in akwai alkairi aciki
@dayyafhassan3683
@dayyafhassan3683 2 жыл бұрын
Masha Allah bless Allah yagafartawa mama dumba
@munauwaraabdullah7191
@munauwaraabdullah7191 2 жыл бұрын
Hmmm ratuwa kenan Allah yasa mu gama lafiya amen Sani kace kawai kana so ta kara amincewa ku koma
@fatimaabdullasaidu1679
@fatimaabdullasaidu1679 2 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@asmamaiga3684
@asmamaiga3684 2 жыл бұрын
Allah sarki wan nan shine sani mai iska ? ban taba ganinsaba sai yaw
@EzoSd
@EzoSd 2 жыл бұрын
Allah sarki dubiya bawan Allah kenan
@jamilaidiris7294
@jamilaidiris7294 2 жыл бұрын
Allah sarki Shima wannan dan film
@فاطمهال-س5ت
@فاطمهال-س5ت 2 жыл бұрын
😅😅😅😅😅
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
Allah ta'ala ya tsaya mana 🤲
@shafaatuahmad1088
@shafaatuahmad1088 2 жыл бұрын
Ikon Allah haka Sani mai iska yakoma
@bashirsulaiman4922
@bashirsulaiman4922 2 жыл бұрын
Hmmmmmmmm namiji kenan Wallahi zai iya juya mata baya, saboda ni kaina gashi yafaru dani, mijina yakawoni wani wuri ba uwata ba ubana babu yan'uwana Amma yazo yajuyamin baya
@aishaharuna611
@aishaharuna611 2 жыл бұрын
Allah sarki
@aakainuwa86gotomo3
@aakainuwa86gotomo3 2 жыл бұрын
To ai shi aure ibada ne so dole akwai kalubale da mutum zai fuskanta sai kiyi hakuri neman aljanna ai ba wasa bane
@bashirsulaiman4922
@bashirsulaiman4922 2 жыл бұрын
Munayi hakuri Wallahi, amma Aure sa'ane Amma babu komai akwai Allah
@fareedaidrees1390
@fareedaidrees1390 2 жыл бұрын
Allah Sarki sis, Allah ya kawo Miki mafita
@bashirsulaiman4922
@bashirsulaiman4922 2 жыл бұрын
Ameen Nagode
@abbadra90
@abbadra90 2 жыл бұрын
Allah Sarki bawan allah
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA 2 жыл бұрын
Salam wai abinda ban saniba shine shin matsalar Ido yasamu ne
@abubakarzaki667
@abubakarzaki667 2 жыл бұрын
I'm thinking the same
@fofoalhawsawyi1337
@fofoalhawsawyi1337 2 жыл бұрын
Ikon Allah tsofa b wahala sani y tsufa
@rabiyahaya6542
@rabiyahaya6542 2 жыл бұрын
Allah sarki meyasami idon sa
@mamansultan2067
@mamansultan2067 2 жыл бұрын
Allah sarki tinkafin ahaifeni🙈
@إسحاقهارون-د7ش
@إسحاقهارون-د7ش 2 жыл бұрын
😂
@hureiraahmad4798
@hureiraahmad4798 2 жыл бұрын
Yana magana murya a shake
@hajiyamakkah276
@hajiyamakkah276 2 жыл бұрын
Ya yanamagana kamar maijin storo
@rahmatuabdullahi3343
@rahmatuabdullahi3343 2 жыл бұрын
ikon Allah rayuwa kenan
@oumarouhalima3480
@oumarouhalima3480 2 жыл бұрын
Dunia Kenan Allahou Akbar
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@ummulkhairiadam4623
@ummulkhairiadam4623 2 жыл бұрын
Ohhhhh rayuwa 😭😭😭😭
@rukayyagambo8111
@rukayyagambo8111 2 жыл бұрын
Duniya abin tsoro, ku duba kuga sani mai iska wanda yakeji da kuruciya, tauraron sa na haskawa .. yana cikin wadanda suka iya rawa sosai a wancan zamanin ga iya dambe a fim. Ji yanda duniya tayi mishi atishawan tsaki yanzu... Harda hakkin fati yasa ya Zama haka.
