Рет қаралды 13,049
Wainar rogo..(kwak'i)
Deejarh berver
Kwak'i
Maggi
Attaruhu
Albasa
Ruwan dumi
Ki yanka albasa kananu k'i jajjaga attaruhu ki soyasu sama sama
Kwak'in ki zaki samu mai kyau kijuye a dan bowl Sai kiyi adding din maggi sai Ki zuba attaruhun ki da albasa kiyi mixing dinsu Sai ki zuba ruwan ki juya sosai, amma karya yi ruwa fa da dan tauren shi zakiyi, kibarshi for 5 min.
Sai ki mulmula kisamu dan plate kisaka kifaffadashi sai kisa heart cutter kiyi cutting dinsa shi kisoya amai
Zaki iyaci da sauces ko yaji..