Gaskiya na dade ina neman wakar nan sai yau na ci karo da ita, na ji dadi kwarai, na gode
@abubakaryusuf7363 Жыл бұрын
one of the legends👌
@nasirubawa45532 ай бұрын
Allahmd, gaskia ka kyauta
@Hausa-One4 жыл бұрын
👍👍👍 Kai na ji dadi sosai. Na dade ina dakon wakar nan. Jazakallah. Allah Ya jikan Sani Aliyu Dandawo, da Sarkin Yauri Tukur. Allah Ya raya mana Ibrahim Sani Aliyu Dandawo. Masha'Allah. Saura wakokin Garba Koko dan gwabran-Giwa da Sarkin Makera. Allah Ya sa kuna da ita.
@Omaryauri4 жыл бұрын
Aameen ya Rabbi
@AbubakarMuhammad-w6e1e16 күн бұрын
Kowattuna Bara bajidadin banaba
@yakubujungudo842 Жыл бұрын
Allah Sarki Rayuwa!! Allah ya jikan mazan jiya!!
@Omaryauri Жыл бұрын
Aameen ya Rabbi
@rilwanuzladan Жыл бұрын
Allah ya jikan mamata ka kyautata karshenmu 🤲
@bashirahmad2968 ай бұрын
What a beautiful song,we really lost our genre in true Hausa music
@rilwanusadiq83354 жыл бұрын
Gaskia wannan wakan yayi, Allah ya jikan Dan dawo
@Omaryauri4 жыл бұрын
Aameen ya Rabbi
@ndagiabusman33344 жыл бұрын
My mentor
@nasirubawa45532 ай бұрын
Wakar sarkin makera
@tijankah9379 Жыл бұрын
What country?
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx Жыл бұрын
❤❤❤
@attabeertv53354 жыл бұрын
Don Allah Sarki Tukur Yana da Diya yanzu
@Omaryauri4 жыл бұрын
Sosai kuwa
@murtalabello54273 жыл бұрын
Wlh wannan wakar tayi ya Allah,kagafarta musu Allah yasa Bashar Tukur yayi sarki.
@rabiuabubakar93822 жыл бұрын
Pls dun Allah numbar ka
@aliyuumar8154 жыл бұрын
Good
@yahayamusa45733 жыл бұрын
Dan Allah wakar sarkin kebbin argungu na marigayi aliyu dandawo nakeso, yahaya musa kano