@fatimamohammed3491
@fatimamohammed3491 2 жыл бұрын
Ko uku ne Aite aure ya shafe saki ukun
@murjanatumuhammad5910
@murjanatumuhammad5910 2 жыл бұрын
Shima wannan Dan film ne tunbanzo duniyaba kenan yayi nashi zamanin
@admunadmunadmunadmun5332
@admunadmunadmunadmun5332 2 жыл бұрын
Humm bakisanchiba kena eh Dan FIM Mai iska ne tho chekarunki nawa
@murjanatumuhammad5910
@murjanatumuhammad5910 2 жыл бұрын
@@admunadmunadmunadmun5332 eh bansanshi ammah Dana tambayi mamana tacemin yafi kowa iya rawa lokacinsa ita Kuma ko aure batayi kaga bazansanshiba ko
@pluvkdbabe9173
@pluvkdbabe9173 2 жыл бұрын
Tab duniya abun tsoro haka mutumin nan ya zama? Allah kasa muyi kyakkyawan karshe
@bilkisuyarso6771
@bilkisuyarso6771 2 жыл бұрын
Ton jiyanda tsufa Allah yakyauta
@hamodihamodi214
@hamodihamodi214 2 жыл бұрын
Shiyasa akeson kazauna da mutum da zuciya daya
@زينةالسليمان-و6ك
@زينةالسليمان-و6ك 2 жыл бұрын
👍
@sarahpillars3402
@sarahpillars3402 2 жыл бұрын
Topa yada baki 2 Kuma sani ? Inde xaku koma din ai akwai dama tunda bayan rabuwarku tayi wani auren aramma
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@Kakaki350
@Kakaki350 2 жыл бұрын
Hahaha, baka da labarin ta ce babban kuskure da da na sanin da ta yi a rayuwar ta shine auren sa? Lalle komawa manya
@sarahpillars3402
@sarahpillars3402 2 жыл бұрын
@@Kakaki350 idan d kaddarar sake xama ai sekaga ankoma fada ai ba aiwatarwa bace
@zaynabmuhammadrabiu3551
@zaynabmuhammadrabiu3551 2 жыл бұрын
Nii ai na dauka fa rasuwa yayi
@mariaalpha2111
@mariaalpha2111 2 жыл бұрын
Hum Dunia
@maryamhindustan
@maryamhindustan 2 жыл бұрын
A anguwar mu yake tun kafin a haife mu maman ta bani labarin sunyi aure da fati har gidan suna zuwa amma yanzu naji ana yamadidin asiri aka masa haukacewa yayi ma da
@surayyasulaiman2100
@surayyasulaiman2100 2 жыл бұрын
Allah sarki
@rukayyaabubakar9290
@rukayyaabubakar9290 2 жыл бұрын
Allah Sarki rayuwa
@umargaladima1363
@umargaladima1363 2 жыл бұрын
Wannan maganan nashi kaman babu gaskiya a ciki
@aishatualkali9447
@aishatualkali9447 2 жыл бұрын
Aikin banza
@ammee9360
@ammee9360 2 жыл бұрын
Subahanallahi,tsakar gida meya samu mai iskan ya yake magana haka kamar baida lafiya?😳
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 2 жыл бұрын
Wlh kuwa yar uwa inaga yanayin rayuwane
@ammee9360
@ammee9360 2 жыл бұрын
@@hafsatabubakar240 Ikon Allah, duniya labari
@surayyasulaiman2100
@surayyasulaiman2100 2 жыл бұрын
Wai ba lafiyane
@souleymaneabdourahamaneali832
@souleymaneabdourahamaneali832 2 жыл бұрын
Yau
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@ummahanan5786
@ummahanan5786 2 жыл бұрын
Kai jama'a muji tsoron Allah koba mutuwa akwai tsufa dukda bansan rayuwar bawan Allah Nan ba tunda lokacin Ina qarama Amma gsky da alama yau ta sameshi ga alamin rashin lfy Allah kasa mudace,mgnr fati kuma gsky yanzu mezatayi da wanan Allah na tuba. 🤔
@bashredeyez7710
@bashredeyez7710 2 жыл бұрын
Hmmmm baki san komai ba yarinya shiyasa zakice me zatayi dashi
@ummahanan5786
@ummahanan5786 2 жыл бұрын
@@bashredeyez7710 eh dukda bansan komai ba Amma yanayin rayuwar damukene kaduba kaga daga rigar dake wuyansan kasan yanacikin wani Hali ga alamin rashin lfy atare dashi, itakwa batayi tsufa dazaace gashi ba sa'anan gashi da yan Yan kudadaen ta Wanda ko saurayi taso zata iya aura,a wanan zamanin da in mace tanada kudi saurayi ma aura ta ,ga misali hafsat idirs kaduba yayanta Amma yaro qarami ne yayi wuff da ita
@fareedaidrees1390
@fareedaidrees1390 2 жыл бұрын
Hakane wlh Allah Na tuba kinga abu mai kamada alhaki,itakam bata rikice kamar haka ba Mai zata koma tayi dashi Allah na tuba
@rukayyagambo8111
@rukayyagambo8111 2 жыл бұрын
Kwarai kuwa don nadama ce yasa yayi wadannan kalaman.. ba gsky ya fada ba. Alhakin Fati ke dawainiya dashi
@خالدسعيد-ص2ط
@خالدسعيد-ص2ط 2 жыл бұрын
Wai maanci wayaye naga kamar makahu
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@iliyailiyas3646
@iliyailiyas3646 2 жыл бұрын
da gaski
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@ezitohosaye8970
@ezitohosaye8970 2 жыл бұрын
To allah yamayarmukuda.auranku.abintausayi
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 2 жыл бұрын
Allah yasa mudace All look like Sani mai-iska is not feeling healthy
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
ST Gambian Dream Performance Part 1 - Nna La Duwa Album Launching
26:17
99.9% IMPOSSIBLE
00:24
STORROR
Рет қаралды 31 МЛН
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Shagalin bikin Aisha Rabi'u Kwankwaso da Fahad Dahiru Mangal
17:24
СЕМІЗ ӘЙЕЛ ӨЗ КҮЙЕУІН ҚҰЛДЫҚТА ҰСТАЙДЫ
8:36
Нурик Пурик
Рет қаралды 73 М.
Hảo bà mẹ người anh Tham Lam Và cái Kết#tiktok#short
0:37
Vân dưa hấu
Рет қаралды 2 МЛН